Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/18/practice

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 17:43, 6 August 2021 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)
  1. Alhamdulillahillazi anzala ala abdihil kitab walam yaja'allahu iwaja
    all praise and thanks are due to allah who sent down upon his servant the book in which there isn't any crookedness
    godiya da yabo sun tabbata ga allah wanda ya sakko da littafi akan bawansa, kuma bai sanya kowane karkata ba a ciki.
  2. Qayyiman liyunzira ba'asan shadeedan min ladun huwa yubash shiral mu'mineenalllazina ya'alamunassalihati anna lahum ajaran hasana
    he has made it straight in order to warn of a severe punishment from him, and to bring good news to the believers who have done righteous deeds that they will attain a great reward
    littafi ne miƙaƙƙe don ya yi gargaɗi daga gare shi, kuma ya kawowa muminan da suka yi aiki na ƙwarai cewa za su samu babban lada.
  3. Makitheena feehi abada In which they will abide therein forever. Za su dawwama a ciki har abada.
  4. Wayunzirallazina ƙaluttakhazallahu walada = And to warn those who say Allah has taken a son. <> Kuma don ya gargaɗi waɗanda ke cewa Allah ya riƙi ɗa.
  5. Ma lahum bihi min ilmin wala li abaa ehim, Kaburat kalimatan takhrijuhu afwahihim, E yaquluna illa kaziba. = They have no knowledge of it, nor their forefathers. Grave is the word that comes out of their mouths. They speak not except a lie. <> Ba su da wata masaniya game da haka, kuma haka ma iyayensu. Babban saɓo ne ke fitowa daga bakunansu. Abinda suke faɗa ba wani abu bane face ƙarya.
  6. Fala allaka bakhi oun nafsaka alaa atharihim inlam you'minu bihazal hadithi asafa = Perhaps you might kill yourself over them if they don't come to believe in this message. <> Tamkar ka so ka hallaka kanka idan ba su yi imani ba da wannan saƙon.
  7. Inna ja'alna ma alal ardi zeena tallaha linabluwahum ayyuhum ahsanu amala = Indeed we have made all that's on earth adornment for it so that We may test which among them is best in deed. <> Lalle ne Mu ne muka sanya duk abinda ke ƙasa a ado gare ta domin mu jarabce su akan waɗanne ne daga cikinsu ke yin kyakkyawan aiki.
  8. Wa inna la ja eluna ma alaiha sa'edan juriza = And surely We would make it into a barren ground <> Kuma lalle ne za mu maida komai faƙo busasshe.
  9. Am hasibta anna ashabal kahfi warraqeemu kanu min ayatina ajaba = Or did you think the story of the companions of the cave that was from our signs a wonder? <> Ko kana zaton labarin nan na sahabban kogo abin mamaki ne daga Mu?