#: and propound unto them the parable of two men, upon one of whom We had bestowed two vinyards, and surrounded them with date-palms, and placed a field of grain in-between. <> Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu. Mun sanya wa ɗayansu gõnaki biyu na inabõbi, kuma Muka kẽwayesu da itãcen dabĩnai, kuma Muka sanya shũka a tsakãninsu (sũ gõnakin). = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu: mun baiwa dayansu gonaki biyu na inabobi, kuma muka kewaye su da itacen dabinai, kuma muka sanya wasu shuke-shuke a tsakanin gonakin. --Qur'an 18:32
-
- and propound unto them the parable of two men <> Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu. = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu: --Qur'an 18:32
-
- and propound unto them the parable of two men <> Kuma ka buga musu misali da waɗansu maza biyu. = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu: --Qur'an 18:32
-
- upon one of whom We had bestowed two vineyards <> Mun sanya wa ɗayansu gõnaki biyu na inabõbi = mun baiwa dayansu gonaki biyu na inabobi... --Qur'an 18:32
-
- and surrounded them with date-palms <> kuma Muka kewayesu da itãcen dabĩnai = kuma muka kewaye su da itacen dabinai --Qur'an 18:32
-
- and placed a field of grain in-between. <> kuma Muka sanya shuka a tsakãninsu (sũ gõnakin). = kuma muka sanya wasu shuke-shuke a tsakanin gonakin. --Qur'an 18:32
#: Coin for them a similitude: Two men, unto one of whom We had assigned two gardens of grapes, and We had surrounded both with date-palms and had put between them tillage. <> Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu. Mun sanya wa ɗayansu gõnaki biyu na inabõbi, kuma Muka kẽwayesu da itãcen dabĩnai, kuma Muka sanya shũka a tsakãninsu (sũ gõnakin). = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu: mun baiwa dayansu gonaki biyu na inabobi, kuma muka kewaye su da itacen dabinai, kuma muka sanya wasu shuke-shuke a tsakanin gonakin. --18:32
-
- Coin for them a similitude: Two men <> Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu. = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu: --Qur'an 18:32
-
- Coin for them a similitude: Two men <> Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu. = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu --Qur'an 18:32
-
- put between them tillage. <> Muka sanya shuka a tsakãninsu (sũ gõnakin). = muka sanya wasu shuke-shuke a tsakanin gonakin. --Qur'an 18:32
#: Set forth to them the parable of two men: for one of them We provided two gardens of grape-vines and surrounded them with date palms; in between the two We placed corn-fields. <> Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu. Mun sanya wa ɗayansu gõnaki biyu na inabõbi, kuma Muka kẽwayesu da itãcen dabĩnai, kuma Muka sanya shũka a tsakãninsu (sũ gõnakin). = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu: mun baiwa dayansu gonaki biyu na inabobi, kuma muka kewaye su da itacen dabinai, kuma muka sanya wasu shuke-shuke a tsakanin gonakin. --18:32
#: And set-forth to them a parable of two men; for one of them We made two gardens of grape vines, and We surrounded them both with palms, and in the midst of them We made cornfields. <> Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu. Mun sanya wa ɗayansu gõnaki biyu na inabõbi, kuma Muka kẽwayesu da itãcen dabĩnai, kuma Muka sanya shũka a tsakãninsu (sũ gõnakin). = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu: mun baiwa dayansu gonaki biyu na inabobi, kuma muka kewaye su da itacen dabinai, kuma muka sanya wasu shuke-shuke a tsakanin gonakin. --18:32
- and in the midst of them We made cornfields. <> kuma Muka sanya shũka a tsakãninsu (sũ gõnakin). = kuma muka sanya wasu shuke-shuke a tsakanin gonakin. --Qur'an 18:32