Created page with "__TOC__ == Mabuɗin Surar Ali Imran (3): == # Sunanta: Ana kiran ta da suna Suratu Ali Imran saboda a cikinta aka ambaci falalar iyalan gidan Imrana.

An Karɓo daga An-Nawwas ɗan Sam'anu (rA) ya ce: Manzon Allah (SAW):
An-Nawwas b. Sam'an said he heard the Apostle (ﷺ) say [https://sunnah.com/muslim:805]:

On the Day of Resurrection
A ranar alƙiyama

the Qur'an and those who acted a..." |
No edit summary |

Line 1: | Line 1: | ||
__TOC__ | __TOC__ | ||
== Mabuɗin Surar Ali Imran (3): == | == Mabuɗin [[Quran/3|Surar Ali Imran (3)]]: == | ||
# Sunanta: Ana kiran ta da suna Suratu Ali Imran saboda a cikinta aka [[ambaci]] [[falalar]] [[iyalan]] [[gidan]] [[Imrana]].

An Karɓo daga An-Nawwas ɗan Sam'anu (rA) ya ce: Manzon Allah (SAW):
An-Nawwas b. Sam'an said he heard the Apostle (ﷺ) say [https://sunnah.com/muslim:805]:

On the Day of [[resurrection|Resurrection]]
A ranar [[alƙiyama]]

the [[Qur'an]] and those who [[acted]] according to it will be brought
za a zo da [[Alƙur'ani]] tare da makarantansa waɗanda suke aiki da shi,

with Surah al-Baqara and AI 'Imran [[preceding]] them.
Suratul Baƙara da Ali Imran suna yi musu jagoranci.

The Messenger of Allah (ﷺ) [[likened]] them to three things, which I did not forget [[afterwards]].

He (the Holy Prophet) likened them to two [[clouds]],
domin za su zo ranar [[alkiyama]] kamar [[gizagizai]] biyu,

or two black [[canopies]] with light between them, or like two [[flocks]] of birds
ko kuma kamar [[garke]] biyu na [[tsuntsaye]] biyu

in ranks [[pleading]] for one who [[recited]] them.
wadanda suka jeru [[sahu-sahu]] suna bayar da kariya ga [[makarantan]]su.

This Surah takes its name from ayah 33 of Al-i-Imran, like the names of many other surahs, is [[merely]] a name to [[distinguish]] it from other surahs and does not [[imply]] that the family of Imran has been [[discussed]] in it.

[[recite|Recite]] the two bright ones, al-Baqara and Surah Al 'Imran [https://sunnah.com/muslim:804a] --Abu Umama
Ku karanta masu haske biyu: Suratul Baqara da Ali-Imran. --Daga Abu Umamata Al-Bahili (rA) | # Sunanta: Ana kiran ta da suna Suratu Ali Imran saboda a cikinta aka [[ambaci]] [[falalar]] [[iyalan]] [[gidan]] [[Imrana]].

An Karɓo daga An-Nawwas ɗan Sam'anu (rA) ya ce: Manzon Allah (SAW):
An-Nawwas b. Sam'an said he heard the Apostle (ﷺ) say [https://sunnah.com/muslim:805]:

On the Day of [[resurrection|Resurrection]]
A ranar [[alƙiyama]]

the [[Qur'an]] and those who [[acted]] according to it will be brought
za a zo da [[Alƙur'ani]] tare da makarantansa waɗanda suke aiki da shi,

with Surah al-Baqara and AI 'Imran [[preceding]] them.
Suratul Baƙara da Ali Imran suna yi musu jagoranci.

The Messenger of Allah (ﷺ) [[likened]] them to three things, which I did not forget [[afterwards]].

