Toggle search
Search
Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/057 celebrate shyness
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
Why
we
should
celebrate
shyness
.
Have
we
forgotten
the
benefits
of
being
shy
?
[1]
<>
Ko
kun
san
amfanin
kunya
?
[2]
#:
N
/
A
[3]
<>
Mutane
masu
jin
kunya
sun
ba
da
gagarumar
gudunmawa
a
duniya
.
[4]
#:
If
you
are
ever
overcome
by
feelings
of
self
-
doubt
,
just
remember
Agatha
Christie
.
[5]
<>
Duk
ranar
da
ka
ji
ka
na
dari
-
dari
saboda
kunya
,
ka
tuna
Agatha
Christie
.
[6]
#:
In
April
1958
,
her
play
The
Mousetrap
became
the
longest
-
running
production
in
British
theatre
,
[7]
<>
A
watan
Afrilun
1958
,
wasan
kwaikwayon
da
ta
rubuta
, ‘
The
Mousetrap
’
ya
zamo
wasan
da
aka
fi
dadewa
a
na
yi
a
gidajen
wasannin
dandamali
na
Burtaniya
,
[8]
#:
having
given
2
,
239
performances
to
date
.
[9]
<>
bayan
da
aka
gudanar
da
shi
a
kwanaki
2
,
239
a
jere
.
[10]
#:
Her
producer
had
arranged
a
party
at
the
Savoy
Hotel
to
celebrate
her
success
.
[11]
<>
Mashiryin
wasan
ya
tsara
wata
liyafa
a
Otal
din
Savoy
domin
murnar
wannan
nasarar
.
[12]
#:
She
donned
her
best
bottle
-
green
chiffon
dress
and
elbow
-
length
white
gloves
,
[13]
<>
Ta
sanya
doguwar
rigarta
koriya
da
fararen
safar
hannu
na
fata
wadanda
su
ka
kai
har
gwiwar
hannu
[14]
#:
and
made
her
way
through
the
lobby
to
the
party
room
–
[15]
<>
sannan
ta
tunkari
dakin
da
ake
liyafar
.
[16]
#:
only
to
find
that
the
doorman
failed
to
recognise
her
and
refused
entry
.
[17]
<>
Sai
dai
a
bakin
kofa
mai
gadi
bai
shaidata
ba
,
don
haka
ya
hana
ta
shiga
.
[18]
#:
Instead
of
hastily
demanding
[19]
<>
Maimakon
ta
ce
masa
[20]
#:
“
Don
’
t
you
know
who
I
am
?”,
[21]
<> “
Ba
ka
san
ko
wacece
ni
ba
?”,
[22]
#:
the
67
-
year
-
old
author
meekly
turned
away
,
[23]
<>
marubuciyar
mai
shekaru
67
sai
ta
juya
[24]
#:
sitting
in
the
lounge
all
by
herself
.
[25]
<>
ta
samu
wuri
a
harabar
otal
din
ta
yi
zamanta
.
[26]
#:
Despite
outselling
every
other
writer
of
the
time
,
[27]
<>
Duk
da
littattafanta
sun
fi
na
kowanne
marubuci
a
zamaninta
kasuwa
,
[28]
#:
she
said
she
was
still
paralysed
by
“
miserable
,
horrible
,
inevitable
shyness
”.
[29]
<>
ta
ce
ta
na
fama
da
“
matsananciyar
kunya
”.
[30]
#:
“
I
still
have
that
overlag
of
feeling
that
I
am
pretending
to
be
an
author
,”
she
later
wrote
.
[31]
<> “
Har
yanzu
na
kan
ji
kamar
cewa
ni
marubuciya
ce
,”
a
cewar
Agatha
Christie
.
[32]
#:
How
could
someone
so
successful
still
be
so
insecure
?
[33]
<>
Ta
yaya
matar
da
ta
ke
da
irin
wannan
daukaka
za
ta
zama
mara
kwarin
gwiwa
?
[34]
#:
This
is
the
paradox
at
the
heart
of
a
new
book
,
Shrinking
Violets
,
by
the
cultural
historian
Joe
Moran
,
[35]
<>
Wannan
ita
ce
tambayar
da
wani
sabon
littafi
‘
Shrinking
Violets
’
ke
kokarin
amsawa
[36]
#:
which
explores
shyness
in
politics
,
literature
and
psychology
.
[37]
<>
ta
hanyar
nazari
kan
kunya
a
fagen
siyasa
,
adabi
da
kuma
nazarin
dabi
’
ar
bil
’
Adama
.
