More actions
Replaced content with "'''Notes to self''' * Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ * <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns * <abb..." |
No edit summary |
||
Line 7: | Line 7: | ||
* #REDIRECT [[Other article]] | * #REDIRECT [[Other article]] | ||
* Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1 | * Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1 | ||
==[[dagabi-dagabi]]== | |||
<nowiki>== Noun ==</nowiki> | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# wani irin [[wasa]]. <> a type of [[game]]. {{syn|gardo|gardo-gardo}} | |||
==[[dafti]]== | |||
<nowiki>== Noun ==</nowiki> | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# [[ɗumamamme]]n [[tuwo]]. <> [[cooked]] [[tuwo]]. {{syn|ɗumame|zazafe}} | |||
# {{other spelling of|dabti}} | |||
==[[dafshe]]== | |||
<nowiki>==Verb==</nowiki> | |||
# [[kuje]]. {{syn|dauje}} | |||
==[[dafsasar]]== | |||
<nowiki>==Adjective==</nowiki> | |||
# [[kalma]] [[mai siffanta]] [[kauri]]n [[leɓɓa]]. <> [[big]]-[[lipped]], [[having]] [[thick]] [[lips]]. | |||
#: ''yana da baki '''dafsassar''', he is very thick-lipped. (= [[dausharere]]; [[dausassar]].) | |||
# {{other spelling of|dafsassar}} | |||
==[[dafu]], [[dafaffe]], a [[dafe]]== | |||
<nowiki>==Adjective==</nowiki> | |||
# [[cooked]]. <> [[dafu]], [[dafaffe]], a [[dafe]]. | |||
#: ''the food is '''cooked'''. <> abinci ya '''[[dafu]]''' = '''[[dafaffe]]n''' abinci ne = abincin '''a [[dafe]]''' yake. | |||
==[[dafkau]]== | |||
<nowiki>== Noun ==</nowiki> | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# rashin [[kataɓus]] ko [[tasiri]]. <> [[ineffective]], [[inefficient]]. | |||
#: '' '''Dafkau''' macijin tsumma.'' | |||
==[[dafkaka]]== | |||
<nowiki>==Verb==</nowiki> | |||
[[dafkaka]] | [[dafkaki]] | [[dafkako]] | [[dafkaku]] | |||
# [[ziyara]] ko dimantar yin wani abu [[a-kai a-kai]]. <> to [[visit]] or do something [[consistently]]. | |||
#: ''hasara '''dafkaki''' mai-akwai, <> loss and misfortune are the companions of one who is well off.'' | |||
# kusanta dab da abu. <> to get near, close, nearby something. | |||
#: ''ya '''dafkako''' gare ni.'' | |||
# {{other spelling of|dabkaka}} | |||
==[[dafau]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
# wani irin nama mai tauri ko tantani da akan dafa ana sayar wa yara. {{syn|yaɗi|ragadada|ruguduma|fantsama-ido|runtsa-ido}} | |||
# Meat cut into small pieces, cookcd and exposed for sale. (= [[fantsama ido]]; (Had.) [[lakwai]]; cf. [[rahuma]]; [[ragadada]]; a tagaji giwa; [[ganda]].) | |||
# Dried monkey-nut [[soaked]] and [[boiled]]. (= [[damuna-kusa]]; [[dafai]].) | |||
==[[dafale]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# Any [[dog]] with a [[white]] [[neck]]. <> [[kare]] da [[fari]]n [[wuya]]. | |||
==[[dafafa]]== | |||
<nowiki>==Verb==</nowiki> | |||
# bin abu [[a guje]] don a kama. <> to [[rush]], [[hurry]]. {{syn|dirkaka}} | |||
# tafiya ba tsaitsayawa. | |||
==[[dafa'an]]== | |||
# kalma mai nuna zaman abu daidai ko dindindin. | |||
==[[daf]]== | |||
# {{other spelling of|dab}} | |||
# {{other spelling of|dab da}} | |||
# right next to, right before... | |||
#: '''''[[daf da]]''' cewa... = dab da haka... <> right when...'' | |||
==[[dadiya]]== | |||
''Not to be confused with [[daɗiya]].'' | |||
# kyanwa. <> a [[cat]]. | |||
==[[daɗiya]]== | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# toshewar bakin tulu ko jaka bayan ya cika. {{syn|daɗe|daɗi}} | |||
# [[da'da]]; [[toshiya]]. | |||
==[[dadi]]== | |||