He (the Holy Prophet) likened them to two [[clouds]],
domin za su zo ranar [[alkiyama]] kamar [[gizagizai]] biyu,

or two black [[canopies]] with light between them, or like two [[flocks]] of birds
ko kuma kamar [[garke]] biyu na [[tsuntsaye]] biyu

in ranks [[pleading]] for one who [[recited]] them.
wadanda suka jeru [[sahu-sahu]] suna bayar da kariya ga [[makarantan]]su.

This Surah takes its name from ayah 33 of Al-i-Imran, like the names of many other surahs, is [[merely]] a name to [[distinguish]] it from other surahs and does not [[imply]] that the family of Imran has been [[discussed]] in it.

[[recite|Recite]] the two bright ones, al-Baqara and Surah Al 'Imran [https://sunnah.com/muslim:804a] --Abu Umama
Ku karanta masu haske biyu: Suratul Baqara da Ali-Imran. --Daga Abu Umamata Al-Bahili (rA) | ||
Line 25: | Line 25: | ||
##Ambaton wasu daga cikin halye na kwarai da [[tarbiyyantar]] al'ummar [[Musulmi]] a kansu, kamar [[wasiyya]] da tsoron Allah da takawa da rike [[igiyar]] Allah da watsi da tsoron [[rarrabuwar]] kai da [[rungumar]] kira zuwa ga Allah da sauran halaye na kwarai da Surar ta yi tsokaci a kansu. | ##Ambaton wasu daga cikin halye na kwarai da [[tarbiyyantar]] al'ummar [[Musulmi]] a kansu, kamar [[wasiyya]] da tsoron Allah da takawa da rike [[igiyar]] Allah da watsi da tsoron [[rarrabuwar]] kai da [[rungumar]] kira zuwa ga Allah da sauran halaye na kwarai da Surar ta yi tsokaci a kansu. | ||
##Ambaton wasu daga cikin [[hukunce-hukuncen]] shari'a, kamar hana cin riba da [[satar]] dukiyar [[ganima]] da [[ukubar]] masu hana zakka. | ##Ambaton wasu daga cikin [[hukunce-hukuncen]] shari'a, kamar hana cin riba da [[satar]] dukiyar [[ganima]] da [[ukubar]] masu hana zakka. | ||
[[Category:Quran/3]] |
Latest revision as of 03:02, 21 May 2024
Mabuɗin Surar Ali Imran (3):
- Sunanta: Ana kiran ta da suna Suratu Ali Imran saboda a cikinta aka ambaci falalar iyalan gidan Imrana.
An Karɓo daga An-Nawwas ɗan Sam'anu (rA) ya ce: Manzon Allah (SAW):
An-Nawwas b. Sam'an said he heard the Apostle (ﷺ) say [1]:
On the Day of Resurrection
A ranar alƙiyama
the Qur'an and those who acted according to it will be brought
za a zo da Alƙur'ani tare da makarantansa waɗanda suke aiki da shi,
with Surah al-Baqara and AI 'Imran preceding them.
Suratul Baƙara da Ali Imran suna yi musu jagoranci.
The Messenger of Allah (ﷺ) likened them to three things, which I did not forget afterwards.
He (the Holy Prophet) likened them to two clouds,
domin za su zo ranar alkiyama kamar gizagizai biyu,
or two black canopies with light between them, or like two flocks of birds
ko kuma kamar garke biyu na tsuntsaye biyu
in ranks pleading for one who recited them.
wadanda suka jeru sahu-sahu suna bayar da kariya ga makarantansu.
This Surah takes its name from ayah 33 of Al-i-Imran, like the names of many other surahs, is merely a name to distinguish it from other surahs and does not imply that the family of Imran has been discussed in it.
Recite the two bright ones, al-Baqara and Surah Al 'Imran [2] --Abu Umama
