|
English
|
Hausa
|
summer
|
damuna
|
season
|
fasalin shekara
|
fall
|
kaka
|
spring
|
rani
|
winter
|
hunturu
|
|
English
|
Hausa
|
slowly
|
a hankali
|
soon
|
jim kad'an
|
sometimes
|
lokaci-lokaci
|
well
|
da kyau
|
always
|
kullum
|
often
|
sau da yawa
|
too
|
fiye da kima
|
poorly
|
cikin tsiya
|
very
|
kwarai da gaske
|
never
|
ba ko sau d'aya
|
poorly
|
marar kyau
|
quickly
|
da sauri
|
|
English
|
Hausa
|
chicken
|
kaza
|
deer
|
dabbar rendiya
|
dog
|
kare
|
cat
|
kyanwa
|
bear
|
dabbar beya
|
eagle
|
shaho
|
cockroach
|
kyankyaso
|
fly
|
k'uda
|
fish
|
kifi
|
bird
|
tsuntsu
|
animal
|
dabba
|
elephant
|
giwa
|
cow
|
saniya
|
butterfly
|
malam-bud'e-ido
|
duck
|
agwagwa
|
frog
|
kwad'o
|
bee
|
k'udan zuma
|
fox
|
yanyawa
|
sheep
|
tunkiya
|
lion
|
zaki
|
mouse
|
kusu
|
rabbit
|
zomo
|
goat
|
akuya
|
wolf
|
dilan turai
|
goose
|
dinya
|
insect
|
k'waro
|
hare
|
zomo
|
snake
|
maciji
|
horse
|
doki
|
rat
|
b'era
|
pig
|
alade
|
tiger
|
damisa
|
spider
|
gizo-gizo
|
mosquito
|
sauro
|
monkey
|
biri
|
turtle
|
kififiya
|
|
English
|
Hausa
|
bread
|
burodi
|
glass of water
|
gilashin ruwa
|
appetizer
|
abin kallaci
|
hot
|
mai zafi
|
beer
|
giya
|
bill
|
lissafi
|
cream
|
mai
|
glass of beer
|
kofin giya
|
bottle of wine
|
kwalbar giya
|
menu
|
takardar tsarin abinci
|
coffee
|
kofi
|
cold
|
mai sanyi
|
I would like...
|
Ina son...
|
red wine
|
jar giya
|
tip
|
dashi
|
white wine
|
farar giya
|
wine list
|
katin sunayen giya
|
rare
|
balangu
|
dessert
|
kayan zak'i
|
water
|
ruwa
|
sugar
|
sukari
|
steak
|
guntun nama
|
restaurant
|
gidan abinci
|
waitress
|
sabis
|
This is too hot.
|
Wannan ya cika zafi.
|
This is too cold.
|
Wannan ya cika sanyi.
|
waiter
|
sabis
|
|
English
|
Hausa
|
refund
|
maida kud'i
|
flight
|
tashi sama
|
airline
|
kamfanin jiragen sama
|
arrival
|
sauka
|
round trip
|
tafiya da dawowa
|
airport
|
filin jirgin sama
|
How much is it?
|
Nawa ne kud'in wannan?
|
bus
|
bas
|
reservation
|
yi oda
|
direct
|
kai tsaye
|
first-class
|
faskilas
|
gate
|
k'ofa
|
departure
|
tashi
|
next
|
na gaba
|
schedule
|
tsarin tafiye-tafiye
|
seat
|
kujera
|
Is there a stopover?
|
Ko za mu tsaya akan hanya?
|
to change
|
canza
|
ticket
|
tikiti
|
to land
|
sauka
|
Do I have to change planes?
|
Ko ya kamata in canza jirgi a wata tasha daban?
|
to declare
|
a nuna
|
one-way
|
hanu daya
|
to confirm
|
tabbata
|
I have nothing to declare.
|
Ba ni da abin da ya kamata in nuna wa...
|
train
|
jirgin k'asa
|
When do we land?
|
Yaushe za mu sauka?
|
When is...?
|
Yaushe...?
