Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/18/archive: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
Line 25: Line 25:


== 2. Sura ta 18 ==
== 2. Sura ta 18 ==
24. Kuma game da kowane abu, kada  
24. Kuma game da kowane abu, kada kace, ‘Zan yi wannan gobe.’


kace, ‘Zan yi wannan gobe.’  
25. Sai fa idan Allah ne ya so. Kuma idan ka manta, tuna Ubangijinka, kuma ka ce, ‘Ina fata Ubangijina ya ɗora ni kan hanyar da ta fi wannan kusantar gaskiya. ’  


25. Sai fa idan Allah ne ya so. Kuma
26. Sun zauna cikin kogonsu shekara ɗari uku, kuma sun ƙara tara akai.  


idan ka manta, tuna Ubangijinka,
27. Ce, ‘Allah ne ya fi sanin tsawon zamansu.’ Sanin sirrin cikin sammai da ƙasa naSa ne. Gani sai Shi, kuma ji sai Shi. Banda Shi, ba su da wani mai taimako, Shi kuma ba ya tarayya da wani a cikin hukuncinSa.  
 
kuma ka ce, ‘Ina fata Ubangijina ya
 
ɗora ni kan hanyar da ta fi wannan
 
kusantar gaskiya. ’
 
26. Sun zauna cikin kogonsu shekara
 
ɗari uku, kuma sun ƙara tara akai.
 
27. Ce, ‘Allah ne ya fi sanin tsawon  
 
zamansu.’ Sanin sirrin cikin sammai  
 
da ƙasa naSa ne. Gani sai Shi, kuma ji  
 
sai Shi. Banda Shi, ba su da wani mai  
 
taimako, Shi kuma ba ya tarayya da  
 
wani a cikin hukuncinSa.  
 
y&l ) r Lo ^> )
 
gy jj i
 
v S u* r
 
©
 
L. 4 , a 4 ^ dl I 3
 
© Ca L r .J. l5>l>3 I 3
 
lLsJ kJ * \yj jjl^T iLi 4»
 
