Note to self
- Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
- Be sure to replace all instances of the noun template to the suna template.
- Swapping links between languages...
Interjection
Interjection |
Noun
m
- ɗan bumburutu: one who sells gas/gasoline (petrol) as retail in jerry cansen.wikt on the black market. <> sana'ar sayar da man fetur (gasoline) ko kannzir ta ɓarauniyar hanya.
- used as an insult to someone who is big, fat, round, and stupid.
- Bumburutun banza kawai! <> What a useless guy!
3. http://hausadictionary.com/bundum
Interjection
Interjection |
4. http://hausadictionary.com/bunduma
Verb
bunduma | bundumo | bundumu | bundume
- pour outen.wikt much. <> kwarara ruwa da yawa a cikin wani abu.
- Jumping into deep water making a large splash. <> Yin tsalle ko tsundumawa cikin en.wikt ruwa mai zurfi, har aji bundum.
5. http://hausadictionary.com/bundum-bundum
Interjection
Interjection |
- floundering about noisily in water as one learns to swim. the splashing of water. <> koyon iyo.
- kunga-kunga kan wani aiki. <> floundering or bumbling about attempting to accomplish something.
Adjective
bundumeme m | bundumemiya f | bundum-bundum pl.
- a fat-bellied, plump, big and round person or thing. e.g. pot. <> mutum ko abu mai ƙaton jiki.
- Synonym: bundumi
7. http://hausadictionary.com/bundumi
- REDIRECT bundumeme
8. http://hausadictionary.com/bundundun [1]
- See also bundumeme
Interjection
Interjection |
- emphasizes bigness or hugeness, being big, plump, and round. <> kalma mai nuna tsananin girman abu.
- Synonym: bunƙumeme
Noun
Plural |
f
Noun 2
f
- Mound of sand made in the middle of two rows of young millet or sorghum when hoeing. <> tarin ƙasa don dashen doya.
Noun
Plural |
m
Verb
- to appear or pour outen.wikt in profusion or great quantity (e.g. ants, pimples, liquids) beyond the expectation of the speaker. <> fitowar ƙurarraji ko fari da yawa.
- to arisen, rise out nowhere, come into existence suddenly. <> taso, fito.
- ...abubuwan da suke bunkudo kasa (kamar su gwaza, doya, dankali, da sauransu) [2]
Verb
bunƙasa | bunƙaso | bunƙashi | bunƙasu
- develop, improve, or grow something <> gawurta ko ƙasaita; girmama; azurta.
- Manufar gwamnatinmu shi ne ta bunƙasa tattalin arziki. <> Our government administration aims to grow the economy.
- Ƙasarmu ta bunƙasa. <> Our country has developed greatly.
Adjective
http://hausadictionary.com/bunƙumi
- REDIRECT bunƙumeme
Verb
- kumbura.
- fara fitar nonon yarinya; watau ta fara 'ƙidiyar-dangi' <> going through puberty.
- push up through or crack the ground (by a sprouting plant).
Noun
m
- He-goat <> ɗan akuya wanda ya riƙa yana wari kuma ba a dandaƙe shi ba, yana bin mata yana butbutu.
- bunsurun barkono - wasu irin ƙananan barkono.
- bunsurun daji - wasu irin ciyawa. <> a type of grass.
- bunsurun fadama - wani irin tsiro wanda ake amfani da shi wajen maganin mura. <> plant used to cure the flu.
- wata irin dabba mai kama da ɓera. <> a rodent-like animal.
- Synonym: rema
Verb
buntsura | buntsuro | buntsure
- Used in buntsura leɓe <> purse one's lips.
- buntsura baki ko ɗuwawu; karya ko murguɗa. <> Protrude one's buttocks while walking; walk with hips swaying in a sexy manner.
- Do something hastily in order to finish it earlier than usual resulting in a bad job.
- Synonym: buntsure
- behave rebelliously.
- dama fura da ruwan da aka turara furar da shi.
Noun
m
- A woman's blue-black cloth/skirt. <> wani baƙin zani na mata mai kama da gwado
- Synonym: baƙin biri
Noun 2
- (figuratively) baƙin bunu, baƙar tunkiya <> a black sheepen.wikt.
A black sheep <> baƙin bunu, baƙar tunkiya. - An old thatch. A kilt of grass for thatching or door-covers. <> Tsohuwar ciyawar jinka.
