Verb
- aikata abu a kai-a kai <> doing something often.
- Ya dinga surutu ke nan sai kowa ya ƙosa.
- aikata abu iya ƙarfi.
- Synonym: dunga
- Mun dinga yaƙi ke nan sai mun ci nasara.
Noun
- tsuliya, watau mafitar kashin mutum ko dabba.
- wani irin gado da ake ginawa da ƙasa a cikin ɗaki ana hura wuta ta ƙarƙashinsa don mace mai jego ta kwanta a kai ta ji ɗimi.
- dangaramar ƙofa.
- See also dinga-dinga