Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category:PluralBot3/English Plurals with Numbered Example Sentences

Category page
Revision as of 17:24, 18 July 2018 by Admin (talk | contribs)
  1. [18-07-18 13:15:03:838 EDT] Hello world! Bismillah!
  2. [18-07-18 13:15:07:262 EDT]
  3. https://script.google.com/macros/d/Mc3Vpc2vkjrGkRwWVvouDkDeWgRtGg0Nl/edit?uiv=2&mid=ACjPJvGe2iwT-_E2BOJ3J0i4HvrxVl6MjauKPTfp4HLIxj3eQ7zszaBuUsjb-BzbL9B-HXPZVRsv7HJyfdKMVu8oaLWJWs9NFWC_lc__FHDWFi-mF7ISGnaBfs07BXtx-QKEQvkgNVgdJFk
  4. https://docs.google.com/document/d/15gQu4GA8Q-agajMbLbE_J3RU4CrHRBL-C1zseYYONVE/edit
  5. https://docs.google.com/spreadsheets/d/1MAYKfqfBz5oU-WxU9KBtvU72DGXbr3aSxjm-XebTxEo/edit#gid=1714537376

function myFunction() {

 Logger.log("Hello world! Bismillah!");
 var sheet = SpreadsheetApp.getActiveSheet();
 var data = sheet.getDataRange().getValues();
 var newData = new Array();
 var all = "\n";
 for(i = 1; i < data.length; i++){ //for(i in data){ //data.length
   var row = data[i];
   var word= row[1];
   //Logger.log(word);
   var wikitxt = UrlFetchApp.fetch("http://hausadictionary.com/"+word+"?action=raw", {"muteHttpExceptions":true}); //"+values[row][1]+" //https://simple.wiktionary.org/wiki/"+word+"?action=raw
   //Logger.log(wikitxt);
   wikitxt = "\n\n" + wikitxt.toString();
   //Logger.log(wikitxt);
   //str.replace(/xmas/i, 'Christmas');
   all = all + "\n=="+word+"==" + wikitxt.replace(/==/igm, "===");
   //all = all+word+"|"+wikitxt.search("##")+"\n";
 }
 Logger.log(all);
 var doc = DocumentApp.create('English Plurals with Numbered Example Sentences');
 var body = doc.getBody();
 body.appendParagraph(all);  

}

citizens

Noun

Singular
citizen

Plural
citizens

  1. The plural form of citizen; more than one (kind of) citizen. citizens <> 'yan ƙasa.
    1. My dear citizens, I am very grateful to God and to all Nigerians for their prayers. I am pleased to be back on home soil among my brothers and sisters. [1] <> Ya ku 'yan uwana 'yan Najeriya. Ina mai matukar godiya ga Allah da kuma daukacin 'yan Najeriya saboda addu'o'in da suka yi mini. Ina farin cikin dawowa gida cikin 'yan uwana maza da mata. [2]
    2. On a September trip to the Maldives, Chinese President Xi Jinping suggested Chinese citizens be “a bit more civilised when travelling abroad.” <> A wata ziyara da ya kai kasar Maldives a watan Satumba, shugaban kasar China Xi Jinping ya shawarci ‘yan kasar da “su nuna wayewa a lokacin da su ka tafiye-tafiye a kasashen waje.”

Related

  1. citizenship
    1. his US citizenship personally approved by US president Jimmy Carter – [3] <> inda ya zama cikakken dan kasa tare da amincewar Shugaban Amurka Jimmy Carter, [4]

experts

Noun

Singular
expert

Plural
experts

Tilo
ƙwararre

Jam'i
ƙwararru

Tilo
gwani

Jam'i
gwanaye or gwanai

Tilo
masani

Jam'i
masana

  1. masani (masc.), masaniya (fem.). <> The plural form of expert; more than one (kind of) expert.
    1. Kuma kullum su rinka saurara da basira, irin maganganun da masana suke gaya masu a kan al’amura. <> and they always listen carefully to what the experts say about certain kinds of medicines. --UMD_NFLC_Hausa_Lessons/18_Correcting_Medical_Mistakes
    2. Waɗanda ake wulakantawa a hakikanin gaskiya za su kai kusan kashi 10, in ji masana. <> The true figure may be closer to 10 percent, experts say. [5]

magazines

Noun

Singular
magazine

Plural
magazines

Tilo
mujalla

Jam'i
mujallu

  1. The plural form of magazine; more than one (kind of) magazine.

Google translation of magazines

Mujallu.