#REDIRECT [[daɗi]] | |||
==[[daɗi]]== | |||
<nowiki>==Verb==</nowiki> | |||
# [[ƙari]], {{cx|verbal noun of}} [[daɗa]]. | |||
# toshe wani abu kamar bakin tulu. {{syn|daɗiya}} | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# kyakkyawan ɗanɗanon abu na ci. <> [[delicious]], [[deliciousness]], [[tasty]]. | |||
# wani hali na fari ciki. <> a [[good]] feeling, [[goodness]], [[happiness]], [[pleasantness]], [[enjoyment]]. | |||
===Related words=== | |||
* [[daɗin-baki]] | |||
==[[daɗe]]== | |||
<nowiki>==Adjective==</nowiki> | |||
# long lasting, long time <> tsawon lokaci. | |||
# taking too long, delayed. <> [[jinkiri]], [[daɗewa]]. | |||
==[[daɗa-zangu]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# wani sashe na aikin wuyan riga. | |||
==[[daɗawa]]== | |||
# an [[increase]], [[addition]]. [[increasing]]. {{syn|daɗi|ƙari}} | |||
# wata irin [[dawa]]. | |||
==[[daɗai]]== | |||
<nowiki>== Adverb ==</nowiki> | |||
# kalma mai nuna aukuwar abu koyaushe ko tutur. <> [[ever]], [[always]], [[anytime]]. | |||
#: '''''daɗai''' haka halinsa yake. <> He's '''always''' been like that.'' | |||
# kore yiwuwar abu. <> [[never]], [[ever]]. | |||
#: '''''daɗai''' ba za ayi haka ba!'' | |||
#: ''tace sararin sama da ƙasa zasu shuɗe, amma magana ta ba zata shuɗe ba '''daɗai'''!'' | |||
#: ''Never in a blue moon. <> '''daɗai''' duniya.'' | |||
==[[daduma]]== | |||
<nowiki>==Verb==</nowiki> | |||
# kama ko damƙar abu da hannu biyu. <> accepting something with two hands. {{syn|ƙwaƙume}} | |||
==[[dadubu]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# harin ba-zato-ba-tsammani. <> surprise [[attack]]. Night [[raiding]] in war. (= [[ritsi]]; cf. [[damamushe]].) | |||
# Surrounding and [[raid]]ing a house, to effect an arrest. | |||
# Going to a place where one knows one's debtor will receive a payment and insisting on the debt being paid. | |||
==[[daddoka]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# wata irin agwagwar ruwa. {{syn|gwambaza}} | |||
# [da>ddo/ka"] {n.f.; no pl.}. The Western water-buck (Kobus defassa). (= [[gwambaza]]; [[imbeci]]; [[yakumba]].) | |||
==[[daddofa]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# rarrashi ko daɗin baki ko naci wajen Neman abu. | |||
# {{other spelling of|doddofa}} | |||
# [da"ddo/"fa/+] {n.f.}. (Kats. & Z.) Presentation of gifts, doing little kindnesses, saying sweet nothings or [[flattering]] speeches, to a person from whom one hopes to receive some definite advantage. (= [[fadanci]] q.v.) | |||
==[[daddauna]]== | |||
<nowiki>==Adjective==</nowiki> | |||
# [da"dda+una/+] {adj. masc. and fem.; pl. [[dauna]]}. [[greasy|Greasy]] with perspiration. (Cf. [[dauni]].) <> abu [[mai danƙo]]-[[danƙo]] ko [[maiƙo-maiƙo]]. {{syn|mai maiƙo|maiƙo}} | |||
==[[daddara]]== | |||
<nowiki>==Verb==</nowiki> | |||
# [[horuwa]]. <> [[train]], [[practice]], [[prepare]]. {{syn|tanadi|shirya}} | |||
# to [[amend]], [[mend]], [[change]] one's way. {{syn|dandara|sauyi}} | |||
## ''ba ya '''daddara''' <> he does not '''mend''' his ways.'' | |||
## ''yina da wuyar '''daddara''' <> he is not likely to '''amend''' his ways.'' | |||
## ''Gaskiya mu '''daddara''' halin mu. <> We honestly have to '''change''' our ways.'' | |||
==[[daddale]]== | |||
<nowiki>==Verb==</nowiki> | |||
# reach agreement. <> fayyace wata matsala. {{syn|yarjejeniya}} | |||
# daddaɓe fura da tarɓarya. | |||
# lailaye daɓe. | |||
==[[daddaga]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# metal band at the end of a spear shaft. | |||