Ku karanta masu haske biyu: Suratul Baqara da Ali-Imran. --Daga Abu Umamata Al-Bahili (rA) - Sanda Aka Saukar Da Ita: Malamai sun yi haɗu a kan cewa an saukar da Suratu Ali Imaran ne a Madina, wato bayan hijira.
- Jerin Saukarta: Ita ce ta arba'in da takwas (48) a jerin saukar surorin Alkur'ani.
- Adadin ayoyinta: A lissafin yawancin malamai adadin ayoyinta dari biyu ne (200), amma a lissafin mutanen Sham adadinsu dari da tis'in da tara ne (199).
- Sababin Saukarta: Tun farkon Surar har zuwa aya ta 83 sun sauka ne game da sha'anin kungiyar Nasara da suka zo Madina wurin Annabi (SAW) a shekara ta tara bayan hijira, don haka ne yawancin ayoyinta sun yi magana a kan Annabi Isa Almasihu alaihissalam.
- Falalarta: Za ta jagoranci masu karatunta a ranar alkiyama, kamar yadda ya gabata a hadisin An-Nawwas (rA).
An karbo daga Anas (rA). Ya ce: "Idan wani mutum a cikin mu ya karance Baqara da Ali Imaran sai darajarsa ta daukaka. - Babban Jigonta:
- Daga cikin abubuwan da ta kunsa akwai:
- Bayanin kaɗaitakar Allah SWT da tabbatar da rabe-raben Tauhidi guda uku: Uluhiyya da Rububiyya da kuma sunaye da siffofin Allah.
- Tabbatar da cewa duka saukakkun littattafai daga Allah suke gaba daya.
- Rarrabuwar mutane wajen imani da ayoyin Alkur'ani masu bayyanannun hukunce-hukunce, da masu rikitarwa.
- Gargadin kafirai makiya Allah da Manzonsa da nuna musu cewa iko da karfi da dukiya da 'ya'ya ba za su amfana musu komai ba ko su kare musu azabar Allah a duniya da lahira, kamar yadda ba su amfani kafiran da suka gabace su ba, irin su Fir'auna.
- Ishara zuwa ga yakin Badar da bayanin abubuwan da suka faru a yakin Uhudu.
- Bayanin abin da dan'adam yake sha'awa a ransa tare da nuna masa abin da ya fi masa alheri, watau abin da Allah ya tanadar masa a lahira na ni'ima madawwamiya.
- Bayanin halayen ma'abota Littafi daki-daki da tona asirinsu da bayanin sabanin da ke tsakaninsu na addini da aika-aikarsu ta ƙarya ta ayoyin Allah da kashe annabawa da masu wa'azi da rashin mika wuya ga hukuncin da ya zo musu a littafin Allah da kiran da Manzon Allah a ya yi wa wanda yake jayayya daga cikinsu zuwa ga mubahala (watau addu'ar tsinuwa). Sai kuma umarnin da aka ba wa Manzon Allah na ya kirawo su zuwa ga kalmar Tauhidi da jayayya da su game da Annabi Ibrahimu (alaihissalam) da fada musu gaskiya a kansa.
- Fadakarwa a kan kaunar juna tsakanin muminai da kuma nisantar kafirai da gujewa jibintar makiya Allah da Manzonsa ko daukar su abokan shawara.
- Bayanin cewa, son Allah ba a baka yake ba kawai; dole ne sai an bi Manzon Allah tukunna an yi masa da'a a cikin umarninsa da haninsa.
- Ambaton annabawa da bayanin matsayinsu da zabin Allah gare su, da kuma bayanin ƙissar Annabi Isa da mahaifiyarsa da kissar Annabi Zakariyya da dansa Annabi Yahya.
- Ambaton wasu daga cikin halye na kwarai da tarbiyyantar al'ummar Musulmi a kansu, kamar wasiyya da tsoron Allah da takawa da rike igiyar Allah da watsi da tsoron rarrabuwar kai da rungumar kira zuwa ga Allah da sauran halaye na kwarai da Surar ta yi tsokaci a kansu.
- Ambaton wasu daga cikin hukunce-hukuncen shari'a, kamar hana cin riba da satar dukiyar ganima da ukubar masu hana zakka.