Toggle menu
24.1K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category:TICO-19 Termbase: Difference between revisions

Category page
No edit summary
No edit summary
 
Line 1: Line 1:
__TOC__
__TOC__
== TICO-19 Terminologies | [“Translation Initiative for COVID-19”] [https://tico-19.github.io/] [https://docs.google.com/spreadsheets/d/1q2movP36Bm4g577zYOVCHEEwqBxgEy8Czjf9WsLGYwA/edit#gid=1420294289]==
== 610 TICO-19 Terminologies | [“Translation Initiative for COVID-19”] [https://tico-19.github.io/] [https://docs.google.com/spreadsheets/d/1q2movP36Bm4g577zYOVCHEEwqBxgEy8Czjf9WsLGYwA/edit#gid=1420294289]==
sourceString <> targetString
sourceString <> targetString
# [[14]] [[days]] [[in]] [[isolation]] <> [[kwanaki]] [[14]] [[a]] [[killace]]
# [[14]] [[days]] [[in]] [[isolation]] <> [[kwanaki]] [[14]] [[a]] [[killace]]

Latest revision as of 09:29, 2 December 2020

610 TICO-19 Terminologies | [“Translation Initiative for COVID-19”] [1] [2]

sourceString <> targetString

  1. 14 days in isolation <> kwanaki 14 a killace
  2. 14 days quarantine <> kebe masu ciwo na kwanaki 14
  3. 1918 flu <> muran 1918
  4. 2019 coronavirus <> 2019 cutar coronavirus
  5. 2019 novel coronavirus <> sabuwar cutar coronavirus ta 2019
  6. 2019-nCoV <> 2019-nCoV
  7. 2020 coronavirus <> cutar coronavirus ta 2020
  8. 2020 novel coronavirus <> sabuwar cutar coronavirus ta 2020
  9. about coronavirus <> game da cutar coronavirus
  10. acute bronchitis <> cutar hunhu mai tsanani
  11. acute respiratory disease <> cutar numfashi
  12. acute respiratory distress syndrome <> cutar da ke kama nufashi
  13. advanced hand sanitizer <> babban man tsabtace hannu
  14. Affected by coronavirus <> Wanda coronavirus ta kama
  15. after exposure <> bayan ta bayyana
  16. After the epidemic <> Bayan annobar
  17. After the outbreak <> Bayan ɓarkewar cuta
  18. AIDS <> AIDS
  19. airborne droplets <> digon ruwa na iska
  20. airborne virus <> kwayar cuta mai bin iska
  21. airway <> hanyar iska
  22. alcohol based hand sanitizer <> man tsabtace hannu mai dauke da sinadari
  23. alcohol hand sanitizer <> man tsabtace hannu mai sinadari
  24. alcohol-based <> tushen barasa
  25. alcohol-based hand rub <> abin goge hannu na tushen barasa
  26. alcohol-based hand sanitizer <> man tsabtace hannu mai sanadari
  27. alcohol-based hand sanitizer <> sinadarin hana kamuwa da cuta ta hannu na tushen barasa
  28. alveolar disease <> cutar hanyar iska
  29. an epidemic <> annoba
  30. annual flu <> mura na shekara
  31. Anti-Corona virus spray <> Maganin ƙwayar cutar corona na fesawa
  32. anti-inflammatory drug <> magani mai hana kumburi
  33. antibacterial hand sanitizer <> maganin bakteriya na man tsabtace hannu
  34. antiviral drug <> maganin kankanuwar kwayar cuta
  35. antiviral treatment <> hanyoyin jinyar kankanuwar kwayar cuta
  36. ARDS <> ARDS
  37. assay <> gwajin karfe
  38. asymptomatic <> wanda ba alama
  39. avian flu <> muran tsuntsaye
  40. avoid exposure <> kauce ma bayyana
  41. be infected <> kamuwa
  42. Beware of coronavirus <> Hattara da cutar coronavirus
  43. bilateral interstitial pneumonia <> cutar huhu ta namoniya
  44. Black Plague <> annobar cuta ta bakin mutum
  45. blood pressure <> hawan jini
  46. body fluid <> ruwan jiki
  47. breathing <> numfashi
  48. bubonic plague <> annobar cuta ta bubonic
  49. c19 <> c19
  50. case fatality rate <> yawan adadin mutuwa
  51. causative agent <> musabbabin wakili
  52. CDC <> CDC
  53. CDC <> CDC
  54. Center for Disease Control <> Cibiyar Kula da Cututtuka
  55. chemical disinfection <> sinadarin maadanin kimiya dake kashe kwayoyin cuta
  56. chest x-ray <> hoton kirji
  57. chronic respiratory disease <> cutar numfashi mai tsawo
  58. clinical diagnosis <> gano musabbabin faruwan cuta a asibiti
