Toggle search
Search
Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/024 expat salary
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
The
financial
gamble
of
working
abroad
[1]
<>
Barazanar
karyewar
darajar
kudi
ga
aiki
a
kasashen
waje
[2]
#:
In
January
last
year
,
[3]
<>
A
watan
Janairun
bara
,
[4]
#:
Rebecca
Self
found
her
salary
had
dropped
by
almost
30
%
pretty
much
overnight
.
[5]
<>
an
zabge
albashin
Rebecca
Self
da
kaso
30
cikin
dare
guda
.
[6]
#:
It
wasn
’
t
from
a
demotion
,
[7]
<>
Ba
rage
mata
girma
aka
yi
ba
,
[8]
#:
cost
-
cutting
or
a
corporate
restructure
–
[9]
<>
ba
kuma
ma
'
aikatarsu
ce
ta
kaddamar
da
tsarin
tsuke
bakin
aljihu
ba
-
karyewar
darajar
kudi
,
[10]
#:
Self
’
s
pay
packet
was
slashed
by
a
shift
in
currency
markets
,
an
issue
that
affects
many
expats
working
around
the
world
.
[11]
<>
abinda
kan
yi
barazana
ga
ma
'
aikata
a
kasashen
waje
da
dama
,
ita
ce
ta
karya
darajar
albashin
Self
.
[12]
#:
Self
is
a
leadership
consultant
based
in
Zurich
,
Switzerland
.
[13]
<>
Rebecca
Self
mashawarciya
ce
kan
shugabancin
kamfanoni
da
ke
zaune
a
Zurich
,
Switzerland
.
[14]
#:
An
American
expat
,
she
gets
paid
from
different
countries
in
different
currencies
–
[15]
<> '
Yar
asalin
Amurka
ce
,
amma
ana
biyanta
ne
da
kudaden
kasashe
dabam
-
daban
–
[16]
#:
she
’
s
paid
in
dollars
through
a
firm
in
Qatar
in
the
Middle
East
,
[17]
<>
akan
biya
ta
da
dala
sakamakon
wani
kamfani
da
take
yi
wa
aiki
a
Qatar
[18]
#:
and
also
in
euro
through
a
firm
she
works
for
in
Sweden
.
[19]
<>
kuma
wani
kamfanin
dabam
da
ta
ke
yi
wa
aiki
a
Sweden
na
biyanta
da
euro
.
[20]
#:
She
then
converts
her
earnings
into
Swiss
francs
.
[21]
<>
Ita
kuma
tana
canja
kudaden
shigarta
zuwa
kudin
franc
na
Switzerland
.
[22]
#:
Because
Self
works
on
a
fixed
contract
,
which
is
negotiated
in
advance
,
[23]
<>
Da
yake
ana
biyan
Self
ne
bisa
yarjejeniyar
da
aka
kulla
tun
kafin
ta
fara
aiki
,
[24]
#:
her
earnings
can
take
a
hit
if
one
of
those
currencies
suddenly
weakens
or
strengthens
.
[25]
<>
kudin
da
ta
ke
samu
su
na
sama
da
kasa
duk
lokacin
da
darajar
wani
kudin
ta
karye
ko
ta
karu
.
[26]
#:
Self
is
one
of
many
expats
living
abroad
who
juggle
multiple
currencies
in
day
-
to
-
day
life
.
[27]
<>
Mutane
da
dama
dake
aiki
a
kasashen
waje
kan
yi
hada
hada
da
takardun
kudade
na
wasu
kasashe
a
harkokinsu
wanda
ke
da
alfanu
da
kuma
illa
[28]
#:
For
example
,
last
year
,
the
value
of
the
Swiss
franc
increased
.
[29]
<>
Misali
,
a
bara
darajar
franc
din
Switzerland
ta
daga
.
[30]
#:
If
she
had
simply
been
working
in
Switzerland
only
,
this
would
have
worked
in
her
favour
—
her
money
going
further
abroad
.
