Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sandbox1

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 22:47, 12 July 2017 by Admin (talk | contribs)

Notes to self

  • Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
  • f
  • m
  • Be sure to replace all instances of the noun template to the suna template.
  • Swapping links between languages...
  • #REDIRECT Other article
  • Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1

dagabi-dagabi

== Noun == m

  1. wani irin wasa. <> a type of game.

dafti

== Noun == m

  1. ɗumamammen tuwo. <> cooked tuwo.
  2. Sandbox1 is another way of spelling dabti.

dafshe

==Verb==

  1. kuje.

dafsasar

==Adjective==

  1. kalma mai siffanta kaurin leɓɓa. <> big-lipped, having thick lips.
    yana da baki dafsassar, he is very thick-lipped. (= dausharere; dausassar.)
  2. Sandbox1 is another way of spelling dafsassar.

dafu, dafaffe, a dafe

==Adjective==

  1. cooked. <> dafu, dafaffe, a dafe.
    the food is cooked. <> abinci ya dafu = dafaffen abinci ne = abincin a dafe yake.

dafkau

== Noun == m

  1. rashin kataɓus ko tasiri. <> ineffective, inefficient.
    Dafkau macijin tsumma.

dafkaka

==Verb== dafkaka | dafkaki | dafkako | dafkaku

  1. ziyara ko dimantar yin wani abu a-kai a-kai. <> to visit or do something consistently.
    hasara dafkaki mai-akwai, <> loss and misfortune are the companions of one who is well off.
  2. kusanta dab da abu. <> to get near, close, nearby something.
    ya dafkako gare ni.
  3. Sandbox1 is another way of spelling dabkaka.

dafau

==Noun==

  1. wani irin nama mai tauri ko tantani da akan dafa ana sayar wa yara.
  2. Meat cut into small pieces, cookcd and exposed for sale. (= fantsama ido; (Had.) lakwai; cf. rahuma; ragadada; a tagaji giwa; ganda.)
  3. Dried monkey-nut soaked and boiled. (= damuna-kusa; dafai.)

dafale

==Noun== m

  1. Any dog with a white neck. <> kare da farin wuya.

dafafa

==Verb==

  1. bin abu a guje don a kama. <> to rush, hurry.
  2. tafiya ba tsaitsayawa.

dafa'an

  1. kalma mai nuna zaman abu daidai ko dindindin.

daf

  1. Sandbox1 is another way of spelling dab.
  2. Sandbox1 is another way of spelling dab da.
  3. right next to, right before...
    daf da cewa... = dab da haka... <> right when...

dadiya

Not to be confused with daɗiya.

  1. kyanwa. <> a cat.

daɗiya

f

  1. toshewar bakin tulu ko jaka bayan ya cika.
  2. da'da; toshiya.

dadi

  1. REDIRECT daɗi

daɗi

==Verb==

  1. ƙari, (verbal noun of) daɗa.
  2. toshe wani abu kamar bakin tulu.

==Noun== m

  1. kyakkyawan ɗanɗanon abu na ci. <> delicious, deliciousness, tasty.
  2. wani hali na fari ciki. <> a good feeling, goodness, happiness, pleasantness, enjoyment.

Related words

daɗe

==Adjective==

  1. long lasting, long time <> tsawon lokaci.
  2. taking too long, delayed. <> jinkiri, daɗewa.

daɗa-zangu

==Noun== m

  1. wani sashe na aikin wuyan riga.

daɗawa

  1. an increase, addition. increasing.
  2. wata irin dawa.

daɗai

== Adverb ==

  1. kalma mai nuna aukuwar abu koyaushe ko tutur. <> ever, always, anytime.
    daɗai haka halinsa yake. <> He's always been like that.
  2. kore yiwuwar abu. <> never, ever.
    daɗai ba za ayi haka ba!
    tace sararin sama da ƙasa zasu shuɗe, amma magana ta ba zata shuɗe ba daɗai!
    Never in a blue moon. <> daɗai duniya.

daduma

==Verb==

  1. kama ko damƙar abu da hannu biyu. <> accepting something with two hands.

dadubu

==Noun== m

  1. harin ba-zato-ba-tsammani. <> surprise attack. Night raiding in war. (= ritsi; cf. damamushe.)
  2. Surrounding and raiding a house, to effect an arrest.
  3. Going to a place where one knows one's debtor will receive a payment and insisting on the debt being paid.

daddoka

==Noun== f

  1. wata irin agwagwar ruwa.
  2. [da>ddo/ka"] {n.f.; no pl.}. The Western water-buck (Kobus defassa). (= gwambaza; imbeci; yakumba.)

daddofa

==Noun== f

  1. rarrashi ko daɗin baki ko naci wajen Neman abu.
  2. Sandbox1 is another way of spelling doddofa.
  3. [da"ddo/"fa/+] {n.f.}. (Kats. & Z.) Presentation of gifts, doing little kindnesses, saying sweet nothings or flattering speeches, to a person from whom one hopes to receive some definite advantage. (= fadanci q.v.)

