Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sandbox1

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 22:31, 5 June 2017 by Admin (talk | contribs)

Note to self

  • Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
  • Be sure to replace all instances of the noun template to the suna template.
  • Swapping links between languages...

1. http://hausadictionary.com/bum

Interjection

Interjection
bum

  1. the sound of something falling <> kalma mai siffanta ƙarar faɗuwar wani abu.

2. http://hausadictionary.com/bumburutu

Noun

Singular
bumburutu

Plural
'yan bumburutu

m

  1. ɗan bumburutu: one who sells gas/gasoline (petrol) as retail in jerry cansen.wikt on the black market. <> sana'ar sayar da man fetur (gasoline) ko kannzir ta ɓarauniyar hanya.
  2. used as an insult to someone who is big, fat, round, and stupid.
    Bumburutun banza kawai! <> What a useless guy!

3. http://hausadictionary.com/bundum

See also bunduma, and bundum-bundum

Interjection

Interjection
bundum

  1. kalma mai nuna cikar abu, musamman ruwa.

4. http://hausadictionary.com/bunduma

See also bundum, and bundum-bundum

Verb

bunduma | bundumo | bundumu | bundume

  1. pour outen.wikt much. <> kwarara ruwa da yawa a cikin wani abu.
  2. Jumping into deep water making a large splash. <> Yin tsalle ko tsundumawa cikin en.wikt ruwa mai zurfi, har aji bundum.

5. http://hausadictionary.com/bundum-bundum

See also bunduma, bundum, and bundumeme

Interjection

Interjection
bundum-bundum

  1. floundering about noisily in water as one learns to swim. the splashing of water. <> koyon iyo.
  2. kunga-kunga kan wani aiki. <> floundering or bumbling about attempting to accomplish something.
    Yana ta bundum-bundum wajen ƙoƙarin samun kwangilar nan. <> He bumbled about trying to get this contract.

6. http://hausadictionary.com/bundumeme

Adjective

bundumeme m | bundumemiya f | bundum-bundum pl.

  1. a fat-bellied, plump, big and round person or thing. e.g. pot. <> mutum ko abu mai ƙaton jiki.

7. http://hausadictionary.com/bundumi

  1. REDIRECT bundumeme

8. http://hausadictionary.com/bundundun [1]

See also bundumeme

Interjection

Interjection
bundundun

  1. emphasizes bigness or hugeness, being big, plump, and round. <> kalma mai nuna tsananin girman abu.

9. http://hausadictionary.com/bunga

Noun

Singular
bunga

Plural
none

f

  1. mace ko wani abu mara daraga <> a female or something that has no value.
  2. mushe
  3. dying <> mutuwa, rasuwa
    Ya yi bunga = ya mutu. <> He died.
  4. winning a sweepstake or in a deal. <> Shan garaɓasa.
    Ya ja bunga = ya sha garaɓasa.
  5. harari bunga: wata irin shasshawa.

Noun 2

Singular
bunga

Plural
bunguna

f

  1. Mound of sand made in the middle of two rows of young millet or sorghum when hoeing. <> tarin ƙasa don dashen doya.

http://hausadictionary.com/bungai

Noun

Singular
bungai

Plural
none

Singular
carcass

Plural
carcasses

m

  1. body or corpse of a dead animal <> gawar dabba.

http://hausadictionary.com/bunkuɗo

Verb

bunkuɗo | bunkuɗa | bunkuɗi

  1. to appear or pour outen.wikt in profusion or great quantity (e.g. ants, pimples, liquids) beyond the expectation of the speaker. <> fitowar ƙurarraji ko fari da yawa.
  2. to arisen, rise out nowhere, come into existence suddenly. <> taso, fito.
    ...abubuwan da suke bunkudo kasa (kamar su gwaza, doya, dankali, da sauransu) [2]

http://hausadictionary.com/bunƙasa

Verb

bunƙasa | bunƙaso | bunƙashi | bunƙasu

  1. develop, improve, or grow something <> gawurta ko ƙasaita; girmama; azurta.
    Manufar gwamnatinmu shi ne ta bunƙasa tattalin arziki. <> Our government administration aims to grow the economy.
    Ƙasarmu ta bunƙasa. <> Our country has developed greatly.