[31]
<>
Da
ace
a
Switzerland
kadai
ta
ke
aiki
,
da
kudinta
zai
kara
daraja
a
kasar
waje
ke
nan
[32]
#:
But
being
paid
in
euro
meant
she
was
making
almost
30
%
less
a
month
once
her
pay
packet
was
converted
into
Swiss
francs
[33]
<>
amma
da
yake
ana
biyanta
da
euro
,
sai
ya
zama
albashinta
ya
ragu
da
kaso
30
da
zarar
ta
canja
kudin
zuwa
franc
.
[34]
#:
“
Your
[[[compensation]]]
rates
are
locked
down
and
there
’
s
no
recourse
,”
she
says
.
[35]
<> "
Babu
wani
abu
da
zan
iya
yi
akai
,"
in
ji
ta
.
[36]
#:
Self
is
one
of
many
expats
living
abroad
who
juggle
multiple
currencies
in
day
-
to
-
day
life
.
[37]
<>
Self
na
daya
daga
cikin
mutanen
da
ke
aiki
a
kasashen
waje
wadanda
ke
fama
da
matsalolin
canjin
kudi
a
rayuwarsu
ta
yau
da
kullum
.
[38]
#:
Often
expats
are
paid
in
one
currency
,
keep
savings
in
their
home
currency
,
[39]
<>
Mafi
yawan
lokuta
akan
biya
su
ne
a
wani
kudin
wata
kasar
,
su
ajiye
su
a
samfurin
kudin
kasashensu
,
[40]
#:
and
pay
for
their
shopping
and
bills
in
another
.
[41]
<>
kuma
su
yi
cefane
da
bukatun
yau
da
kullum
da
kudin
wata
kasar
.
[42]
#:
This
discrepancy
turns
into
a
gamble
[43]
<>
Wannan
matsala
na
zama
barazana
[44]
#:
if
one
currency
weakens
sharply
[45]
<>
saboda
karyewar
darajar
wani
kudin
[46]
#:
during
your
time
overseas
[47]
<>
a
lokacin
da
ka
ke
aiki
a
kasar
waje
[48]
#:
as
this
can
mean
a
change
in
your
living
standards
,
benefits
or
savings
pretty
much
overnight
.
[49]
<>
na
iya
haddasa
sauyi
a
rayuwarka
,
samunka
da
kuma
abinda
ka
ke
iya
taskacewa
.
[50]
#:
It
happened
in
June
after
the
pound
dropped
suddenly
following
the
Brexit
vote
.
[51]
<>
Irin
haka
ce
ta
fara
a
watan
Yuni
lokain
da
fam
din
Ingila
ya
karye
bayan
da
Burtaniya
ta
zabi
fice
wa
daga
tarayyar
Turai
.
[52]
#:
Many
expats
who
earn
pounds
sterling
in
the
UK
,
but
send
money
back
to
their
home
countries
,
found
themselves
10
%
poorer
overnight
.
[53]
<>
Ma
'
aikatan
kasashen
waje
da
yawa
da
kan
aika
da
kudinsu
gida
sun
fuskanci
zabgewar
albashinsu
da
kashi
10
.
[54]
#:
More
expats
are
starting
to
query
how
currency
fluctuations
could
impact
their
monthly
salary
before
even
considering
a
posting
.
[55]
<>
Yanzu
haka
ma
'
aikata
kan
yi
la
'
akari
da
yadda
karayar
darajar
kudi
za
ta
iya
shafar
albashinsu
kafin
su
amince
su
yi
aiki
a
kasar
waje
.
[56]
#:
Brexit
has
thrown
a
spotlight
on
this
,
says
Kate
Fitzpatrick
,
[57]
<>
Fitar
Burtaniya
daga
tarayyar
Turai
ta
sake
karkatar
da
hankulan
ma
'
aikata
kan
wannan
barazana
,
a
cewar
Kate
Fitzpatrick
,
[58]
#:
a
London
-
based
senior
global
mobility
consultant
for
HR
consulting
firm
Mercer
.
[59]
<>
wata
babbar
mashawarciya
kan
aiki
a
kasashen
waje
a
kamfanin
bai
wa
ma
'
aikata
shawara
na
Mercer
da
ke
birnin
London
.