  59. clinical trial <> gwajin gano musabbabin cuta a asibiti
  60. close contact <> hulda na kusa
  61. common cold <> cutar mura na sanyi
  62. common flu <> mura
  63. communicable disease <> cutar ta iya sadarwa
  64. community spread <> yada ma al'umma
  65. community spread <> yadawar anguwa
  66. community transmission <> watsa labarai a anguwa
  67. compromised immune system <> kwamushahsen garkuwan jiki
  68. compulsory quarantine <> killacewar dole
  69. contagion <> cutar da zaa iya kamuwa ta hanyar taba juna
  70. contagious <> mai yaɗuwa
  71. contagious <> cutar da zaa iya kamuwa tsakanin mutane ta hanyar taba juna
  72. contagiousness <> cutar da ake kamuwa ta hanyar taba juna
  73. corona <> corona
  74. corona virus <> cutar corona
  75. corona virus epidemic <> cutar annobar corona
  76. corona virus outbreak <> fashewar cutar corona
  77. corona virus scare <> tsoron cutar corona
  78. coronavirus <> coronavirus
  79. coronavirus <> cutar corona
  80. coronavirus (COVID-19) <> kwayar cutar corona (COVID-19)
  81. coronavirus alert <> bayanin ankararwar kwayar cutar corona
  82. coronavirus cases <> masu dauke da kwayar cutar corona
  83. coronavirus cases <> harkar cutar corona
  84. coronavirus concerns <> damuwa a kan cutar coronavirus
  85. coronavirus crisis <> rikicin cutar coronavirus
  86. coronavirus disease <> cutar coronavirus
  87. Coronavirus disease (COVID-19) outbreak <> ɓarkewar cutar coronavirus (COVID-19)
  88. coronavirus early symptoms <> alamomin farko na cutar coronavirus
  89. coronavirus epidemic <> annobar cutar coronavirus
  90. coronavirus exposure <> bayyanar cutar coronavirus
  91. coronavirus incubation <> hayayyafar cutar coronavirus
  92. coronavirus incubation period <> lokacin hayayyafar kwayoyin cutar coronavirus
  93. coronavirus infection <> kamuwa da cutar coronavirus
  94. coronavirus map <> taswira kan cutar coronavirus
  95. coronavirus medicine <> maganin cutar coronavirus
  96. coronavirus medicines <> magungunan cutar coronavirus
  97. coronavirus news <> labarai a kan cutar coronavirus
  98. coronavirus outbreak <> barkewar cutar coronavirus
  99. coronavirus outbreak <> fashewar cutar corona
  100. coronavirus pandemic <> annobar cutar coronavirus
  101. coronavirus pandemic <> annobar cutar corona ta duniya
  102. coronavirus pneumonia <> namoniyar cutar coronavirus
  103. coronavirus precautions <> matakan kariya a kan cutar coronavirus
  104. coronavirus prevention <> hana cutar coronavirus
  105. coronavirus protection <> kariya daga cutar coronavirus
  106. coronavirus quarantine <> killace mai cutar coronavirus
  107. coronavirus scare <> tsoron cutar corona
  108. coronavirus SOS Alert <> Bayanin ankararwar SOS saboda cutar coronavirus
  109. coronavirus spread <> yada cutar coronavirus
  110. coronavirus symptoms <> alamomin cutar coronavirus
  111. coronavirus transmission <> watsa cutar coronavirus
  112. coronavirus travel ban <> haramta tafiye-tafiye saboda cutar coronavirus
  113. coronavirus travel restrictions <> takaita tafiye-tafiye saboda cutar coronavirus
  114. coronavirus treatment <> maganin cutar coronavirus
  115. coronavirus update <> labaran da aka sabunta kan cutar coronavirus
  116. coronavirus vaccine <> maganin rigakafin cutar coronavirus
  117. coronavirus vaccines <> magungunan rigakafin cutar coronavirus
  118. cough <> tari
  119. cough etiquette <> laduban tari
  120. coughing <> yin tari
  121. cov 19 <> cov 19
  122. cov19 <> cov19
  123. COVID <> COVID
  124. COVID 19 <> COVID 19
  125. covid cases <> yawan masu dauke da covid
  126. covid early symptoms <> alamomin farko na cutar covid
  127. covid incubation period <> lokacin girman ƙwayoyin cutar covid
  128. covid international spread <> yaduwar cutar covid a ƙasa da ƙasa