[38]
#:
Shyness
may
seem
a
trivial
matter
to
those
who
aren
’
t
afflicted
,
[39]
<>
Kunya
ba
’
a
bakin
komai
ta
ke
ba
ga
wadanda
ba
su
da
ita
,
[40]
#:
but
as
Moran
points
out
,
[41]
<>
amma
kamar
yadda
Moran
ya
bayyana
,
[42]
#:
these
feelings
can
even
be
a
matter
of
life
and
death
;
[43]
<>
kunya
kan
iya
kai
wa
ga
mutuwa
dungurungum
;
[44]
#:
the
American
doctor
Henry
Heimlich
(
who
gave
his
name
to
the
Heimlich
Manoeuvre
)
once
observed
that
[45]
<>
Shaharren
likita
ba
’
amurke
Henry
Heimlich
ya
taba
cewa
[46]
#:
“
sometimes
,
a
victim
of
choking
[47]
<> “
wani
lokacin
,
mutumin
da
ya
kware
lokacin
da
yake
cin
abinci
,
[48]
#:
becomes
embarrassed
by
his
predicament
[49]
<>
kunya
za
ta
sa
ya
yi
kokarin
boye
halin
da
ya
shiga
,
[50]
#:
and
succeeds
in
getting
up
and
leaving
the
eating
area
unnoticed
.
[51]
<>
har
ya
samu
ya
fice
daga
wurin
cin
abincin
ba
tare
da
kowa
ya
lura
da
shi
ba
.
[52]
#:
In
a
nearby
room
,
he
loses
consciousness
,
[53]
<>
Sai
dai
kuma
,
ya
na
iya
somewa
a
waje
,
[54]
#:
and
if
unattended
,
he
will
die
or
suffer
permanent
brain
damage
.”
[55]
<>
har
ya
mutu
ko
ya
samu
wata
cutar
kwakwalwa
kafin
a
samu
mai
kai
masa
dauki
”.
[56]
#:
Moran
says
he
has
felt
shy
for
as
long
as
he
can
remember
–
[57]
<>
Moran
ya
ce
tun
tasowarsa
ya
na
da
matukar
jin
kunya
–
[58]
#:
and
that
he
could
easily
identify
with
Christie
’
s
predicament
at
the
theatre
that
day
.
[59]
<>
kuma
ya
fahimci
irin
halin
da
Christie
ta
shiga
.
[60]
#:
“
It
’
s
the
kind
of
thing
I
probably
would
have
done
.”
[61]
<> “
Idan
ni
ma
hakan
ta
same
ni
,
iyakar
abinda
zan
yi
ke
nan
.”
[62]
#:
Those
feelings
that
may
have
shaped
his
career
long
before
he
decided
to
explore
the
subject
academically
.
[63]
<>
Mai
yiwuwa
ne
ma
kunyar
ce
ta
yi
tasari
kan
zabin
abubuwan
da
zai
rinka
nazari
a
kansu
.
[64]
#:
His
previous
books
held
up
a
magnifying
glass
to
the
minutiae
of
everyday
life
.
[65]
<>
Littattafansa
na
baya
kan
yi
duban
tsanaki
ne
kan
al
’
amuran
yau
da
kullum
.
[66]
#:
Queueing
for
Beginners
,
for
instance
,
[67]
<>
Misali
‘
Queueing
for
Beginners
’
[68]
#:
explored
the
history
of
everyday
objects
and
routines
–
from
water
coolers
to
duvets
to
standing
in
a
line
at
the
shops
–
[69]
<>
ya
bada
tarihin
abubuwa
irin
su
famfo
da
bargon
shimfida
da
bin
layi
domin
sayayya
a
kanti
.
[70]
#:
while
Armchair
Nation
examined
Britain
’
s
television
viewing
habits
.
[71]
<> ‘
Armchair
Nation
’
kuma
ya
yi
nazari
kan
kallon
talabijin
a
Burtaniya
.
[72]
#:
“
I
think
shyness
probably
does
turn
you
into
an
amateur
anthropologist
,
really
–
you
are
more
likely
to
be
an
observer
.”
[73]
<> “
Ina
ga
kunya
na
sa
ka
yin
nazarin
dabi
’
u
saboda
kai
kullum
a
matsayin
dan
kallo
ka
ke
.”
[74]
#:
Moran
notes
that
it
“
ebbs
and
flows
”
depending
on
the
context
.
[75]
<>
Moran
ya
ce
: “
Ita
kunya
wata
dabi
’
a
ce
mai
karo
da
juna
,
wacce
ta
kan
zo
ta
koma
.”