# kunnen [[mashi]]. {{syn|daga-daga}} | |||
# wuƙar jima. | |||
<nowiki>==Verb==</nowiki> | |||
[[daddaga]] | [[daddage]]* | [[daddagi]] | [[daddago]] | [[daddagu]] | |||
# make repetitive strikes on a given spot with a needle in sewing. | |||
## ''Ya '''daddaga''' hudar safa. <> He '''darned''' the socks. = He '''poked holes''' to the socks.'' | |||
# zuba kakkaurar miya kaɗan a tuwo. <> pouring a little bit of thick soup/stew on a porridge/tuwo meal. | |||
# cin fure. {{syn|goga}} | |||
## ''Yarinya ta '''daddaga''' fure a haƙorinta.'' | |||
# [[daɓa]] wa doki [[ƙaimi]]. | |||
# [[mutsuttsuka]] abu kamar ciyawa ko harawa. | |||
==[[daddaɗa]]== | |||
<nowiki>==Adjective==</nowiki> | |||
# abu [[mai daɗi]] <> [[delicious]] or something very [[nice]]. (cf. / compare with [[daɗi]]) | |||
## ''[[daddaɗa]]n doki, a '''nice''' horse.'' | |||
## ''[[daddaɗa]]r magana <> a '''nice''' speech.'' | |||
==[[dadas]]== | |||
<nowiki>==Interjection==</nowiki> | |||
# kalma mai nuna yin daidai. <> [[good job|Good job!]] | |||
==[[dadare]]== | |||
''Not to be confused with '''da [[dare]]''' ko '''da [[daddare]]''' <> at [[night]] / [[nighttime]].'' | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# wani irin [[waki]] da Fulani ke ratayawa. | |||
==[[dadara]]== | |||
# to cut with a blunt instrument. <> yanka wani abu da dakusasshiyar wuƙa. {{syn|dadala|gagara|dadira}} | |||
==[[dadaboro]]== | |||
<nowiki>==Adjective==</nowiki> | |||
# maɓarnacin mutum ko lalataccen abu. | |||
==[[dadagumaji]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# [[tsumma]] <> a [[rag]]. | |||
# wani irin [[wando]]. <> a type of [[trousers]]. | |||
# {{other spelling of|dadugumaji}} | |||
==[[dadagorana]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# wani irin [[tsuntsu]] mai baƙaƙen fukafukai. <> a black-winged [[bird]]. Black-winged [[stilt]] (Himanotopus himanotopus). | |||
# {{other spelling of|da-da-gorana}} | |||
==[[daɓura]], [[dabura]], [[daburi]], [[dab'ura]], [[dab'uri]] == | |||
#REDIRECT [[daɓuri]] | |||
==[[daɓu-gajera]]== | |||
<nowiki>==Kirari==</nowiki> | |||
# [[porcupine]] <> kirarin da ake yi wa [[beguwa]] <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]. {{syn|daɓu}} | |||
==[[dabu-gajera]], [[dabu gajera]]== | |||
#REDIRECT [[daɓu-gajera]] | |||
==[[daɓu]]== | |||
{{also|daɓu-gajera|daɓa}} | |||
==[[dabu]], [[dab'u]]== | |||
#REDIRECT [[daɓu]] | |||
==[[daɓosa]]== | |||
<nowiki>==Adjective==</nowiki> | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr> | |||
# [[gajeruwa]]r [[mace]], [[kakkaura]]. <> a [[short]] [[thick]] [[woman]]. | |||
==[[dab'osa]], [[dabosa]]== | |||
#REDIRECT [[daɓosa]] | |||
==[[daɓas]]== | |||
<nowiki>==Interjection==</nowiki> | |||
# kalma mai bayyana gajarta da kyakkyawar sura. {{syn|daɓasɓas}} | |||
## ''Yarinya ce '''daɓas''' da ita.'' | |||
## ''a haka Goggo da ta kasa ɗauke idanunta a kan Jay ta idasa shigowa, ta zauna '''daɓas''', a kujerar da ke gefen Farouq.'' [https://ilubiee.wordpress.com/2016/09/21/14916170] | |||
==[[daɓaro]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# black loamy [[soil]]. ([[kwadakkwame]]; cf. [[daƙo]], [[duwa]]) baƙar laka. Kirari: '' '''daɓaro''' takin Allah.'' | |||
# a [[dull]] [[naive]] person. | |||
# to sit down in [[protest]]. | |||
## ''wani mataimakin gwamna yayi '''zaman daɓaro''' yana jiran isowar Osinbajo jiharsa.'' | |||
==[[dabaro]], [[dab'aro]]== | |||
#REDIRECT [[daɓaro]] | |||
==[[daɓarɓasa]], [[dabarbasa]], [[dab'arb'ashi]], [[dabarbashi]]== | |||