  129. covid international travel <> tafiye-tafiye a ƙasa da ƙasa don cutar covid
  130. covid isolation <> kebewa saboda covid
  131. covid map <> taswirar cutar covid
  132. covid medicine <> maganin cutar covid
  133. covid medicines <> magungunan cutar covid
  134. covid news <> labarai a kan cutar covid
  135. covid outbreak <> barkewar cutar covid
  136. covid pandemic <> annobar cutar covid
  137. covid panic <> tsorata kan cutar covid
  138. covid SOS Alert <> Bayanin ankararwar SOS don cutar covid
  139. covid symptoms <> alamomin cutar covid
  140. covid transmission <> watsa cutar covid
  141. covid travel ban <> haramta tafiye-tafiye saboda cutar covid
  142. covid travel restrictions <> takaita tafiye-tafiye saboda cutar covid
  143. covid treatment <> maganin covid
  144. covid vaccine <> maganin rigakafin covid
  145. covid vaccines <> magungunan rigakafin covid
  146. covid-19 <> cutar covid-19
  147. covid-19 <> covid-19
  148. covid-19 alert <> bayanin ankararwa a kan covid-19
  149. covid-19 cases <> yawan wadanda suka kamu da cutar covid-19
  150. covid-19 CDC <> cutar covid-19 CDC
  151. covid-19 contagious <> cutar covid-19 mai yaduwa
  152. COVID-19 crisis <> rikicin COVID-19
  153. covid-19 cure <> magance covid-19
  154. covid-19 dangerous <> hadarin cutar covid-19
  155. covid-19 deadly <> cutar covid-19 mai kisa
  156. covid-19 death <> mutuwa kan cutar covid-19
  157. covid-19 deaths <> mace-mace kan cutar covid-19
  158. covid-19 domestic travel <> tafiye-tafiyen cikin gida saboda cutar covid-19
  159. covid-19 early symptoms <> alamomin farko na cutar covid-19
  160. covid-19 effects <> illar cutar covid-19
  161. covid-19 epidemic <> annobar cutar covid-19
  162. COVID-19 epidemic <> annobar COVID-19
  163. covid-19 exposure <> bayyanar cutar covid-19
  164. covid-19 fatal <> cutar covid-19 mai haddasa mutuwa
  165. covid-19 fever <> zazzabiin cutar covid-19
  166. covid-19 illness <> rashin lafiya kan cutar covid-19
  167. covid-19 incubation <> hayayyafar cutar covid-19
  168. covid-19 incubation period <> lokacin girman cutar covid-19
  169. covid-19 infection <> kamuwa da cutar covid-19
  170. covid-19 international spread <> yaɗuwar cutar covid-19 a ƙasa da ƙasa
  171. covid-19 international travel <> tafiye-tafiye a ƙasa da ƙasa saboda cutar covid-19
  172. covid-19 isolation <> kebewa saboda cutar covid-19
  173. covid-19 lockdown <> rufe gari saboda cutar covid-19
  174. covid-19 map <> taswirar cutar covid-19
  175. covid-19 medicine <> maganin cutar covid-19
  176. covid-19 medicines <> nagungunan cutar covid-19
  177. covid-19 news <> labarai a kan cutar covid-19
  178. covid-19 outbreak <> barkewar cutar covid-19
  179. COVID-19 outbreak <> fashewar COVID-19
  180. covid-19 pandemic <> annobar cutar covid-19
  181. COVID-19 pandemic <> annobar duniya ta COVID-19
  182. covid-19 panic <> tsorata kan cutar covid-19
  183. covid-19 precautions <> matakan kariya kan cutar covid-19
  184. covid-19 protection <> kariya daga cutar covid-19
  185. covid-19 quarantine <> kebe mai dauke da cutar covid-19
  186. covid-19 SOS Alert <> Bayanin ankararwar SOS na covid-19
  187. covid-19 spread <> yada cutar covid-19
  188. covid-19 symptoms <> alamomin cutar covid-19
  189. covid-19 transmission <> watsa cutar covid-19
  190. covid-19 travel ban <> haramta tafiye-tafiye saboda cutar covid-19
  191. covid-19 travel restrictions <> taƙaita tafiye-tafiye saboda covid-19
  192. covid-19 treatment <> maganin covid-19
  193. covid-19 uncontrolled spread <> kasa shawo kan yaɗuwar cutar covid-19
  194. covid-19 vaccine <> maganin rigakafin cutar covid-19
  195. covid-19 vaccines <> magungunan rigakafin cutar covid-19
  196. COVID-19 virus <> kwayar cutar covid-19