http://hausadictionary.com/bunƙumeme

Adjective

  1. Huge with round shape. <> ƙato, mulmulele



http://hausadictionary.com/bunƙumi

  1. REDIRECT bunƙumeme

http://hausadictionary.com/bunƙusa

Verb

bunƙusa | bunƙuso | bunƙusu

  1. kumbura.
  2. fara fitar nonon yarinya; watau ta fara 'ƙidiyar-dangi' <> going through puberty.
  3. push up through or crack the ground (by a sprouting plant).

http://hausadictionary.com/bunsuru

Noun

Singular
bunsuru

Plural
bunsurai or bunsura

m

  1. He-goat <> ɗan akuya wanda ya riƙa yana wari kuma ba a dandaƙe shi ba, yana bin mata yana butbutu.
  2. bunsurun barkono - wasu irin ƙananan barkono.
  3. bunsurun daji - wasu irin ciyawa. <> a type of grass.
  4. bunsurun fadama - wani irin tsiro wanda ake amfani da shi wajen maganin mura. <> plant used to cure the flu.
  5. wata irin dabba mai kama da ɓera. <> a rodent-like animal.

http://hausadictionary.com/buntsura

Verb

buntsura | buntsuro | buntsure

  1. Used in buntsura leɓe <> purse one's lips.
  2. buntsura baki ko ɗuwawu; karya ko murguɗa. <> Protrude one's buttocks while walking; walk with hips swaying in a sexy manner.
  3. Do something hastily in order to finish it earlier than usual resulting in a bad job.
  4. behave rebelliously.
  5. dama fura da ruwan da aka turara furar da shi.

http://hausadictionary.com/bunu

Noun

Singular
bunu

Plural
bununuwa

m

  1. A woman's blue-black cloth/skirt. <> wani baƙin zani na mata mai kama da gwado

Noun 2

  1. (figuratively) baƙin bunu, baƙar tunkiya <> a black sheepen.wikt.
    A black sheep <> baƙin bunu, baƙar tunkiya.
  2. An old thatch. A kilt of grass for thatching or door-covers. <> Tsohuwar ciyawar jinka.
  3. magana zarar bunu <> a word spoken is as the pulling out of thatch, i.e. it cannot be recalled.
  4. na bunu - kirarin maciji ko ƙadangare. <> a label for a snake or lizard.
  5. mutumin da ke yanke wa ɓarayi hannu a Kano, bayan an yanke musu hukunci. <> person whose in charge of chopping off the hand of thieves in Kano once they have been sentenced.



http://hausadictionary.com/bununi

Noun

Singular
bununi

Plural
none

m

  1. pollen of millet or guinea-corn. <> wani barbaɗi da ke fita a kan gero ko dawa kafin ya yi ido.

http://hausadictionary.com/bununuwa

See also bunu

Noun

Singular
bununuwa

Plural
bununuwas

f

  1. stye <> hazbiya

http://hausadictionary.com/waiver

Noun

Singular
waiver

Plural
waivers

  1. izinin da ake bayarwa

http://hausadictionary.com/bura

See also Bura

Noun

Singular
bura

Plural
burori or buruna

Singular
penis

Plural
penises

f

  1. the penis, a male's private part. <> al'aurar namiji
  2. burar jaki - wani irin tsiro da ke fitowa a juji ko wani wuri mai laima. <> a type of plant that grows out under an umbrella.

Noun 2

  1. mahaɗar cinya da kwankwaso, wajen da ake yi wa jaki ko doki ƙaimi.

Noun 3

  1. wata irin riga fara da ake yi a Bauchi <> a white shirt made in Bauchi.

Verb

bura | bari | bira | buri | bure | buro

  1. ripen

http://hausadictionary.com/Bura

See also bura

Proper Noun

Proper noun
Bura

  1. sunan wani yanki a ƙasar Gwambe da Biu. Sunan mutanen yankin.
  2. 'yar Bura - sunan wata irin riga wadda ake saƙawa shara-shara.

http://hausadictionary.com/burabusko

Noun

Singular
burabusko

Plural
none

m

  1. a type of couscous made from millet, rice, or corn. <> wani irin tuwo burus-burus wanda ake yi da ɓarzajjen geron da aka turara; ana cin sa da taushe ko miyar kuka ko a dama da nono.