#REDIRECT [[daɓarɓashi]] | |||
==[[daɓarɓashi]]== | |||
<nowiki>==Adjective==</nowiki> | |||
# [da"'bar'ba"shi/+] {adj. m.; fem. da"'bar'ba"sa/+ [[daɓarɓasa]]; pl. da"'ba"r'ba"sa+i ([[daɓarɓasai]])}. Squat (e.g. woman, animal, or thing; the essential idea is that the object strikes the observer as having a firm purchase on the ground and creates an impression of solidity and reliability). e.g. yarinya ce da'bar'basa, she is a dumpy girl. (= da'bas; dam'basa; dam'bar'basa; danda'basa; cf. tsololuwa.) | |||
# gajeren mutum. <> a short person. squat, dumpy, stocky person or animal. | |||
==[[daɓarɓar]]== | |||
# kalma mai nuna kauri da gajerta <> expresses shortness and thickness. | |||
# rashin tsarin zama. | |||
## ''Ya zauna '''daɓarɓar''' = Yana zaman '''daɓarɓas'''.'' | |||
==[[dabarbar]], [[dab'arb'ar]], [[daɓarɓas]], [[dabarbas]]== | |||
#REDIRECT [[daɓarɓar]] | |||
==[[dabanniya]], [[dab'anniya]]== | |||
#REDIRECT [[daɓanniya]] | |||
==[[daɓanniya]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# yawan zirga-zirga. <> ample back and forth. | |||
==[[dabuwa]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# [[busasshe]]n tuwo wanda aka ɓarza aka dafa aka ci da mai. <> a [[dry]] [[tuwo]] meal eaten with oil. tuwo dried, boken up, and cooked with oil. | |||
==[[daburta]]== | |||
<nowiki>==Verb==</nowiki> | |||
[[daburta]] | [[dabure]] | [[daburce]] | [[dibilce]] | |||
# to [[confuse]] someone. <> ruɗar da mutum. | |||
==[[dabure]], [[daburce]]== | |||
# REDIRECT [[daburta]] | |||
==[[dabur]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# jan daga. {{syn|dabur-dabur|dabur dabur|darakun-darakun}} | |||
==[[dabur-dabur]], [[dabur dabur]]== | |||
# REDIRECT [[dabur]] | |||
==[[dabul-dabul]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# cakuɗaɗɗen wuri. | |||
# cakuɗewar abu. | |||
# rawar makafi. | |||
==[[dabubu]]== | |||
<nowiki>==Adverb==</nowiki> | |||
# kalma mai nuna fitowar abu da yawa, musamman tsuntsaye ko fari. <> expresses a mass outpour of something such as birds. | |||
# Crowding of large number of people into one place, e.g. mutane sun yi '''dabubu'''. (= [[tacucu]]; [[dafifi]].) | |||
==[[dabshe]]== | |||
<nowiki>==Verb==</nowiki> | |||
# ƙujewar baki a sakamakon faɗuwar da mutum ya yi. {{syn|dabsa}} | |||
# mayar da wuri faƙo. <> to become grazed. {{syn|dauje|daushe}} | |||
{{also|dabsa}} | |||
==[[dabsa]]== | |||
<nowiki>==Verb==</nowiki> | |||
[[dabsa]] | [[dabshe]] | [[dabshi]] | [[dabshu]] | |||
# Said by a person who wishes to prevent any one colliding with him in a dark place. | |||
# yin karo da wani abu har a yi rauni a baki. {{syn|karo}} | |||
==[[dabilbila]]== | |||
<nowiki>==Verb==</nowiki> | |||
[[dabilbila]] | [[dabilbilo]] | [[dabilbile]] | [[dabilbilu]] | |||
# bibbirkita ƙasa ko rikita aiki. {{syn|damalmala|dabulbula}} | |||
==[[dabi]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# [[rumfa]]r da ake yi da itace da ciyawa mai kama da rufin kwano. | |||
# [[farfajiya]]. {{syn|fafaranda|fage}} | |||
==[[dabgaja]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# damaged or bad [[kolanut]] <> mummunan [[goro]] mai tsutsa. | |||
# mutumin da bakinsa ya ɓaci saboda cin goro. <> a person whose mouth is messed up from eating kolanuts. | |||
# abu mummuna kamar mara tsari. <> [[untidy]], [[messy]]. {{syn|damashere|kaca-kaca}} | |||
==[[dabeniya]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# aikin da ya fi ƙarfin mutum. <> an overwhelming task or work. overrating one's abilities. | |||