t jclj V I ; I
 
iLlyid 3) 5 j


28. Kuma karanta abin da aka yi maka  
28. Kuma karanta abin da aka yi maka  

Revision as of 16:06, 1 June 2022

1. Sura ta 18

  1. Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, Wanda ya saukar da Littafi ga bawanSa, kuma Bai saka masa karkata ba.
  2. Ya yi shi madaidaici, don ya yi gargadin azaba mai tsanani daga gare Shi, kuma ya yi bushara ga waɗanda ke Yin ayyuka nagari, cewa suna da kyakkyawan sakamako.
  3. Da za su zauna cikinsa har abada.
  4. Ku ma don ya gargaɗi waɗanda suka ce, ‘Allah ya riƙi ɗa’.
  5. Su ko iyayensu ba su da sani game da haka. Kalmar da ke fita daga bakunan-su ta munana. Babu abin da suke faɗa, sai ƙarya.
  6. Mai yiwuwa ne baƙin ciki ya kashe ka (don jiye musu takaici) idan ba su ba da gaskiya da wannan zance ba.
  7. Hakika, Mun sa dukkan abin da ke ban ƙasa, ya zama ado gare ta, don Mu jarraba su Mu ga ko wanne a cikinsu zai fi yin aiki nagari.
  8. Kuma za Mu mai da abin da ke kan ta, ya zama faƙo.
  9. Ko ka taɓa tunanin cewa, Mazauna kogo Marubuta Allo ababan ta’ajibi ne daga cikin AyoyinMu?
  10. Lokacin da waɗannan samarin suka nemi mafaka cikin kogo, suka ce, ‘Ubangijin mu, Ka bamu rahama daga wajenKa, kuma Ka agaza mana da shiriya game da al'amarin mu.’
  11. Sai Muka hana kunnuwansu ji, har zuwa shekaru masu yawa, a cikin kogon.
  12. Sa’annan Muka tashe su, don Mu san wanene daga cikin ƙungiyoyin biyu zai fi kiyaye tsawon lokacin da suka zauna.
  13. Mu za Mu ba ka labarinsu na gaskiya. Su samari ne, waɗanda suka ba da gaskiya da Ubangijinsu, kuma Mun ƙara masu shiriya.
  14. Kuma Mun ƙarfafa zukatansu, lokacin da suka miƙe tsaye, suka ce,‘Ubangijinmu ne Ubangijin sammai da ƙasa. Ba za mu taɓa kira wani ubangiji ba, sai Shi; (idan muka kira wani ba Shi ba), mun furta magana ta zautuwa.
  15. Waɗannan mutanenmu sun riƙi wasu abubuwan bautawa bayanSa. Me yasa ba su kawo ƙwaƙkwaran dalili game da su ba?’ Kuma wanene mafi zalunci da yafi mai ƙirƙiro ƙarya game da Allah?
  16. Kuma yayin da kuka ƙaurace musu, da abin da suke bauta wa maimakon Allah, ku fake cikin kogo; Ubangijinku zai shimfiɗa maku rahama taSa, kuma Zai agaza maku da sauƙi game da lamarinku.
  17. Kuma yayin da rana ta fito, za ka gan ta tana kauce wa kogonsu ta hannun dama, kuma idan ta fadi, za ka gan ta tana juya musu baya ta hannun hagu; su kuwa suna cikin fili mai fadi a cikinsa. Wannan yana daga Ayoyin Allah. Wanda Allah ya shiriya, shi ne shiryayye; wanda Ya bari bisa ɓata kuwa, ba za ka sama masa mai agaji, mai shiryarwa ba.
  18. Za ka zaci a farke suke, alhali barci suke; Kuma za Mu sa su su juya dama kuma su juya hagu, karensu kuwa ya miƙe ƙafafuwansa na gaba kan dokin ƙofar. Idan ka hange su, sai ka juya musu baya a firgice, kuma sai ka cika da jin tsoronsu.
  19. Kuma sai Muka tashe su, don su tambayi junansu. Mai magana a cikinsu ya ce, ‘Menene tsawon zamanku?’ Suka ce, ‘Mun zauna rana ɗaya, ko kuma sashin rana,’ wasu suka ce, ‘Ubangijinku ne ya fi sanin tsawon zamanku. Ku aiki ɗayanku da wannan kuɗinku na azurfa naku, ya je birni; ya duba wanda ya fi abinci mai kyau, ya kawo muku abinci daga can, kuma ya yi halin kirki, kuma kada ya sanar da kowa game da ku’.
  20. ‘Don su in suka rinjaye ku, za su jefe ku, ko kuma su mai da ku cikin addininsu, idan haka ta faru, ba za ku rabauta ba, har abada.
  21. Ta haka Muka nuna su (ga mutane), don su san cewa alƙawarin Allah gaskiya ne, kuma tsayuwar Sa’a babu kokwanto game da ita. (Tuna) yayin da mutane suke jayayya game da lamarinsu a tsakaninsu, sai suka ce, ‘Ku tada gini a kansu; Ubangijinsu ne ya fi saninsu.’ Waɗanda suka fi galaba a jayayyar suka ce, ‘Haƙiƙa, za mu gina ɗakin ibada a kan su.’
  22. Waɗansu za su ce, ‘Su uku ne, karensu ne na huɗu ɗinsu;’ waɗansu kuma za su ce, ‘Su biyar ne, karensu ne na shidansu;’ suna safci-faɗi. Kuma waɗansu na cewa, ‘Su bakwai ne, karensu ne na takwas ɗmsu.’ Ce, ‘Ubangijina ya fi kowa sanin yawansu. Babu wanda ya san su sai kaɗan.’ To, kada ka yi jayayya game da su, sai fa jayayya mai hujja, kuma kada ka nemi labarinsu daga kowa daga cikinsu.

2. Sura ta 18

24. Kuma game da kowane abu, kada kace, ‘Zan yi wannan gobe.’

25. Sai fa idan Allah ne ya so. Kuma idan ka manta, tuna Ubangijinka, kuma ka ce, ‘Ina fata Ubangijina ya ɗora ni kan hanyar da ta fi wannan kusantar gaskiya. ’

26. Sun zauna cikin kogonsu shekara ɗari uku, kuma sun ƙara tara akai.

27. Ce, ‘Allah ne ya fi sanin tsawon zamansu.’ Sanin sirrin cikin sammai da ƙasa naSa ne. Gani sai Shi, kuma ji sai Shi. Banda Shi, ba su da wani mai taimako, Shi kuma ba ya tarayya da wani a cikin hukuncinSa.