http://hausadictionary.com/burage

Noun

Singular
burgu

Plural
burage

  1. The plural form of burgu; more than one (kind of) burgu.

http://hausadictionary.com/burbuɗi

Noun

Singular
burbuɗi

Plural
burbuɗis

m

  1. crumb, small particle.
  2. Sandbox1 is another way of spelling barbaɗi.

http://hausadictionary.com/burdingau

Noun

Singular
burdingau

Plural
none

m

Dorylus gribodoi
  1. Sausage-fly, the safari ant. An army ant of the genus Dorylus, native to central and east Africa. (cx|ant in Dorylus): driver ant, <> wani irin ƙuda kamar gwano.



http://hausadictionary.com/burduddugi

  1. REDIRECT bududdugi

http://hausadictionary.com/burɗumeme

Adjective

burɗumeme m | burɗumemiya f | burɗuma-burɗuma (plural)

  1. Huge, large. <> jibgege ko mai ƙiba ainun.

http://hausadictionary.com/shoot

Verb

Plain form
shoot

Third person singular
shoots

Simple past
shot

Past participle
shot

Present participle
shooting

  1. To photograph or film something. <> ɗaukar hoto ko fim.
    ɗaukar fim <> shoot a fim
    At the zoo, I like to shoot many pictures of the animals.
    The film was mostly shot in France.

http://hausadictionary.com/burdumi

See also burɗumi

Noun

Singular
burdumi

Plural
burdumomi

burdumi m | burduma f

  1. kabar da ake ƙunshe rugurgujajjiyar kanwa da ita.
  2. tsalle-tsalle <> jumping around.

http://hausadictionary.com/burɗumi

  1. REDIRECT burɗumeme


1 http://hausadictionary.com/burga

Verb

burga | burge | burgi | burgu

  1. whisk or stir liquid with swizzle stick; churn (e.g., milk for making butter). <> kaɗa miya ko nono da mabirgi.
  2. (burge) intimidate by threats, bluster at someone. <> ƙayatarwa.
  3. Impress by speech or manner.
  4. burga wuta - murza karan maiwa a jikin totuwar wani karan maiwar don samar da wuta.
  5. burga mota - tayar da mota <> ignite or starting a vehicle.

Noun

Singular
burga

Plural
none

f

  1. intimidation, bluster, boasting.
  2. kuri ko ruba.
  3. ɗaga bindiga da sauke ta da sojoji ke yi wajen fareti. <> when soldiers raise their arms while parading.

Noun 2

Singular
burga

Plural
none

f

  1. girka da 'yan bori ke yi wa maras lafiya.

2 http://hausadictionary.com/burgami

Noun

Singular
burgami

Plural
burgamai or burgangamai

m

  1. goatskin bag <> jakar farar akuya.

3 http://hausadictionary.com/burgu

See also burga

Noun

Singular
burgu

Plural
burage or burguna

m

  1. riƙaƙƙen namijin gafiya <> a giant male rat.
  2. tsallen burgu -
    1. wata irin rawa da mata ke yi.
    2. yin abin da ba za a sami wani amfani a gare shi ba.

4 http://hausadictionary.com/burguma

Noun

Singular
burguma

Plural
burgumomi

f

  1. A she-goat that has not yet conceived. <> budurwar akuya.
  2. wata irin tufa mai roɗi-roɗi. <> a type of clothing.

5 http://hausadictionary.com/buri

Noun

Singular
buri

Plural
burace-burace

m

  1. wish, ambition, goal, aim. <> fatan da mutum kan sa a ransa don cimma biyan bukata.
    Dogon buri <> High ambition = aiming very high.
    Ya cimma burinsa. <> He achieved his ambition.
    Burinsa ya zama shugaban ƙasa <> He has aspirations of becoming president.

Noun 2

  1. burga

6 http://hausadictionary.com/burji

Noun

Singular
burji

Plural
buraza

m

  1. gravel (typically used to harden the floor in mud buildings before sand is spread on the floor). <> wata irin ƙasa mai gurorin tsakuwa a cikinta wadda aka fi amfani da ita wajen yin daɓe.
  2. wani irin tudu mai tsakuwa.
  3. (idiomatic) mutuwa, rasuwa.
    Ya tunkuri burji = watau ya mutu. <> He has passed away = He died.