[76]
#:
Moran
describes
one
19th
Century
aristocrat
,
[77]
<>
A
cikin
littafin
,
Moran
ya
bada
misali
da
wani
basarake
a
karni
na
19
,
[78]
#:
the
Duke
of
Portland
,
who
was
so
shy
he
built
a
15
-
mile
-
long
labyrinth
of
tunnels
under
his
stately
home
[79]
<>
Duke
na
Portland
wanda
ya
gina
hanya
mai
tsawon
mil
15
a
karkashin
gidansa
[80]
#:
so
he
would
not
have
to
face
his
staff
.
[81]
<>
don
ya
samu
kewayawa
daga
daki
zuwa
daki
ba
tare
da
ya
hada
ido
da
masu
aikinsa
ba
.
[82]
#:
But
not
all
shy
people
are
introverts
.
[83]
<>
Sai
dai
kuma
ba
duk
masu
jin
kunya
ne
ba
sa
son
hulda
da
mutane
ba
.
[84]
#:
As
Susan
Cain
,
author
of
the
book
Quiet
,
has
also
regularly
pointed
out
,
[85]
<>
Kamar
yadda
Susan
Cain
,
marubuciyar
littafin
‘
Quiet
’
ta
bayyana
,
[86]
#:
the
two
are
quite
different
.
[87]
<>
akwai
bambanci
tsakanin
jin
kunya
da
kuma
gudun
hulda
da
mutane
.
[88]
#:
Other
examples
include
Charles
Darwin
[89]
<>
Wasu
misalan
da
Moran
ya
kawo
sun
hada
da
masanin
kimiyya
Charles
Darwin
[90]
#:
(
who
believed
himself
to
have
no
“
social
sophistication
”
[91]
<> (
wanda
ya
ce
“
ba
shi
da
wayerwar
hulda
da
jama
’
a
’
[92]
#:
and
to
be
“
an
abysmal
public
speaker
”),
[93]
<>
kuma
‘
ba
shi
da
fasahar
jawabi
”),
[94]
#:
Keira
Knightley
(
who
finds
she
is
tongue
-
tied
at
parties
),
[95]
<>
da
‘
yar
fim
,
Keira
Knightley
(
wacce
ba
ta
iya
hira
a
wurin
liyafa
),
[96]
#:
the
writer
and
neurosurgeon
Oliver
Sacks
,
[97]
<>
da
marubuci
Oliver
Sacks
,
[98]
#:
the
French
president
Charles
de
Gaulle
,
Smiths
’
singer
Morrissey
[99]
<>
da
shugaban
kasar
Faransa
Charles
de
Gaulle
,
da
mawaki
Morrissey
.
[100]
#:
Some
of
these
public
figures
may
benefit
from
“
Maskenfreiheit
” –
a
German
word
that
[101]
<>
Wasu
daga
cikin
fitattun
mutanen
na
amfana
ne
da
abinda
Jamusawa
ke
kira
“
Maskenfreiheit
”
[102]
#:
expresses
the
freedom
you
can
feel
from
wearing
a
mask
or
acting
a
part
.
[103]
<>
wato
‘
yancin
da
ka
ke
samu
a
ranka
idan
ka
sanya
abinda
zai
rufe
fuskarka
.
[104]
#:
This
sensation
of
“
unrealness
”
helps
Moran
himself
with
public
speaking
,
[105]
<>
Ma
’
ana
,
idan
su
na
jawabi
ga
dimbin
jama
’
a
,
za
su
ji
kamar
ba
su
ba
,
su
yi
ta
zuba
,
[106]
#:
although
the
shyness
and
anxiety
return
as
soon
as
you
feel
your
real
personality
becomes
exposed
.
[107]
<>
amma
da
sun
kare
jawabin
sai
kunya
ta
lullube
su
idan
su
ka
kebe
da
‘
yan
mutane
kadan
.
[108]
#:
Clearly
shyness
doesn
’
t
necessarily
prevent
success
,
[109]
<>
Tabbas
dai
kunya
ba
ta
hana
samun
daukaka
a
rayuwa
.
[110]
#:
but
does
it
come
with
any
tangible
benefits
?
[111]
<>
To
amma
anya
ta
na
da
wani
amfani
?
[112]
#:
Some
evolutionary
biologists
might
argue
[113]
<>
Wasu
masanan
sassauyawar
halittu
na
cewa
[114]
#:
that
these
feelings
come
from
basic
prehistoric
behaviours
that
aided
out
survival
.
[115]
<>
kunya
dadaddiyar
dabi
’
a
ce
da
ta
taimaki
kakannin
kakanninmu
wurin
samun
tsira
a
rayuwa
.