  197. covid-19 virus outbreak <> barkewar ƙwayar cutar covid-19
  198. covid-19 virus transmission <> yaɗa ƙwayar cutar covid-19
  199. covid-19 WHO <> cutar covid-19 Hukumar Lafiya Ta Duniya
  200. covid19 <> cutar covid19
  201. covid19 <> covid19
  202. covid19 alert <> bayanin ankararwa kan covid19
  203. covid19 cases <> yawan masu dauke da cutar covid19
  204. covid19 CDC <> cutar covid19 CDC
  205. covid19 deaths <> mace-mace saboda covid19
  206. covid19 domestic travel <> tafiye-tafiyen cikin gida saboda cutar covid19
  207. covid19 effects <> illar cutar covid19
  208. covid19 epidemic <> annobar cutar covid19
  209. covid19 exposure <> bayyanar cutar covid19
  210. covid19 fatal <> cutar covid19 mai haddasa mutuwa
  211. covid19 fever <> zazzabin cutar covid19
  212. covid19 illness <> rashin lafiya saboda cutar covid19
  213. covid19 incubation <> hayayyafar cutar covid19
  214. covid19 incubation period <> lokacin girman cutar covid19
  215. covid19 infection <> kamuwa da cutar covid19
  216. covid19 international spread <> yaɗuwar cutar covid19 a ƙasa da ƙasa
  217. covid19 international travel <> tafiye-tafiyen ƙasa da ƙasa saboda cutar covid19
  218. covid19 isolation <> kebewa saboda cutar covid19
  219. covid19 lockdown <> hana fita saboda cutar covid19
  220. covid19 map <> taswirar cutar covid19
  221. covid19 medicine <> maganin cutar covid19
  222. covid19 medicines <> magungunan cutar covid19
  223. covid19 news <> labarai kan cutur covid19
  224. covid19 outbreak <> barkewar cutar covid19
  225. covid19 pandemic <> annobar cutar covid19
  226. covid19 precautions <> matakan kariya kan cutar covid19
  227. covid19 protection <> kariya daga cutar covid19
  228. covid19 quarantine <> kebe mai dauke da cutar covid19
  229. covid19 SOS Alert <> Bayanin ankararwar SOS na cutar covid19
  230. covid19 spread <> yada cutar covid19
  231. covid19 symptoms <> alamomin cutar covid19
  232. covid19 transmission <> watsa cutar covid19
  233. covid19 travel ban <> haramta tafiye-tafiye saboda cutar covid19
  234. covid19 travel restrictions <> takaita tafiye-tafiye saboda cutar covid19
  235. covid19 treatment <> maganin cutar covid19
  236. covid19 vaccine <> maganin rigakafin cutar covid19
  237. covid19 vaccines <> magungunan rigakafin cutar covid19
  238. covid19 virus <> kwayar cutar covid19
  239. covid19 virus outbreak <> ɓarkewar ƙwayar cutar covid19
  240. covid19 virus transmission <> yaɗa ƙwayar cutar covid19
  241. current crisis <> rikicin yanzu
  242. current health crisis <> rikicin lafiya ta yanzu
  243. current outbreak <> barkewar cuta a halin yanzu
  244. current outbreak <> fashewar yanzu
  245. current pandemic <> annobar duniya ta yanzu
  246. CV <> CV
  247. CV-19 <> CV-19
  248. cv19 <> cv19
  249. cvirus <> cvirus
  250. deadly <> mai iya kisa
  251. deadly outbreak <> barkewar cuta mai kisa
  252. deadly virus <> kwayar cuta mai kisa
  253. death rate <> adadin mutuwa
  254. death toll <> yawan mutuwa
  255. decontaminate <> katse yaduwa
  256. detectable <> wanda za a iya gano
  257. detergent <> sabulu
  258. diabetes <> ciwon suga
  259. diagnosable disease <> cutar da za a iya ganowa
  260. diagnostic protocol <> kaidojin gano cututtuka
  261. diagnostic testing <> gwajin gano cuta
  262. difficulty breathing <> numfashi da kyar
  263. disease itself <> cuta ita kanta
  264. disease outbreak <> barkewar cuta
  265. disease outbreak <> fashewar cuta
  266. disinfectant <> abin tsaftacewa
  267. disposable <> wanda za a iya yarwa
  268. Disposable hand sanitizer <> man tsabtace hannu da za a iya yarwa
  269. domestic travel <> tafiye-tafiye a cikin gida
  270. droplet transmission <> yaduwa ta faɗuwa
  271. droplets <> ɗigagga
  272. droplets <> faduwa
