Toggle search
Search
Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/072 does-your-head-explode-at-night
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
Revision as of 22:17, 18 August 2017 by
Admin
(
talk
|
contribs
)
(Created page with "
Category:BBCHausa_Verticals
== #: ''
Does
your
head
explode
at
night
? [http://www.bbc.com/future/story/20150417-does-your-head-explode-at-night] <...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)
#:
Does
your
head
explode
at
night
?
[1]
<>
Kana
jin
kamar
kanka
na
tarwartsewa
da
daddare
?
[2]
#:
Our
article
about
“
exploding
head
syndrome
”
[3]
<>
Wani
rubutu
da
da
BBC
ta
yi
a
kan
larurar
da
ke
damun
wasu
mutane
wadanda
a
wani
lokaci
da
daddare
sukan
ji
kamar
bam
ya
tashi
a
kansu
,
[4]
#:
prompted
many
of
you
to
share
your
strange
and
intriguing
stories
,
[5]
<>
ta
sa
masu
karatu
da
dama
sun
bayyana
mana
labarai
masu
daure
kai
a
kan
larurar
.
[6]
#:
says
William
Park
.
[7]
<>
Kamar
yadda
William
Park
ya
sheda
mana
[8]
#:
In
our
recent
article
about
living
with
exploding
head
syndrome
,
[9]
<>
A
kasidar
da
BBC
ta
rubuta
kwanan
nan
kan
yadda
ake
rayuwa
da
larurar
da
mutum
kan
ji
kamar
kansa
ya
tarwatse
,
[10]
#:
we
talked
to
Niels
Nielsen
about
his
experiences
with
the
condition
.
[11]
<>
mun
tattauna
da
Niels
Nielsen
yadda
yake
rayuwa
da
larurar
.
[12]
#:
Despite
being
relatively
unknown
,
it
’
s
surprisingly
common
,
[13]
<>
Duk
da
cewa
kusan
ba
a
san
wannan
larura
ba
sosai
,
abin
mamaki
mutane
da
dama
na
da
ita
,
[14]
#:
with
18
%
of
students
in
one
study
reporting
that
they
had
experienced
the
phenomenon
.
[15]
<>
kusan
kashi
18
cikin
dari
na
daliban
da
aka
yi
wani
nazari
a
kansu
sun
ce
sun
taba
samun
matsalar
.
[16]
#:
Nielsen
describes
the
feeling
as
a
“
sudden
crescendo
of
noise
,
then
a
profound
and
jarring
explosion
of
sound
,
electrical
fizzing
and
a
bright
flash
”.
[17]
<>
Nielsen
ya
bayyana
larurar
da
cewa
,
za
ka
ji
wani
kara
ne
kwatsam
da
kuma
wani
hasken
wuta
".
[18]
#:
This
description
prompted
many
of
you
to
come
forward
with
your
own
stories
.
[19]
<>
Wannan
bayanin
ya
sa
yawancin
mutane
sun
bamu
labarin
yadda
su
ma
suka
taba
jin
wannan
abu
yadda
ya
faru
da
su
.
[20]
#:
Garry
Fowler
,
for
instance
,
had
no
idea
about
the
syndrome
:
[21]
<>
Misali
Garry
Fowler
,
ba
shi
da
masaniya
kan
yadda
larurar
take
:
[22]
#:
“
I
have
had
this
happen
many
times
[23]
<> "
abin
ya
faru
da
ni
sau
da
dama
[24]
#:
but
had
no
idea
of
its
cause
[25]
<>
amma
ban
san
abin
da
ke
haddasa
shi
ba
[26]
#:
or
that
it
was
a
recognised
syndrome
.”
[27]
<>
ko
kuma
ma
a
ce
wata
larura
ce
da
aka
san
da
ita
."
[28]
#:
And
he
wasn
’
t
alone
.
[29]
<>
Kuma
ba
shi
kadai
ba
ne
ba
shi
da
masaniya
a
kan
larurar
.
[30]
#:
Mat
Porton
commented
that
he
only
realised
it
was
a
recognised
condition
when
he
heard
it
discussed
on
Radio
4
.
