Category:Quran > Quran/6 > Quran/6/159 > Quran/6/160 > Quran/6/161
Quran/6/160
- <> wanda ya zo da kyakkyawan aiki guda, to, yana da goma ɗin misalansa. kuma wanda ya zo da mugun aiki guda, to, ba za a saka masa ba face da misalinsa. kuma su ba a zaluntar su. = [ 6;160 ] duk wanda ya aikata aiki mai kyau yana da lada goma, kuma wanda ya aikata aikin zunubi za saka masa da daya ne kawai. ba wanda za yi masa zalunci ko kadan. --Qur'an 6:160
- Arabic Audio:
- Saheeh International English Translation Audio:
Words counts (sorted by count)
<sort2 type="ol" order="desc">