# {{other spelling of|dabanniya}} [[dabaniya]]. | |||
==[[dabanniya]]== | |||
#REDIRECT [[dabeniya]] | |||
==[[dabdala]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
{{noun|dabdala|dabdaloli}} | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# wata doguwar igiya da ake yi wa dabba talala da ita in tana kiwo. {{syn|darbeda|dabilbila|daddala}} | |||
# [[zirga-zirga]] | |||
## ''To amma dai ba da ni ba a wannan '''dabdala''' yanzu domin ni kam na sha ta a da. [http://www.bbc.com/hausa/vert_fut/2015/08/150813_vert_fut_why_we_want_food_so_much_it_hurts][http://www.bbc.com/future/story/20150424-why-you-want-food-so-much-it-hurts]'' | |||
==[[dabbare-dabbare]]== | |||
<nowiki>==Adjective==</nowiki> | |||
# ratsi marar tsari na wani launi a cikin wani, yawanci za a gan shi ƙawanya-ƙawanya. | |||
# Patchy; spotted; variegated (with spots or colours widely and irregularly separated. e.g. a cloth spotted with grease; an imperfectly plastered wall with old colour showing through, &c.; the word is not applied to a horse.) | |||
{{also|baɗɗare-baɗɗare|dabule-dabule|dalla-dalla|danda-danda|ɗarabba-ɗarabba|fatte-fatte|rabbi-rabbi|tabbare-tabbare|waɗɗare-waɗɗare}} | |||
==[[dabaza]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# ɓarjin hatsi sama-sama. {{syn|fantsara|dangartso|duski}} | |||
# Coarse grinding. | |||
# Flour coarsely ground. ([[ɓarzo]]; [[ganjara]]; [[ɓaras-ɓaras]].) | |||
==[[dabar-dabar]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# A sharp disagreement between people. | |||
# Facing each other. | |||
## ''sun yi '''dabar-dabar''' <> they are facing each other. | |||
# Rising up of a number of people, out of respect, on the arrival of a superior. | |||
# ''ya na '''dabar-dabar'''. <> he is making futile efforts to substantiate his claims to knowledge.'' | |||
# jan daga tsakanin abokan gaba, kowa na shayin kowa. | |||
# {{other spelling of|dabur-dabur}} | |||
==[[dabur-dabur]]== | |||
#REDIRECT [[dabar-dabar]] | |||
==[[dabara]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
{{suna|dabara|dabaru|dabarori|dabarbari|dabarce-dabarce}} | |||
{{noun|plan}} | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# a [[plan]], [[scheme]], [[method]], [[idea]]. <> kyakkyawan [[shiri]] ko [[wayo]] ko hikima ko tsari. | |||
## ''Abokan gabansu sun yi musu '''dabara'''. <> Their enemy '''outwitted''' them.'' | |||
==[[dabanya]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# Packing corn in bins, after untying the bundles, so that bin will hold more. (Vide [[cushe]]; [[daddaka]] III.) | |||
# A strong, plaited mat used for strengthening the outside of the apex of a conical thatched roof. (Vide [[damutse]].) <> wata irin tabarma da ake [[ɗorawa]] a kan tsaiko. | |||
==[[dabano]]== | |||
<nowiki>==Noun==</nowiki> | |||
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# wani irin ruwa-ruwa mai zaki da ke fitowa daga findin furen dorawa. <> A sweet juice secreted in the blossom of locust-bean tree. {{syn|darɓa|badano}} | |||
==[[daban]]== | |||
<nowiki>==Adverb==</nowiki> | |||
# [[different]], [[distinct]] <> kalma mai nuna bambanci tsakanin abu biyu ko fiye. | |||
#: ''Gaskiya '''daban''' take daga ƙarya. <> The truth is '''different''' from falsehood.'' | |||
# {{other spelling of|dabam}} |
Revision as of 22:47, 12 July 2017
Notes to self
- Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
- f
- m
- Be sure to replace all instances of the noun template to the suna template.