daddauna

==Adjective==

  1. [da"dda+una/+] {adj. masc. and fem.; pl. dauna}. Greasy with perspiration. (Cf. dauni.) <> abu mai danƙo-danƙo ko maiƙo-maiƙo.

daddara

==Verb==

  1. horuwa. <> train, practice, prepare.
  2. to amend, mend, change one's way.
    1. ba ya daddara <> he does not mend his ways.
    2. yina da wuyar daddara <> he is not likely to amend his ways.
    3. Gaskiya mu daddara halin mu. <> We honestly have to change our ways.

daddale

==Verb==

  1. reach agreement. <> fayyace wata matsala.
  2. daddaɓe fura da tarɓarya.
  3. lailaye daɓe.


daddaga

==Noun== f

  1. metal band at the end of a spear shaft.
  2. kunnen mashi.
  3. wuƙar jima.

==Verb== daddaga | daddage* | daddagi | daddago | daddagu

  1. make repetitive strikes on a given spot with a needle in sewing.
    1. Ya daddaga hudar safa. <> He darned the socks. = He poked holes to the socks.
  2. zuba kakkaurar miya kaɗan a tuwo. <> pouring a little bit of thick soup/stew on a porridge/tuwo meal.
  3. cin fure.
    1. Yarinya ta daddaga fure a haƙorinta.
  4. daɓa wa doki ƙaimi.
  5. mutsuttsuka abu kamar ciyawa ko harawa.

daddaɗa

==Adjective==

  1. abu mai daɗi <> delicious or something very nice. (cf. / compare with daɗi)
    1. daddaɗan doki, a nice horse.
    2. daddaɗar magana <> a nice speech.

dadas

==Interjection==

  1. kalma mai nuna yin daidai. <> Good job!

dadare

Not to be confused with da dare ko da daddare <> at night / nighttime. ==Noun== m

  1. wani irin waki da Fulani ke ratayawa.

dadara

  1. to cut with a blunt instrument. <> yanka wani abu da dakusasshiyar wuƙa.

dadaboro

==Adjective==

  1. maɓarnacin mutum ko lalataccen abu.

dadagumaji

==Noun== m

  1. tsumma <> a rag.
  2. wani irin wando. <> a type of trousers.
  3. Sandbox1 is another way of spelling dadugumaji.

dadagorana

==Noun== m

  1. wani irin tsuntsu mai baƙaƙen fukafukai. <> a black-winged bird. Black-winged stilt (Himanotopus himanotopus).
  2. Sandbox1 is another way of spelling da-da-gorana.

daɓura, dabura, daburi, dab'ura, dab'uri

  1. REDIRECT daɓuri

daɓu-gajera

==Kirari==

  1. porcupine <> kirarin da ake yi wa beguwa f.

dabu-gajera, dabu gajera

  1. REDIRECT daɓu-gajera

daɓu

See also daɓu-gajera, and daɓa

dabu, dab'u

  1. REDIRECT daɓu

daɓosa

==Adjective== f

  1. gajeruwar mace, kakkaura. <> a short thick woman.

dab'osa, dabosa

  1. REDIRECT daɓosa

daɓas

==Interjection==

  1. kalma mai bayyana gajarta da kyakkyawar sura.
    1. Yarinya ce daɓas da ita.
    2. a haka Goggo da ta kasa ɗauke idanunta a kan Jay ta idasa shigowa, ta zauna daɓas, a kujerar da ke gefen Farouq. [1]

daɓaro

==Noun== m

  1. black loamy soil. (kwadakkwame; cf. daƙo, duwa) baƙar laka. Kirari: daɓaro takin Allah.
  2. a dull naive person.
  3. to sit down in protest.
    1. wani mataimakin gwamna yayi zaman daɓaro yana jiran isowar Osinbajo jiharsa.

dabaro, dab'aro

  1. REDIRECT daɓaro

daɓarɓasa, dabarbasa, dab'arb'ashi, dabarbashi

  1. REDIRECT daɓarɓashi

daɓarɓashi

==Adjective==

  1. [da"'bar'ba"shi/+] {adj. m.; fem. da"'bar'ba"sa/+ daɓarɓasa; pl. da"'ba"r'ba"sa+i (daɓarɓasai)}. Squat (e.g. woman, animal, or thing; the essential idea is that the object strikes the observer as having a firm purchase on the ground and creates an impression of solidity and reliability). e.g. yarinya ce da'bar'basa, she is a dumpy girl. (= da'bas; dam'basa; dam'bar'basa; danda'basa; cf. tsololuwa.)
  2. gajeren mutum. <> a short person. squat, dumpy, stocky person or animal.

daɓarɓar

  1. kalma mai nuna kauri da gajerta <> expresses shortness and thickness.
  2. rashin tsarin zama.
    1. Ya zauna daɓarɓar = Yana zaman daɓarɓas.

