More actions
# | 40 Hadiths in English [1] | Hadisai 40 da Hausa [2] |
---|---|---|
1 | On the authority of Ameer ul-Mu’mineen (the Commander of the Faithful), Aboo Hafs `Umar ibn al-Khattaab radiAllaahu anhu, who said: I heard the Messenger of Allaah ﷺََ say: | An karɓo daga sarkin muminai, Baban Hafs, Umar ɗan Alkhaɗɗabi Allah ya yarda da shi yace: Na ji Manzon Allah ﷺََ yana cewa: |
2 | Actions are but by intentions and every man shall have only that which he intended. | “Dukkan aiyyuka suna tare da niyya, kuma lallai kowane mutum yana samun sakamakon abinda yayi niyya; |
3 | Thus he whose migration (Hijrah to Madeenah from Makkah) was for Allaah and His Messenger, his migration was for Allaah and His Messenger, | Wanda hijirarsa ta kasance saboda Allah ne da Manzonsa to sakamakon hijirarsa tana ga Allah da Manzonsa. |
4 | and he whose migration was to achieve some worldly benefit or to take some woman in marriage, his migration was for that for which he migrated. | Wanda kuma hijirarsa ta kasance saboda wata duniya ce dazai same ta ko kuma wata matar da zai aure ta to sakamakon hijirarsa yana ga abinda yayi hijira dominsa. |
Pages in category "40 Hadiths"
The following 10 pages are in this category, out of 10 total.