Suna
m
- adornment, ornament, decoration, dressing up, glittering <> Yin shiga mai kyau da kwalliya, ƙawa.
- Yan mata sun yi ado <> The girls dressed up.
- that which is on earth we have made but as a glittering show for the earth, in order that we may test them - as to which of them are best in conduct. <> Lalle ne Mũ, Mun sanya abin da ke kan ƙasa wata ƙawa ce gare ta, dõmin Mu jarraba su; wanne daga cikinsu zai zama mafi kyau ga aiki. = Mune mu ka sanya abinda ya ke kan doron kasa a matsayin ado gare ta, saboda mu jarabce su ko wanene ya fi iya kyautata aiki. --18:7
- smallpox marks. <> cin zanzana
- Synonym: agana