[31]
<>
Mat
Porton
ya
bayyana
cewa
sai
da
ya
ji
ana
tattaunawa
akan
matsalar
ne
a
tashar
Rediyon
BBC
4
ya
san
cewa
matsala
ce
da
aka
san
tana
faruwa
.
[32]
#:
Jess
Dominguez
added
:
[33]
<>
Jess
Dominguez
shi
ma
ya
yi
karin
bayani
da
cewa
,
[34]
#:
“
It
’
s
comforting
to
know
I
’
m
not
crazy
and
that
these
are
real
things
I
’
ve
experienced
.”
[35]
<> “
na
ji
dadi
da
na
san
cewa
ba
larurar
tabin
hankali
nake
da
ita
ba
kuma
wannan
abu
ne
na
gaske
wanda
ya
faru
da
ni
.”
[36]
#:
For
some
,
like
Kimia
Mokhtari
Aubin
,
it
only
happens
once
a
lifetime
,
[37]
<>
Ga
wasu
mutanen
irinsu
Kimia
Mokhtari
Aubin
,
sau
daya
matsalar
ke
faruwa
ga
mutum
a
rayuwa
,
[38]
#:
but
others
have
been
left
haunted
by
the
experience
after
many
years
.
[39]
<>
amma
kuma
wasu
na
zama
da
tunani
da
kuma
fargabarta
shekaru
da
dama
bayan
ta
faru
[40]
#:
Aza
Mohammed
reached
out
to
us
by
email
to
share
a
story
from
his
childhood
in
Iraq
.
[41]
<>
Ta
hanyar
email
Aza
Mohammed
ya
ba
mu
labarin
yadda
abin
ya
faru
da
shi
tun
yana
yaro
a
Iraki
.
[42]
#:
During
the
Iraq
-
Iran
war
,
he
and
his
classmates
were
evacuated
from
his
school
because
of
a
bomb
scare
.
[43]
<>
A
lokacin
yakin
Iran
da
Iraki
,
an
kwashe
shi
da
'
yan
ajinsu
daga
makarantarsun
saboda
fargabara
tashin
bam
.
[44]
#:
That
night
he
was
woken
up
by
an
explosion
[45]
<>
A
wannan
daren
wata
kara
mai
tsanani
ta
tashe
shi
daga
barci
,
[46]
#:
and
he
ran
to
his
parents
in
tears
,
only
for
them
to
tell
him
that
no
bomb
had
gone
off
.
[47]
<>
inda
ya
tashi
ya
gudu
zuwa
wurin
iyayensa
yana
kuka
,
inda
suka
gaya
masa
cewa
ba
wani
bam
da
ya
tashi
.
[48]
#:
Even
30
years
later
he
is
unable
to
explain
why
his
ears
were
still
buzzing
from
the
sound
long
after
he
woke
up
.
[49]
<>
Har
bayan
shekara
30
da
aukuwar
lamarin
bai
iya
bayar
da
bayanin
dalilin
da
ya
sa
kunnensa
yake
rugugi
ba
na
wanna
kara
tsawon
lokaci
bayan
ya
tashi
daga
barci
.
[50]
#:
Several
others
,
like
Ivy
Deseaux
Putnam
,
also
said
the
noise
of
exploding
head
syndrome
sounded
like
gunshots
or
bombs
to
them
:
[51]
<>
Mutane
da
dama
kamar
Ivy
Deseaux
Putnam
,
sun
ce
karar
da
mutum
ke
ji
ta
wannan
larura
kamar
ta
harbe
-
harben
bindiga
ko
tashin
bam
ce
.
[52]
#:
“[[[It]]]
sounds
like
gunshots
in
my
bedroom
,
[53]
<>
Ya
ce
,
kara
ce
kamar
ta
harbin
bindiga
a
dakina
,
[54]
#:
a
glass
door
shattering
[55]
<>
ko
wata
kofar
gilas
aka
fasa
[56]
#:
or
a
sonic
boom
above
my
house
.”