  273. dry cough <> tari mara yawu
  274. dry surface contamination <> gurbatawa na waje bushashe
  275. ebola <> ebola
  276. effective treatment <> hanyar magancewa mai kyau
  277. Effects of coronavirus <> Tasirin cutar coronavirus
  278. electron microscope <> na'urar duba kananun kwayoyin cuta
  279. emergency department <> sashin gaggawa
  280. epidemic <> annoba
  281. epidemic <> annoba
  282. epidemic and pandemic <> annoba da annoba
  283. epidemic curve <> yankin annoba
  284. epidemic disease <> annobar cuta
  285. epidemic outbreak <> barkewar annoba
  286. epidemic peak <> iyakacin annoba
  287. epidemic period <> lokacin annoba
  288. epidemic prevention <> kariya daga annoba
  289. epidemic season <> kakar annoba
  290. epidemic situation <> halin da ake ciki dangane da annoba
  291. epidemiologist <> makarancin annoba
  292. exposure <> bayyana
  293. exposure <> makarancin annoba
  294. exposure time <> lokacin bayyana
  295. extreme caution <> mataki mai tsanani
  296. eye protection <> kariyar ido
  297. face mask <> abin rufe fuska
  298. face masks <> abubuwan rufe fuska
  299. family cluster <> tarin iyali
  300. fatality rate <> yawan mutuwa
  301. fecal contamination <> gurbatarwa na kashi
  302. fever <> zazzaɓi
  303. fever <> zazzabi
  304. fight the virus <> yakar ƙwayar cutar
  305. Fighting the outbreak <> Yakar ɓarkewar cuta
  306. flatten the infection curve <> mikar da zanen kamuwa da cuta
  307. flu <> Mura
  308. flu epidemic <> murar annoba
  309. fomites <> abubuwa masu iya yaa cuta
  310. food safety <> kariyan abinci
  311. formaldehyde <> sinadarin formaldehyde
  312. gastroenteritis <> amai da gudawa
  313. germicide <> sinadarin dake kashe kwayoyin cututuka
  314. global health emergency <> hukumar agajin gaggawa a ɓangaren kiwon lafiya ta duniya
  315. global outbreak <> barkewar cuta a duniya
  316. global pandemic <> annoba a duniya
  317. global pandemic <> annobar duniya
  318. global warming <> kashedin duniya
  319. good respiratory hygiene <> tsafta hanyar yin numfashi mai kyau
  320. Guangdong <> Guangdong
  321. H1N1 <> H1N1
  322. H1N1 virus <> kwayar cutar H1N1
  323. hand disinfectant <> sinadarin hana kamuwa da cuta na hannu
  324. hand sanitizer <> man wanke hannu mai kashe kwayar cuta
  325. hand sanitizer <> sinadarin hana kamuwa da cuta na hannu
  326. hand sanitizer dispenser <> man tsabtace hannu na yarwa
  327. hand sanitizer gel <> man tsabtace hannu na mai
  328. hand sanitizer spray <> man tsabtace hannu na fesawa
  329. health care provider <> jami'in kiwon lafiya
  330. health crisis <> rikicin lafiya
  331. health plan carrier <> tsarin lafiya na
  332. health services <> ayyukan lafiya
  333. heart failure <> matuwar zuciya
  334. high fever <> zazzabi mai tsanani
  335. HIV <> HIV
  336. home isolation <> kebewa a gida
  337. home quarantine <> kebe mai dauke da cuta a gida
  338. hospitalize <> kwanciyar asibiti
  339. household bleach <> sinadarin sa launi ya koɗe na ahalin gida
  340. Hubei <> Hubei
  341. hydrogen peroxide <> sinadarin hydrogen peroxide
  342. hygiene <> tsafta
  343. illness <> rashin lafiya
  344. immune system <> tsarin garkuwa
  345. immunity <> garkuwa
  346. immunocompromised <> nakasashen garkuwa
  347. immunologist <> masani akan garkuwa
  348. incubation <> kyankyasa
  349. incubation period <> lokacin hayayyafar cutar
  350. incubation period <> lokacin
  351. indirect contact <> haduwa ba kai tsaye ba
  352. infect <> shafawa wani cuta
  353. infected <> sun kamu
  354. infection <> kamuwa da cuta
  355. infectious <> na kamuwa da cuta
  356. infectivity <> hanyar yaduwa
  357. influenza <> ciwon masassara
  358. initial transmission event <> hanyar yaduwa na baya
  359. instant hand sanitizer <> man tsabtace hannu nan take