- magana zarar bunu <> a word spoken is as the pulling out of thatch, i.e. it cannot be recalled.
- na bunu - kirarin maciji ko ƙadangare. <> a label for a snake or lizard.
- mutumin da ke yanke wa ɓarayi hannu a Kano, bayan an yanke musu hukunci. <> person whose in charge of chopping off the hand of thieves in Kano once they have been sentenced.
Noun
Plural |
m
- pollen of millet or guinea-corn. <> wani barbaɗi da ke fita a kan gero ko dawa kafin ya yi ido.
http://hausadictionary.com/bununuwa
- See also bunu
Noun
f
Noun
- izinin da ake bayarwa
http://hausadictionary.com/bura
- See also Bura
Noun
f
Noun 2
- mahaɗar cinya da kwankwaso, wajen da ake yi wa jaki ko doki ƙaimi.
Noun 3
- wata irin riga fara da ake yi a Bauchi <> a white shirt made in Bauchi.
Verb
bura | bari | bira | buri | bure | buro
http://hausadictionary.com/Bura
- See also bura
Proper Noun
Proper noun |
- sunan wani yanki a ƙasar Gwambe da Biu. Sunan mutanen yankin.
- 'yar Bura - sunan wata irin riga wadda ake saƙawa shara-shara.
Noun
Plural |
m
- a type of couscous made from millet, rice, or corn. <> wani irin tuwo burus-burus wanda ake yi da ɓarzajjen geron da aka turara; ana cin sa da taushe ko miyar kuka ko a dama da nono.
Noun
Noun
m
Noun
Plural |
m
- Sausage-fly, the safari ant. An army ant of the genus Dorylus, native to central and east Africa. (cx|ant in Dorylus): driver ant, <> wani irin ƙuda kamar gwano.
http://hausadictionary.com/burduddugi
- REDIRECT bududdugi
Adjective
burɗumeme m | burɗumemiya f | burɗuma-burɗuma (plural)
Verb
Plain form |
Third person singular |
Simple past |
Past participle |
Present participle |
- To photograph or film something. <> ɗaukar hoto ko fim.
- ɗaukar fim <> shoot a fim
- At the zoo, I like to shoot many pictures of the animals.
- The film was mostly shot in France.
http://hausadictionary.com/burdumi
- See also burɗumi
Noun
- kabar da ake ƙunshe rugurgujajjiyar kanwa da ita.
- tsalle-tsalle <> jumping around.
http://hausadictionary.com/burɗumi
- REDIRECT burɗumeme
1 http://hausadictionary.com/burga
Verb
- whisk or stir liquid with swizzle stick; churn (e.g., milk for making butter). <> kaɗa miya ko nono da mabirgi.
- Synonym: burkaka
- (burge) intimidate by threats, bluster at someone. <> ƙayatarwa.
- Impress by speech or manner.
- burga wuta - murza karan maiwa a jikin totuwar wani karan maiwar don samar da wuta.
- burga mota - tayar da mota <> ignite or starting a vehicle.
Noun
Plural |
f
- intimidation, bluster, boasting.
- kuri ko ruba.
- ɗaga bindiga da sauke ta da sojoji ke yi wajen fareti. <> when soldiers raise their arms while parading.
Noun 2
Plural |
f
- girka da 'yan bori ke yi wa maras lafiya.
2 http://hausadictionary.com/burgami
Noun
m
- goatskin bag <> jakar farar akuya.
3 http://hausadictionary.com/burgu
- See also burga
Noun
m
4 http://hausadictionary.com/burguma
Noun
f
5 http://hausadictionary.com/buri
Noun
m
Noun 2
6 http://hausadictionary.com/burji
Noun
m
- gravel (typically used to harden the floor in mud buildings before sand is spread on the floor). <> wata irin ƙasa mai gurorin tsakuwa a cikinta wadda aka fi amfani da ita wajen yin daɓe.
- wani irin tudu mai tsakuwa.
- (idiomatic) mutuwa, rasuwa.
- Ya tunkuri burji = watau ya mutu. <> He has passed away = He died.
7 http://hausadictionary.com/burki
- Sandbox1 is another way of spelling birki.
8 http://hausadictionary.com/burkutu
Noun
Plural |
f
Noun 2
Plural |
m
- abin da aka yi shi gaja-gaja ba da kyau ba
- Synonyms: burkutu-burkutu and butsa-butsa
9 http://hausadictionary.com/burma
Noun
f
- wata irin jaka da ake yi da ganyen tukurwa ana ajiye kaya a ciki.