[57]
<>
ko
wata
gagarumar
fashewa
a
saman
gidana
.
[58]
#:
Wendy
Derbyshire
added
:
[59]
<>
Wendy
Derbyshire
ta
kara
da
cewa
:
[60]
#:
“
I
truly
thought
a
bomb
had
gone
off
in
the
neighbourhood
[61]
<> "
A
gaskiya
na
dauka
bam
ne
ya
tashi
a
unguwarmu
,
[62]
#:
but
realised
I
was
mistaken
[63]
<>
amma
sai
na
ga
ba
haka
ba
ne
,
[64]
#:
when
I
checked
outside
and
there
was
no
disturbance
.
[65]
<>
lokacin
da
na
duba
waje
na
ga
ba
wata
hatsaniya
ko
gujeguje
.
[66]
#:
It
really
was
unbelievably
loud
.”
[67]
<>
Karar
ta
wuce
hankali
."
[68]
#:
Irene
McNeil
got
in
touch
by
email
to
describe
her
experiences
.
[69]
<>
Irene
McNeil
ta
email
ta
bayyana
mana
yadda
abin
ya
same
ta
da
yadda
ta
ji
.
[70]
#:
She
too
referred
to
the
noise
as
a
gunshot
,
[71]
<>
Ita
ma
ta
ce
ta
ji
abin
ne
kamar
karar
harbin
bindiga
,
[72]
#:
but
her
experience
left
her
with
severe
pain
[73]
<>
amma
kuma
ita
abin
ya
sa
mata
tsananin
ciwo
[74]
#:
and
numbness
that
took
months
to
subside
.
[75]
<>
da
wani
yanayi
a
makogaronta
wanda
sai
bayan
watanni
da
aukuwar
abin
ya
fara
raguwa
.
[76]
#:
No
one
else
who
got
in
touch
reported
such
a
strong
physical
reaction
to
the
phenomenon
.
[77]
<>
Ba
wani
kuma
cikin
wadanda
suka
ba
mu
labarin
yadda
abin
ya
same
su
,
wanda
ya
gaya
mana
yadda
ya
yi
musu
tsanani
haka
.
[78]
#:
She
told
us
that
she
still
feels
numbness
in
her
throat
even
after
30
years
.
[79]
<>
Ta
gaya
mana
cewa
har
yanzu
tana
jin
wani
abu
a
makogwaronta
bayan
shekara
30
da
aukuwar
abin
.
[80]
#:
A
lack
of
sleep
is
thought
to
increase
the
risk
of
experiencing
exploding
head
syndrome
.
[81]
<>
Ana
ganin
matsalar
rashin
barci
na
iya
kara
hadarin
gamuwa
da
wannan
larura
ta
jin
kamar
kanka
ya
tarwatse
.
[82]
#:
The
condition
is
also
linked
to
sleep
paralysis
[83]
<>
Ana
danganta
matsalar
da
kasa
barci
,
[84]
#:
and
both
are
thought
to
share
an
underlying
cause
,
[85]
<>
kuma
ana
ganin
dukkanin
larurorin
kusan
suna
da
sanadi
iri
daya
ne
,
[86]
#:
so
many
of
your
experiences
,
[87]
<>
saboda
haka
da
dama
daga
cikin
mutanen
da
suka
ba
mu
labarinsu
na
matsalar
,
[88]
#:
like
Zoe
Stewart
’
s
,
combined
the
two
phenomena
:
[89]
<>
kamar
Zoe
Stewart
ya
hada
larurorin
biyu
.
[90]
#:
“
I
have
both
.
[91]
<>
Ya
ce
,
ina
da
duka
matsalolin
biyu
.
[92]
#:
Sleep
paralysis
always
felt
like
drowning
to
me
,
[93]
<>
Matsalar
kasa
barci
tana
min
in
ji
kamar
ruwa
na
ci
na
,
[94]
#:
with
desperate
kicking
to
reach
the
surface
but
never
being
able
to
reach
air
.
[95]
<>
ina
ta
kokarin
in
yo
sama
,
amma
na
kasa
.