|
stopover
|
tsayawa
|
|
English
|
Hausa
|
not
|
ba
|
and
|
da
|
nor
|
ba
|
for
|
don
|
or
|
ko
|
but
|
amma
|
yet
|
har ila yau
|
so
|
haka kuma
|
|
English
|
Hausa
|
Greece
|
Girka
|
Belgium
|
Beljiyom
|
France
|
Faransa
|
Finland
|
Finland
|
Argentina
|
Ajentina
|
Brazil
|
Brazil
|
England
|
Ingila
|
Hungary
|
Hangiri
|
Canada
|
Kanada
|
country
|
k'asa
|
Denmark
|
Denmark
|
Austria
|
Austiya
|
China
|
Sin
|
Germany
|
Jamus
|
Egypt
|
Masar
|
Colombia
|
Kolumbiya
|
Portugal
|
Portugal
|
Mexico
|
Meziko
|
Luxembourg
|
Luxembourg
|
Switzerland
|
Switzerland
|
Norway
|
Norway
|
Kenya
|
Kenya
|
Spain
|
Spain
|
Scotland
|
Scotland
|
Japan
|
Japan
|
Korea
|
Koriya
|
United States
|
Amurka
|
Italy
|
Italiya
|
Netherlands
|
Netherland
|
Morocco
|
Maroko
|
Poland
|
Poland
|
Ireland
|
Ailan
|
Russia
|
Rasha
|
Sweden
|
Sweden
|
South Africa
|
Jumhuriyar Afirka ta Kudu
|
India
|
Indiya
|
|
English
|
Hausa
|
help
|
taimako
|
street name
|
sunan titi
|
American consulate
|
ofishin k'aramin jakadan Amurka
|
American
|
na Amurka
|
passport
|
fasfot
|
fire department
|
ma'aikatar kashe gobara
|
to be hurt
|
jin rauni
|
doctor
|
likita
|
ambulance
|
motar asibiti
|
first aid
|
taimakon farko
|
American citizen
|
d'an Amurka
|
wallet
|
jakar ku'di
|
telephone number
|
lambar telefon
|
emergency
|
gaggawa
|
to lose
|
b'ata
|
accident
|
had'arin mota
|
American
|
d'an Amurka
|
telephone
|
telefon
|
to swell
|
kumbura
|
police
|
'yan sanda
|
fire
|
wuta
|
number
|
lamba
|
I am hurt.
|
An yi mini rauni.
|
I am American.
|
Ni d'an Amurka ne.
|
I am lost.
|
Na b'ace hanya.
|
I need a doctor.
|
Ina bukatar likita.
|
Can you help me?
|
Ko za ka taimake ni?
|
I need help.
|
Ina bukatar taimako.
|
I have lost my wallet.
|
Na yadda jakar kud'i na.
|
I am in trouble.
|
Ina da wata matsala.
|
|
English
|
Hausa
|
cherry
|
cheri
|
apple
|
aful
|
pear
|
pear
|
fruit
|
'ya'yan itace
|
lemon
|
lemon tsami
|
peach
|
wani irin ya'yan ita ce mai zak'i
|
pineapple
|
abarba
|
banana
|
ayaba
|
raisin
|
dabino
|
orange
|
lemon zak'i
|
grapefruit
|
garehul
|
strawberry
|
sitoberi
|
grape
|
inabi
|
|
English
|
Hausa
|
noodles
|
taliya
|
bread
|
burodi
|
wheat
|
alkama
|
kola nut
|
goro
|
pasta
|
taliya
|
flour
|
gari
|
grain
|
hatsi
|
porridge
|
tuwo
|
cereal
|
hatsi
|
rice
|
shinkafa
|
millet
|
gero
|
Helper Relationship Facilitation
|
English
|
Hausa
|
I am grateful for your help.
|
Nagode maka k'warai saboda taimakonka.
|
Thank you for helping me with my Hausa.
|
Nagode saboda taimakon da ka yi mini wajen...
|
Speaking Hausa is difficult for me.