Verb
- invert small calabash over mouth of larger one to prevent spilling. <> kifa wani ƙoƙo cikin masaki cike da ruwa don hana shi zuba.
- (burmar da, burmad da) cave in (of a roof) <> rifta.
- Rufin ɗaki ya burma. <> The roof of the room caved in.
- lead astray <> tura mutum cikin wani hali don ya cutu.
- Ya burma ni. <> He lead me astray.
- daɓa, ko soka ko cusa
- Ya burma masa wuƙa a ciki.
- arce <> to take off suddenly.
- Ya burma da gudu. <> He took off and ran.
10 http://hausadictionary.com/burmeme
Adjective
burmeme m| burmemiya f | burum-burum (plural/jam'i)
11 http://hausadictionary.com/burmi
- See also burma
Noun
Plural |
m
- ɗan burmi - small calabash used to cover a large one. <> ɗan ƙoƙon da aka kifa cikin masaki ko babbar ƙwarya cike da ruwa don ya hana ruwa tambal-tambal.
- abokin burmi - an associate.
- ɓarin goro. <> a piece of kola nut.
- rashin haɗuwar abu. <> lack of cooperation, inability to be joined.
- Tagiyar nan tana da burmi.
12 http://hausadictionary.com/burodi
Noun
Plural |
m
- bread - food made from mixing flour, water, and yeast. <> curin kwaɓaɓɓiyar fulawa da aka gasa ta kumbura sununtum, dangin gurasa, da ake ci tare da shayi ko miya da sauransu.
- Girman burodi - being big and fat but not strong.
13 http://hausadictionary.com/buroshi
Noun
14 http://hausadictionary.com/bursuna
Verb
Noun
m
15 http://hausadictionary.com/burtali
Noun
m
- Hedged road or trail between farms used as a cattle track. <> hanyar da shanu ke bi zuwa wajen kiwo ko shan ruwa.
- Synonym: lawali
- This mega trail runs from Albania to Slovenia [3] <> Burtalin ya tashi ne daga Albania zuwa Slovenia [4]
- I’d planned to hike a section of the trail to Lukomir, [5] <> Na so in daba sayyada akan wannan burtali zuwa Lukomir, [6]
- and up and along the narrow, winding mountain paths to the original Da Hong Pao. [7] <> na bi wani siririn burtali da ya nausa kan tsauni har zuwa inda shukokin Da Hong Pao na asalin su ke. [8]
16 http://hausadictionary.com/burtsa
Verb
Noun
Plural |
f
17 http://hausadictionary.com/burtsatse
Noun
Plural |
m
18 http://hausadictionary.com/burtsatsa
Interjection
Interjection |
19 http://hausadictionary.com/burtsiya
Noun
Plural |
f
- the state of being indecently clothed. Scantily clad. <> rashin sanya sutura ta mutunci.
- Ta yi burtsiya.
20 http://hausadictionary.com/burtu
Noun
m
- ground hornbill. <> wani tsuntsu mai dogon baki da ake samu a ƙasar Habasa.
- (figuratively) deceitful person. <> macucin mutum.
- shiga burtu <> disguise yourself; use a clever stratagem.
- kukan burtu; watau kyauta. <> to be given, do good.
21 http://hausadictionary.com/burtuntuna
Noun
Plural |
f
22 http://hausadictionary.com/buruji
Noun
m
- fried peanut balls. <> ƙuli-ƙulin sabuwar gyaɗa.
- Synonym: ƙuli-ƙuli
- ɗaukar sa'a ta hanyar duba.
- sa'a ko kyakkyawan lokaci.
- wata irin fura da haɗa ta da maɗi.
- Mai buruji; laƙabin yaro da aka Haifa lokacin sabuwar gyaɗa.
23 http://hausadictionary.com/busa
Verb
- (of wind) blow <> bushewar iska, kaɗowa ko hurawar iska.
- blow or cool something (with mouth). <> hura wani abu don sanyaya wani abu.
- winnow
- (idiomatic, Karin magana) bushi iska <> live like a lord, live it up.
Verb 2
- yin bakace.
- busar iska; watau jin nishaɗi. <> enjoy
Noun
Plural |
f
- dafaffiyar doya <> cooked yam.