28. Kuma karanta abin da aka yi maka

wahayi cikin littafin Ubangijinka.

Babu wanda zai iya canja

kalmominSa. Babu mai mafaka, sai

gare Shi.

(j-t tllsJj, L Jil)

J yii *}) %

©I 4-5.3 >

29. Kuma ka shaƙu da waɗanda ke

kiran Ubangijinsu, safe da yamma,

suna masu neman yarda taSa; kuma

kada idanuwanka su wuce kansu,

> yjf < f. -f " -

J Y ) 4.4 a.)

cC@>

Sura ta 18

SURATUL KAHF

Juzu’i na 15

kana mai haƙon samun ƙawan

rayuwar duniya; kuma kada ka biye

wa wanda Muka rafkanar da zuciyarsa

daga ambatonMu, kuma ya bi son

zuciyarsa, kuma lamarinsa ya kauce

(daga hanya mai kyau).

30. Kuma ce, ‘Wannan gaskiya ne

daga ubangijinku; to, wanda yaso, ya

yarda kuma wanda ya so, ya ƙi yarda.’

Mu kuwa Mun tanada wa masu laifi

Wuta, runfunanta za su mamaye su.

Idan suka yi kukan neman taimako, za

a taimake su da ruwa mai kamar

narkakken darma, wanda zai riƙa ƙona

fuskokinsu. Wannan abin sha ya

munana, kuma wannan mazauni ya

ƙuntata.

tyi 3i%i$ frifteUP

b Cil 1 1 l;U

1^5 C*4 I j-k- j - * '* ■‘■■ 7 . 3 * CjJ

a

31. Haƙiƙa, waɗanda suka ba da

gaskiya, kuma suka yi ayyuka nagari,

Mu, ba ma tozarta sakamakon

waɗanda suka kyautata aiki.

©^jcLft a Ll ’ > "})

32. Waɗannan suna da Lambuna na

Dauwama. Koramu na gudana

ƙarƙashinsu. A ciki za a yi masu ado

da mundaye na zinari, kuma za su saka

tufafi koraye, na siliki na ainihi da

karam miski, suna kishingiɗe a kan

kujeru. Wannan sakamako ya yi kyau,

kuma wannan mazauni ya dace!

R.5

33. Kuma ba su misali na mutum biyu;

Mun ba ɗayansu lanbuna biyu na

inabai, kuma Mun kewaye su da

bishiyoyin dabino, kuma a tsakaninsu

mun saka gonakin hatsi.

34. Dukkan lambunan biyu sun yi

‘ya’ya (birjik), kuma ba su tauye

komai ba. Kuma Mun sa ƙorama na

6ul6ulowa a tsakiyarsu.

S a* y&U

(241^r Gii£ j GUi

©Cij;

6#4

Juzu’i na 15

SURATUL KAHF

Sura ta 18

35. (Don haka) ‘ya’yan itatuwa (masu

yawa) sun samu gare shi. Sai ya ce wa

abokinsa, yana jayayya da shi, ‘Na fi

ka yawan dukiya kuma na fi ka ƙarfin

jama’a.’

5 -r i J Li* r. kJ J )

|xTfvCs 3LL, UT TjjOy

36. Kuma ya shiga lambunsa yana mai

zaluntar kansa. Ya ce, “Ba na zato

wannan gonar za ta ƙare har abada.

37. ‘Kuma ba na zato Ranar Kiyama

mai wanzuwa ce, kuma idan ma aka

mai da ni gurin Ubangijina, zan sami

makomar da ta fi wannan kyau.”

