Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hallowed

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

tsarkake

Adjective

Positive
hallowed

Comparative
more hallowed

Superlative
most hallowed

  1. Consecrated or sanctified; sacred, holy, blessed. <> a tsarkake, mai albarka, a ɗaukaka, mafi girma.

    1. Hallowed be he in whose hand all dominion rests, since he has the power to will anything <> (Allah), wanda gudanar da mulki yake ga hannunsa, ya tsarkaka, kuma shi mai iko ne a kan kome. = [ 67:1 ] mafi girma shi ne wanda a hannunsa ne mulki yake, kuma shi ne mai iko bisa kan kome. --Qur'an 67:1

    2. It begins: “Our Father in the heavens, let your name be sanctified,” meaning hallowed, or made holy.
      Ta soma: “Ubanmu wanda ke cikin sama, A tsarkake sunanka,” yana nufin a ɗaukaka, ko kuma a sa ya zama da tsarki. [1]

    3. (Revelation 22:18, 19) Furthermore, replacing the divine name with such titles as Lord and God is a violation of Jesus’ model prayer, which says in part: “Thy name be hallowed [or, made holy].” —Matthew 6:9, The New English Bible.
      (Ru’ya ta Yohanna 22:18, 19) Ƙari ga haka, sake sunan Allah da laƙabai kamar Ubangiji da Allah ya saɓa wa addu’ar misali na Yesu da ta ce: “A tsarkake sunanka.”—Matta 6:9. [2]