Noun 2
f
- ƙarar da ake ji lokacin da ake hura ƙaho. <> the sound of a blow horn.
24 http://hausadictionary.com/busasshe
Adjective
busasshe m | busasshiya f | busassu (plural/jam'i)
25 http://hausadictionary.com/bushasha
Noun
Plural |
f
- luxurious living, spending money extravagantly. <> yin nishaɗi, sheƙe aya.
26 http://hausadictionary.com/bushiya
Noun
f
- hedgehog <> wata 'yar ƙaramar dabba mai ƙundundunewa, kuma mai ƙayoyi a bayanta.
- Synonym: busshiya
- bushiyar kara - bundle of cornstalk left upright on the farm. <> tarin kara da ake yi bayan an girbe hatsi.
- takurar jiki don jin ɗumi. <> huddling up for warmth.
- wani abin wuya na wuri haɗe da ulu da 'yan mata ke sawa.
- 'yan shila sun fara bushiya ; watau sun fara gashi. <> beginning stages of hair growth.
- ciwon bushiya - wani irin ciwo da shanu ke yi mai hana su cin abinci, su kuma rame, su yi gudawa. <> a disease that infects cattle that cause them to not eat and lose weight, and diarrhea.
27 http://hausadictionary.com/busiƙi
Adjective
busiƙi / busaƙi / busiƙeƙe | busiƙeƙiya | busiƙai
- overweight, big, and fat <> mutum mai girman banza. mai ƙiba
28 http://hausadictionary.com/buta
Noun
f
29 http://hausadictionary.com/butanci
Noun
Plural |
m
30 http://hausadictionary.com/butsutsu
Adjective
butsutsu | butsa-butsa | butsu-butsu
- appearing disorganized or unkempt (especially hair or grass). <> kalma mai siffanta rashin tsaftar gashi ko ciyawa.
- (butsa-butsa) Something done hastily for the sake of finishing it. <> kalma mai siffanta aikin da aka yi da sauri wanda bai yi kyau ba.
- Synonym: burkutu
- (butsu-butsu)
- disheveled, untidy (hair, clothes, arrangement of teeth).
- open and fixed (especially eyes), showing no fear, embarrassment, or shame (unabashed).
Mon Jun 5th 2017
1 http://hausadictionary.com/dagura
Verb
2 http://hausadictionary.com/dagumi
Noun
m
- mutumin da aka tsare. <> prisoner, culprit, an arrested person.
- wata irin tufkakkiyar fata da ake ɗaura wa kare a wuya. <> a dog collar.
- wani kambun 'yan dambe da 'yan tauri. <> leather charm worn on the upper arm of men especially wrestlers/boxers.
- Synonym: daga
- gudugu ko gwarinba.
3 http://hausadictionary.com/dagulau
Adjective
m
- mafaɗacin mutum.
- Synonym: dage
- a spoiler.
4 http://hausadictionary.com/dagula
Verb
5 http://hausadictionary.com/dago-dago
Adverb
- just like that, without proper ceremony.
Noun
m
- ragowar tsaki tsakin fura ko kunu da ake bayarwa sadaka.
- Dago-dagon abinci. <> Left over food.
6 http://hausadictionary.com/dagirgiji
Adjective
dagirgiji m | dagirgija f | dagirgizai (plural / jam'i)
7 http://hausadictionary.com/dage
Noun
m
Verb
8 http://hausadictionary.com/dagazau
- dagajirau - mutumin da a kullum ƙoƙari ake ya amsa daga hannun wani.
- A slovenly person who overeats.
9 http://hausadictionary.com/dagargaza
Verb
10 http://hausadictionary.com/dagainiya
Noun
Plural |
f
- wandering and stumbling about done by a tired person <> wata irin tafiya da mutumin da ya gaji ke yi.
- Synonym: dagwainiya
11 http://hausadictionary.com/dagaci
Noun
m
- the village head. <> shugaban yankin ƙauye ko unguwa wanda yake ƙarƙashin hakimi.
12 http://hausadictionary.com/dafuwa
Plural |
f
13 http://hausadictionary.com/daftari
Noun
14 http://hausadictionary.com/dafka
Verb
- apply profusely, overload, be heavily laden with. <> sanya abu da yawa. ɗora wa dabba kaya da yawa.
- Sun dafka wa jakuna kaya da yawa daga kasuwa. <> They loaded up the donkeys with so many goods from the market.
