- Alhamdulillahillazi anzala ala abdihil kitab walam yaja'allahu iwaja all praise and thanks are due to allah who sent down upon his servant the book in which there isn't any crookedness godiya da yabo sun tabbata ga allah wanda ya sakko da littafi akan bawansa, kuma bai sanya kowane karkata ba a ciki.
- Qayyiman liyunzira ba'asan shadeedan min ladun huwa yubash shiral mu'mineenalllazina ya'alamunassalihati anna lahum ajaran hasana he has made it straight in order to warn of a severe punishment from him, and to bring good news to the believers who have done righteous deeds that they will attain a great reward littafi ne miƙaƙƙe don ya yi gargaɗi daga gare shi, kuma ya kawowa muminan da suka yi aiki na ƙwarai cewa za su samu babban lada.