Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

blessed

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 01:32, 15 January 2022 by Admin (talk | contribs)

tsarkakke, mai albarka

Pronunciation

Adjective
  • enPR: blĕsʹĭd, IPA: /ˈblɛsɪd/
  • Hyphenation: bless‧ed
Verb

Adjective

Positive
blessed

Comparative
more blessed

Superlative
most blessed

  1. If something or someone is blessed, they have divine aid or protection.
    Blessed is the One in Whose Hands rests all authority. And He is Most Capable of everything. — Dr. Mustafa Khattab, the Clear Quran
    1. (Allah), Wanda gudãnar da mulki yake ga hannunSa, Ya tsarkaka, kuma Shi Mai ĩko ne a kan kome. — Abubakar Mahmoud Gumi
    2. Tsarkaka ya tabbata ga (Allah). Wanda dukkan mulki ke hannunSa, kuma Shi ne Mai iko bisa komai. [1]
    3. Mafi girma Shi ne wanda a hannunSa ne mulki yake, kuma Shi ne Mai iko bisa kan kome. [2]
    4. Wanda mulki yake a hannunsa alhairansa sun yawaita, kuma Shi Mai iko ne a kan komai. — Rijyar Lemo

Verb

Plain form (yanzu)
bless

3rd-person singular (ana cikin yi)
blesses

Past tense (ya wuce)
blessed

Past participle (ya wuce)
blessed

Present participle (ana cikin yi)
blessing

  1. The past tense and past participle of bless. <> albarkaci, aka saka da alheri.
    They have blessed the troops and justified the killing. <> Sun albarkaci sojoji, sun kuma ce kashe mutane daidai ne.

Google translation of blessed

Albarka.