More actions
Hausa Technical Terms
Sababbin kalmomi a Hausa: Fassarar wasu kalmomin kwamfyuta (kashi na ɗaya) via Bakandamiya [1]
- Application soft ware = akalar masarrafi
- Arrow key = kibiya
- Cable = waya
- Card = kati
- Central processing unit (CPU) = kwakwalwar kwamfyuta
- Chip = ruhi
- Compact disk (CD) = faifai
- Compact disk-drive = gurbin faifai
- Computer = ginshikin kwamfyuta
- Data base = ma’adanar aiki/databez
- Desktop = kwamfyutar tebur
- Digital camera = kyamara
- Floppy disk = karamin kundi
- Floppy Disk-drive = gurbin karamin kundi
- Graph plotter = na’urar zane
- Hard copy = bugaggen kwafi
- Hard-disk drive = gurbin babban kundi
- Hard-disk = babban rumbu
- Headphone = hedifo/masaurari
- Ink cartridge = kurtun tawada
- Joystick = linzamin wasanni
- Keyboard = kibod
- Laptop = kwamfyutar cinya
- Lightpen = alkalami
- Main frame = gingimarin kwamfyuta
- Microphone = amsa-amokuwa/makirifon
- Microsoft access = manemin makurosof
- Microsoft blinder = mahadin makurosof
- Microsoft power point = matsarin makurosof
- Microsoft publisher = madaba’ar makurosof
- Microsoft word = marubucin makurosof
- Modem = mahadi
- Monitor = allon kwamfyuta
- Mother board = uwar garke
- Mouse = bakin akun kwanfyuta/ linzami
- Mouse button = madannin linzami
- Mouse pad = shimfidar linzami
- Notebook/palmtop = kwamfyutar hanu
- Phone jack = kafar tarho
- Printer = mabugiya/firinta
- Program = tsari/shiri
- Puck = bi-zane
- Ribbon = kyallen tawada/ribbon
- Scanner = makwafiya/sikana
- Screen = allo/fuskar kwamfyuta
- Soft ware = masarrafin kwamfyuta
- Speaker = lasifika
- Tower = gidan kwamfyuta
- Zip = matsakaicin rumbu
- Zip drive = gurbin mala
Sababbin kalmomi a Hausa: Fassarar wasu kalmomin kwamfyuta (kashi na biyu) via Bakandamiya [2]
- Best = mai kyau/mafi kyau
- Book mark = alamtarwa
- Byte = ƙaramin rumbu
- Change = canza/ sauya
- Clear = goge/share
- Close = rufe
- Control panel = ma’ajiyar gareji
- Copy = kwafi/juyi
- Cursor = manuni
- Cut = yanke
- Directory = gafaka
- Disk operating system (DOS) = kundin kwamfyuta na tafiyar da ita (DOS)
- Document = aiki
- Draft = dab’in gwaji
- Easy text = sassaukan nassi
- Edit = magyara
- Electronic mail (E-mail) = e-meli, kan takifta
- Exit/quit = fita daga aiki/daina
- File = fayil
- Find = nemo
- Foldr/directory = jakar gafaka
- Gigabite = dubban gurabe
- Go to = tafi
- Internet = intanet
- Links = magana
- Maximize = fadadawa
- Megabite = daruruwan gurabe
- Memory = ƙarfin mahaddata
- Menu bar = jerin zabi
- Menu = mazaba
- Minimize = tsukewa
- Network = mahaɗar sadarwa
- New = sabo
- Normal = gamagari
- Open = bude
- Page layout = zubin shafi
- Page setup = salon shafi/tsarin shafi
- Paste = manna
- Print = buga/dab’i
- Print preview = duba bugu/duba dab’i
- Replace = musanya
- Save = adana
- Screen saver = makarin allo
- Scroll bar = majanyi
- Scroll = ja, juyawa
- Select all = zaɓi duka
- Send = aika
- Task bar = tsaba/alamau
- Tool bar = jerin kayan aiki
- Undo = mayar yadda yake/fasa
- View = duba
Sababbin kalmomi a Hausa: Fassarar wasu kalmomin kwamfyuta (kashi na uku) via Bakandamiya [3]
- accessories = mataimaka
- active window = taga/alkuki mai aiki/mai rai
- address book = littafin adireshi
- anti-virus = riga-kafi
- arrange = jera/tsara
- backup = gida biyu/tanadi
- bold = kaurara
- border = iyaka
- break = dakata/daukewa
- bug = cuta
- change = sauya/canja
- chart = lissafi a zane/giraf
- clip art = zane/hoto
- clipboard = kilibodi
- columns = layin tsaye
- compatible = mai jituwa
- content = makunshi
- crash = lalacewa
- create = kirkiri
- date and time = kwanan wata da lokaci
- debugging = waraka
- dialog box = zauren akwatun bayani
- dictionary = kamus
- document name = sunan aiki
- double density = tagwayen rumbu
- download = juya daga wata kwamfyuta/kwasowa
- draw = zana
- end notes = karin bayani (na karshe)
- envelope = ambulan
- font size = girman rubutu
- font style = salon rubutu
- font = sigar rubutu
- footer = kanun kasa
- footnotes = hashiyar bayani
- format = tsari
- header = kanun sama
- high density (diskbel) = babban rumbu
- highlight = haskaka/nuni
- hyphenation = karan dorantawa
- icons = alamomi
- initialize = shirya/soma
- input = shigarwa
- insert = ratsa
- install = saka, dora
- italic = tafiyar tsutsa
- kill = goge/shafe
- label = shaida/alama
- look up = nemo
- margin = iyakaci
- multimedia = masilimant
- object = abu
- online = kan-layi
- output = fitarwa
- page break = raba shafi
- page layout = zubin shafi
- page number = lambar shafi
- paginate = yi shafi/shafinta
- paint = fenti/shafa
- paragraph = sakin layi
- password = makulli
- press = matsa/danna
- random acess memory (ram) = ram
- read only memory (rom) = rom
- recycle bin = kwandon shara
- rows = layin kwance
- ruler = rula
- scandisk = likitan rumbu
- search = dubo/binciko
- shadow = inuwantawa
- shift = gusar
- shutdown = kashe/rufe
- sleep = huta, kwanta
- soft copy = danyen rubutu
- space = fili
- special character = alama ta musamman
- spelling = babbaku (karatun) hajjatu
- spread sheet = teburin lissafi/jadawalin lissafi
- start = fara
- startup diskette = kundin tayarwa
- status line = layin bayani
- store = adana
- table = tebur/jadawali
- tabs = matsawa/alawus
- thesaurus = sisaros
- tools = kayan aiki
- underline = jan-layi
- untitled = marar suna/kurma
- verify = tantance
- volume = murya
- window = taga/wundo/alkuki
- word art = rubutu a siffar zane
- word count = kirgen kalmomi
- zoom = kusanto