7 http://hausadictionary.com/burki

  1. Sandbox1 is another way of spelling birki.

8 http://hausadictionary.com/burkutu

Noun

Singular
burkutu

Plural
none

f

  1. a type of locally brewed beer made from millet or sorghum. <> wata irin giya ta gargajiya da ake yi da hatsi.

Noun 2

Singular
burkutu

Plural
none

m

  1. abin da aka yi shi gaja-gaja ba da kyau ba

9 http://hausadictionary.com/burma

Noun

Singular
burma

Plural
burmuna

f

  1. wata irin jaka da ake yi da ganyen tukurwa ana ajiye kaya a ciki.

Verb

  1. invert small calabash over mouth of larger one to prevent spilling. <> kifa wani ƙoƙo cikin masaki cike da ruwa don hana shi zuba.
  2. (burmar da, burmad da) cave in (of a roof) <> rifta.
    Rufin ɗaki ya burma. <> The roof of the room caved in.
  3. lead astray <> tura mutum cikin wani hali don ya cutu.
    Ya burma ni. <> He lead me astray.
  4. daɓa, ko soka ko cusa
    Ya burma masa wuƙa a ciki.
  5. arce <> to take off suddenly.
    Ya burma da gudu. <> He took off and ran.

10 http://hausadictionary.com/burmeme

Adjective

burmeme m| burmemiya f | burum-burum (plural/jam'i)

  1. ragged, disheveled. <> a kaca-kaca.
  2. large, huge, big. <> ƙato

11 http://hausadictionary.com/burmi

See also burma

Noun

Singular
burmi

Plural
none

m

  1. ɗan burmi - small calabash used to cover a large one. <> ɗan ƙoƙon da aka kifa cikin masaki ko babbar ƙwarya cike da ruwa don ya hana ruwa tambal-tambal.
  2. abokin burmi - an associate.
  3. ɓarin goro. <> a piece of kola nut.
  4. rashin haɗuwar abu. <> lack of cooperation, inability to be joined.
    Tagiyar nan tana da burmi.

12 http://hausadictionary.com/burodi

Noun

Singular
burodi

Plural
none

Singular
bread

Plural
breads

m

Bread at a bakery
Different types of bread
  1. bread - food made from mixing flour, water, and yeast. <> curin kwaɓaɓɓiyar fulawa da aka gasa ta kumbura sununtum, dangin gurasa, da ake ci tare da shayi ko miya da sauransu.
  2. Girman burodi - being big and fat but not strong.


13 http://hausadictionary.com/buroshi

Noun

Singular
buroshi

Plural
burososhi

Singular
brush

Plural
brushes

a hair brush <> buroshin gashi
a toothbrush <> buroshin baki
  1. brush - An object uses many thin pieces of plastic to smooth objects like hair and wool.


14 http://hausadictionary.com/bursuna

bursuna | bursuno | bursune | bursunu

Verb

  1. Apply or smear on too much of <> shafa ko barbaɗa abu da yawa.
    Ta bursuna wa nama gishiri = Ta bursuna gishiri a nama. <> She put too much salt on the meat.
    Ta bursuna hoda a fuskarta. <> She applied makeup to her face.

Noun

Singular
bursuna

Plural
bursunoni

m

  1. ɗaurarre

15 http://hausadictionary.com/burtali

Noun

Singular
burtali

Plural
burtaloli or burtalai

m

  1. Hedged road or trail between farms used as a cattle track. <> hanyar da shanu ke bi zuwa wajen kiwo ko shan ruwa.
    This mega trail runs from Albania to Slovenia [3] <> Burtalin ya tashi ne daga Albania zuwa Slovenia [4]
    I’d planned to hike a section of the trail to Lukomir, [5] <> Na so in daba sayyada akan wannan burtali zuwa Lukomir, [6]
    and up and along the narrow, winding mountain paths to the original Da Hong Pao. [7] <> na bi wani siririn burtali da ya nausa kan tsauni har zuwa inda shukokin Da Hong Pao na asalin su ke. [8]

16 http://hausadictionary.com/burtsa

Verb

burtsa | burtse | burtsi | burtso

  1. ƙin sarrafuwa <> not able to be processed.
  2. to erupt, come out inadvertently from a narrow path or container. to squeeze out.
    Yana burtsewa ƙullun. <> He is squeezing out the wet flour mix.
  3. (burtso) come out in one place when pressed down on another.