- Swapping links between languages...
- #REDIRECT Other article
- Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1
dagabi-dagabi
== Noun == m
- wani irin wasa. <> a type of game.
- Synonyms: gardo and gardo-gardo
dafti
== Noun == m
dafshe
==Verb==
dafsasar
==Adjective==
dafu, dafaffe, a dafe
==Adjective==
dafkau
== Noun == m
- rashin kataɓus ko tasiri. <> ineffective, inefficient.
- Dafkau macijin tsumma.
dafkaka
==Verb== dafkaka | dafkaki | dafkako | dafkaku
- ziyara ko dimantar yin wani abu a-kai a-kai. <> to visit or do something consistently.
- hasara dafkaki mai-akwai, <> loss and misfortune are the companions of one who is well off.
- kusanta dab da abu. <> to get near, close, nearby something.
- ya dafkako gare ni.
- Sandbox1 is another way of spelling dabkaka.
dafau
==Noun==
- wani irin nama mai tauri ko tantani da akan dafa ana sayar wa yara.
- Synonyms: yaɗi, ragadada, ruguduma, fantsama-ido and runtsa-ido
- Meat cut into small pieces, cookcd and exposed for sale. (= fantsama ido; (Had.) lakwai; cf. rahuma; ragadada; a tagaji giwa; ganda.)
- Dried monkey-nut soaked and boiled. (= damuna-kusa; dafai.)
dafale
==Noun== m
dafafa
==Verb==
dafa'an
- kalma mai nuna zaman abu daidai ko dindindin.
daf
dadiya
Not to be confused with daɗiya.
- kyanwa. <> a cat.
daɗiya
f
dadi
- REDIRECT daɗi
daɗi
==Verb==
==Noun== m
- kyakkyawan ɗanɗanon abu na ci. <> delicious, deliciousness, tasty.
- wani hali na fari ciki. <> a good feeling, goodness, happiness, pleasantness, enjoyment.
Related words
daɗe
==Adjective==
daɗa-zangu
==Noun== m
- wani sashe na aikin wuyan riga.
daɗawa
daɗai
== Adverb ==
- kalma mai nuna aukuwar abu koyaushe ko tutur. <> ever, always, anytime.
- daɗai haka halinsa yake. <> He's always been like that.
- kore yiwuwar abu. <> never, ever.
- daɗai ba za ayi haka ba!
- tace sararin sama da ƙasa zasu shuɗe, amma magana ta ba zata shuɗe ba daɗai!
- Never in a blue moon. <> daɗai duniya.
daduma
==Verb==
- kama ko damƙar abu da hannu biyu. <> accepting something with two hands.
- Synonym: ƙwaƙume
dadubu
==Noun== m
daddoka
==Noun== f
daddofa
==Noun== f
- rarrashi ko daɗin baki ko naci wajen Neman abu.
- Sandbox1 is another way of spelling doddofa.
- [da"ddo/"fa/+] {n.f.}. (Kats. & Z.) Presentation of gifts, doing little kindnesses, saying sweet nothings or flattering speeches, to a person from whom one hopes to receive some definite advantage. (= fadanci q.v.)
daddauna
==Adjective==
daddara
==Verb==
daddale
==Verb==
- reach agreement. <> fayyace wata matsala.
- Synonym: yarjejeniya
- daddaɓe fura da tarɓarya.
- lailaye daɓe.
daddaga
==Noun== f
==Verb== daddaga | daddage* | daddagi | daddago | daddagu
- make repetitive strikes on a given spot with a needle in sewing.
- Ya daddaga hudar safa. <> He darned the socks. = He poked holes to the socks.
- zuba kakkaurar miya kaɗan a tuwo. <> pouring a little bit of thick soup/stew on a porridge/tuwo meal.
- cin fure.
- Synonym: goga
- Yarinya ta daddaga fure a haƙorinta.
- daɓa wa doki ƙaimi.
- mutsuttsuka abu kamar ciyawa ko harawa.
daddaɗa
==Adjective==
dadas
==Interjection==
- kalma mai nuna yin daidai. <> Good job!
dadare
Not to be confused with da dare ko da daddare <> at night / nighttime. ==Noun== m
- wani irin waki da Fulani ke ratayawa.
dadara
dadaboro
==Adjective==
- maɓarnacin mutum ko lalataccen abu.
dadagumaji
==Noun== m
- tsumma <> a rag.