©ilJTT^^uT^iTu; Jis

&4 a5 jj,

©C?j

■iii

38. Abokinsa yana jayayya da shi, ya

ce masa. “Shin ka kafirce wa Wanda

ya halicce ka daga turɓaya, sa’annan

daga digon maniyyi. Sa’annan ya

baka sura ka zama (cikakken ) mutum

39. ‘Amma (ni), Allah, Shi ne

Ubangijina, kuma ba zan yi wa

Ubangijina tarayya da kowa ba.

eL^i/T sjjOki kJtjla

^ S> f ^ , * i

0$ JSJ’ w_.i>r O* ciUU. apU,

(f)^La-J lO-> JkL a! b l

I 5 a1> i liO

©itxT

40. ‘Lokacin da ka shiga lambunka me

ya hana ka ce ‘ Abin da Allah ya so ne

kawai zai faru. Babu wani mai ƙarfi

sai Allah, idan kana ganin na fi

ƙarancin dukiya da ‘ya’ya.

41. ‘Mai yiwuwa ne, Ubangijina ya ba

ni abin da ya fi gonarka. Ko kuma ya

sako mata tsawa daga sama, sai ta

wayi gari taɓo mai santsi.

42. ‘Ko kuma ruwan ya ƙafe kuma ba

za ka iya tono shi ba.”

b C4 L -L& J_4j >4 )

sJ feySj j&j \*£ 5T

43. Sai aka halakar da ‘ya’yan

itatuwan nasa, sai ya wayi gari yana

juya tafukansa, don baƙin cikin abin

da ya ɓatar a kanta, ita kuwa ta rushe,

runfiinanta akwance, ya riƙa cewa,

‘Kaicona, ina ma ban yi wa

Ubangijina tarayya da wani ba! ’

C

je 2 -j 0%. 5 <3x1 ' bs

3^1 1 3 uj4J4 $ CX4)4

©iUT^h,

Sura ta 18

SURATUL KAHF

Juzu’i na 15

44. Kuma ba shi da jama’ar da za ta

taimake shi, banda Allah, kuma ba zai

iya taimakon kansa ba.

tj! i > L5 j 2JLj LJ j

©I^^LLSjtfGS? Jui

45. A irin haka, taimako yana gurin

Allah ne kawai, Ubangiji na Gaskiya.

Shi ne mafificin ba da sakamako,

kuma shi ne mafificin kawo ƙarshe

nagari.

R.6

©S i c >^-4- 5 Lj I >5' §r

46. Kuma ba su misalin rayuwar

duniya: Ita kamar ruwa ne da muka

saukar daga sama, sai shuke-shuken

ƙasa suka cuɗanya da shi, daga baya

ya zama ciyayi wanda iska ke

watsarwa. Kuma Allah Mai iko ne bisa

komai.

G> jLJ I ij jlat) I JJL« ‘-r' I )

47. Dukiya da ‘ya’ya, su ne adon

rayuwar duniya. Ayyuka nagari kuwa,

su ne mafifita a gurin Ubangijinka,

don biyan buƙatan yanzu, kuma su ne

mafifita , don biyan buƙatan nan gaba.

48. Kuma (tuna) ranar da za Mu

kawar da duwatsu, kuma zaka ga

mutanen ban ƙasa suna tunkuɗar juna,

kuma za Mu tara su gaba ɗaya, ba za

Mu bar kowa ba daga cikinsu.

r. 3J I ll 15 <3 CsST

v>»3^)i >>-* > cJGigJi >* J mJ *

49. Kuma za a kawo su gaban

Ubangijinka, safu-safu; (Zai ce musu),

‘Ga ku kun zo gurinMu yadda Muka

halicce ku tun farko. Da can kuwa

kun zaci ba za Mu cika alƙawarin da

Muka yi muku ba.’

50. Kuma za a ajiye Littafin (ayyuka

gabansu), sai ka ga masu laifi suna

tsoron abin da lce cikinsa, kuma za su

ce, ‘Kaiconmu, me ya sa wannan

Littafi, ba ya barin ƙaramin aiki ko

babba, sai ya rubuce shi. ’ Kuma za su

sami abin da suka aikata na jiran su,

. 9 +

iU

b l>J» I I ) >— »■ ) ) r. C 4 • ■< •»'£ ■ I

i

Juzu’i na 15

SURATUL KAHF

Sura ta 18

kuma Ubangijinka ba zai cuci kowa

ba.