Noun

Singular
burtsa

Plural
none

f

  1. an eruption <> ɓullar dutsen wuta.
  2. kashin ɗan Adam ko dabba wanda buzuzu ya binne ya turo kasa sama ta yi tudu.
  3. sake ɓullar maganar da aka manta da ita. <> bringing up an old or previous topic. reiterate.

17 http://hausadictionary.com/burtsatse

Noun

Singular
burtsatse

Plural
none

m

  1. erupting, spewing forth.
  2. Rijiyar burtsatse <> A deep bore-hole well.
    Boko Haram Sun Lalata Rijiyoyin Burtsatse 160 A Madagali [9]

18 http://hausadictionary.com/burtsatsa

Interjection

Interjection
burtsatsa

  1. kalma mai nuna hargitsewar gashi ko wani abu <> the state of someone or something (e.g. hair) being ragged, disheveled. <> a kaca-kaca, burmeme.
    Ina ganin Hajiya Hasana a tsakar gida, wadda ta firgita da ganina burtsatsa, ta mike tsaye tana “lafiya?” [10]

19 http://hausadictionary.com/burtsiya

Noun

Singular
burtsiya

Plural
none

f

  1. the state of being indecently clothed. Scantily clad. <> rashin sanya sutura ta mutunci.
    Ta yi burtsiya.

20 http://hausadictionary.com/burtu

Noun

Singular
burtu

Plural
burtaye

m

a ground hornbill <> tsuntsun burtu
  1. ground hornbill. <> wani tsuntsu mai dogon baki da ake samu a ƙasar Habasa.
  2. (figuratively) deceitful person. <> macucin mutum.
  3. shiga burtu <> disguise yourself; use a clever stratagem.
    Masu kutse a computer na shigar burtu ne kamar yadda Coker yayi a shafukan mutane na dandalin sada zumunta da muhawara na Facebook [11][12]
    Masu shiga burtu <> fraudsters, hackers [13] [14]
  4. kukan burtu; watau kyauta. <> to be given, do good.


21 http://hausadictionary.com/burtuntuna

Noun

Singular
burtuntuna

Plural
none

f

  1. fungus that affects guinea-corn. <> tsutsar da ke ɓata hatsi.
  2. baƙar dawa

22 http://hausadictionary.com/buruji

Noun

Singular
buruji

Plural
buruzai

m

  1. fried peanut balls. <> ƙuli-ƙulin sabuwar gyaɗa.
  2. ɗaukar sa'a ta hanyar duba.
  3. sa'a ko kyakkyawan lokaci.
  4. wata irin fura da haɗa ta da maɗi.
  5. Mai buruji; laƙabin yaro da aka Haifa lokacin sabuwar gyaɗa.

23 http://hausadictionary.com/busa

Verb

busa | bushe | buso | bushi

  1. (of wind) blow <> bushewar iska, kaɗowa ko hurawar iska.
  2. blow or cool something (with mouth). <> hura wani abu don sanyaya wani abu.
  3. winnow
  4. (idiomatic, Karin magana) bushi iska <> live like a lord, live it up.


Verb 2

  1. yin bakace.
  2. busar iska; watau jin nishaɗi. <> enjoy

Noun

Singular
busa

Plural
none

f

  1. dafaffiyar doya <> cooked yam.

Noun 2

Singular
busa

Plural
bushe-bushe

f

  1. ƙarar da ake ji lokacin da ake hura ƙaho. <> the sound of a blow horn.

24 http://hausadictionary.com/busasshe

Adjective

busasshe m | busasshiya f | busassu (plural/jam'i)

  1. dry
  2. skinny
  3. abin da ba ɗayantaka a jikinsa.
  4. aikin da ba a biyan albashi mai tsoka <> low wage, minimum wage work.

25 http://hausadictionary.com/bushasha

Noun

Singular
bushasha

Plural
none

f

  1. luxurious living, spending money extravagantly. <> yin nishaɗi, sheƙe aya.

