Noun
Jam'i |
- ado ko kwalliya, ƙawa <> ornamentation, decoration
- Indeed, We have made that which is on the earth adornment for it <> Lalle ne Mũ, Mun sanya abin da ke kan ƙasa wata ƙawa ce gare ta = Mune mu ka sanya abinda ya ke kan doron kasa a matsayin ado gare ta. (Quran 18:7)
- Yan mata sun yi ado <> The girls dressed up with adornments.
- ƙawata <> (countable) Adornment is the act of being adorned.