R.7

51. Kuma (tuna lokacin ) da Muka ce

wa mala’iku, ‘Ku miƙa wuya ga

Adama.’ Sai suka miƙa wuya, banda

Iblis. Wanda ke cikin aljanu, shi ya ƙi

bin umamin Ubangijinsa. To, kwa riƙe

shi, da zuriyarsa masoya maimakoNa,

alhali su maƙiyanku ne? Canjin masu

laifi ya munana.

52. Kuma Ban maida su shaidun

halittar sammai da ƙasa ba,ko halittar

kansu, kuma ba na riƙon masu

taimako daga masu ɓatarwa.

53. Kuma tuna ranar da zai ce, ‘Kira

abokan tarayya nawa.’ Sai su kira su,

amma ba za su amsa ba, kuma sai Mu

saka kariya a tsakaninsu.

54. ‘Kuma masu laifi za su ga wuta, su

kuma san cikinta za su faɗa,kuma ba

mafita daga gareta.

tffcgLsi gL^xii, CUj 4 5

I c> I/, Uklk? l 1 5 >4^“-*

&#» ; i. <45 &

"55 * 5 lJJj jU - m I Lo

IjdLo cJLf' Co ) jU 'Jj 5

© I <j)gLLj»£i I

c^^ji '3>Ci

©CIj^

'yJ** 5^2 j' 5 v

R.8

55. Kuma haƙiƙa Mun yi bayani ta

hanya daban-daban da misali iri-iri ga

mutane a cikin wannan Kur’ani, amma

mutun ya fi kowane abu yawan ©5i»-

gardama.

>£/t jCHj-Sll c>l/

56. Kuma ba wani abu ya hana mutane

su ba da gaskiya ba, yayin da shiriya ta

zo kuma su nemi gafara gurin

ubangijinSu, sai don jiran sakamakon

mutanen farko ta zo musu, ko kuma

azaba ta zo musu ƙuru-ƙuru.

i5-oJ 4. j' cr&l fc J

a * 4 • <

_«* _ . A „ 0 _ 'f * *

)l li>ri-i)VI JJL-i y o.- d rt i.Lli Jl Yj,

©^4 i 4- liiiii-fe^

57. Kuma ba Ma aiko Manzanni sai

don su yi bushara da gargadi. Kuma

waɗanda suka kafirta suna jayayya da

ƙarya, don su karya gaskiya da ita.

5 ■* ”lJj. '3-*J ' J— IS Co )

1 3>ji/ c>?. > JjCj, 5 )

<$>

Sura ta 18

SURATUL KAHF

Juzu’i na 15

Kuma sun ɗauki AyoyiNa da gargaɗin

da aka yi musu abin yi wa izgili.

58. Wanene mazalunci fiye da wanda

aka yi masa gargaɗi da Ayoyin

Ubangijinsa amma ya bijire musu,

kuma ya manta abin da hannuwansa

suka gabatar. Mu, Mun saka marufai

(yana) kan zukatansu,don kada su

fahimce shi, kuma Mun saka nauyi

cikin kunnuwansu. Don haka ba za su

karɓa ba har abada ko ka kira su zuwa

shiriya.

59. Kuma Ubangijinka Mai gafara, ne,

Ma’abucin rahama. In da Zai kama su

bisa abin da suka aikata, sai Ya

gaggauta musu da azaba. Amma suna

da lokaci ƙayyadadde da ba za su

sami mafaka daga gare shi ba.

60. Kuma waɗannan garuruwa Mun

halakar da su, yayin da suka yi laifi,

amma Mun ƙayyade lokacin halakar

da su.

R.9

61. Kuma (tuna) lokacin da Musa ya

ce wa abokinsa saurayi. ‘Ba zan gushe

ba ina tafiya, sai na isa mahaɗar teku

biyu, ko kuma in ci gaba da tafiya

shekaru aru-aru.’

62. Amma yayin da suka isa mahaɗar

tsakaninsu (tekuna biyu), sai suka

manta kifinsu, sai ya kama hanyarsa

yana gudu a cikin teku.

