Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bbchausa verticals/006 one laptop per child

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 13:53, 21 June 2017 by Admin (talk | contribs) (Created page with "== #: ''One Laptop per Child (OLPC) [http://wiki.laptop.org/go/En_US_PO] <> Kwamfyutar Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro, [http://wiki.lap...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

#: One Laptop per Child (OLPC) [1] <> Kwamfyutar Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro, [2]

#: is a new, non-profit association [3] <> wani sabon ƙungiya ne mai marasa-riba [4]

#: dedicated to research to develop a $100 laptop [5] <> wanda ke wallafar da, da kuma bincika yanda za'a iya ciyar da kwamfyutan cinya na $100 gaba [6]

#: a technology that could revolutionize how we educate the world's children. [7] <> —wani fasaha ne wanda zai iya canza yanayin rayuwan yanda muke koyar da yaran duk duniya. [8]

#: COMMUNITY NEWS [9] <> LABARIN AL'UMMA [10]

#: FAQ [11] <> TAMBAYOYIN DA AKE YAWAN YI [12]

#: PEOPLE [13] <> JAMAA [14]

#: MAP [15] <> TASWIRA [16]

#: CONTACT OLPC [17] <> TUNTUƁI OLPC [18]

#: DOWNLOADS [19] <> KWAFI DAGA NA'URA [20]

#: One Laptop per Child (OLPC) [21] <> Kwamfyutan Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro, [22]

#: is a new, [23] <> wani sabon ƙungiya ne [24]

#: non-profit association dedicated to research to develop a $100 laptop[25] <> mai marasa-riɓa wanda ke wallafar da, da kuma bincika yanda za'a iya ciyar da kwamfyutan cinya na $100 gaba[26]

#: a technology [27] <> wani fasaha ne [28]

#: that could [29] <> wanda zai iya [30]

#: revolutionize [31] <> canza yanayin rayuwan [32]

#: how we [33] <> yanda muke [34]

#: educate [35] <> koyar da [36]

#: the world's children. [37] <> yaran duk duniya. [38]

#: This initiative was first announced by Nicholas Negroponte, chairman of OLPC, [39] <> Nicholas Negroponte, shine ciyaman na OLPC kuma, shi ya fara ba da sanarwa game da wannan shiri, [40]

#: at the World Economic Forum [41] <> a Taron Tattarin Arzikin Duniya [42]

#: at Davos, Switzerland in January 2005." [43] <> da aka yi a Davos, Switzerland cikin Janairu 2005." [44]

#: Our goal: [45] <> Burin mu: [46]

#: to provide [47] <> mu samar da [48]

#: children around the world with new opportunities to [49] <> sabobbin hanyoyi wa yara da ke duk faɗin duniya game da yanda ake [50]

#: explore, [51] <> gane, [52]

#: experiment, [53] <> gwada, [54]

#: and express themselves. [55] <> da kuma nuna ra'ayi. [56]

#: Please [57] <> Don Allah [58]

#: note [59] <> ku lura [60]

#: that the $100 laptopsnot yet in production[61] <> cewa ba'a fara ƙerakwamfyutocin cinya na $100 ba[62]

#: will not be available for sale. [63] <> kuma ba na sayarwa bane. [64]

#: The laptops will only be distributed to schools directly through large government initiatives." [65] <> Za'a raba kwamfyutocin wa makarantu kai tsaye ta hanyar tunanin gwamnati. [66]

#: "ADVISORS" [67] <> "MASU BA DA SHAWARWARI" [68]

#: "See bios by clicking on the PEOPLE menu item." [69] <> "Ka danna inda aka rubuta JAMA'A don ka duba tarihin mutane." [70]

Contents