[116]
#:
Recent
studies
on
animal
personalities
[117]
<>
Binciken
da
aka
yi
baya
-
bayan
nan
akan
halayyar
dabbobi
,
[118]
#:
have
charted
the
“
shy
-
bold
spectrum
”
in
a
range
of
species
,
finding
that
it
often
pays
for
some
individuals
to
be
timid
and
anxious
.
[119]
<>
sun
gano
cewa
jin
kunya
da
dari
-
dari
kan
taimaki
dabbobi
da
dama
.
[120]
#:
Whereas
the
braver
animals
may
find
more
mates
and
eat
more
food
,
[121]
<>
Yayinda
gwarazan
dabbobi
sun
fi
samun
abokan
jima
’
i
da
abinci
,
[122]
#:
the
shyer
individuals
,
hiding
on
the
side
-
lines
,
might
avoid
attack
–
both
successful
evolutionary
strategies
.
[123]
<>
masu
kunya
,
da
ke
labewa
a
gefe
,
sun
fi
tsira
daga
mahara
.
[124]
#:
Moran
is
sceptical
this
is
the
whole
story
,
however
.
[125]
<>
Sai
dai
Moran
na
ganin
wannan
ba
shi
ne
cikakken
bayanin
kunya
ba
.
[126]
#:
“
I
don
’
t
think
you
can
talk
about
shyness
without
talking
about
that
capacity
for
what
Darwin
called
self
-
attention
,”
he
says
.
[127]
<>
A
ganinsa
,
abinda
ke
jawo
kunya
shi
ne
baiwar
da
mutane
su
ke
da
ita
na
yin
tunani
game
da
kansu
da
kuma
irin
kallon
da
al
’
umma
ke
yi
musu
.
[128]
#:
“
We
can
think
about
ourselves
,
reflect
on
ourselves
,
and
be
aware
that
there
might
be
other
humans
thinking
about
us
.”
[129]
<>
Haka
kuma
amfani
da
harshe
ya
kara
taimakawa
wurin
samun
kunya
a
tsakankanin
mutane
.
[130]
#:
“
When
we
talk
,
it
’
s
always
an
approximation
of
what
you
feel
,”
he
says
,
[131]
<> “
Maganganun
da
mu
ke
yi
na
kiyasta
abubuwan
da
ke
zukatanmu
ne
[132]
#:
describing
us
as
“
isolated
consciousness
”
who
can
never
fully
understand
each
other
’
s
minds
.
[133]
<>
don
harsunan
ba
za
su
iya
isar
da
sakonmu
dari
bisa
dari
ba
.
[134]
#:
“
I
think
that
’
s
true
of
everyone
but
maybe
shy
people
are
more
aware
of
that
imperfection
.”
[135]
<>
Ina
ga
abinda
ke
faruwa
shi
ne
,
mutane
masu
kunya
sun
fi
fahimtar
wannan
nakasar
.”
[136]
#:
The
consequence
may
be
the
so
-
called
‘
esprit
de
l
’
escalier
’ (
staircase
wit
) –
[137]
<>
Hakan
na
haifar
da
dabi
’
ar
nan
da
akan
ce
“
ta
baya
,
ta
rago
,”
[138]
#:
the
tendency
,
after
we
have
left
the
room
,
to
replay
what
we
should
have
said
.
[139]
<>
wato
sai
bayan
ka
bar
inda
aka
yi
magana
ka
fara
tunanin
ai
da
na
ce
kaza
da
kaza
.
[140]
#:
It
is
an
agonisingly
frustrating
condition
but
it
may
come
with
its
compensations
.
[141]
<>
Amma
mai
yiwu
ita
ma
da
ranarta
.
[142]
#:
“
A
lot
of
the
writing
and
art
that
I
write
about
in
the
book
…
[143]
<> “
Mafi
yawan
marubuta
da
masu
ayyukan
fasahar
da
na
ba
da
labarinsu
a
littafin
nan
[144]
#:
it
kind
of
emerges
from
the
sense
that
the
spoken
word
or
face
-
to
-
face
contact
is
imperfect
or
has
failed
,”
Moran
says
.
Instead
,
the
artists
try
to
express
what
could
not
be
said
at
the
time
.
[145]
<>
sun
yi
ayyukansu
ne
sanadiyyar
tunanukan
da
kan
zo
musu
bayan
an
kammala
magana
.
[146]
#:
“
I
wouldn
’
t
say
that
’
s
the
only
motivation
for
art
or
writing
[147]
<>
Ban
ce
duk
marubuci
ko
mai
aikin
fasaha
ya
dogara
da
irin
wannan
matsalar
don
yi
masa
kaimi
ba
,
[148]
#:
but
you
can
see
how
it
might
inspire
people
.”