63. Kuma bayan sun tsallake wannan

gurin,sai yace wa abokinsa saurayi,

‘Kawo mana abincinmu, haƙiƙa, mun

haɗu da wahala a wannan tafiyar

tamu.’

Ijfr lj <jL> J CUJ L»>i» > }

iliiLi j,j>8 >_? lzJc jLS 2 T

- •*' • ^ o o * * < - i\ .^i L

b ip3

©i>jj 1 1 >j,i$

y £<* ' j > ) 3 M i j J i

Jr JSJj Cs-

(v)l >Lc

c) >1.5

©(kii^Ooi l$l

©&jx ^ 1 4 IgglS

djri uii J2 'I;C5.2Ii

Juzu’i na 15

SURATUL KAHF

Sura ta 18

64 . Ya ce, baka gani ba, lokacin da

muke hutawa kan dutse, na manto

kifm, kuma Shaiɗan ne kawai ya

mantar da ni in ambata maka, sai ya yi

wuf, ya faɗa cikin teku, abu ya bani

mamaki.’

\ liidJT l£ 5 j ^^4ji J^i-4

65 . Ya ce, ‘Abin da muke nema ke

nan.’ Sai suka juya baya, suna bin

sawun ƙafafuwansu.

©C^ Lj t

66 . Sai suka tarar da wani bawa daga

cikin bayinMu da Muka ba wa

rahama daga wajenMu, kuma Muka

sanar da shi sani daga wajenMu.

67 . Musa ya ce masa, ‘Zan iya bin

ka,don ka koya mini shiriya daga abin

da aka sanar da kai?’

jt jl L3 jls

68 . Ya ce, ‘ Ba za ka iya haƙuri da ni

ba.’

©'T-C^o^ j jj iSIj i,jS

69 . ‘Yaya kuwa za ka iya haƙuri, a

kan abin da ba ka fahimce shi ba?’

©l>jj. Co

70 . Ya ce, ‘In Allah ya so za ka same

ni mai haƙuri, kuma ba zan saɓa wa

umaminka ba. ’

5 1 j i JiS

©IjjT tSJ i

71 . Ya ce, ‘To, idan za ka bi ni, kada

ka tambaye ni game da wani abu, sai

na yi maka bayani game da shi.’

R.IO

^ JrcJLtj 1 LS J LS

©l^j<JL,idil Jj^I.1 §L

72 . Sai suka tafi, sai can suka shiga

jirgin mwa sai ya huda shi, ya ce, ‘Ka

huda shi don ka sa mutanen cikinsa su

nitse? Gaskiya ka yi abu mai haɗari.’

73 . Ya ce, ‘Ban faɗa maka ba cewa,ba

za ka iya haƙuri da ni ba?’

jJ iljj, JsTU' JlS

©fc-S

c

Sura ta 18

SURATUL KAHF

Juzu’i na 16

74. Ya ce, ‘Kada ka riƙe ni bisa abin

da na manta,kuma kada ka kyare ni da

tsanani bisa mantuwa da na yi.’

75. Sai suka ci gaba dai,sai can suka

haɗu da wani yaro,sai ya kashe shi. Ya

ce, ‘Ka kashe mai rai wanda bai yi

laifin komai ba, ba tare da ya kashe

mai rai ba? Haƙiƙa, ka aikata abu mai

muni.’

JUZU’I NA 16

76. Ya ce, ‘Ban faɗa maka ba cewa,ba

za ka yi haƙuri da ni ba?’

77. Ya ce, ‘Idan na sake tambayar ka

game da wani abu, kada ka abuce ni,

haƙiƙa ka kai matuƙa game da karɓar

hanzari daga gare ni.’

78. Sai suka tafi dai, har suka isa gun

mutanen wani gari, suka nemi abinci

gurin mutanen garin, sai suka ƙi

karbar baƙuncinsu. Sai suka tarar

da wani garu yana neman faɗuwa, sai

ya miƙar da shi. Ya ce, ‘Da ka so, sai

ka karɓi lada a kan wannan aikin.’

79. Ya ce, “Wannan ne maraba

tsakanina da kai. Zan faɗa maka

ma’anar abin da ka kasa haƙuri game

da shi.