15 http://hausadictionary.com/dafifi
- A crowd, in large numbers. <> kalma mai nuna fitowar jama'a da yawa.
- Mutane sun yi dafifi. <> People have gathered in numbers.
16 http://hausadictionary.com/dafi
Noun
Plural |
m
- venom, poison. <> wani ruwa da kan fito daga haƙoran maciji yayin da ya sari mutum.
- a lethal tranquilizer. <> maganin da akan saka a kibiya don kashe dabba.
- Synonym: guba
17 http://hausadictionary.com/daffo
Noun
Plural |
m
- military training camp <> sansani musamman na soja.
- basic training for military recruits <> lokacin horon kurattan sojoji ko 'yan sanda.
- zaman daffo; watau zaman banza. <> wasting time.
- a depot, warehouse.
18 http://hausadictionary.com/dafara
Plural |
f
19 http://hausadictionary.com/dafa-duka
Plural |
f
- jollof rice. fried rice. <> shinkafa da aka dafa haɗe da miya.
20 http://hausadictionary.com/dafa
Verb
Verb 2
- ɗora tafin hannu kan kafaɗa ko kan wani abu don neman dogaro.
- karɓa ko amsa. <> accept or answer.
- kama wani abu ta amfani da dabara. <> to smartly capture something.
- Ya dafe kazarsa da ta kucce.
21 http://hausadictionary.com/daɗi
Noun
m
- delicious <> kyakkyawan ɗanɗanon abu na ci.
- enjoyment, pleasant, wonderful. <> halin farin ciki.
- Zaman lafiya yana da daɗi. <> Living in peace is a wonderful thing.
- Lalle kuna jin daɗi <> You guys are sure enjoying yourselves.
- increase, addition, extra <> ƙari, daɗawa. See the verb daɗa.
1 http://hausadictionary.com/daɗe
Verb
2 http://hausadictionary.com/dadiro
Noun
Plural |
f / m
- A mistress, sexual partner, kept woman. Having a sexual relationship. <> zaman tare tsakanin namiji da mace (musamman karuwa) ba tare da aure ba.
- Dadironsa ce. <> That's his mistress.
3 http://hausadictionary.com/daddale
Verb
- reach an agreement <> fayyace wata matsala, samun yarjejeniya, sa hannu.
- daddaɓe fura da taɓarya.
- lailaye daɓe.
4 http://hausadictionary.com/daddaɗa
Adjective
- something very nice. <> abu mai daɗi. (daɗaɗa = plural / jam'i)
5 http://hausadictionary.com/dadara
Verb
6 http://hausadictionary.com/dace
Noun
Plural |
m
- daidaito ko kamanni. (as a verb) yin daidai ko kamata.
- gamuwa da ba zato ba tsammani <> coincidence, stroke of luck.
- katari.
- Synonym: ɗokar
7 http://hausadictionary.com/daɓuri
Noun
- dasashin dabba <> a cow's gums and mouth.
8 http://hausadictionary.com/daɓe
Noun
- bugaggiyar ƙasa ko birji da aka zuba a ɗaki ko rumfa don ta yi lebur.
9 http://hausadictionary.com/daburta
Verb
- to confuse someone <> ruɗar da mutum. rikitar da.
10 http://hausadictionary.com/dabo
Noun
m
- magic trick, a sleight of hand. <> saddabaru ko tsafi ko sihiri.
- Child's first attempt of walking. <> koyon tafiyar jariri.
- Synonym: tete
11 http://hausadictionary.com/dabino
Noun
m
- wata irin doguwar bishiya mai kama da giginya mai 'ya'ya ƙanana masu zaƙi da ƙwallo a ciki. <> date palm tree.
- 'ya'yan wannan bishiyar <> date
- dabinuwa = f
12 http://hausadictionary.com/dabgi
Noun
m
- wata irin dabba mai cin tururuwa. <> anteater.
- mutum mai himma. <> a wise person.
13 http://hausadictionary.com/dabge
Noun
Plural |
- soup or stew made with a lot of meat. <> romon dagwargwajajjen nama
- Synonym: dage-dage
- Shan dabge <> luxurious living.
- fayyace gaskiya, barkwanci, raha da kaunar juna tare da shan dabge na irin abincin da nafi so a rayuwata [15]
shyness <> kunya
http://hausadictionary.com/paradox (paradoxen.wikt <> tambaya)
Noun
- A self-contradictory statement, which can only be true if it is false, and vice versa.
