Adjective
maɗaukaki m | maɗaukakiya = f
- the most high, supreme, sublime, exalted. <> siffar D'aukaka wadda ta keb'enta ga Ubangiji; mutum mai d'aukaka; abu mai daraja; muhimmin abu.
- that is because allah is the truth, and that what they call upon other than him is falsehood, and because allah is the most high, the grand. = thus it is, because god alone is the ultimate truth, so that all that men invoke instead of him is sheer falsehood; and because god alone is exalted, truly great! <> wannan fa domin allah shi ne gaskiya, kuma abin da suke kira wanda ba shi ba, shi ne ƙarya, kuma lalle, a1lah shi ne maɗaukaki, mai girma. = [ 31:30 ] wannan ya tabbatar da cewa allah shi ne gaskiya, sa'annan abin da suke kira wanda ba shi ba, shi ne qarya, kuma, allah shi ne madaukaki, mafi girma. --Qur'an 31:30