Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hausaradio1

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 13:48, 6 September 2017 by Admin (talk | contribs)

HausaRadio.net's News Headlines Project using Anchor

# Full Audio and Transcription
1

VOA Hausa Shirin Safe 0500 UTC (30:00) na 2017-8-31 [1], 2m 6s.

  1. Hosts: Ibrahim Ka-Almasih Garba, Ladan Ibrahim Ayawa.
  2. 1.1 Watanni bakwai da gwamnatin shugaba Trump ta fara aiki. <> 7 months of Trump administration.
  3. 1.2 Manufofin gwamnatin nasa game da harkokin ƙasashen waje sun fara bayyana. <> His foreign affair policies are starting to take shape.
  4. 1.3 A jiya Laraba ne, shugaba Donald Trump da sakataren tsaronsa, suka bada ra'ayin mabambanta akan yadda Amurka za ta tunƙari shirye-shiryen makami mai linzami da na nuclear na ƙasar Koriya ta Arewa. <> National security and the North Korean nuclear threat.
  5. 2.1 Yanzu dai ana iya cewa mahaukaciyar guguwan nan biye da ambaliyan ruwa, ta yi sauƙi domin ko ta bar gab'an teku amma dai har yanzu tana da hatsari <> Hurricane Harvey starting to weaken/pass.
  6. 3.1 A yayin da ake haramar Babbar Sallah gobe, hukumomi sun fara d'aukar matakan ganin komai ya tafi daidai. Jami'an [ unintelligible ] da sojojin 'yan sanda da kuma jami'an hukumar tsaron farin kaya ta Civil Defense, inda ma suke kara da manyan tituna domin tabbatar da doka da oda. <> Eid preparations by organizations like Yan sanda and civil defense.
  7. 4.1 A yayin da a jihar Texas ta Amurka ake fama da bala'in ambaliyar ruwa da iska, wani ƙwararre a Nijeriya ya gargad'i ƙasashe masu tasowa.
  8. 5.1 Sannan sabon jakadan Nijeriya a Amurka, Muhammad Hassan, ya yi tsokaci kan ibar Nijeriya a idon duniya.
  9. 6.1 Kamar kowace ranar Alhamis, Grace Alheri Abdu na tafe da shirin Domin Iyali.