[60]
#:
Some
firms
choose
to
do
interim
salary
updates
to
try
to
offset
these
currency
fluctuations
.
[61]
<>
Wasu
kamfanonin
kan
yi
gyaran
albashi
na
wucin
gadi
idan
an
samu
sauyin
darajar
kudi
.
[62]
#:
Most
large
firms
have
[63]
<>
Mafi
yawan
manyan
kamfanoni
[64]
#:
“
a
recalibration
policy
in
place
,
or
look
to
reassess
pay
when
currency
drops
(
or
increases
)
anywhere
from
7
%
to
12
%,”
explains
Fitzpatrick
.
[65]
<> "
na
da
tsarin
tabbatar
da
darajar
albashi
ta
hanyar
sauya
kudin
da
su
ke
biyan
ma
'
aikata
duk
lokacin
da
darajar
kudi
ta
karye
ko
ta
daga
da
kaso
7
zuwa
12
,"
in
ji
Fitzpatrick
.
[66]
#:
Come
up
with
a
strategy
before
you
move
[67]
<>
Nemi
mafita
kafin
karbar
aiki
[68]
#:
Those
looking
for
their
next
assignment
overseas
are
in
the
best
position
to
negotiate
.
[69]
<>
Don
haka
masu
neman
aiki
a
kasashen
waje
sai
su
yi
hattara
.
[70]
#:
Rather
than
going
for
a
so
-
called
‘
host
’
package
,
which
means
you
’
re
paid
in
local
currency
at
a
similar
level
of
compensation
and
benefits
as
your
non
-
expat
peers
, (
plus
potential
extras
such
as
coverage
of
education
or
housing
costs
),
[71]
<>
Maimakon
a
biya
su
da
kudin
kasar
da
su
ka
je
aikin
,
bisa
tsarin
albashi
daidai
da
na
'
yan
kasa
,
[72]
#:
Fitzpatrick
suggests
instead
you
consider
negotiating
a
package
that
provides
a
balance
sheet
approach
to
compensation
.
[73]
<>
Fitzpatrick
na
ganin
zai
fi
kyau
a
yi
mu
su
biyan
rabi
da
rabi
.
[74]
#:
The
latter
allows
for
pay
to
be
split
between
the
host
and
home
country
,
which
makes
it
easier
to
save
while
you
’
re
abroad
and
pay
bills
back
home
.
[75]
<>
Wato
a
biya
wani
kason
da
kudin
kasarsu
ta
ainihi
,
wani
kason
kuma
da
kudin
kasar
da
su
ke
aiki
.
[76]
#:
Another
perk
is
tax
equalisation
,
[77]
<>
Wani
abinda
ya
kamata
su
lura
da
shi
kuma
shi
ne
daidaita
haraji
,
[78]
#:
this
approach
means
you
won
’
t
need
to
pay
higher
taxes
if
moving
overseas
.
[79]
<>
wato
kamfanin
ya
biya
ma
duk
wani
haraji
da
ya
karu
kan
albashinka
sanadiyyar
aiki
a
kasar
waje
.
[80]
#:
according
to
Mercer
research
,
[81]
<>
A
binciken
da
kamfanin
Mercer
ya
yi
,
[82]
#:
Currently
,
about
68
%
of
corporate
expats
are
using
the
balance
sheet
approach
,
[83]
<>
kimanin
kaso
68
na
manyan
ma
'
aikatan
da
ke
aiki
a
kasashen
waje
ne
ake
biyansu
bisa
tsarin
rabi
da
rabi
,
[84]
#:
but
many
of
the
more
junior
expat
employees
aren
’
t
so
fortunate
[85]
<>
sai
dai
mafi
yawan
kananan
ma
'
aikata
ba
sa
samu
wannan
alfarmar
.
[86]
#:
Expat
entrepreneurs
and
those
who
are
self
-
employed
are
coming
up
with
processes
to
try
to
safeguard
their
earnings
.
