Notes to self
- Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
- f
- m
- Be sure to replace all instances of the noun template to the suna template.
- Swapping links between languages...
- #REDIRECT Other article
- Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1
dagabi-dagabi
Noun
m
- wani irin wasa. <> a type of game.
- Synonyms: gardo and gardo-gardo
dafti
Noun
m
dafshe
Verb
dafsasar
Adjective
dafu, dafaffe, a dafe
Adjective
dafkau
Noun
m
- rashin kataɓus ko tasiri. <> ineffective, inefficient.
- Dafkau macijin tsumma.
dafkaka
Verb
dafkaka | dafkaki | dafkako | dafkaku
- ziyara ko dimantar yin wani abu a-kai a-kai. <> to visit or do something consistently.
- hasara dafkaki mai-akwai, <> loss and misfortune are the companions of one who is well off.
- kusanta dab da abu. <> to get near, close, nearby something.
- ya dafkako gare ni.
- Sandbox1 is another way of spelling dabkaka.
dafau
Noun
- wani irin nama mai tauri ko tantani da akan dafa ana sayar wa yara.
- Synonyms: yaɗi, ragadada, ruguduma, fantsama-ido and runtsa-ido
- Meat cut into small pieces, cookcd and exposed for sale. (= fantsama ido; (Had.) lakwai; cf. rahuma; ragadada; a tagaji giwa; ganda.)
- Dried monkey-nut soaked and boiled. (= damuna-kusa; dafai.)
dafale
Noun
m
dafafa
Verb
dafa'an
- kalma mai nuna zaman abu daidai ko dindindin.
daf
dadiya
Not to be confused with daɗiya.
- kyanwa. <> a cat.
daɗiya
f
dadi
- REDIRECT daɗi
daɗi
Verb
Noun
m
- kyakkyawan ɗanɗanon abu na ci. <> delicious, deliciousness, tasty.
- wani hali na fari ciki. <> a good feeling, goodness, happiness, pleasantness, enjoyment.
Related words
daɗe
Adjective
daɗa-zangu
Noun
m
- wani sashe na aikin wuyan riga.
daɗawa
daɗai
Adverb
- kalma mai nuna aukuwar abu koyaushe ko tutur. <> ever, always, anytime.
- daɗai haka halinsa yake. <> He's always been like that.
- kore yiwuwar abu. <> never, ever.
- daɗai ba za ayi haka ba!
- tace sararin sama da ƙasa zasu shuɗe, amma magana ta ba zata shuɗe ba daɗai!
- Never in a blue moon. <> daɗai duniya.
daduma
Verb
- kama ko damƙar abu da hannu biyu. <> accepting something with two hands.
- Synonym: ƙwaƙume
dadubu
Noun
m
daddoka
Noun
f
daddofa
Noun
f
- rarrashi ko daɗin baki ko naci wajen Neman abu.
- Sandbox1 is another way of spelling doddofa.
- [da"ddo/"fa/+] {n.f.}. (Kats. & Z.) Presentation of gifts, doing little kindnesses, saying sweet nothings or flattering speeches, to a person from whom one hopes to receive some definite advantage. (= fadanci q.v.)
daddauna
Adjective
daddara
Verb
daddale
Verb
- reach agreement. <> fayyace wata matsala.
- Synonym: yarjejeniya
- daddaɓe fura da tarɓarya.
- lailaye daɓe.
daddaga
Noun
f
Verb
daddaga | daddage* | daddagi | daddago | daddagu
- make repetitive strikes on a given spot with a needle in sewing.
- Ya daddaga hudar safa. <> He darned the socks. = He poked holes to the socks.
- zuba kakkaurar miya kaɗan a tuwo. <> pouring a little bit of thick soup/stew on a porridge/tuwo meal.
- cin fure.
- Synonym: goga
- Yarinya ta daddaga fure a haƙorinta.
- daɓa wa doki ƙaimi.
- mutsuttsuka abu kamar ciyawa ko harawa.
daddaɗa
Adjective
dadas
Interjection
- kalma mai nuna yin daidai. <> Good job!
dadare
Not to be confused with da dare ko da daddare <> at night / nighttime.
Noun
m
- wani irin waki da Fulani ke ratayawa.
dadara
dadaboro
Adjective
- maɓarnacin mutum ko lalataccen abu.
dadagumaji
Noun
m
- tsumma <> a rag.