[96]
#:
Exploding
head
sounds
like
someone
turning
the
volume
up
on
white
noise
as
loud
as
it
will
go
and
leaves
my
ears
ringing
.”
[97]
<>
Tarwatsewar
kai
kuwa
,
mutum
zai
ji
ne
kamar
wani
yana
kunna
wani
kara
ne
mai
tsanani
,
da
ya
cika
ma
kunne
ta
ko'ina
.
[98]
#:
When
combined
with
sleep
paralysis
the
experience
can
be
terrifying
.
[99]
<>
Idan
ka
hada
wannan
larura
da
ta
kasa
yin
barci
za
ka
ji
abin
ya
kai
tsanani
matuka
.
[100]
#:
After
reading
this
freaky
story
shared
by
Rachael
Roseann
Blythe
[101]
<>
Kuma
bayan
karanta
labarin
Rachael
Roseann
Blythe
[102]
#:
we
were
left
in
awe
of
how
powerfully
the
condition
physically
affects
the
body
:
[103]
<>
mun
ma
rasa
yadda
za
mu
iya
kwatanta
karfin
tasirin
da
hadakar
larurorin
biyu
za
su
yi
wa
jikin
mutum
.
[104]
#:
The
combined
effect
of
seeing
bright
lights
,
[105]
<>
Idan
mutum
ya
yi
tunanin
haduwar
wannan
matsaloli
a
kansa
a
lokaci
daya
,
wato
ganin
haske
mai
tsanani
,
[106]
#:
hearing
loud
noises
[107]
<>
da
jin
kara
mai
tsananin
gaske
,
[108]
#:
and
being
unable
to
move
that
comes
with
sleep
paralysis
[109]
<>
da
kasa
motsi
,
sannan
kuma
[110]
#:
and
exploding
head
syndrome
[111]
<>
da
jin
tarwatsewar
kanka
duk
a
lokaci
daya
.
[112]
#:
have
led
some
to
believe
that
the
conditions
could
explain
alien
abduction
stories
.
[113]
<>
To
hakan
zai
sa
wasu
su
yarda
da
irin
labarin
nan
na
kunne
ya
girmi
kaka
(
na
yadda
wasu
aljanu
ko
dodanni
za
su
sace
mutum
su
tafi
wata
duniya
da
shi
).
[114]
#:
In
our
article
,
Nielsen
told
us
; “
I
can
definitely
see
how
they
could
gravitate
towards
a
supernatural
explanation
.”
[115]
<>
Bayan
karanta
rahoton
matsalar
da
BBC
ta
fara
rubutawa
,
wasu
mutanen
sun
bayyana
yadda
suke
rayuwa
da
larurar
,
tun
da
yanzu
sun
san
yadda
za
su
gane
ta
.
[116]
#:
Emily
Rose
Matthews
says
she
is
able
to
”
recognise
the
feeling
immediately
”
[117]
<>
Emily
Rose
Matthews
ta
ce
,
a
yanzu
tana
iya
gane
alamun
larurar
da
ta
fara
taso
mata
[118]
#:
having
experienced
it
regularly
,
[119]
<>
saboda
tana
samunta
akai
akai
,
[120]
#:
and
she
is
able
to
jolt
herself
fully
awake
with
a
burst
of
mental
effort
to
avoid
the
worst
effects
.
[121]
<>
kuma
tana
iya
daure
wa
cutar
da
ta
taso
mata
don
kada
ta
kai
ga
tsananinta
.
[122]
#:
The
article
struck
a
chord
with
many
of
you
[123]
<>
Rubutun
ya
sosa
wa
yawancin
mutane
inda
yake
musu
kaikayi
,
[124]
#:
and
it
is
noticeable
how
varied
the
experiences
were
.
[125]
<>
kuma
ta
fito
fili
cewa
kowa
da
yadda
yake
jin
irin
tasa
larurar
(
wadanda
suke
da
ita
).