- wani irin wando. <> a type of trousers.
- Sandbox1 is another way of spelling dadugumaji.
dadagorana
==Noun== m
- wani irin tsuntsu mai baƙaƙen fukafukai. <> a black-winged bird. Black-winged stilt (Himanotopus himanotopus).
- Sandbox1 is another way of spelling da-da-gorana.
daɓura, dabura, daburi, dab'ura, dab'uri
- REDIRECT daɓuri
daɓu-gajera
==Kirari==
dabu-gajera, dabu gajera
- REDIRECT daɓu-gajera
daɓu
dabu, dab'u
- REDIRECT daɓu
daɓosa
==Adjective== f
dab'osa, dabosa
- REDIRECT daɓosa
daɓas
==Interjection==
daɓaro
==Noun== m
dabaro, dab'aro
- REDIRECT daɓaro
daɓarɓasa, dabarbasa, dab'arb'ashi, dabarbashi
- REDIRECT daɓarɓashi
daɓarɓashi
==Adjective==
- [da"'bar'ba"shi/+] {adj. m.; fem. da"'bar'ba"sa/+ daɓarɓasa; pl. da"'ba"r'ba"sa+i (daɓarɓasai)}. Squat (e.g. woman, animal, or thing; the essential idea is that the object strikes the observer as having a firm purchase on the ground and creates an impression of solidity and reliability). e.g. yarinya ce da'bar'basa, she is a dumpy girl. (= da'bas; dam'basa; dam'bar'basa; danda'basa; cf. tsololuwa.)
- gajeren mutum. <> a short person. squat, dumpy, stocky person or animal.
daɓarɓar
- kalma mai nuna kauri da gajerta <> expresses shortness and thickness.
- rashin tsarin zama.
- Ya zauna daɓarɓar = Yana zaman daɓarɓas.
dabarbar, dab'arb'ar, daɓarɓas, dabarbas
- REDIRECT daɓarɓar
dabanniya, dab'anniya
- REDIRECT daɓanniya
daɓanniya
==Noun== f
- yawan zirga-zirga. <> ample back and forth.
dabuwa
==Noun== f
daburta
==Verb== daburta | dabure | daburce | dibilce
- to confuse someone. <> ruɗar da mutum.
dabure, daburce
- REDIRECT daburta
dabur
==Noun== m
- jan daga.
- Synonyms: dabur-dabur, dabur dabur and darakun-darakun
dabur-dabur, dabur dabur
- REDIRECT dabur
dabul-dabul
==Noun== m
- cakuɗaɗɗen wuri.
- cakuɗewar abu.
- rawar makafi.
dabubu
==Adverb==
dabshe
==Verb==
- ƙujewar baki a sakamakon faɗuwar da mutum ya yi.
- Synonym: dabsa
- mayar da wuri faƙo. <> to become grazed.
- See also dabsa
dabsa
==Verb== dabsa | dabshe | dabshi | dabshu
- Said by a person who wishes to prevent any one colliding with him in a dark place.
- yin karo da wani abu har a yi rauni a baki.
- Synonym: karo
dabilbila
dabi
==Noun== m
dabgaja
==Noun== f
dabeniya
==Noun== f
dabanniya
- REDIRECT dabeniya
dabdala
==Noun==
f
dabbare-dabbare
==Adjective==
- ratsi marar tsari na wani launi a cikin wani, yawanci za a gan shi ƙawanya-ƙawanya.
- Patchy; spotted; variegated (with spots or colours widely and irregularly separated. e.g. a cloth spotted with grease; an imperfectly plastered wall with old colour showing through, &c.; the word is not applied to a horse.)
dabaza
==Noun== f
dabar-dabar
==Noun== m
- A sharp disagreement between people.
- Facing each other.
- sun yi dabar-dabar <> they are facing each other.
- Rising up of a number of people, out of respect, on the arrival of a superior.
- ya na dabar-dabar. <> he is making futile efforts to substantiate his claims to knowledge.
- jan daga tsakanin abokan gaba, kowa na shayin kowa.
- Sandbox1 is another way of spelling dabur-dabur.
dabur-dabur
- REDIRECT dabar-dabar
dabara
==Noun==
Jam'i |
f
dabanya
==Noun== f
dabano
==Noun== f
daban
==Adverb==