  1. (noun) mujalla <> magazine; sito <> magazine, store;

[17-08-14 11:23:30:598 PDT]

Glosbe's example sentences of magazine

  1. magazine. <> Mujallu, jarida, jaridu, mujalla, mujallu.
    1. Encourage all to become well-acquainted with the magazines. <> Ka ƙarfafa dukan ’yan’uwa su karanta mujallun da kyau don su san abin da ke ciki.
    2. It is the most widely circulated magazine on earth, with a circulation of 42,182,000 copies each issue. <> Ita ce mujallar da aka fi rarrabawa a dukan duniya, ana buga kofi guda 42,182,000 a kowace fitowa.
    3. 10 min: Ideas for Offering the Magazines in August. <> Minti 10: Yadda Za a Gabatar da Mujallu a Watan Agusta.
    4. What to Say About the Magazines <> Abin da Za a Ce Game da Mujallun
    5. Our Magazines—Designed to Have Wide Appeal <> An Shirya Mujallunmu don Mutane Da Yawa Su Yi Marmarin Karanta Su
    6. For example, The Orthodox Christian Mission Center Magazine reports on the activity of Orthodox missionaries in Madagascar, southern Africa, Tanzania, and Zimbabwe. <> Alal misali, The Orthodox Christian Mission Center Magazine ya ba da rahoto a kan aikin masu wa’azi na ƙasashen waje na ’yan Orthodox a Madagascar, a kudancin Afirka, Tanzania, da kuma Zimbabwe.
    7. Frieda carried on her Christian activities clandestinely, even helping to print the Watchtower magazine. <> Frieda ta ci gaba da aikinta na Kirista a ɓoye, har tana taimakawa wajen buga jaridar Hasumiyar Tsaro.
    8. This magazine briefly outlines what the Bible is all about and why it should interest us.” <> Babu shakka, za ka ji daɗin karanta talifin da ke shafuffuka na 12 da 13 a wannan mujallar.”
    9. This magazine discusses what we know now, including what sets us apart from animals.” <> Wannan mujallar ta tattauna abin da muka sani, haɗe da abin da ya bambanta mu da dabbobi.”
    10. 10 min: Offer the Magazines During October. <> Minti 10: Ku Ba Da Mujallu a Watan Oktoba.
    11. Offer the magazines, and arrange to return to consider the answer to the next question. <> Ka ba da mujallar, kuma ka shirya ka koma ziyara don ka amsa tambaya da ke gaba.
    12. This magazine explains how we know that the resurrection wasn’t a hoax.” <> Wannan mujallar ta tattauna abubuwa dabam-dabam guda uku game da halinsa da yadda za mu iya bin gurbinsa.”
    13. This magazine highlights discoveries about the amazing complexity of cells, which has prompted some scientists to wonder if life had a Designer.” <> Wannan mujallar ta nuna wasu abubuwa da aka gano game da ƙwayoyin halitta masu ban al’ajabi da ya sa wasu ’yan kimiyya yin tunani cewa wataƙila akwai Mahalicci.”
    14. He accepted the magazines, and a Bible study was started. <> Ya karɓi jaridu, kuma aka fara nazarin Littafi Mai-Tsarki da shi.
    15. Return Visit: (4 min. or less) Demonstrate how to offer a Bible study to someone on your magazine route by showing the video What Happens at a Bible Study? <> Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka sa a nuna yadda za a gabatar da nazarin Littafi Mai Tsarki ga wani da aka saba ba shi mujallunmu ta wajen yin amfani da bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki?
    16. Show the cover of the magazine, and ask, “How would you feel if you learned that you had been lied to about God? <> Ka nuna wa maigidan bangon mujallar, sai ka ce: “Yaya za ka amsa tambayar nan?
    17. This magazine discusses some practical ways to cope with grief, including how to throw our burden on God.” <> Wannan Mujallar ta tattauna hanyoyi masu amfani da za mu iya jimre da baƙin ciki, haɗe da yadda za mu miƙa nawayarmu ga Allah.”
    18. Kenneth Little noted that Canada will soon begin printing most of the magazines for the United States and Canada, resulting in a tenfold increase in production for that branch. <> Kenneth Little ya faɗi cewa ba da daɗewa ba Kanada za ta soma buga yawancin mujallu don Amirka da kuma Kanada, hakan zai kawo ƙarin ninki goma na littattafan da ake bugawa a wannan reshen.
    19. What could we say to make the transition from the Kingdom News to the magazines? <> kuma idan da sauran lokaci, ka yi hakan da wani talifi dabam a cikin Hasumiyar Tsaro ko kuma Awake!
    20. (Example: The questions that appear on page 2 of the magazines.) <> (Alal misali: Tambayoyin da ke shafi na 2 na mujallunmu.)
    21. April and May: The Watchtower and Awake! magazines. <> Afrilu da Mayu: Mujallun Hasumiyar Tsaro da Awake!
    22. 1 Many people are not inclined to study the Bible with us, but they enjoy reading our magazines. <> 1 Mutane da yawa suna son karanta mujallunmu, amma ba sa so mu yi nazarin Littafi Mai Tsarki da su.
    23. For example, they have a place for books, another for magazines and brochures, still another for tracts, and so forth. <> Alal misali, suna da gefen saka littattafai da kuma na mujallu da ƙasidu, har da na warƙoƙi da kuma sauransu.
    24. He concludes by having demonstrations for each magazine. <> Sai ya kammala ta wajen sa a gwada yadda za a ba da kowace mujalla.

