Noun
- (countable) If there is an abundance of something, then there is plenty of it. <> falala, yalwace. (abundance especially of water) bunjum.
- A lokacin, “abinci irin na adaras” zai haɗa da abinci na zahiri a yalwace. <> Then, the “banquet of well-oiled dishes” will include physical food in abundance.
- Abundance diverts you, = abundance distracts you. <> alfahari da yawan dukiya da dangi ya shagaltar da ku (dagaibada mai amfaninku). = [ 102:1 ] alfahari da neman dukiya ya shagaltad da ku. --Qur'an 102:1