  360. intensive care equipment <> kayan kulawa na matuka
  361. intermediate host <> mai yadawa na tsakiya
  362. international spread <> yaduwar cutar a kasashen duniya
  363. international travel <> tafiye-tafiye zuwa kasashen duniya
  364. intrauterine <> cikin mahaifa
  365. intubation <> saka roba
  366. isolation <> kaɗaici
  367. isolation <> killacewa
  368. isolation period <> lokacin killacewa
  369. isolation room <> dakin da ake kebe masu cutar
  370. isolation valve <> na'urar da ake kebe masu cutar
  371. isolation ward <> bangaren da ake kebe masu dauke da cutar
  372. Isopropanol <> Isopropanol
  373. laboratory test kit <> kayayyakin gwaji na dakin gwaji
  374. laboratory testing <> gwajin dakin gwaji
  375. lack of testing <> rashin gwaji
  376. lack of tests <> rashin gwaje gwaje
  377. latest updates <> sabon abu na yanzu
  378. liver failure <> mutuwar hanta
  379. local public health authority <> karamar hukumar lafiya ta jama'a
  380. lockdown <> hana fita waje
  381. lockdown <> kullewa
  382. lungs <> hunhu
  383. major outbreak <> babbar annoba
  384. mandatory quarantine <> kebe masu dauke da cuta na dole
  385. masks <> abin rufewa
  386. mass gathering <> manyan taruka
  387. measles <> kenda
  388. mechanical ventilation <> iska
  389. media coverage <> daukawa na kafafen watsa labarai
  390. medical care <> kulawa na magani
  391. medicine <> magani
  392. medicines <> magunguna
  393. MERS <> MERS
  394. MERS CoV <> MERS CoV
  395. microbiologist <> masanin kananin kwayoyin cuta
  396. mild cough <> tari mara tsanani
  397. mortality rate <> adadin yawan mace mace
  398. multi-organ failure <> mutuwar yawancin-sassan jiki
  399. n95 <> n95
  400. n95 mask <> abin rufe fuska na n95
  401. n95 respirator <> abin shakar numfashi na n95
  402. nasal congestion <> toshewar hanci
  403. ncov <> ncov
  404. ncov-2019 <> ncov-2019
  405. neutral detergent <> sabulu na tsaka tsaki
  406. new coronavirus <> cutar coronavirus sabuwa
  407. new coronavirus pneumonia <> sabuwar namoniyar cutar coronavirus
  408. new normal <> sabon dai dai
  409. novel corona virus <> kwayar cutar corona
  410. novel coronavirus <> sabuwar cutar coronavirus
  411. novel coronavirus <> kwayar cutar corona
  412. novel coronavirus infection <> kamuwa da sabuwar cutar coronavirus
  413. novel coronavirus outbreak <> ɓarkewa da sabuwar cutar coronavirus
  414. novel coronavirus outbreak <> fashewar kwayar cutar corona
  415. novel coronavirus pneumonia <> namoniyar sabuwar cutar coronavirus
  416. novel virus <> kwayar cuta
  417. ongoing outbreak <> barkewar cutar da ke gudana
  418. online medical consultation <> nemar shawar wari na yanar gizo
  419. onset <> kan tsari
  420. outbreak <> ɓarkewa
  421. outbreak <> Fashewa
  422. outbreak of coronavirus <> ɓarkewar cuta ta coronavirus
  423. outbreak of disease <> ɓarkewar cuta
  424. outbreak readiness <> hanzarin fashewa
  425. overall case fatality <> adadin mutuwa na hadarurruka gaba daya
  426. pandemic <> annoba
  427. pandemic <> annobar duniya
  428. pandemic influenza <> annobar zazzaɓin mura
  429. pandemic outbreak <> ɓarkewar annoba
  430. pandemic plan <> shiri a kan annoba
  431. pandemic potential <> yiwuwar samun annoba
  432. pangolin <> pangolin
  433. pathogen <> kwayan cuta
  434. pathology <> karantar kwayan cuta
  435. patient care equipment <> kayan aiki na kula da mara lafiya
  436. person-to-person transmission <> yaduwa na mutum-zuwa-mutum
  437. personal protective equipment <> kayan aiki na kulawa da kai
  438. phlegm <> phlegm
  439. physical contact <> haduwan jiki
  440. plague <> annobar cuta mai kashe mutane diyawa
  441. pneumonia <> namoniya
  442. pneumonia <> ciwon hunhu
  443. pneumonia epidemic <> namoniyar annoba
