Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Shaykh Mokhtar Maghraoui's reflection on the parable of the two gardeners in Suratul Kahf

Word by word breakdown of ayats 32-36

18:32

https://quizlet.com/524833557/1832-kahf-ar-en-ha-flash-cards/
وَاضْرِبْ

And set forth ( kuma ka buga )

  1. And present to them an example of two men:...
    Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu... --18:32 [1]
لَهُم

to them ( musu )

  1. And present to them an example of two men:...
    Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu... --18:32
مَّثَلًا

the example ( misalin )

  1. And present to them an example of two men:...
    Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu... --18:32
رَّجُلَيْنِ

of two men: ( da waɗansu maza biyu. )

  1. And present to them an example of two men:...
    Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu... --18:32
جَعَلْنَا

We provided ( mun sanya )

  1. We granted to one of them two gardens of grapevines
    Mun sanya wa ɗayansu gõnaki biyu na inabõbi = mun baiwa dayansu gonaki biyu na inabobi --18:32
لِأَحَدِهِمَا

for one of them ( wa ɗayansu )

  1. We granted to one of them two gardens of grapevines
    Mun sanya wa ɗayansu gõnaki biyu na inabõbi = mun baiwa dayansu gonaki biyu na inabobi --18:32
جَنَّتَيْنِ

two gardens ( gonaki biyu )

  1. We granted to one of them two gardens of grapevines
    Mun sanya wa ɗayansu gõnaki biyu na inabõbi = mun baiwa dayansu gonaki biyu na inabobi --18:32
مِنْ of ( na )
أَعْنَابٍ

grapes ( inabobi, )

  1. We granted to one of them two gardens of grapevines
    Mun sanya wa ɗayansu gõnaki biyu na inabõbi = mun baiwa dayansu gonaki biyu na inabobi --18:32
وَحَفَفْنَاهُمَا and We bordered them ( kuma muka kewaye su )
بِنَخْلٍ with date-palms ( da itacen dabinai )
وَجَعَلْنَا and We placed ( kuma muka sanya )
بَيْنَهُمَا between both of them ( tsakaninsu )
زَرْعًا crops ( shuka. )
18:33
كِلْتَا Each ( kowace )
الْجَنَّتَيْنِ (of) the two gardens ( gona daga biyun )
آتَتْ brought forth ( ta bayar da )
أُكُلَهَا its produce ( amfaninta )
وَلَمْ and not ( kuma ba ta yi )
تَظْلِم did wrong ( zalunci/tauye )
مِّنْهُ of it ( daga gare shi )
شَيْئًا anything ( kome. )
وَفَجَّرْنَا And We caused to gush forth ( kuma muka ɓuɓɓugar da )
خِلَالَهُمَا within them ( tsakaninsu )
نَهَرًا a river ( ƙoramu. )
18:34
وَكَانَ And was ( kuma )
لَهُ for him ( a gare shi )
ثَمَرٌ fruit ( 'yan itace )
فَقَالَ so he said ( sai ya ce )
لِصَاحِبِهِ to his companion ( wa abokinsa )
وَهُوَ while he ( alhali kuwa )
يُحَاوِرُهُ (was) talking with him ( yana muhawara da shi )
أَنَا I am ( Ni ne )
أَكْثَرُ greater ( mafifici )
مِنكَ than you ( daga gare ka )
مَالًا (in) wealth ( a wajen dukiya )
وَأَعَزُّ and stronger ( kuma mafi girma )
نَفَرًا (in) men ( a wajen jama'a )
18:35
وَدَخَلَ And he entered ( Kuma ya shiga )
جَنَّتَهُ his garden ( gonarsa )
وَهُوَ while he ( alhali yana )
ظَالِمٌ (was) unjust ( mai zaluntar kansa )
لِّنَفْسِهِ to himself ( kansa )
قَالَ He said ( Ya ce )
مَا Not ( ban )
أَظُنُّ I think ( zaton )
أَن that ( cewa )
تَبِيدَ will perish ( za a halakar )
هَذِهِ this ( da wannan )
أَبَدًا ever ( har abada )
18:36
وَمَا And not ( Kuma ba ni )
أَظُنُّ I think ( zaton )
السَّاعَةَ the Hour ( sa'a (wato alƙiyama) )
قَائِمَةً will occur ( mai tsayawa ce )
وَلَئِن And if ( kuma idan )
رُّدِدتُّ I am brought back ( an mayar da ni )
إِلَى to ( zuwa ga )
رَبِّي my Lord ( Ubangiji na )
لَأَجِدَنَّ I will surely find ( to lalle )
خَيْرًا better ( mafi alheri )
مِّنْهَا than this ( daga gare ta )
مُنقَلَبًا (as) a return ( ya zama makoma )

Pages in category "Quran/18:32-36"

The following 6 pages are in this category, out of 6 total.