[17-08-14 12:54:18:389 EDT]

peanuts

Noun

Singular
peanut

Plural
peanuts

  1. The plural form of peanut; more than one (kind of) peanut. gyaɗa

Glosbe's example sentences of peanuts

  1. peanuts. <> gyaɗa, gyada.
    1. There are also farmers, cultivating peanuts, cotton, and rice. <> Da akwai manoma, da suke nomar gyaɗa, auduga, da kuma shinkafa.
    2. Often, they gave us fresh fish, avocados, and peanuts. <> Sau da yawa sukan ba mu ɗanyen kifi da ’ya’yan itacen da ake kiran pear da kuma gyaɗa.



Google translation of peanuts

Kirki ba, gujiya.

  1. (noun) gyaɗa <> peanut;

tsumma

Noun

Tilo
tsumma

Jam'i
tsummoki or tsummokarai or tsummokai or tsummokara

Singular
rag

Plural
rags

m

  1. tufar da ta tsufa ta yayyage. <> an old rag, dump cloth, washcloth, or towel. A piece of cloth to clean dirty stuff, usually dirty.
    1. Use that dirty rag over there to wipe this mess. <> Yi amfani da tsummar can da ya yi datti don ka goge wannan.
    2. Saka masa wani magani da ake kira glycerin a baki ko a leɓe zai taimaka. Jika tsumma a ruwa sa’an nan a sa a kan marar lafiya zai sa ya ji ɗan sauƙi. <> Swabbing glycerin on the mouth and lips and placing a moist washcloth on the forehead may keep the patient comfortable. [6]
  2. kuruwa. <> a permanent soul.

reposes

Noun

Singular
repose

Plural
reposes

  1. The plural form of repose; more than one (kind of) repose. <> zaman lafiya (peace), kwance-kwancen hankali, bacci.

Verb

Plain form (yanzu)
repose

3rd-person singular (ana cikin yi)
reposes

Past tense (ya wuce)
reposed

Past participle (ya wuce)
reposed

Present participle (ana cikin yi)
reposing

  1. kawaici, sakane, dogara ga.
    1. and to him belongs that which reposes by night and by day, and he is the hearing, the knowing. <> "kuma shi ne da mallakar abin da ya yi kawaici a cikin dare da yini, kuma shi ne mai ji, masani." = [ 6:13 ] shi ne ke da kome-da-kome da ke sakane cikin dare da rana. kuma shi ne mai ji, masani. --Qur'an 6:13
    2. he (shaitan) certainly does not hold sway over anyone who believes and reposes his trust in allah! <> lalle ne shi, ba shi da wani ƙarfi a kan waɗanda suka yi imani, kuma suna dogara ga ubangijinsu. = [ 16:99 ] ba shi da iko a kan wanda suka yi imani kuma suka dogara ga ubangijinsu. --Qur'an 16:99


Google translation of reposes

Dakata, kawaici.


This category currently contains no pages or media.