dabarbar, dab'arb'ar, daɓarɓas, dabarbas

  1. REDIRECT daɓarɓar

dabanniya, dab'anniya

  1. REDIRECT daɓanniya

daɓanniya

==Noun== f

  1. yawan zirga-zirga. <> ample back and forth.

dabuwa

==Noun== f

  1. busasshen tuwo wanda aka ɓarza aka dafa aka ci da mai. <> a dry tuwo meal eaten with oil. tuwo dried, boken up, and cooked with oil.

daburta

==Verb== daburta | dabure | daburce | dibilce

  1. to confuse someone. <> ruɗar da mutum.

dabure, daburce

  1. REDIRECT daburta

dabur

==Noun== m

  1. jan daga.

dabur-dabur, dabur dabur

  1. REDIRECT dabur

dabul-dabul

==Noun== m

  1. cakuɗaɗɗen wuri.
  2. cakuɗewar abu.
  3. rawar makafi.

dabubu

==Adverb==

  1. kalma mai nuna fitowar abu da yawa, musamman tsuntsaye ko fari. <> expresses a mass outpour of something such as birds.
  2. Crowding of large number of people into one place, e.g. mutane sun yi dabubu. (= tacucu; dafifi.)

dabshe

==Verb==

  1. ƙujewar baki a sakamakon faɗuwar da mutum ya yi.
  2. mayar da wuri faƙo. <> to become grazed.
See also dabsa

dabsa

==Verb== dabsa | dabshe | dabshi | dabshu

  1. Said by a person who wishes to prevent any one colliding with him in a dark place.
  2. yin karo da wani abu har a yi rauni a baki.

dabilbila

==Verb== dabilbila | dabilbilo | dabilbile | dabilbilu

  1. bibbirkita ƙasa ko rikita aiki.

dabi

==Noun== m

  1. rumfar da ake yi da itace da ciyawa mai kama da rufin kwano.
  2. farfajiya.

dabgaja

==Noun== f

  1. damaged or bad kolanut <> mummunan goro mai tsutsa.
  2. mutumin da bakinsa ya ɓaci saboda cin goro. <> a person whose mouth is messed up from eating kolanuts.
  3. abu mummuna kamar mara tsari. <> untidy, messy.

dabeniya

==Noun== f

  1. aikin da ya fi ƙarfin mutum. <> an overwhelming task or work. overrating one's abilities.
  2. Sandbox1 is another way of spelling dabanniya. dabaniya.

dabanniya

  1. REDIRECT dabeniya

dabdala

==Noun==

Singular
dabdala

Plural
dabdaloli

f

  1. wata doguwar igiya da ake yi wa dabba talala da ita in tana kiwo.
  2. zirga-zirga
    1. To amma dai ba da ni ba a wannan dabdala yanzu domin ni kam na sha ta a da. [2][3]

dabbare-dabbare

==Adjective==

  1. ratsi marar tsari na wani launi a cikin wani, yawanci za a gan shi ƙawanya-ƙawanya.
  2. Patchy; spotted; variegated (with spots or colours widely and irregularly separated. e.g. a cloth spotted with grease; an imperfectly plastered wall with old colour showing through, &c.; the word is not applied to a horse.)

dabaza

==Noun== f

  1. ɓarjin hatsi sama-sama.
  2. Coarse grinding.
  3. Flour coarsely ground. (ɓarzo; ganjara; ɓaras-ɓaras.)

dabar-dabar

==Noun== m

  1. A sharp disagreement between people.
  2. Facing each other.
    1. sun yi dabar-dabar <> they are facing each other.
  3. Rising up of a number of people, out of respect, on the arrival of a superior.
  4. ya na dabar-dabar. <> he is making futile efforts to substantiate his claims to knowledge.
  5. jan daga tsakanin abokan gaba, kowa na shayin kowa.
  6. Sandbox1 is another way of spelling dabur-dabur.

dabur-dabur

  1. REDIRECT dabar-dabar

dabara

==Noun==

Tilo
dabara

Jam'i
dabaru or dabarori or dabarbari or dabarce-dabarce

Singular
plan

Plural
plans

f

  1. a plan, scheme, method, idea. <> kyakkyawan shiri ko wayo ko hikima ko tsari.
    1. Abokan gabansu sun yi musu dabara. <> Their enemy outwitted them.

dabanya

==Noun== f

  1. Packing corn in bins, after untying the bundles, so that bin will hold more. (Vide cushe; daddaka III.)
  2. A strong, plaited mat used for strengthening the outside of the apex of a conical thatched roof. (Vide damutse.) <> wata irin tabarma da ake ɗorawa a kan tsaiko.

dabano

==Noun== f

  1. wani irin ruwa-ruwa mai zaki da ke fitowa daga findin furen dorawa. <> A sweet juice secreted in the blossom of locust-bean tree.

daban

==Adverb==

  1. different, distinct <> kalma mai nuna bambanci tsakanin abu biyu ko fiye.
    Gaskiya daban take daga ƙarya. <> The truth is different from falsehood.
  2. Sandbox1 is another way of spelling dabam.