Pronunciation
Noun
Jam'i |
- Power of right of ruling over something. <> mulki, mallaka.
- I have dominion over my room. <> Ni ke mallakar ɗaki na.
- Blessed is He in Whose Hand is dominion, and he is over all things competent - <> (Allah), wanda gudanar da mulki yake ga hannunsa, ya tsarkaka, kuma shi mai iko ne a kan kome. = [ 67:1 ] mafi girma shi ne wanda a hannunsa ne mulki yake, kuma shi ne mai iko bisa kan kome. --Qur'an 67:1
- Territory ruled by someone. <> wajen da ake mallaka.
- My sister's iPhone is her dominion. <> Wayar ya ta wajen mallakarta ne.