|
Magana da harshen Hausa tana yi mini wuya.
|
I didn't know that.
|
Ban tab'a jin wannan ba.
|
Understanding Hausa is difficult for me.
|
Gane Hausa yana min wuya.
|
That's good to know.
|
Wannan labari yana da amfani.
|
I want to learn Hausa.
|
Ina son koyon Hausa.
|
Hausa is a beautiful language.
|
Hausa harshe ne mai dad'in ji.
|
You are a very good teacher.
|
Kai malami ne mai kyau.
|
The Hausa alphabet is difficult for me.
|
Haruffan Hausa na da wuya a gare ni.
|
I will remember that.
|
Zan tuna da wannan.
|
I am learning Hausa.
|
Ina koyon Hausa.
|
That's interesting.
|
Wannan mai ba da sha'awa ne.
|
You are very helpful.
|
Ka taimake ni k'warai da gaske.
|
Language Learning Facilitation
|
English
|
Hausa
|
Is it polite to say...?
|
Shin abu me kyau ne ace...?
|
What sound does that letter make?
|
Yaya ake fad'in wannan harafin?
|
How do you say... in Hausa?
|
Yaya ake fad'i... a Hausa?
|
Is that slang?
|
Wannan wata hanya ce dabam?
|
What is the word for this in Hausa?
|
Yaya ake kiran wannan da Hausa?
|
Is it rude to say...?
|
Shin abu maras kyau ne ace...?
|
What is the formal way of saying that?
|
Wacce hanya ce ta dace da fad'in haka?
|
How do you pronounce that?
|
Yaya ake fad'in wannan?
|
What letter of the alphabet is this?
|
Wanne harafine wannan?
|
Am I pronouncing this correctly?
|
Inna fad'in wannan daidai?
|
What is the informal way of saying that?
|
Wacce hanya ce ba ta dace ba da fad'in haka?
|
Please say it into the audio recorder.
|
Don Allah, ka fad'i wannan ga tefrekoda.
|
Please speak slowly.
|
Don Allah, yi magana a hankali.
|
That sound is difficult for me.
|
Wannan amon yana min wuya.
|
Is that formal or informal?
|
Haka ya dace ko bai dace ba?
|
What is this?
|
Mene ne wannan?
|
Please repeat that.
|
Don Allah, ka maimaita.
|
What does this mean?
|
Mene ne ma'anar wannan?
|
Please write it down for me.
|
Don Allah, rubuta mini wannan.
|
Meeting and Greetings
|
English
|
Hausa
|
Good afternoon.
|
Barka da rana!
|
Mrs.
|
malama
|
Greetings!
|
Sannu!
|
yes
|
i
|
Hello.
|
Sannu!
|
Good evening.
|
Barka da yamma!
|
Good morning.
|
Barka da asuba!
|
Mr.
|
malam
|
Good night.
|
Barka da dare!
|
no
|
a'a
|
I don't understand.
|
Ban gane ba.
|
This is Mr. ...
|
Wannan malam... ne.
|
See you soon.
|
Sai wani lokaci!
|
See you tomorrow.
|
Sai gobe!
|
Do you speak English?
|
Kana jin Turanci?
|
What did you say?
|
Me ka fad'a?
|
I'm fine, thank you.
|
Ina lafiya, nagode.
|
See you later.
|
Sai mun sake saduwa!
|
My name is...
|
Sunana...
|
Pleased to meet you.
|
Na yi farin cikin saduwa da kai.
|
How are you?
|
Kana lafiya?
|
Goodbye.
|
Sai an jima!