[126]
#:
Nielsen
said
the
episodes
now
don
’
t
bother
him
,
[127]
<>
Nielsen
ya
ce
yanzu
larurar
ba
ta
damunsa
sosai
,
[128]
#:
but
for
others
it
seems
that
the
condition
is
something
they
have
to
live
with
every
day
.
[129]
<>
amma
ga
wasu
masu
larurar
matsala
ce
da
za
su
ci
gaba
da
rayuwa
da
ita
yau
da
kullum
.
[130]
Last modified
18 August 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
Does your head explode at night? [1] <> Kana jin kamar kanka na tarwartsewa da daddare? [2]
2
#:
Our article about “exploding head syndrome” [3] <> Wani rubutu da da BBC ta yi a kan larurar da ke damun wasu mutane wadanda a wani lokaci da daddare sukan ji kamar bam ya tashi a kansu, [4]
3
#:
prompted many of you to share your strange and intriguing stories, [5] <> ta sa masu karatu da dama sun bayyana mana labarai masu daure kai a kan larurar. [6]
4
#:
says William Park. [7] <> Kamar yadda William Park ya sheda mana [8]
5
#:
In our recent article about living with exploding head syndrome, [9] <> A kasidar da BBC ta rubuta kwanan nan kan yadda ake rayuwa da larurar da mutum kan ji kamar kansa ya tarwatse, [10]
6
#:
we talked to Niels Nielsen about his experiences with the condition. [11] <> mun tattauna da Niels Nielsen yadda yake rayuwa da larurar. [12]
7
#:
Despite being relatively unknown, it’s surprisingly common, [13] <> Duk da cewa kusan ba a san wannan larura ba sosai, abin mamaki mutane da dama na da ita, [14]
8
#:
with 18% of students in one study reporting that they had experienced the phenomenon. [15] <> kusan kashi 18 cikin dari na daliban da aka yi wani nazari a kansu sun ce sun taba samun matsalar. [16]
9
#:
Nielsen describes the feeling as a “sudden crescendo of noise, then a profound and jarring explosion of sound, electrical fizzing and a bright flash”. [17] <> Nielsen ya bayyana larurar da cewa,
za ka ji wani kara ne kwatsam da kuma wani hasken wuta". [18]
10
#:
This description prompted many of you to come forward with your own stories. [19] <> Wannan bayanin ya sa yawancin mutane sun bamu labarin yadda su ma suka taba jin wannan abu yadda ya faru da su. [20]
11
#:
Garry Fowler, for instance, had no idea about the syndrome: [21] <> Misali Garry Fowler, ba shi da masaniya kan yadda larurar take: [22]
12
#:
“I have had this happen many times [23] <> "abin ya faru da ni sau da dama [24]
13
#:
but had no idea of its cause [25] <> amma ban san abin da ke haddasa shi ba [26]
14
#:
or that it was a recognised syndrome.” [27] <> ko kuma ma a ce wata larura ce da aka san da ita." [28]
15
#:
And he wasn’t alone. [29] <> Kuma ba shi kadai ba ne ba shi da masaniya a kan larurar. [30]
16
#:
Mat Porton commented that he only realised it was a recognised condition when he heard it discussed on Radio 4. [31] <> Mat Porton ya bayyana cewa sai da ya ji ana tattaunawa akan matsalar ne a tashar Rediyon BBC 4 ya san cewa matsala ce da aka san tana faruwa. [32]
17
#:
Jess Dominguez added: [33] <> Jess Dominguez shi ma ya yi karin bayani da cewa, [34]
18
#:
“It’s comforting to know I’m not crazy and that these are real things I’ve experienced.” [35] <> “na ji dadi da na san cewa ba larurar tabin hankali nake da ita ba kuma wannan abu ne na gaske wanda ya faru da ni.” [36]
19
#:
For some, like Kimia Mokhtari Aubin, it only happens once a lifetime, [37] <> Ga wasu mutanen irinsu Kimia Mokhtari Aubin, sau daya matsalar ke faruwa ga mutum a rayuwa, [38]
20
#:
but others have been left haunted by the experience after many years. [39] <> amma kuma wasu na zama da tunani da kuma fargabarta shekaru da dama bayan ta faru [40]
21
#:
Aza Mohammed reached out to us by email to share a story from his childhood in Iraq. [41] <> Ta hanyar email Aza Mohammed ya ba mu labarin yadda abin ya faru da shi tun yana yaro a Iraki. [42]
22
#:
During the Iraq-Iran war, he and his classmates were evacuated from his school because of a bomb scare. [43] <> A lokacin yakin Iran da Iraki, an kwashe shi da 'yan ajinsu daga makarantarsun saboda fargabara tashin bam. [44]