80. ‘Jirgin nan, na wasu talakawa ne

da ke aiki cikin teku. Sai na yi niyyar

ɓata shi, don akwai sarki a bayan su,

da ke ƙwace duk wani jirgi mai kyau.

81. ‘Yaro kuwa, iyayensa su biyu

muminai ne. Sai muka tsoraci ya

masife su da shishshigi da kafirci.

J£T\ l£d Udli

fe Jb 3 " X ‘l 1 I I Jjl J C&jjk I 1 fli \ b " M o

J-i H

o. cJL£ " 3 J J IS U li

©iU'

(J yLoju liaj I Lo I

JgiJ J (J jlo>;ti 4

Juzu’i na 16

SURATUL KAHF

Sura ta 18

82. ‘Sai muka yi fatar Ubangijinsu ya

canja masu wanda ya fi shi tsarki da

kusancin jinƙai.

83. ‘Garu kuwa na wasu yara ne

marayu su biyu a bimin, kuma a

ƙarƙashinsa akwai taskar dukiya

mallakinsu, ubansu kuma ya kasance

managarci. Sai Ubangijinka ya nufi

sukai ƙarfmsu, kuma su fitar da taskar

dukiyarsu, don jinƙai daga

Ubangijinka. Ban yi dukkan wannan

bisa ra’ayina ba. Wannan ne ma’anar

abin da ka kasa haƙuri game da shi.”

R.ll

84. Kuma suna tambayarka game da

Zulƙamaini. Ce, ‘Zan faɗa maku tarihi

game da shi.’

85. Mu, Muka gina shi a ƙasa, kuma

Mun ba shi hanyar samun kowane abu.

86. Sai ya bi wata hanyar.

87. Har ya isa mafaɗar rana ya same ta

kamar tana faɗuwar cikin idon mwa

mai taɓo. Kuma ya tarar da mutane a

gurin. Muka ce, ‘Ya Zulƙamaini, ko

dai ka azabtar da su, ko kuma ka yi

masu nasiha. ’

88. Ya ce, ‘Wanda ya yi laifi, za mu

azabtar da shi, sa’annan za a mai da

shi gurin Ubangijinsa, Wanda zai yi

masa horo da azaba mai tsanani.’

89. Amma wanda ya bada gaskiya

kuma yayi aiki na gari zai sami

sakamako mai kyau, kuma za Mu yi

masa magana mai sauƙi da furucinMu.

14

©Oaa.5 I ) B

) Co4d ‘yS

(J | iSLjj >1 y.lciCs*

[j 5 r. S0 ZJLLj f

Uisi ijtfi 1 4 ^ H2s Gi

©LUs^-Ii

jtiz I aj, Jki

ui ^Ju i L» i j, ckj 1 1 Gls * 0» jj'

© G„ jA kjfeij' (j i Lcj,)

ii kJpG js&iJIj

©I >6*3 G I >-^ U “jJj) (J i>>4

h.t.t J-^c ) tJ-" I J'® Cit )

e>ji 5 * Jluj iU

©w

Sura ta 18

SURATUL KAHF

Juzu’i na 16

90. Sa’annan ya bi wata hanyar.

^ ^ ++ £ I J

91. Har ya isa mafitar rana, ya same ta

tana fitowa kan wasu mutane, da ba

Mu yi musu kariya daga gare ta ba.

92. Haka abin ya faru. Kuma Muna da

cikakken sanin abin da ke tare da shi.

f>! JJL

Co-J Clkil >-J 5 i

©Ifti

93. Sa’annan ya bi wata hanyar.

©CliS

'1*5

94. Har ya isa fili fayau tsakanin

tsaunuka biyu. Ya tarar da wasu

mutane ƙarƙashinsu, ba sa iya

fahimtar maganarsa sosai.

5 yillj i^^fiijU

Co^,5>

©vp

95. Suka ce, ‘Ya kai Zulƙamaini,

haƙiƙa, Yajuju da Majuju maɓamata

ne a ƙasa. Ko mu ba ka lada, don ka

kafa mana kariya tsakaninmu da su?’