  444. pneumonias <> ciwowukan hunhu
  445. positive test <> nunawa na gwaji
  446. potential exposure <> ikon bayyana
  447. pre-existing condition <> dokan da ta kasance
  448. precaution <> riga kafi
  449. precautionary <> hanyan riga kafi
  450. precautions <> matakan kariya
  451. preparedness <> yanayin shiri
  452. prevent virus <> hana kamuwa da ƙwayar cuta
  453. prognosis <> Tsinkaya
  454. prolonged exposure <> ta tsawaita bayyana
  455. protect myself <> karewan kaina
  456. protect others <> karewan wasu
  457. protect yourself <> kare kanka
  458. protective measures <> hanyoyin kariya
  459. public health crisis <> rikicin lafiya na jamaa
  460. pulmonary tissue damage <> mutuwar fatar hanyar sassan iska
  461. quarantine <> killace masu cuta
  462. quarantine <> Killacewa
  463. quarantine area <> wurin killace masu ciwo
  464. quarantine facility <> kayan aikin killace masu ciwo
  465. quarantine measures <> matakan killace masu ciwo
  466. quarantine period <> lokacin killace masu ciwo
  467. quarantine room <> ɗakin killace masu ciwo
  468. quarantine zone <> yankin killace masu ciwo
  469. rapid risk assessment <> kiyasin hatsari na gaggawa
  470. reagent <> sinadarin gwaji
  471. Recovered coronavirus patient <> masu ɗauke da cutar coronavirus da suka warke
  472. regular flu <> mura mai faruwa kullun
  473. reinfection <> kara kamawa da cuta
  474. renal disease <> cutar koda
  475. renal failure <> mutuwar koda
  476. repatriate <> mayar da mutum kasarsa
  477. repeated exposure <> maimaita bayyana
  478. respirator <> abun numfashi
  479. respiratory <> hanyan numfashi
  480. respiratory disease <> cutar numfashi
  481. respiratory distress <> matsanancin kuncin numfashi
  482. respiratory droplets <> digon ruwan numfashi
  483. respiratory hygiene <> tsaftar numfashi
  484. respiratory illness <> rashin lafiya ta numfashi
  485. respiratory syncytial virus <> ƙwayar cutar da ke kama huhu
  486. respiratory syndrome <> gamayyan matsalolin cutar numfashi
  487. respiratory tract disease <> cutar hanyar numfashi
  488. respiratory virus <> ƙwayar cuta mai sarƙe numfashi
  489. restrictions <> dokar iyakancewa
  490. resurge <> farfadowa
  491. RNA <> RNA
  492. rubeola <> rubeola
  493. runny nose <> ruwan majinan hanci
  494. Sanitizing hand sanitizer <> tsabtace hannu da man tsabbace hannu
  495. SARS <> SARS
  496. SARS-CoV <> SARS-CoV
  497. SARS-CoV-2 <> SARS-CoV-2
  498. SARS-CoV-2 <> SARS-CoV-2
  499. sars-related coronavirus <> cutar coronavirus da suka shafi sars
  500. seasonal flu <> mura na lokaci lokaci
  501. seasonal influenza <> masassara na lokaci lokaci
  502. secretion <> fitan ruwa
  503. self isolation <> keɓe kai
  504. self quarantine <> killace kai
  505. self-quarantine <> killacewan kai
  506. sepsis <> Cututtuka
  507. septic shock <> suman sanadiyan cututtuka
  508. Severe Acute Respiratory Syndrome <> Gamayyan Cututtukan Numfashi mai Tsanani
  509. Severe outbreak <> Ɓarkewar cuta mai tsanani
  510. shortness of breath <> gajarcewan numfashi
  511. sickened <> taba yin rashin lafiya
  512. sickness <> rashin lafiya
  513. sneeze <> atishawa
  514. sneezes <> atishawa
  515. sneezing <> yin atishawa
  516. social distancing <> nisantar jama'a
  517. social distancing <> tazarar haduwa
  518. social distancing measures <> matakan nisantar jama'a
  519. social isolation <> killacewa daga jama'a
  520. sore throat <> kaikayin makogaro
  521. SOS Alert <> bayanin ankararwar SOS
  522. spanish flu <> muran spanish
  523. specimen collection <> Amsar
  524. spread <> yaɗa
  525. spread <> yaduwa
  526. spread of coronavirus <> yaduwar cutar coronavirus
  527. spread of virus <> yaɗuwar kwayar cuta
  528. sputum <> yawu
  529. stigmatisation <> tsangwama