23
#:
That night he was woken up by an explosion [45] <> A wannan daren wata kara mai tsanani ta tashe shi daga barci, [46]
24
#:
and he ran to his parents in tears, only for them to tell him that no bomb had gone off. [47] <> inda ya tashi ya gudu zuwa wurin iyayensa yana kuka, inda suka gaya masa cewa ba wani bam da ya tashi. [48]
25
#:
Even 30 years later he is unable to explain why his ears were still buzzing from the sound long after he woke up. [49] <> Har bayan shekara 30 da aukuwar lamarin bai iya bayar da bayanin dalilin da ya sa kunnensa yake rugugi ba na wanna kara tsawon lokaci bayan ya tashi daga barci. [50]
26
#:
Several others, like Ivy Deseaux Putnam, also said the noise of exploding head syndrome sounded like gunshots or bombs to them: [51] <> Mutane da dama kamar Ivy Deseaux Putnam, sun ce karar da mutum ke ji ta wannan larura kamar ta harbe-harben bindiga ko tashin bam ce. [52]
27
#:
“[[[It]]] sounds like gunshots in my bedroom, [53] <> Ya ce,
kara ce kamar ta harbin bindiga a dakina, [54]
28
#:
a glass door shattering [55] <> ko wata kofar gilas aka fasa [56]
29
#:
or a sonic boom above my house.” [57] <> ko wata gagarumar fashewa a saman gidana.
[58]
30
#:
Wendy Derbyshire added: [59] <> Wendy Derbyshire ta kara da cewa: [60]
31
#:
“I truly thought a bomb had gone off in the neighbourhood [61] <> " A gaskiya na dauka bam ne ya tashi a unguwarmu, [62]
32
#:
but realised I was mistaken [63] <> amma sai na ga ba haka ba ne, [64]
33
#:
when I checked outside and there was no disturbance. [65] <> lokacin da na duba waje na ga ba wata hatsaniya ko gujeguje. [66]
34
#:
It really was unbelievably loud.” [67] <> Karar ta wuce hankali." [68]
35
#:
Irene McNeil got in touch by email to describe her experiences. [69] <> Irene McNeil ta email ta bayyana mana yadda abin ya same ta da yadda ta ji. [70]
36
#:
She too referred to the noise as a gunshot, [71] <> Ita ma ta ce ta ji abin ne kamar karar harbin bindiga, [72]
37
#:
but her experience left her with severe pain [73] <> amma kuma ita abin ya sa mata tsananin ciwo [74]
38
#:
and numbness that took months to subside. [75] <> da wani yanayi a makogaronta wanda sai bayan watanni da aukuwar abin ya fara raguwa. [76]
39
#:
No one else who got in touch reported such a strong physical reaction to the phenomenon. [77] <> Ba wani kuma cikin wadanda suka ba mu labarin yadda abin ya same su, wanda ya gaya mana yadda ya yi musu tsanani haka. [78]
40
#:
She told us that she still feels numbness in her throat even after 30 years. [79] <> Ta gaya mana cewa har yanzu tana jin wani abu a makogwaronta bayan shekara 30 da aukuwar abin. [80]
41
#:
A lack of sleep is thought to increase the risk of experiencing exploding head syndrome. [81] <> Ana ganin matsalar rashin barci na iya kara hadarin gamuwa da wannan larura ta jin kamar kanka ya tarwatse. [82]
42
#:
The condition is also linked to sleep paralysis [83] <> Ana danganta matsalar da kasa barci, [84]
43
#:
and both are thought to share an underlying cause, [85] <> kuma ana ganin dukkanin larurorin kusan suna da sanadi iri daya ne, [86]
44
#:
so many of your experiences, [87] <> saboda haka da dama daga cikin mutanen da suka ba mu labarinsu na matsalar, [88]
45
#:
like Zoe Stewart’s, combined the two phenomena: [89] <> kamar Zoe Stewart ya hada larurorin biyu. [90]
46
#:
“I have both. [91] <> Ya ce,
ina da duka matsalolin biyu. [92]
47
#:
Sleep paralysis always felt like drowning to me, [93] <> Matsalar kasa barci tana min in ji kamar ruwa na ci na, [94]
48
#:
with desperate kicking to reach the surface but never being able to reach air. [95] <> ina ta kokarin in yo sama, amma na kasa. [96]
49
#:
Exploding head sounds like someone turning the volume up on white noise as loud as it will go and leaves my ears ringing.” [97] <> Tarwatsewar kai kuwa, mutum zai ji ne kamar wani yana kunna wani kara ne mai tsanani, da ya cika ma kunne ta ko'ina.