- "This sentence is false" is a paradox.
- This is the paradox at the heart of a new book, Shrinking Violets, by the cultural historian Joe Moran, [18] <> Wannan ita ce tambayar da wani sabon littafi ‘Shrinking Violets’ ke kokarin amsawa [19]
- Or do their ˹intelligent˺ minds prompt them to this ˹paradox˺? Or are they ˹just˺ a transgressing people? <> Shin, hankulansu ne ke umarin su da wannan, kõ kuwa sũ wasu mutãne ne mãsu ƙetare haddi? = Shin, mafalkinsu ne ke umarin su da halayensu, ko kuwa mugayen mutane ne tun asali? --Qur'an 52:32
book[20] <> littafi
new[23] <> sabo
Quran 51
- Wazzariyati zarwa
- By those [winds] scattering [dust] dispersing <> Inã rantsuwa da iskõki mãsu shẽkar abũbuwa, shẽƙẽwa. = Da iskoki masu naushi. --Qur'an 51:1
- Falhamilati wiqra
- Faljariyati yusra
- Falmuqassimati amra
- Innamaa tu'aduna lasawdiq
- Wa'innaddeena la waq'e
- Wassamaaa izatil hubuk
- Inakum lafee qawlun mukhtalif
- You'faku anhum man ufik
- Qutila khaurasoon
- Allazina hum fee gamratoon sahoon
- Yas aloona ayyana yaumuddeen
- Yaumahum alannari yuftanoon
- Zu qoo fitnatakum hazallazee kuntum bihi yasta'jiloon
- Innalmuttaqeena fee jannatin wa'uyoon
- Akhizina maa atahum rabbuhum, innahum kanu qabla zalika muhsineen
- Kanu qalilan minallaili ma yahja'oun
- Wabil asharihum yastagfiroon
51:31 [ Abraham ] said, "Then what is your business [ here ], O messengers?" <> ( Ibrãĩm) ya ce: "To mẽne ne babban al'almarinku, yã kũ Manzanni!" = (Ibrahim) ya ce, "To ina kuka nufa, ya ku manzanni?" --Qur'an 51:31
Proper Noun
Proper noun |
Proper noun |
- A given name for males. <> Sunan da ake lak'abawa maza na Ibrahim.
- (Bible, Islam) Abraham was the founder of the Hebrew nation. <> (Islam) Sunan Annabi Ibrahim (AS).
Noun
- (uncountable) Business is the buying and selling of things or services. <> harkar kasuwanci, sana'a ko aikin neman arziki.
- Important discussions with the youth of Nassarawa state on how they go about their day-to-day business. <> Tattaunawa na mussamman da matasan jihar Nassarawa akan yadda suke tafiyar da al’amarorin su na yau da kullum [26]
- I am in the business of catching fish and selling them. <> Ina cikin sana'ar kama kifi da sayar da su.
- The company is a leader in the banking business. <> Kamfanin jagora ne a harkar kasuwanci da kuɗi.
- (countable) A business is a group that does business; a company. <> kamfani, ƙungiyar hulɗa da kasuwanci.
- Synonym: company
- In Audie Chamberlain she found a business partner who is her exact opposite. [27] <> A kamfanin Audie Chamberlain ta samu wani abokin hulda wanda halin su ba iri daya ba. [28]
- small businesses, [29] <> ƙananan 'yan kasuwa, [30]
- Facebook Ads is a service which allows businesses to pay to place advertisements on and around people’s Facebook feeds. [31] <> tallan Facebook wani tsari ne da ke bai wa kamfanoni damar tallata hajarsu a shafukan masu amfani da Facebook. [32]
- (uncountable) Business is the things that you have to do. <> harka, al'amari, aiki.
- [ Abraham ] said, "Then what is your business [ here ], O messengers?" <> ( Ibrãĩm) ya ce: "To mẽne ne babban al'almarinku, yã kũ Manzanni!" = (Ibrahim) ya ce, "To ina kuka nufa, ya ku manzanni?" --Qur'an 51:31
- They went on with business as usual. <> Sun cigaba da harkokinsu na yau da kullum.
- We have one more piece of unfinished business to look at before we leave. <> Muna da sauran aiki a gaban mu kafin mu tafi.