|
|
English
|
Hausa
|
flower
|
fure
|
earth
|
k'asa
|
beach
|
rairayin bakin teku
|
grass
|
ciyawa
|
desert
|
hamada
|
leaf
|
ganye
|
lake
|
tafki
|
cloud
|
gajimare
|
field
|
gona
|
forest
|
kurmi
|
island
|
tsibiri
|
ocean
|
babban teku
|
sky
|
sama
|
star
|
tauraro
|
rock
|
tsauni
|
moon
|
wata
|
nature
|
duniyar d'an Adam
|
river
|
kogi
|
tree
|
itace
|
valley
|
kwari
|
mountain
|
dutse
|
waterfall
|
mafad'ar ruwa
|
sun
|
rana
|
Parts of the Body
|
English
|
Hausa
|
hand
|
hannu
|
hair
|
gashi
|
back
|
baya
|
face
|
fuska
|
bone
|
k'ashi
|
fingernail
|
farce
|
finger
|
yatsa
|
chest
|
k'irji
|
eye
|
ido
|
foot
|
k'afa
|
heart
|
zuciya
|
arm
|
hannu
|
ear
|
kunne
|
elbow
|
gwiwar hannu
|
head
|
kai
|
knee
|
gwiwa
|
tooth
|
hak'ori
|
tongue
|
harshe
|
throat
|
mak'ogwaro
|
skin
|
fata
|
leg
|
k'afa
|
nose
|
hanci
|
parts of the body
|
sassan jiki
|
stomach
|
ciki
|
toe
|
yatsan k'afa
|
shoulder
|
kafad'a
|
mouth
|
baki
|
neck
|
wuya
|
lips
|
leb'e
|
Polite Conversation
|
English
|
Hausa
|
sad
|
bak'in ciki
|
I am a student.
|
Ni d'alibi ne.
|
Hello!
|
Sannu!
|
tired
|
gajiya
|
to repeat
|
maimaita
|
province
|
lardi
|
happy
|
farin ciki
|
sick
|
maras lafiya
|
country
|
k'asa
|
Good luck!
|
Allah ya ba da sa'a!
|
town
|
gari
|
Thank you!
|
Nagode!
|
bus stop
|
wurin tsayawar bas
|
city
|
birni
|
Is this the way?
|
Ko na bi hanyar da ya kamata?
|
I don't understand.
|
Ban gane ba.
|
I don't see it.
|
Ban ga wannan ba.
|
Where is...?
|
Ina ce...?
|
How is your family?
|
Yaya iyalinka?
|
What is your name?
|
Yaya sunanka?
|
Where are you from?
|
Daga ina ka zo?
|
I am happy.
|
Ina farin ciki.
|
Do you understand?
|
Kana fahimta?
|
How are you?
|
Kana lafia?
|
Have a good weekend.
|
Allah ya ba mu k'arshen mako mai kyau!
|
No, thanks.
|
A'a, nagode.
|
I am sad.
|
Ina bak'in ciki.
|
Where are...?
|
Ina ne...?
|
I am tired.
|
Na gaji.
|
I need help.
|
Ina bukatar taimako.
|
My name is...
|
Sunana...
|
Where is...?
|
Ina ne...?
|
I understand.
|
Na fahimta.
|
Have a good trip.
|
A sauka lafiya!
|
Where is it?
|
Ina wannan?
|
Recreation
|
English
|
Hausa
|
camping
|
zama a karkashin tanti
|
fishing
|
su
|
diving
|
nink'aya
|
canoe
|
kwalekwale
|
game
|
wasa
|
exercise
|
motsa jiki
|
basketball
|
k'wallon kwando
|
hiking
|
yawo
|
baseball
|
wasan besbol
|
boat
|
kwalekwale
|
American football
|
wasan k'wallon kafa irin na Amurka
|
dancing
|
rawa
|
checkers
|
wasan dara
|
biking
|
tseren keke
|
bicycle
|
keke
|
ball
|
k'wallo
|
cards
|
wasan kati
|
horseback riding
|
hawan dawaki
|
boating
|
yin tafiya da kwalekwale
|
chess
|
wasan chess
|
golf
|
wasan golf
|
bat
|
sanda
|
billiards
|
wasan bilyard
|
park
|
lambun shak'atawa
|
recreation
|
nishad'i
|
walking
|
yawo
|
ice skates
|
santsi
|
soccer
|
wasan k'wallon kafa
|
jogging
|
'yan guje-guje don lafiya
|
racquet
|
faifai
|
running
|
wasan gudu
|
rowboat
|
kwalekwale
|
picnic
|
fikinik
|
rugby
|
wasan k'wallon zuri ruga
|
ice skating
|
gudun santsi
|
tennis
|
wasan tenis
|
tent
|
tanti
|
river
|
kogi
|
volleyball
|
wasan k'wallon raga
|
opera
|
shagalin opera
|
swimming
|
nink'aya
|
swimming pool
|
gulbin nink'aya
|
sailboat
|
jirgin ruwa mai filafilai
|
sailing
|
tafiya da kwalekwale mai filafilai
|
mountain climbing
|
hawan duwatsu
|
skiing
|
wasan gudu a k'ank'ara
|
team
|
k'ungiya
|
ice hockey
|
wasan k'wallon gora
|
Translation Facilitation
|
English
|
Hausa
|
Can anyone translate this for me?
|
Wa zai fassara mini wannan?
|
Can you translate this for me?
|
Ko za ka fassara mini wannan?
|
Where can I find someone who speaks English?
|
Ina zan sami wani mai jin Turanci?
|
Do you speak English?
|
Kana jin Turanci?
|
Do you understand English?
|
Kana jin Turanci?
|
Does anyone here speak English?
|
Akwai wanda ke jin Turanci?
|
What languages do you speak?
|
Wad'anne harsuna kake ji?
|
Can you read English?
|
Ko kana iya karatu da Turanci?
|
Other Expressions
|
English
|
Hausa
|
Happy New Year!
|
Barka da sabuwar shekara!
|
Happy Birthday!
|
Barka da ranar haifuwa!
|
I love you.
|
Ina k'aunarki.
|
I love you.
|
Ina k'aunarka.
|
|
English
|
Hausa
|
to be hot outside
|
a yi zafi a waje
|
to boil
|
a tafasa
|
to answer
|
a amsa
|
to cook
|
a dafa abinci
|
to cry
|
a yi kuka
|
to count
|
a k'idaya
|
to build
|
a gina
|
to climb
|
a hau
|
to be
|
a yi
|
to brush one's teeth
|
a goge hak'ora
|
to brush one's hair
|
a tsefe gashi
|
to be cold outside
|
a yi sanyi a waje
|
to converse
|
a yi magana
|
to come
|
a zo
|
to clean the house
|
a share d'aki
|
to bathe
|
a yi wanka
|
to call
|
a buga telefon
|
to bake
|
a gasa
|
to copy
|
a yi kwafi
|
to be cold
|
a yi sanyi
|
to be hot
|
a yi zafi
|
to buy
|
a saya
|
to add
|
a k'ara
|
to jump
|
a yi tsalle-tsalle
|
to drive
|
a tuk'a
|
to feel
|
a ji a jiki
|
to fly
|
a yi shawagi
|
to hear
|
a saurara
|
to draw
|
a zana
|
to dislike
|
a k'i
|
to fry
|
a soya
|
to get
|
a samu
|
to divide
|
a raba
|
to jog
|
a yi d'an guje-guje don k'ara lafiya
|
to earn
|
a sami albashi
|
to happen
|
faruwa
|
to get dressed
|
a sa tufafi
|
to guess
|
a yi tsammani
|
to do
|
a yi
|
to enjoy
|
jin dad'i
|
to go
|
a tafi
|
to eat
|
a ci abinci
|
to fix
|
a gyara
|
to grow
|
a raya
|
to hike
|
a yi yawo
|
to hunt
|
a yi farauta
|
to have
|
a kwai
|
to hate
|
a k'i
|
to hire
|
a yi haya
|
to fish
|
a kama kifi
|
to drink
|
a sha
|
to help
|
a taimaka
|
to write
|
a rubuta
|
to work
|
a yi aiki
|
to win
|
a ci nasara
|
to walk
|
a tafi da k'afa
|
to use
|
a yi amfani
|
to visit
|
a ziyarta
|
to want
|
a so
|
to wear
|
a sa
|
to watch television
|
a kalli telebijin
|
to wash
|
a yi wanka
|