26 http://hausadictionary.com/bushiya

Noun

Singular
bushiya

Plural
bushiyoyi

f

a hedgehog <> bushiya.
  1. hedgehog <> wata 'yar ƙaramar dabba mai ƙundundunewa, kuma mai ƙayoyi a bayanta.
  2. bushiyar kara - bundle of cornstalk left upright on the farm. <> tarin kara da ake yi bayan an girbe hatsi.
  3. takurar jiki don jin ɗumi. <> huddling up for warmth.
  4. wani abin wuya na wuri haɗe da ulu da 'yan mata ke sawa.
  5. 'yan shila sun fara bushiya ; watau sun fara gashi. <> beginning stages of hair growth.
  6. ciwon bushiya - wani irin ciwo da shanu ke yi mai hana su cin abinci, su kuma rame, su yi gudawa. <> a disease that infects cattle that cause them to not eat and lose weight, and diarrhea.


27 http://hausadictionary.com/busiƙi

Adjective

busiƙi / busaƙi / busiƙeƙe | busiƙeƙiya | busiƙai

  1. overweight, big, and fat <> mutum mai girman banza. mai ƙiba

28 http://hausadictionary.com/buta

Noun

Singular
buta

Plural
butoci

f

  1. a water jug, ewer. <> mazubi da akan yi da gora ko ƙasa ko tasa ko goran ruwa, ko roba don zuba ruwa, musamman don yin alwala.
  2. kettle, teapot (usually of plastic or metal). <> butar shayi.
  3. gourd rattle.

29 http://hausadictionary.com/butanci

Noun

Singular
butanci

Plural
none

m

  1. disrespect <> tozartawa, wulakanci

30 http://hausadictionary.com/butsutsu

Adjective

butsutsu | butsa-butsa | butsu-butsu

  1. appearing disorganized or unkempt (especially hair or grass). <> kalma mai siffanta rashin tsaftar gashi ko ciyawa.
  2. (butsa-butsa) Something done hastily for the sake of finishing it. <> kalma mai siffanta aikin da aka yi da sauri wanda bai yi kyau ba.
  3. (butsu-butsu)
    1. disheveled, untidy (hair, clothes, arrangement of teeth).
    2. open and fixed (especially eyes), showing no fear, embarrassment, or shame (unabashed).

Mon Jun 5th 2017

1 http://hausadictionary.com/dagura

Verb

dagura | dagure | daguri | daguro

  1. to gnaw at. <> gaigayar abu da haƙora.
  2. taɓuka.

2 http://hausadictionary.com/dagumi

Noun

Singular
dagumi

Plural
daguma

wata tufkakkiya ko dagumin da ake ɗaura wa kare a wuya <> a dog collar.

m

  1. mutumin da aka tsare. <> prisoner, culprit, an arrested person.
  2. wata irin tufkakkiyar fata da ake ɗaura wa kare a wuya. <> a dog collar.
  3. wani kambun 'yan dambe da 'yan tauri. <> leather charm worn on the upper arm of men especially wrestlers/boxers.
  4. gudugu ko gwarinba.


3 http://hausadictionary.com/dagulau

Adjective

m

  1. mafaɗacin mutum.
  2. a spoiler.

4 http://hausadictionary.com/dagula

Verb

dagula | dagule (become spoiled) | daguli | dagulo

  1. to spoil, disturb, upset, aggravate. <> ɓata ko lalata abu.
    Ta dagula masa rai. <> She upsets him.

5 http://hausadictionary.com/dago-dago

Adverb

  1. just like that, without proper ceremony.

Noun

m

  1. ragowar tsaki tsakin fura ko kunu da ake bayarwa sadaka.
    Dago-dagon abinci. <> Left over food.

6 http://hausadictionary.com/dagirgiji

Adjective

dagirgiji m | dagirgija f | dagirgizai (plural / jam'i)

  1. a short and hairy person or animal. <> gajeren mutum ko dabba.
  2. Sandbox1 is another way of spelling dagilgiji.

7 http://hausadictionary.com/dage

Noun

m

  1. a fierce wild cat. <> wata irin dabba mai kama da kyanwa kuma mai yawan faɗa.
  2. mutum mai yawan faɗa.

Verb

  1. trying really hard, strive, being relenting <> tirjewa da ƙin ɗagawa daga wuri, ko kuma tsayawa a ra'ayi.