- wani irin wando. <> a type of trousers.
- Sandbox1 is another way of spelling dadugumaji.
dadagorana
Noun
m
- wani irin tsuntsu mai baƙaƙen fukafukai. <> a black-winged bird. Black-winged stilt (Himanotopus himanotopus).
- Sandbox1 is another way of spelling da-da-gorana.
daɓura, dabura, daburi, dab'ura, dab'uri
- REDIRECT daɓuri
daɓu-gajera
Kirari
dabu-gajera, dabu gajera
- REDIRECT daɓu-gajera
daɓu
dabu, dab'u
- REDIRECT daɓu
daɓosa
Adjective
f
dab'osa, dabosa
- REDIRECT daɓosa
daɓas
Interjection
daɓaro
Noun
m
dabaro, dab'aro
- REDIRECT daɓaro
daɓarɓasa, dabarbasa, dab'arb'ashi, dabarbashi
- REDIRECT daɓarɓashi
daɓarɓashi
Adjective
- [da"'bar'ba"shi/+] {adj. m.; fem. da"'bar'ba"sa/+ daɓarɓasa; pl. da"'ba"r'ba"sa+i (daɓarɓasai)}. Squat (e.g. woman, animal, or thing; the essential idea is that the object strikes the observer as having a firm purchase on the ground and creates an impression of solidity and reliability). e.g. yarinya ce da'bar'basa, she is a dumpy girl. (= da'bas; dam'basa; dam'bar'basa; danda'basa; cf. tsololuwa.)
- gajeren mutum. <> a short person. squat, dumpy, stocky person or animal.
daɓarɓar
- kalma mai nuna kauri da gajerta <> expresses shortness and thickness.
- rashin tsarin zama.
- Ya zauna daɓarɓar = Yana zaman daɓarɓas.
dabarbar, dab'arb'ar, daɓarɓas, dabarbas
- REDIRECT daɓarɓar
dabanniya, dab'anniya
- REDIRECT daɓanniya
daɓanniya
Noun
f
- yawan zirga-zirga. <> ample back and forth.
dabuwa
Noun
f
daburta
Verb
daburta | dabure | daburce | dibilce
- to confuse someone. <> ruɗar da mutum.
dabure, daburce
- REDIRECT daburta
dabur
Noun
m
- jan daga.
- Synonyms: dabur-dabur, dabur dabur and darakun-darakun
dabur-dabur, dabur dabur
- REDIRECT dabur
dabul-dabul
Noun
m
- cakuɗaɗɗen wuri.
- cakuɗewar abu.
- rawar makafi.
dabubu
Adverb
dabshe
Verb
- ƙujewar baki a sakamakon faɗuwar da mutum ya yi.
- Synonym: dabsa
- mayar da wuri faƙo. <> to become grazed.
- See also dabsa
dabsa
Verb
dabsa | dabshe | dabshi | dabshu
- Said by a person who wishes to prevent any one colliding with him in a dark place.
- yin karo da wani abu har a yi rauni a baki.
- Synonym: karo
dabilbila
Verb
dabi
Noun
m
dabgaja
Noun
f
dabeniya
Noun
f
dabanniya
- REDIRECT dabeniya
dabdala
Noun
f
dabbare-dabbare
Adjective
- ratsi marar tsari na wani launi a cikin wani, yawanci za a gan shi ƙawanya-ƙawanya.
- Patchy; spotted; variegated (with spots or colours widely and irregularly separated. e.g. a cloth spotted with grease; an imperfectly plastered wall with old colour showing through, &c.; the word is not applied to a horse.)
dabaza
Noun
f
dabar-dabar
Noun
m
- A sharp disagreement between people.
- Facing each other.
- sun yi dabar-dabar <> they are facing each other.
- Rising up of a number of people, out of respect, on the arrival of a superior.
- ya na dabar-dabar. <> he is making futile efforts to substantiate his claims to knowledge.
- jan daga tsakanin abokan gaba, kowa na shayin kowa.
- Sandbox1 is another way of spelling dabur-dabur.
dabur-dabur
- REDIRECT dabar-dabar
dabara
Noun
Jam'i |
f
dabanya
Noun
f
dabano
Noun
f