[149]
<>
amma
dai
ana
samun
da
yawa
wadanda
dalilin
rubutunsu
ke
nan
,”
in
ji
Moran
.
[150]
#:
Moran
has
also
explored
the
different
ways
that
shyness
is
expressed
in
different
cultures
.
[151]
<>
Moran
ya
kuma
yi
nazari
akan
bambancin
kunya
tsakanin
al
’
umomin
kasashe
dabam
-
daban
,
inda
wasu
kasashen
su
ka
fi
wasu
daurewa
kunya
.
[152]
#:
Many
Finnish
proverbs
,
for
instance
,
[153]
<>
Misali
,
a
kasar
Finland
,
akwai
karin
maganganu
da
dama
[154]
#:
underline
the
value
of
contemplation
and
forethought
,
with
phrases
such
as
[155]
<>
da
ke
nuna
muhimmancin
kunya
irin
su
[156]
#:
“
one
word
is
enough
to
make
a
lot
of
trouble
”
[157]
<> “
kalma
daya
na
iya
jawo
matsala
mai
yawa
”,
[158]
#:
or
“
a
barking
dog
does
not
catch
a
hare
”.
[159]
<>
ko
“
karen
da
ke
haushi
bay
a
kama
zomo
”.
[160]
#:
In
some
countries
(
particularly
the
US
)
[161]
<>
Sabanin
haka
kuma
,
a
kasar
Amurka
,
[162]
#:
shyness
can
now
be
diagnosed
as
a
psychiatric
disorder
,
[163]
<>
ana
daukar
kunya
a
matsayin
wata
cutar
tabin
hankali
,
[164]
#:
a
move
that
has
worried
some
psychologists
,
[165]
<>
abinda
ke
damun
wasu
masu
nazarin
halayyar
dan
Adam
[166]
#:
who
believe
it
is
a
move
to
“
treat
”
or
“
correct
”
anything
that
falls
outside
the
norm
.
[167]
<>
da
ke
ganin
wannan
dabi
’
a
ce
kurum
ta
mutane
ba
wai
cuta
ba
.
[168]
#:
DSM
-
IV
–
the
“
psychiatrists
’
bible
” –
includes
highly
-
specific
variants
such
as
[169]
<>
Kundin
bayanin
cututtukan
kwakwalwa
na
Amurka
ya
bayyana
samfuran
cutar
kunya
da
ya
ce
sun
hada
da
[170]
#:
“
shy
bladder
syndrome
”
[171]
<> “
makunyaciyar
mafitsara
”
[172]
#:
(
the
inability
to
urinate
in
a
public
toilet
)
[173]
<> (
wato
kasa
yin
fitsari
a
magewayin
al
’
umma
),
[174]
#:
N
/
A
[175]
<>
da
kuma
“
kurumtar
jefi
-
jefi
” (
wato
kasa
magana
a
gaban
wasu
mutanen
).
[176]
#:
and
treatments
range
from
[177]
<>
Hanyoyin
warkar
da
cutar
kunya
a
Amurka
sun
hada
da
[178]
#:
talking
therapy
[179]
<>
bada
horon
magana
[180]
#:
and
lessons
in
social
skills
to
anti
-
anxiety
drugs
.
[181]
<>
da
dabarun
hulda
da
jama
’
a
da
kuma
amfani
da
magunguna
masu
rage
dar
-
dar
.
[182]
#:
“
I
’
m
a
bit
torn
about
it
,”
Moran
says
,
[183]
<> “
Zuciyata
ta
rabu
biyu
game
da
wannan
mataki
,”
in
ji
Moran
.
[184]
#:
“
because
I
don
’
t
romanticise
my
own
shyness
.
It
can
be
a
bit
debilitating
;
it
can
be
a
bit
of
a
pain
and
a
burden
.
[185]
<>
N
/
A
[186]
#:
There
are
certainly
extreme
examples
of
shyness
where
people
can
’
t
live
their
lives
…
where
they
suffer
such
extreme
social
anxiety
.
[187]
<> “
Yayinda
na
ke
ganin
akwai
mutanen
da
kunyarsu
ta
kai
intaha
da
har
za
a
iya
kiranta
cuta
,
[188]
#:
But
I
do
think
there
is
a
bit
of
a
trend
to
medicalise
things
that
may
just
be
within
the
range
of
human
experience
.”
[189]
<>
ina
kuma
tunanin
cewa
mai
da
kunya
baki
dayanta
cuta
ba
daidai
ba
ne
domin
kuwa
dabi
’
a
ce
ta
bil
’
adama
.”
[190]
#:
Having
now
written
his
book
,
[191]
<>
Bayan
da
ya
kammala
rubuta
littafinsa
,
[192]
#:
he
’
s
come
to
realise
that
shyness
may
be
far
more
common
than
he
had
once
realised
.