8 http://hausadictionary.com/dagazau

  1. dagajirau - mutumin da a kullum ƙoƙari ake ya amsa daga hannun wani.
  2. A slovenly person who overeats.

9 http://hausadictionary.com/dagargaza

Verb

  1. demolish, flatten a building. <> lalata abu da yawa ko rugurguza shi musamman gini.
  2. Sandbox1 is another way of spelling dagargaje. dagargaji.
  3. eat a large quantity of some food. <> cin abu da yawa da yin kaca-kaca da shi.

10 http://hausadictionary.com/dagainiya

Noun

Singular
dagainiya

Plural
none

f

  1. wandering and stumbling about done by a tired person <> wata irin tafiya da mutumin da ya gaji ke yi.

11 http://hausadictionary.com/dagaci

Noun

Singular
dagaci

Plural
dagatai

m

  1. the village head. <> shugaban yankin ƙauye ko unguwa wanda yake ƙarƙashin hakimi.

12 http://hausadictionary.com/dafuwa

Singular
dafuwa

Plural
dafe-dafe

Singular
cooking

Plural
none

f

  1. aikin dafa abu. abin da aka dafa. <> (uncountable) cooking - the act of making food using heat.
  2. Sandbox1 is another way of spelling dahuwa.

13 http://hausadictionary.com/daftari

Noun

Singular
daftari

Plural
daftarai

daftari m | daftara f

  1. register, ledger <> littafin rubuta abubuwa don ajiyewa.

14 http://hausadictionary.com/dafka

Verb

dafka | dafko | dabka | labta

  1. apply profusely, overload, be heavily laden with. <> sanya abu da yawa. ɗora wa dabba kaya da yawa.
    Sun dafka wa jakuna kaya da yawa daga kasuwa. <> They loaded up the donkeys with so many goods from the market.

15 http://hausadictionary.com/dafifi

  1. A crowd, in large numbers. <> kalma mai nuna fitowar jama'a da yawa.
    Mutane sun yi dafifi. <> People have gathered in numbers.

16 http://hausadictionary.com/dafi

Noun

Singular
dafi

Plural
none

m

  1. venom, poison. <> wani ruwa da kan fito daga haƙoran maciji yayin da ya sari mutum.
  2. a lethal tranquilizer. <> maganin da akan saka a kibiya don kashe dabba.

17 http://hausadictionary.com/daffo

Noun

Singular
daffo

Plural
none

m

  1. military training camp <> sansani musamman na soja.
  2. basic training for military recruits <> lokacin horon kurattan sojoji ko 'yan sanda.
  3. zaman daffo; watau zaman banza. <> wasting time.
  4. a depot, warehouse.

18 http://hausadictionary.com/dafara

Singular
dafara

Plural
none

f

  1. saliva drooling from a sick person (viewed as a sign of impending death). <> yawun haɗe da majina da ke fitowa daga bakin mara lafiya.
  2. wani tsiro a daji mai ruwa mai yauƙi.

19 http://hausadictionary.com/dafa-duka

Singular
dafa-duka

Plural
none

f

  1. jollof rice. fried rice. <> shinkafa da aka dafa haɗe da miya.

20 http://hausadictionary.com/dafa

Verb

  1. girka abu da ruwa a kan wuta har ya nuna. <> to cook, boil, steam.
  2. cooked = ya dafu/dahu.
  3. to blacken, darken <> mai da abu baƙi
    Rana ta dafa shi har ya yi baƙi.

Verb 2

dafa | dafe | dafo

  1. ɗora tafin hannu kan kafaɗa ko kan wani abu don neman dogaro.
  2. karɓa ko amsa. <> accept or answer.
  3. kama wani abu ta amfani da dabara. <> to smartly capture something.
    Ya dafe kazarsa da ta kucce.

21 http://hausadictionary.com/daɗi

Noun

m

  1. delicious <> kyakkyawan ɗanɗanon abu na ci.
  2. enjoyment, pleasant, wonderful. <> halin farin ciki.
    Zaman lafiya yana da daɗi. <> Living in peace is a wonderful thing.
    Lalle kuna jin daɗi <> You guys are sure enjoying yourselves.
  3. increase, addition, extra <> ƙari, daɗawa. See the verb daɗa.
Contents