Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category:Quran/67: Difference between revisions

Category page
Tags: Mobile edit Mobile web edit
Line 77: Line 77:

• Sanar da muminai girman mulkin Allah (s) da jan hankalinsu a kan su lura da manyan halittunsa masu nuna cikakkiyar hikimarsa da gwanintarsa.
• Sanar da muminai girman mulkin Allah (s) da jan hankalinsu a kan su lura da manyan halittunsa masu nuna cikakkiyar hikimarsa da gwanintarsa.
Fadakarwa game da hikimar halittar rayuwa da mutuwa, watau don jarraba ayyukan mutane a gane masu kyawawan ayyuka da masu munanan ayyuka.
Gargadin mutane game da makircin shaidanu da guje wa aukawa wutar Jahannama tare da su.
Fadakar da mutane game da cewa tsira daga azabar Jahannama ta tattaru ne a cikin bin Manzon Allah (3), asara kuwa tana tare da karyata shi.
Tunatar da mutane baiwar da Allah (c) ya yi musu ta halittar sammai da kasa da ni'imomin da ya sanya a cikinsu.
Tsoratar da mutane cewa Allah (C) yana da ikon ya rushe tsarin tafiyar sama da kasa, sai mutane su wayi gari cikin dimuwa da wahala, amma bai yi haka ba don ya tabbatar musu da ni'imarsa.
Tsoratar da mushirikai su guji kafirce wa ni'imomin Allah da yin izgili da alkawarinsa, domin azabarsa kusa take, za kuma ta riske su.

506
506

Revision as of 01:35, 19 November 2023

Recent additions to the category

67 Suratul Mulk in Hausa-English-Arabic

Suratul Mulk Links

67 Suratul Mulk in Hausa - quranic diagrammatic overview qdo
67 Suratul Mulk in Hausa - quranic flashcard
  1. https://quran.com/67/?translations=20,57,32
  2. http://corpus.quran.com/wordbyword.jsp?chapter=67&verse=1
  3. https://api.quranwbw.com/67/1
  4. https://quranwbw.com/67
  5. https://www.islamawakened.com/quran/67/1
  6. http://tanzil.net/#67
  7. https://www.facebook.com/hashtag/memorisetabarak?source=feed_text&epa=HASHTAG&__tn__=*NK-R
  8. Tarjamar Suratul Mulk
  9. celebratemercy
  10. Mahmoud Khalil Al Hussari recitation

Hadith: Surat al-Mulk intercedes until he is forgiven

Abu Huraira reported: The Prophet, peace and blessings be upon him, said,

“There is a chapter in the Quran of thirty verses, which will intercede for its companion until he is forgiven: Blessed is He in whose Hand is the dominion.” (67:1)

Source: Sunan Abī Dāwūd 1400 [1]

Grade: Hasan (fair) according to Al-Albani

Falalarta: An karɓo daga Abu Huraira ra ya ce: Manzon Allah saw ya ce:

"Lalle akwai wata Sura a cikin littafin Allah mai ayoyi talatin, ta yi wa wani mutum ceto a wurin Allah har sai da aka gafarta masa". 

[Ahmad #7986 da Abu Dawud #1400 da Tirmizi #3111 da Ibn Maja #3786]. [2]

Gabatarwar Rijiyar Lemo (Intro)

67-Mulk Rijiyar Lemo
67-Mulk Rijiyar Lemo
67 mulk rijiyar lemon pg507
67 mulk rijiyar lemon pg507

Mabudin Sura <> The opening of the Sura

1. Sunanta: <> Its name:

Sunan da ta shahara da shi shi ne 'Suratul Mulk': Tana da wasu sunaye daban kamar, 'Suratu Tabarakal Mulk' da Suratu Tabarakal Lazi Biyadihil Mulk

The sura is widely known by 'Suratul Mulk': There are other names like, 'Suratu Tabarakal Mulk' and 'Suratu Tabarakal Lazi Biyadihil Mulk'

An sa mata sunan ne da kalmomin farko da suka zo a cikinta

Similar to Yaseen and other surahs, it got its name from the first words of the sura.

2. Sanda Aka Saukar Da Ita: <> When it was revealed:

Sura ce Makkiyya a wurin yawancin malamai. <> Most scholars deemed it to be a Makkan sura.

3. Jerin Saukarta:

Ita ce Sura ta saba'in da shida (76) a jerin saukar surorin Alkur'ani, ta sauka bayan 'Suratul Mu'uminuna'kafin 'Suratul Hakka'.

4. Adadin Ayoyinta:

Ayoyinta talatin ne (30), amma a lissafin mutanen Hijaz talatin da daya ne (31).

5. Falalarta:

An karbo daga Abu Huraira () ya ce: Manzon Allah (3)ya ce: "Lalle akwai wata Sura a cikin littafin Allah mai ayoyi talatin, ta yi wa wani mutum ceto a wurin Allah har sai da aka gafarta masa." [Ahmad #7975 da Abu Dawud #1400 da Tirmizi #3111 da Ibn Maja #3786].

An karbo daga Abdullahi dan Mas'ud (5) ya ce: Manzon Allah () ya ce: "Suratu Tabaraka ita ce mai hana azabar kabari." [Dubi Al-Bani, Assahiha #1140].

6. Babban Jigonta:

Tana karantar da sanin Kudurar Allah da cikar mulkinsa da faffadan iliminsa don cusa wa mutane girmama Allah da tsoron azabarsa.

7. Daga Cikin Abubawan Da Ta Kunsa Akwai: