https://photos.google.com/photo/AF1QipMoXvPaLnI-4VJzi2d62NWROIyDoeSLIF25vWTl
labbati (lábbaatii, sn., nj,) wani irin mashimfidia doki mai tsada wanda ake shimlidiwa kafin dora sirdi.
labbatiyo (lábbiatiyoo, sn., nj,) mashinfidin dok maras tsada wanda ya yi kama da labbati.
labbato (labbaatoo) dubi labbata labce (labcée) dubi labta.
labci (labci) dubi labta. labi (laabii, sn., nj.) hanyar
labkace (labkácee) d-d lafkace.
labki (labkii) d-d laushi. lablabtu (lablábtuu) d-dlallautu.
labsoso (lábsoosóo) d-d farji.
labta (labtaa, ce, ci, o, u, fi,) (i) dankara kaya, musamman ga jaki ko rakumi. (ii) shauda wani bulala. (iii) zabga, mis: jiya an-ruwa,d-d lafta ko lauta.
labto (labtoo, sn., nj.) la'ifin mutum. labtu (labtu) dubi labta,
labtu (labtuu, sn., nj,) (i) rangaji musamman na rakumin da aka dora wa kaya ko na mai jin barci, d-d laftu. (ii) lilo a reshen bishiya ko wani abu. (iii) kayan da dabba ta dauka.
labu (laabuu, sn., nj,) (i) igiyar da mata ke daura kunshin lalle da ita. (ii) tunkuzar gyada. (iii) daddawar da ba a kirba ba. (iv) ganyen wata bishiya da ake yin magani da shi, d-d gudbu. (v) dunkulen yumbu na ginin tukuaya da
danginta. labudda (laabudda, b-fi,) ba makawa, d-dlallai ko
hakika, ko tabbas, ko dahir, ko dimun. labuje (laabuuje, sn., nj,) wani irin goro mai kyau da ake kawowa daga kasar Nupe.
labule (laabulce, sn., nj.) yankin kyalle da ake sawa a kofa ko taga don kare haske ko
laba (labia, e, f,) бuya a bayan wani abu. lababa (labaabaa, fi,) tattaka a hankali don kada a
ji motsin mutum. labai (labai, sn., mc,) (i) wata irin auduga mal
taushi. (ii) sutul; watau mutum maras labani sn., aj.) (i) yin dashe a wuri mai
danshi. (ii) madatsar ruwa da aka yi musamman don kamun kifi.
Labba (Lábbaa, jam) dubi lebe.
la66a (labbaa, sn, mc,) tufkakken zaren auduga mai kaurin gaske, d-d labbe.
https://photos.google.com/photo/AF1QipPoNMdiLCr-0Jwj0dFXeGPcfWLNvQXBYSLCnVHL
lafinta (laafintà, sn., nj., mc,) turare mai sanyin ruwa, d-d lafinda
lafiya (laafiya, sn., mc,) wata irin dawa da ba a shuka ta da wuri.
lafiya (laafiyaa, sn., mc,) (i) ingancin jiki da rashin ciwo. (ii) halin kirki a wurin dabba, mis: dokin nan mai ~ ne. (iii) rashin tashin hankali da hargitsi a wuri; mis, a unguwarmu akwai zaman
lafkace (lafkacee, fi,) langabe; mis: gindin jaki ya bayan yin barbara.
lafki (lafkii) d-d laushi. laflftu (laflaftuu) d-dlallautu.
lafshaka (lafshakaa, sn., mc,) inuwa mai sanyi.
lafsur (lafsûr, sn., nj,) wani tsiro mai kananan ganyaye korra wanda ake kwadawa danye da kuli ko gyada a ci, d-d lausur ko lamsur.
lafta (laftaa) d-d labta. Laftanan (Laftanán, sn., nj., jam., laftanoonii)
hafsan soja mai mukami kafin Kyaftin. lafto (laftoo, sn., nj.) laifin mutum. (ii) dubi lafta.
lafuza (Lafuzaa, jam,) dubi lafazi.
laga (laga, e,o,u, fi,) yafa zane ko hannun riga a kafada.
lagab (lagab, sn., nj,) zani fari wanda aka saka shi *wara-wara, d-d lagabu. Rofar