More actions
Shapes | |
---|---|
English Shapes | Siffofin Hausa |
shape | siffa |
square | murabba'i |
rectangle | murabba'i mai dari |
triangle | alwatika |
oval | mai siffar k'wai |
circle | da'ira |
Seasons | |
---|---|
English | Hausa |
summer | damuna |
season | fasalin shekara |
fall | kaka |
spring | rani |
winter | hunturu |
Adjectives | |
---|---|
English | Hausa |
small | k'arami |
tall | dogo |
fast | mai sauri |
sad | bak'in ciki |
long | mai tsawo |
big | babba |
hungry | mai jin yunwa |
quiet | mai shiru |
tired | gajiya |
happy | farin ciki |
short | gajere |
young | k'arami |
loud | mai k'arfin sauti |
slow | maras sauri |
old | tsoho |
friendly | mai son abota |
easy | sauki |
poor | matalauci |
hard | mai wuya |
bad | mugu |
dark | duhu |
useful | mai amfani |
good | mai kyau |
angry | fushi |
light | maras nauyi |
heavy | mai nauyi |
favorite | mafi so |
difficult | wuya |
important | muhimmi |
hostile | mai adawa |
light | haske |
soft | mai taushi |
scared | firgitacce |
rich | mai arziki |
Subcategories
This category has only the following subcategory.