[98]
50
#:
When combined with sleep paralysis the experience can be terrifying. [99] <> Idan ka hada wannan larura da ta kasa yin barci za ka ji abin ya kai tsanani matuka. [100]
51
#:
After reading this freaky story shared by Rachael Roseann Blythe [101] <> Kuma bayan karanta labarin Rachael Roseann Blythe [102]
52
#:
we were left in awe of how powerfully the condition physically affects the body: [103] <> mun ma rasa yadda za mu iya kwatanta karfin tasirin da hadakar larurorin biyu za su yi wa jikin mutum. [104]
53
#:
The combined effect of seeing bright lights, [105] <> Idan mutum ya yi tunanin haduwar wannan matsaloli a kansa a lokaci daya, wato ganin haske mai tsanani, [106]
54
#:
hearing loud noises [107] <> da jin kara mai tsananin gaske, [108]
55
#:
and being unable to move that comes with sleep paralysis [109] <> da kasa motsi, sannan kuma [110]
56
#:
and exploding head syndrome [111] <> da jin tarwatsewar kanka duk a lokaci daya. [112]
57
#:
have led some to believe that the conditions could explain alien abduction stories. [113] <> To hakan zai sa wasu su yarda da irin labarin nan na kunne ya girmi kaka (na yadda wasu aljanu ko dodanni za su sace mutum su tafi wata duniya da shi). [114]
58
#:
In our article, Nielsen told us; “I can definitely see how they could gravitate towards a supernatural explanation.” [115] <> Bayan karanta rahoton matsalar da BBC ta fara rubutawa, wasu mutanen sun bayyana yadda suke rayuwa da larurar, tun da yanzu sun san yadda za su gane ta. [116]
59
#:
Emily Rose Matthews says she is able to ”recognise the feeling immediately” [117] <> Emily Rose Matthews ta ce,
a yanzu tana iya gane alamun larurar da ta fara taso mata
[118]
60
#:
having experienced it regularly, [119] <> saboda tana samunta akai akai, [120]
61
#:
and she is able to jolt herself fully awake with a burst of mental effort to avoid the worst effects. [121] <> kuma tana iya daure wa cutar da ta taso mata don kada ta kai ga tsananinta. [122]
62
#:
The article struck a chord with many of you [123] <> Rubutun ya sosa wa yawancin mutane inda yake musu kaikayi, [124]
63
#:
and it is noticeable how varied the experiences were. [125] <> kuma ta fito fili cewa kowa da yadda yake jin irin tasa larurar (wadanda suke da ita). [126]
64
#:
Nielsen said the episodes now don’t bother him, [127] <> Nielsen ya ce yanzu larurar ba ta damunsa sosai, [128]
65
#:
but for others it seems that the condition is something they have to live with every day. [129] <> amma ga wasu masu larurar matsala ce da za su ci gaba da rayuwa da ita yau da kullum. [130]