  530. strain of virus <> ƙwayar cuta mai ƙarfi
  531. supportive <> taimako
  532. surface <> kan
  533. surfaces <> kawuna
  534. suspected infection <> zargin kamuwar cuta
  535. swab <> awdugan gogewa
  536. swine flu <> muran tsutsaye
  537. symptom <> alaman rashin lafiya
  538. symptomatic <> na alamomin rashin lafiya
  539. symptoms <> alamomin rashin lafiya
  540. targeted disinfection <> wani gurin yada hana yaduwar cututtuka
  541. test kit <> akwatin kayan gwaji
  542. testing error <> matsalan gwaji
  543. the incubation period <> lokacin girman cuta
  544. the novel coronavirus <> sabuwar cutar coronavirus
  545. tissue damage <> bacewan tsoka
  546. toilet paper shortage <> karancin takardan bayi
  547. touch <> Taba
  548. touching <> Tabawa
  549. touching face <> taɓa fuska
  550. tp shortage <> karancin kudin guzuri
  551. transmissibility <> yanayin yadawa
  552. transmissible <> yin yadawa
  553. transmission <> Yadawa
  554. transmission potential <> zaunanen hanyar yaduwa
  555. travel advisory <> shawara kan tafiye-tafiye
  556. travel ban <> hana tafiye-tafiye
  557. travel restrictions <> taƙaita tafiye-tafiye
  558. typical flu <> nauin mura
  559. underlying disease <> takamammen cuta
  560. updates <> sabbin bayani
  561. use hand sanitizer <> yi amfani da man tsabtace hannu
  562. vaccine <> sinadari na rigakafin kamuwa da cuta
  563. vaccines <> magungunan rigakafi
  564. vaccines <> sinadarai na rigakafin kamuwa da cuta
  565. ventilation <> samun iska
  566. ventilator <> nauran yin numfashi
  567. ventilators <> naurorin yin numfashi
  568. viral infection <> kamuwa da kankanuwar kwayar cuta
  569. viral outbreak <> ɓarkewar ciwo
  570. viral outbreak <> fashewar kankanuwar kwayar cuta
  571. viral pandemic <> annobar kankanuwar kwayar cuta
  572. viral pneumonia <> kwayan cutar hunhu
  573. viral transmission <> yaduwar kwayan cuta
  574. virtual care <> kulawan kusa
  575. virtual lockdown <> hana fita
  576. virulence <> mai hatsari
  577. virus <> ƙwayar cuta
  578. virus carrier <> mai ɗauke da ƙwayar cuta
  579. virus infection <> ƙwayar cuta da ake kamuwa
  580. virus itself <> kwayan cuta ita kanta
  581. virus mask <> takunkumin rufe fuska don hana ƙwayar cuta
  582. virus outbreak <> kwayar cutar da ta ɓarke
  583. virus outbreak <> fashewar kwaya
  584. virus prevention <> hana kamuwa da ƙwayar cuta
  585. virus protection <> kariya daga kamuwa da ƙwayar cuta
  586. virus scare <> tsoron kwayan cuta
  587. virus spread <> yaduwar ƙwayar cuta
  588. virus spreads <> ƙwayar cuta ta yaɗu
  589. virus spreads <> yaduwar kwayan cuta
  590. virus strain <> karfin ƙwayar cuta
  591. virus strain <> yanayin kwayan cuta
  592. virus transmission <> yaɗuwar kwayar cuta
  593. vivid-19 <> vivid-19
  594. wash your hands <> wanke hannuwanka
  595. wash your hands <> wanke hannayen ka
  596. washing hands <> wanke hannuwa
  597. washing hands <> wanke hannuwa
  598. washing ones hands <> wankewan hannun mutun
  599. WFH <> WFH
  600. white blood cell count <> kididdigan kwayan halintar jini maifarin launin
  601. WHO <> Hukumar Lafiya ta Duniya
  602. WHO Confirmed <> Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Tabbatar
  603. WHO Deaths <> Mace-mace daga Hukumar Lafiya Ta Duniya
  604. widespread outbreak <> ɓarkewar cutar da ta game duniya
  605. widespread transmission <> yaduwa na game gari
  606. working from home <> yin aiki daga gida
  607. World Health Organization <> Hukumar Lafiya Ta Duniya
  608. Wuhan <> Wuhan
  609. zoonotic disease <> cutar dabbobi zuwa ɗan adam
  610. zoonotic virus <> ƙwayar cutar dabbobi zuwa ɗan adam

Jump to the pages in category "TICO-19 Termbase"

Pages in category "TICO-19 Termbase"

The following 2 pages are in this category, out of 2 total.