[193]
<>
yanzu
Moran
ya
fahimci
cewa
ashe
akwai
mutane
da
yawa
da
ke
jin
kunya
,
fiye
da
yadda
ya
yi
tsammani
.
[194]
#:
“
One
of
the
mistakes
you
can
make
when
you
are
shy
is
to
think
that
you
are
very
unusual
in
the
way
you
are
interacting
with
people
–
but
some
of
these
problems
are
universal
.”
[195]
<> “
Daya
daga
cikin
manyan
kura
-
kuran
da
masu
jin
kunya
ke
yi
shi
ne
su
dauka
kamar
su
kadai
ne
ke
fama
da
ita
.”
[196]
#:
With
Moran
as
its
reluctant
,
mild
-
mannered
cheerleader
,
the
Shy
Pride
movement
may
have
just
been
born
.
[197]
<>
Ba
mamaki
littafin
na
Moran
ya
zama
silar
da
masu
jin
kunya
za
su
bayyana
kansu
tare
da
yin
alfahari
da
dabi
’
arsu
.
[198]
Last modified
23 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
Why we should celebrate shyness. Have we forgotten the benefits of being shy? [1] <> Ko kun san amfanin kunya? [2]
2
#:
N/A [3] <> Mutane masu jin kunya sun ba da gagarumar gudunmawa a duniya. [4]
3
#:
If you are ever overcome by feelings of self-doubt, just remember Agatha Christie. [5] <> Duk ranar da ka ji ka na dari-dari saboda kunya, ka tuna Agatha Christie. [6]
4
#:
In April 1958, her play The Mousetrap became the longest-running production in British theatre, [7] <> A watan Afrilun 1958, wasan kwaikwayon da ta rubuta, ‘The Mousetrap’ ya zamo wasan da aka fi dadewa a na yi a gidajen wasannin dandamali na Burtaniya, [8]
5
#:
having given 2,239 performances to date. [9] <> bayan da aka gudanar da shi a kwanaki 2,239 a jere. [10]
6
#:
Her producer had arranged a party at the Savoy Hotel to celebrate her success. [11] <> Mashiryin wasan ya tsara wata liyafa a Otal din Savoy domin murnar wannan nasarar. [12]
7
#:
She donned her best bottle-green chiffon dress and elbow-length white gloves, [13] <> Ta sanya doguwar rigarta koriya da fararen safar hannu na fata wadanda su ka kai har gwiwar hannu [14]
8
#:
and made her way through the lobby to the party room – [15] <> sannan ta tunkari dakin da ake liyafar. [16]
9
#:
only to find that the doorman failed to recognise her and refused entry. [17] <> Sai dai a bakin kofa mai gadi bai shaidata ba, don haka ya hana ta shiga. [18]
10
#:
Instead of hastily demanding [19] <> Maimakon ta ce masa [20]
11
#:
“Don’t you know who I am?”, [21] <> “Ba ka san ko wacece ni ba?”, [22]
12
#:
the 67-year-old author meekly turned away, [23] <> marubuciyar mai shekaru 67 sai ta juya [24]
13
#:
sitting in the lounge all by herself. [25] <> ta samu wuri a harabar otal din ta yi zamanta. [26]
14
#:
Despite outselling every other writer of the time, [27] <> Duk da littattafanta sun fi na kowanne marubuci a zamaninta kasuwa, [28]
15
#:
she said she was still paralysed by “miserable, horrible, inevitable shyness”. [29] <> ta ce ta na fama da “matsananciyar kunya”. [30]
16
#:
“I still have that overlag of feeling that I am pretending to be an author,” she later wrote. [31] <> “Har yanzu na kan ji kamar cewa ni marubuciya ce,” a cewar Agatha Christie. [32]
17
#:
How could someone so successful still be so insecure? [33] <> Ta yaya matar da ta ke da irin wannan daukaka za ta zama mara kwarin gwiwa? [34]
18
#:
This is the paradox at the heart of a new book, Shrinking Violets, by the cultural historian Joe Moran, [35] <> Wannan ita ce tambayar da wani sabon littafi ‘Shrinking Violets’ ke kokarin amsawa [36]
19
#:
which explores shyness in politics, literature and psychology. [37] <> ta hanyar nazari kan kunya a fagen siyasa, adabi da kuma nazarin dabi’ar bil’Adama. [38]
20
#:
Shyness may seem a trivial matter to those who aren’t afflicted, [39] <> Kunya ba’a bakin komai ta ke ba ga wadanda ba su da ita, [40]
21
#:
but as Moran points out, [41] <> amma kamar yadda Moran ya bayyana, [42]
22
#:
these feelings can even be a matter of life and death; [43] <> kunya kan iya kai wa ga mutuwa dungurungum; [44]
23
#:
the American doctor Henry Heimlich (who gave his name to the Heimlich Manoeuvre) once observed that [45] <> Shaharren likita ba’amurke Henry Heimlich ya taba cewa [46]
