Noun
gàrkuwā f (plural garkuwōyī or gàrkī, possessed form gàrkuwar̃) [1]
- shield [2], guard.
- film (on liquid)
- Synonym: kadarko
- yi garkuwa da <> to take as hostage [3], kidnap.
- An yi garkuwa da shi = An rik'e shi kamuwar kud'i <> He was held as a hostage for ransom. [4]
- the body's immune system. <> k'wayoyin da ke garkuwa da jiki daga cututtuka [5]
- wani faffaɗan abu da ake yi da ƙirgi ko ƙarfe don kare kai wajen yaƙi. <> plaque.
- kadarko.