[87]
<>
Masu
kasuwanci
a
kasashen
waje
su
ma
sun
fara
fito
da
dabarun
da
zasu
kare
kansu
daga
sauka
da
tashi
na
darajar
kudaden
kasashen
da
su
ke
kasuwancinsu
.
[88]
#:
Website
founder
Stevie
Benanty
,
27
,
and
her
husband
Dan
Miller
,
29
,
a
property
entrepreneur
,
[89]
<>
Wata
mai
cinikin
filaye
ta
hanyar
intanet
Stevie
Benanty
da
mijinta
Dan
Miller
[90]
#:
will
be
moving
to
Lisbon
in
Portugal
from
France
in
the
autumn
.
[91]
<>
za
su
tashi
daga
Faransa
domin
ci
gaba
da
harkokinsu
a
Lisbon
,
babban
birnin
Portugal
.
[92]
#:
They
use
an
online
currency
trader
,
Transferwise
,
[93]
<>
Su
na
amfani
da
manhajar
cinikin
kudaden
kasashe
ta
intanet
,
Transferwise
,
[94]
#:
to
pay
bills
and
temporary
employees
in
different
currencies
,
[95]
<>
domin
biyan
ma
'
aiktan
wucin
gadi
da
kudaden
kasashe
dabam
-
daban
,
[96]
#:
which
allows
them
to
use
real
-
time
currency
conversion
rates
.
[97]
<>
abinda
ke
ba
su
damar
musayar
kudade
bisa
riba
.
[98]
#:
Both
Americans
,
the
couple
receives
cheques
back
home
in
New
York
.
[99]
<>
Da
yake
mijin
da
matar
Amurkawa
ne
,
ana
biyansu
ne
ta
hanyar
aika
musu
da
cakin
kudi
a
bankinsu
da
ke
New
York
.
[100]
#:
A
virtual
address
service
called
Earth
Class
Mail
[101]
<>
Wata
manhajar
intanet
,
Earth
Class
Mail
ce
[102]
#:
opens
their
cheques
and
deposits
the
dollars
in
a
US
bank
account
.
[103]
<>
ke
bude
cakin
kudin
na
su
ta
kuma
ajiye
musu
dala
a
asusun
ajiyarsu
.
[104]
#:
Research
banking
options
[105]
<>
A
lura
da
banki
[106]
#:
It
’
s
important
for
expats
to
work
out
how
and
where
they
earn
,
[107]
<>
Abu
ne
mai
muhimmanci
ga
masu
aiki
a
kasashen
waje
su
duba
yanayin
samunsu
,
[108]
#:
then
invest
in
order
to
minimise
the
disruption
of
transferring
large
chunks
of
their
pay
from
one
currency
to
another
.
[109]
<>
sannan
su
zuba
jari
ta
yadda
za
su
rage
tasirin
bambancin
darajar
kudi
kan
dukiyarsu
.
[110]
#:
Her
own
strategy
is
to
keep
savings
both
in
Switzerland
,
which
has
a
tax
-
deductible
retirement
savings
account
,
[111]
<>
Self
ta
ce
ta
na
da
asusun
fansho
a
Switzerland
da
kuma
wani
a
Amurka
.
[112]
#:
along
with
her
previously
accumulated
savings
in
the
US
until
she
figures
out
where
to
retire
.
[113]
<>
Kuma
za
ta
ci
gaba
da
ajiya
a
cikinsu
har
sai
ta
tsaida
kasar
da
za
ta
yi
ritaya
a
cikinta
sai
ta
kwaso
daga
daya
kasar
da
kadan
da
kadan
.
[114]
#:
Some
large
banks
offer
wealth
management
advice
geared
specifically
for
expats
.
[115]
<>
Wadansu
manyan
bankunan
na
bada
zabi
ga
mutanen
da
ke
aiki
a
kasashen
waje
[116]
#:
For
example
,
this
could
mean
using
a
multi
-
currency
savings
account
or
investing
in
a
dual
-
currency
deposit
,
a
financial
instrument
that
allows
savings
in
two
currencies
to
take
advantage
of
market
movements
.
