Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

maɗaukaki

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 19:14, 11 March 2019 by Maintenance script1 (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Hausa lemmas)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Adjective

Tilo
maɗaukaki

Jam'i
maɗaukaka

maɗaukaki m | maɗaukakiya = f

  1. the most high, supreme, sublime, exalted. <> siffar D'aukaka wadda ta keb'enta ga Ubangiji; mutum mai d'aukaka; abu mai daraja; muhimmin abu.
    that is because allah is the truth, and that what they call upon other than him is falsehood, and because allah is the most high, the grand. = thus it is, because god alone is the ultimate truth, so that all that men invoke instead of him is sheer falsehood; and because god alone is exalted, truly great! <> wannan fa domin allah shi ne gaskiya, kuma abin da suke kira wanda ba shi ba, shi ne ƙarya, kuma lalle, a1lah shi ne maɗaukaki, mai girma. = [ 31:30 ] wannan ya tabbatar da cewa allah shi ne gaskiya, sa'annan abin da suke kira wanda ba shi ba, shi ne qarya, kuma, allah shi ne madaukaki, mafi girma. --Qur'an 31:30