96. Ya ce, ‘Karfin da Ubangijina ya ba

ni ya fi (ladar da za ku bani). Amma

ku taimake ni da leburori masu ƙarfi,

zan yi bango tsakaninku da su.’

97. Ku kawo mini tubalai na ƙarfe.

Sai da ya cike filin da ke tsakanin

gefen tsaunukan biyu, ya ce, ‘Ku hura

(da zuga-zugai). Sai da ya mai da shi

ja kamar wuta, ya ce, ku kawo mini

narkakken tagulla don in zuba a

kansa’.

tSL) tUaU (M* u£j^)l <4 U ; >

©lli

^ Ls f>! 1 >;5

ilyLll JlS i^L»i_isJi ulA

> 1 av I j 6 » 'J Cj I>!

©f>J4

98. Daga nan, Yajuju da Majuju ba su

iya tsallaka shi ba, kuma ba su iya

huda shi ba.

Ul

; cJ I l^clkUil Lo-»

©Iti^ iJ' i^ UsIl i

99. Ya ce, ‘Wannan rahama ce daga

Ubangijina. Amma idan alƙawarin

Ubangijina ya zo, Zai mai da shi

msashshe, alƙawarin Ubangijina kuwa

gaskiya ne.’

<C@>

Juzu’i na 16

SURATUL KAHF

Sura ta 18

100. A wannan rana za Mu bar

sashinsu su kara da sashi. Kuma za a

busa ƙaho. Sa’annan Mu tara su gaba

ɗaya.

• S - 9 & • p * * * a ^ *

CJi, wJh 5

p i ^ v ^ a m 1 1 k • ^ *** • * k

4 r 6 ** i cf*<

r* « -

101. Kuma a wannan rana, za Mu

kawo wa kafirai Jahannama suna

ganinta.

>>£ 5

102. Waɗanda idanuwansu suka rufe

basa sauraran tunatarwaNa, kuma ba

ma za su iya jin zancen gaskiya ba.

R. 12

103. Shin waɗanda suka kafirta suna

zato, za su riƙi bayiNa abin dogara

maimakoNa? Haƙiƙa, Mun tanadar wa

kafirai Jahannama ta zama

masaukinsu.

5>oJ^ &£ I LiwHfei 1

I) >~ Oc7—i (J

104. Ce, ‘Ba Ma ba ku labarin

waɗanda suka fi taɓewa game da ^

ayyukansu ba?’

105. Su ne waɗanda suka ɓace, sun

duƙufa kan rayuwar duniya kawai,

kuma suna zato kyakkyawan aiki suke

yi-

Gl 5 jUi S

106. Waɗannan su ne suka kafirce wa

Ayoyin Ubangijinsu, da kuma haɗuwa

da Shi, sai ayyukansu suka ɓaci. A

ranar Kiyama, ba za Mu ɗauke su

bakin komai ba.

Hj iS 0* Sipi S4J}T

i-rJ a Jv i }

jjj2i44Jijs^r>45

107. Haka ne sakamakonsu-

Jahannama, don sun kafirce, kuma sun

ɗauki AyoyiNa da ManzanniNa abin

yi wa izgili.

108. Haƙiƙa, waɗanda suka ba da

gaskiya, kuma suka yi ayyuka nagari,

I I^JLgiS 5 I^JJel I clj,

<$>

Sura ta 18

SURATUL KAHF

Juzu’i na 16

Gidajen Aljanna na Firdausi ne

masaukin su.

U£i>>£)l o

109 . Za su dauwama a cikinta, ba za su A :f -jCg? :

nemi a fidda su daga ita ba.

110 . Ce, ‘Idan dukkan mwan teku ya

zama tawada don mbuta kalmomin

Ubangijina, sai tekun ya ƙare kafin

kalmomin Ubangijina su ƙare, ko Mun

kawo wani tekun kamarsa, ƙari.’

111. Ce, ‘Ni mutum ne kamarku.

Amrna anyi mini wahayi cewa,

Ubangijinku, Ubangiji ne Daya. To,

wanda ke ƙaunar saduwa da

Ubangijinsa, ya yi aiki nagari, kuma

kada ya tara wani cikin bautar

Ubangijinsa.’