[117]
<>
ta
hanyar
bada
damar
bude
asusun
ajiyar
kudin
kasashe
biyu
a
tare
domin
amfana
da
bambancin
darajar
kudi
.
[118]
#:
Even
some
top
multinational
companies
are
changing
course
.
[119]
<>
Haka
su
kan
su
kamfanonin
yanzu
sun
fara
bai
wa
ma
'
aikatansu
shawara
kan
yadda
zasu
alkinta
kudinsu
.
[120]
#:
For
example
,
some
firms
that
employ
staff
[121]
<>
Misali
masu
biyan
ma
'
aikata
[122]
#:
using
the
balance
sheet
approach
[123]
<>
bisa
tsarin
rabi
da
rabi
[124]
#:
may
advise
them
on
the
best
ratio
for
splitting
their
earnings
between
two
currencies
[125]
<>
kan
shawarci
ma
'
aikatansu
akan
kaso
nawa
ya
kamata
a
biya
su
a
kudin
kasashensu
kuma
kaso
nawa
ya
kamata
a
biya
su
a
kudin
kasashen
da
su
ke
aiki
.
[126]
#:
Ultimately
,
[127]
<>
Daga
karshe
dai
,
[128]
#:
it
’
s
important
to
assess
your
pay
package
on
an
individual
level
and
understand
how
you
plan
to
save
and
invest
,
[129]
<>
abu
ne
mai
muhimmanci
ma
'
aikata
su
yi
nazarin
yadda
za
'
a
biya
su
tare
da
shirya
yadda
za
su
yi
ajiya
da
kuma
zuba
-
jari
,
[130]
#:
says
Genie
Martens
,
a
senior
director
at
consulting
Air
Inc
.,
[131]
<>
in
ji
Genie
Martens
,
babbar
darakta
a
kamfanin
Air
Inc
,
[132]
#:
who
advises
multinationals
on
global
mobility
programs
.
[133]
<>
wacce
ke
bai
wa
kamfanonin
kasa
da
kasa
shawara
kan
tsare
-
tsaren
kula
da
ma
'
aikata
masu
sauya
wurin
aiki
daga
kasa
zuwa
kasa
.
[134]
#:
“
Take
a
hard
look
at
your
expatriation
policy
[135]
<>
Ta
ce
: "
Ka
yi
nazari
sosai
game
da
tsarin
biyan
ma
'
aikata
da
ke
aiki
a
kasashen
ketare
a
kamfaninku
[136]
#:
whether
it
’
s
going
to
result
in
the
kind
of
mobility
and
the
kind
of
objective
that
you
’
re
going
to
want
,”
she
says
.
[137]
<>
domin
ganin
ko
za
ta
biya
maka
bukatunmu
da
ka
ke
fatan
cimma
a
rayuwarka
."
[138]
Last modified
22 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
The financial gamble of working abroad [1] <> Barazanar karyewar darajar kudi ga aiki a kasashen waje [2]
2
#:
In January last year, [3] <> A watan Janairun bara, [4]
3
#:
Rebecca Self found her salary had dropped by almost 30% pretty much overnight. [5] <> an zabge albashin Rebecca Self da kaso 30 cikin dare guda. [6]
4
#:
It wasn’t from a demotion, [7] <> Ba rage mata girma aka yi ba, [8]
5
#:
cost-cutting or a corporate restructure – [9] <> ba kuma ma'aikatarsu ce ta kaddamar da tsarin tsuke bakin aljihu ba - karyewar darajar kudi, [10]
6
#:
Self’s pay packet was slashed by a shift in currency markets, an issue that affects many expats working around the world. [11] <> abinda kan yi barazana ga ma'aikata a kasashen waje da dama, ita ce ta karya darajar albashin Self. [12]
7
#:
Self is a leadership consultant based in Zurich, Switzerland. [13] <> Rebecca Self mashawarciya ce kan shugabancin kamfanoni da ke zaune a Zurich, Switzerland. [14]
8
#:
An American expat, she gets paid from different countries in different currencies – [15] <> 'Yar asalin Amurka ce, amma ana biyanta ne da kudaden kasashe dabam-daban – [16]
9
#:
she’s paid in dollars through a firm in Qatar in the Middle East, [17] <> akan biya ta da dala sakamakon wani kamfani da take yi wa aiki a Qatar [18]
10
#:
and also in euro through a firm she works for in Sweden. [19] <> kuma wani kamfanin dabam da ta ke yi wa aiki a Sweden na biyanta da euro. [20]
11
#:
She then converts her earnings into Swiss francs. [21] <> Ita kuma tana canja kudaden shigarta zuwa kudin franc na Switzerland. [22]
12
#:
Because Self works on a fixed contract, which is negotiated in advance, [23] <> Da yake ana biyan Self ne bisa yarjejeniyar da aka kulla tun kafin ta fara aiki, [24]
13
#:
her earnings can take a hit if one of those currencies suddenly weakens or strengthens. [25] <> kudin da ta ke samu su na sama da kasa duk lokacin da darajar wani kudin ta karye ko ta karu. [26]
14
#:
Self is one of many expats living abroad who juggle multiple currencies in day-to-day life. [27] <> Mutane da dama dake aiki a kasashen waje kan yi hada hada da takardun kudade na wasu kasashe a harkokinsu wanda ke da alfanu da kuma illa [28]
15
#:
For example, last year, the value of the Swiss franc increased. [29] <> Misali, a bara darajar franc din Switzerland ta daga. [30]
16
#:
If she had simply been working in Switzerland only, this would have worked in her favour — her money going further abroad. [31] <> Da ace a Switzerland kadai ta ke aiki, da kudinta zai kara daraja a kasar waje ke nan [32]
17
#:
But being paid in euro meant she was making almost 30% less a month once her pay packet was converted into Swiss francs [33] <> amma da yake ana biyanta da euro, sai ya zama albashinta ya ragu da kaso 30 da zarar ta canja kudin zuwa franc. [34]
18
#:
“Your [[[compensation]]] rates are locked down and there’s no recourse,” she says. [35] <> "Babu wani abu da zan iya yi akai," in ji ta. [36]
19
#:
Self is one of many expats living abroad who juggle multiple currencies in day-to-day life. [37] <> Self na daya daga cikin mutanen da ke aiki a kasashen waje wadanda ke fama da matsalolin canjin kudi a rayuwarsu ta yau da kullum. [38]
20
#:
Often expats are paid in one currency, keep savings in their home currency, [39] <> Mafi yawan lokuta akan biya su ne a wani kudin wata kasar, su ajiye su a samfurin kudin kasashensu, [40]
21
#:
and pay for their shopping and bills in another. [41] <> kuma su yi cefane da bukatun yau da kullum da kudin wata kasar. [42]
22
#:
This discrepancy turns into a gamble [43] <> Wannan matsala na zama barazana [44]
23
#:
if one currency weakens sharply [45] <> saboda karyewar darajar wani kudin [46]
24
#:
during your time overseas [47] <> a lokacin da ka ke aiki a kasar waje [48]
25
#:
as this can mean a change in your living standards, benefits or savings pretty much overnight. [49] <> na iya haddasa sauyi a rayuwarka, samunka da kuma abinda ka ke iya taskacewa. [50]
26
#:
It happened in June after the pound dropped suddenly following the Brexit vote. [51] <> Irin haka ce ta fara a watan Yuni lokain da fam din Ingila ya karye bayan da Burtaniya ta zabi fice wa daga tarayyar Turai. [52]
27
#:
Many expats who earn pounds sterling in the UK, but send money back to their home countries, found themselves 10% poorer overnight. [53] <> Ma'aikatan kasashen waje da yawa da kan aika da kudinsu gida sun fuskanci zabgewar albashinsu da kashi 10. [54]
28
#:
More expats are starting to query how currency fluctuations could impact their monthly salary before even considering a posting. [55] <> Yanzu haka ma'aikata kan yi la'akari da yadda karayar darajar kudi za ta iya shafar albashinsu kafin su amince su yi aiki a kasar waje. [56]
29
#:
Brexit has thrown a spotlight on this, says Kate Fitzpatrick, [57] <> Fitar Burtaniya daga tarayyar Turai ta sake karkatar da hankulan ma'aikata kan wannan barazana, a cewar Kate Fitzpatrick, [58]
30
#:
a London-based senior global mobility consultant for HR consulting firm Mercer. [59] <> wata babbar mashawarciya kan aiki a kasashen waje a kamfanin bai wa ma'aikata shawara na Mercer da ke birnin London. [60]
31
#:
Some firms choose to do interim salary updates to try to offset these currency fluctuations. [61] <> Wasu kamfanonin kan yi gyaran albashi na wucin gadi idan an samu sauyin darajar kudi. [62]
32
#:
Most large firms have [63] <> Mafi yawan manyan kamfanoni [64]
33
#:
“a recalibration policy in place, or look to reassess pay when currency drops (or increases) anywhere from 7% to 12%,” explains Fitzpatrick. [65] <> "na da tsarin tabbatar da darajar albashi ta hanyar sauya kudin da su ke biyan ma'aikata duk lokacin da darajar kudi ta karye ko ta daga da kaso 7 zuwa 12," in ji Fitzpatrick. [66]
34
#:
Come up with a strategy before you move [67] <> Nemi mafita kafin karbar aiki [68]
35
#:
Those looking for their next assignment overseas are in the best position to negotiate. [69] <> Don haka masu neman aiki a kasashen waje sai su yi hattara. [70]
36
#:
Rather than going for a so-called ‘host’ package, which means you’re paid in local currency at a similar level of compensation and benefits as your non-expat peers, (plus potential extras such as coverage of education or housing costs), [71] <> Maimakon a biya su da kudin kasar da su ka je aikin, bisa tsarin albashi daidai da na 'yan kasa, [72]
37
#:
Fitzpatrick suggests instead you consider negotiating a package that provides a balance sheet approach to compensation. [73] <> Fitzpatrick na ganin zai fi kyau a yi mu su biyan rabi da rabi. [74]
38
#:
The latter allows for pay to be split between the host and home country, which makes it easier to save while you’re abroad and pay bills back home. [75] <> Wato a biya wani kason da kudin kasarsu ta ainihi, wani kason kuma da kudin kasar da su ke aiki. [76]
39
#:
Another perk is tax equalisation, [77] <> Wani abinda ya kamata su lura da shi kuma shi ne daidaita haraji, [78]
40
#:
this approach means you won’t need to pay higher taxes if moving overseas. [79] <> wato kamfanin ya biya ma duk wani haraji da ya karu kan albashinka sanadiyyar aiki a kasar waje. [80]
41
#:
according to Mercer research, [81] <> A binciken da kamfanin Mercer ya yi, [82]
42
#:
Currently, about 68% of corporate expats are using the balance sheet approach, [83] <> kimanin kaso 68 na manyan ma'aikatan da ke aiki a kasashen waje ne ake biyansu bisa tsarin rabi da rabi, [84]
43
#:
but many of the more junior expat employees aren’t so fortunate [85] <> sai dai mafi yawan kananan ma'aikata ba sa samu wannan alfarmar. [86]
44
#:
Expat entrepreneurs and those who are self-employed are coming up with processes to try to safeguard their earnings. [87] <> Masu kasuwanci a kasashen waje su ma sun fara fito da dabarun da zasu kare kansu daga sauka da tashi na darajar kudaden kasashen da su ke kasuwancinsu. [88]
45
#:
Website founder Stevie Benanty, 27, and her husband Dan Miller, 29, a property entrepreneur, [89] <> Wata mai cinikin filaye ta hanyar intanet Stevie Benanty da mijinta Dan Miller [90]
46
#:
will be moving to Lisbon in Portugal from France in the autumn. [91] <> za su tashi daga Faransa domin ci gaba da harkokinsu a Lisbon, babban birnin Portugal. [92]
47
#:
They use an online currency trader, Transferwise, [93] <> Su na amfani da manhajar cinikin kudaden kasashe ta intanet, Transferwise, [94]
48
#:
to pay bills and temporary employees in different currencies, [95] <> domin biyan ma'aiktan wucin gadi da kudaden kasashe dabam-daban, [96]
49
#:
which allows them to use real-time currency conversion rates. [97] <> abinda ke ba su damar musayar kudade bisa riba. [98]
50
#:
Both Americans, the couple receives cheques back home in New York. [99] <> Da yake mijin da matar Amurkawa ne, ana biyansu ne ta hanyar aika musu da cakin kudi a bankinsu da ke New York. [100]
51
#:
A virtual address service called Earth Class Mail [101] <> Wata manhajar intanet, Earth Class Mail ce [102]
52
#:
opens their cheques and deposits the dollars in a US bank account. [103] <> ke bude cakin kudin na su ta kuma ajiye musu dala a asusun ajiyarsu. [104]
53
#:
Research banking options [105] <> A lura da banki [106]
54
#:
It’s important for expats to work out how and where they earn, [107] <> Abu ne mai muhimmanci ga masu aiki a kasashen waje su duba yanayin samunsu, [108]
55
#:
then invest in order to minimise the disruption of transferring large chunks of their pay from one currency to another. [109] <> sannan su zuba jari ta yadda za su rage tasirin bambancin darajar kudi kan dukiyarsu. [110]
56
#:
Her own strategy is to keep savings both in Switzerland, which has a tax-deductible retirement savings account, [111] <> Self ta ce ta na da asusun fansho a Switzerland da kuma wani a Amurka. [112]
57
#:
along with her previously accumulated savings in the US until she figures out where to retire. [113] <> Kuma za ta ci gaba da ajiya a cikinsu har sai ta tsaida kasar da za ta yi ritaya a cikinta sai ta kwaso daga daya kasar da kadan da kadan. [114]
58
#:
Some large banks offer wealth management advice geared specifically for expats. [115] <> Wadansu manyan bankunan na bada zabi ga mutanen da ke aiki a kasashen waje [116]
59
#:
For example, this could mean using a multi-currency savings account or investing in a dual-currency deposit, a financial instrument that allows savings in two currencies to take advantage of market movements. [117] <> ta hanyar bada damar bude asusun ajiyar kudin kasashe biyu a tare domin amfana da bambancin darajar kudi. [118]
60
#:
Even some top multinational companies are changing course. [119] <> Haka su kan su kamfanonin yanzu sun fara bai wa ma'aikatansu shawara kan yadda zasu alkinta kudinsu. [120]
61
#:
For example, some firms that employ staff [121] <> Misali masu biyan ma'aikata [122]
62
#:
using the balance sheet approach [123] <> bisa tsarin rabi da rabi [124]
63
#:
may advise them on the best ratio for splitting their earnings between two currencies [125] <> kan shawarci ma'aikatansu akan kaso nawa ya kamata a biya su a kudin kasashensu kuma kaso nawa ya kamata a biya su a kudin kasashen da su ke aiki. [126]
64
#:
Ultimately, [127] <> Daga karshe dai, [128]
65
#:
it’s important to assess your pay package on an individual level and understand how you plan to save and invest, [129] <> abu ne mai muhimmanci ma'aikata su yi nazarin yadda za'a biya su tare da shirya yadda za su yi ajiya da kuma zuba-jari, [130]
66
#:
says Genie Martens, a senior director at consulting Air Inc., [131] <> in ji Genie Martens, babbar darakta a kamfanin Air Inc, [132]
67
#:
who advises multinationals on global mobility programs. [133] <> wacce ke bai wa kamfanonin kasa da kasa shawara kan tsare-tsaren kula da ma'aikata masu sauya wurin aiki daga kasa zuwa kasa. [134]
68
#:
“Take a hard look at your expatriation policy [135] <> Ta ce: "Ka yi nazari sosai game da tsarin biyan ma'aikata da ke aiki a kasashen ketare a kamfaninku [136]
69
#:
whether it’s going to result in the kind of mobility and the kind of objective that you’re going to want,” she says. [137] <> domin ganin ko za ta biya maka bukatunmu da ka ke fatan cimma a rayuwarka." [138]