24
#:
“sometimes, a victim of choking [47] <> “wani lokacin, mutumin da ya kware lokacin da yake cin abinci, [48]
25
#:
becomes embarrassed by his predicament [49] <> kunya za ta sa ya yi kokarin boye halin da ya shiga, [50]
26
#:
and succeeds in getting up and leaving the eating area unnoticed. [51] <> har ya samu ya fice daga wurin cin abincin ba tare da kowa ya lura da shi ba. [52]
27
#:
In a nearby room, he loses consciousness, [53] <> Sai dai kuma, ya na iya somewa a waje, [54]
28
#:
and if unattended, he will die or suffer permanent brain damage.” [55] <> har ya mutu ko ya samu wata cutar kwakwalwa kafin a samu mai kai masa dauki”. [56]
29
#:
Moran says he has felt shy for as long as he can remember – [57] <> Moran ya ce tun tasowarsa ya na da matukar jin kunya – [58]
30
#:
and that he could easily identify with Christie’s predicament at the theatre that day. [59] <> kuma ya fahimci irin halin da Christie ta shiga. [60]
31
#:
“It’s the kind of thing I probably would have done.” [61] <> “Idan ni ma hakan ta same ni, iyakar abinda zan yi ke nan.” [62]
32
#:
Those feelings that may have shaped his career long before he decided to explore the subject academically. [63] <> Mai yiwuwa ne ma kunyar ce ta yi tasari kan zabin abubuwan da zai rinka nazari a kansu. [64]
33
#:
His previous books held up a magnifying glass to the minutiae of everyday life. [65] <> Littattafansa na baya kan yi duban tsanaki ne kan al’amuran yau da kullum. [66]
34
#:
Queueing for Beginners, for instance, [67] <> Misali ‘Queueing for Beginners’ [68]
35
#:
explored the history of everyday objects and routines – from water coolers to duvets to standing in a line at the shops – [69] <> ya bada tarihin abubuwa irin su famfo da bargon shimfida da bin layi domin sayayya a kanti. [70]
36
#:
while Armchair Nation examined Britain’s television viewing habits. [71] <> ‘Armchair Nation’ kuma ya yi nazari kan kallon talabijin a Burtaniya. [72]
37
#:
“I think shyness probably does turn you into an amateur anthropologist, really – you are more likely to be an observer.” [73] <> “Ina ga kunya na sa ka yin nazarin dabi’u saboda kai kullum a matsayin dan kallo ka ke.” [74]
38
#:
Moran notes that it “ebbs and flows” depending on the context. [75] <> Moran ya ce: “Ita kunya wata dabi’a ce mai karo da juna, wacce ta kan zo ta koma.” [76]
39
#:
Moran describes one 19th Century aristocrat, [77] <> A cikin littafin, Moran ya bada misali da wani basarake a karni na 19, [78]
40
#:
the Duke of Portland, who was so shy he built a 15-mile-long labyrinth of tunnels under his stately home [79] <> Duke na Portland wanda ya gina hanya mai tsawon mil 15 a karkashin gidansa [80]
41
#:
so he would not have to face his staff. [81] <> don ya samu kewayawa daga daki zuwa daki ba tare da ya hada ido da masu aikinsa ba. [82]
42
#:
But not all shy people are introverts. [83] <> Sai dai kuma ba duk masu jin kunya ne ba sa son hulda da mutane ba. [84]
43
#:
As Susan Cain, author of the book Quiet, has also regularly pointed out, [85] <> Kamar yadda Susan Cain, marubuciyar littafin ‘Quiet’ ta bayyana, [86]
44
#:
the two are quite different. [87] <> akwai bambanci tsakanin jin kunya da kuma gudun hulda da mutane. [88]
45
#:
Other examples include Charles Darwin [89] <> Wasu misalan da Moran ya kawo sun hada da masanin kimiyya Charles Darwin [90]
46
#:
(who believed himself to have no “social sophistication” [91] <> (wanda ya ce “ba shi da wayerwar hulda da jama’a’ [92]
47
#:
and to be “an abysmal public speaker”), [93] <> kuma ‘ba shi da fasahar jawabi”), [94]
48
#:
Keira Knightley (who finds she is tongue-tied at parties), [95] <> da ‘yar fim, Keira Knightley (wacce ba ta iya hira a wurin liyafa), [96]
49
#:
the writer and neurosurgeon Oliver Sacks, [97] <> da marubuci Oliver Sacks, [98]
50
#:
the French president Charles de Gaulle, Smiths’ singer Morrissey [99] <> da shugaban kasar Faransa Charles de Gaulle, da mawaki Morrissey. [100]
51
#:
Some of these public figures may benefit from “Maskenfreiheit” – a German word that [101] <> Wasu daga cikin fitattun mutanen na amfana ne da abinda Jamusawa ke kira “Maskenfreiheit” [102]
52
#:
expresses the freedom you can feel from wearing a mask or acting a part. [103] <> wato ‘yancin da ka ke samu a ranka idan ka sanya abinda zai rufe fuskarka. [104]
53
#:
This sensation of “unrealness” helps Moran himself with public speaking, [105] <> Ma’ana, idan su na jawabi ga dimbin jama’a, za su ji kamar ba su ba, su yi ta zuba, [106]
54
#:
although the shyness and anxiety return as soon as you feel your real personality becomes exposed. [107] <> amma da sun kare jawabin sai kunya ta lullube su idan su ka kebe da ‘yan mutane kadan. [108]
55
#:
Clearly shyness doesn’t necessarily prevent success, [109] <> Tabbas dai kunya ba ta hana samun daukaka a rayuwa. [110]
56
#:
but does it come with any tangible benefits? [111] <> To amma anya ta na da wani amfani? [112]
57
#:
Some evolutionary biologists might argue [113] <> Wasu masanan sassauyawar halittu na cewa [114]
58
#:
that these feelings come from basic prehistoric behaviours that aided out survival. [115] <> kunya dadaddiyar dabi’a ce da ta taimaki kakannin kakanninmu wurin samun tsira a rayuwa. [116]
59
#:
Recent studies on animal personalities [117] <> Binciken da aka yi baya-bayan nan akan halayyar dabbobi, [118]
60
#:
have charted the “shy-bold spectrum” in a range of species, finding that it often pays for some individuals to be timid and anxious. [119] <> sun gano cewa jin kunya da dari-dari kan taimaki dabbobi da dama. [120]
61
#:
Whereas the braver animals may find more mates and eat more food, [121] <> Yayinda gwarazan dabbobi sun fi samun abokan jima’i da abinci, [122]
62
#:
the shyer individuals, hiding on the side-lines, might avoid attack – both successful evolutionary strategies. [123] <> masu kunya, da ke labewa a gefe, sun fi tsira daga mahara. [124]
63
#:
Moran is sceptical this is the whole story, however. [125] <> Sai dai Moran na ganin wannan ba shi ne cikakken bayanin kunya ba. [126]
64
#:
“I don’t think you can talk about shyness without talking about that capacity for what Darwin called self-attention,” he says. [127] <> A ganinsa, abinda ke jawo kunya shi ne baiwar da mutane su ke da ita na yin tunani game da kansu da kuma irin kallon da al’umma ke yi musu. [128]
65
#:
“We can think about ourselves, reflect on ourselves, and be aware that there might be other humans thinking about us.” [129] <> Haka kuma amfani da harshe ya kara taimakawa wurin samun kunya a tsakankanin mutane. [130]
66
#:
“When we talk, it’s always an approximation of what you feel,” he says, [131] <> “Maganganun da mu ke yi na kiyasta abubuwan da ke zukatanmu ne [132]
67
#:
describing us as “isolated consciousness” who can never fully understand each other’s minds. [133] <> don harsunan ba za su iya isar da sakonmu dari bisa dari ba. [134]
68
#:
“I think that’s true of everyone but maybe shy people are more aware of that imperfection.” [135] <> Ina ga abinda ke faruwa shi ne, mutane masu kunya sun fi fahimtar wannan nakasar.” [136]
69
#:
The consequence may be the so-called ‘esprit de l’escalier’ (staircase wit) – [137] <> Hakan na haifar da dabi’ar nan da akan ce “ta baya, ta rago,” [138]
70
#:
the tendency, after we have left the room, to replay what we should have said. [139] <> wato sai bayan ka bar inda aka yi magana ka fara tunanin ai da na ce kaza da kaza. [140]
71
#:
It is an agonisingly frustrating condition but it may come with its compensations. [141] <> Amma mai yiwu ita ma da ranarta. [142]
72
#:
“A lot of the writing and art that I write about in the book… [143] <> “Mafi yawan marubuta da masu ayyukan fasahar da na ba da labarinsu a littafin nan [144]
73
#:
it kind of emerges from the sense that the spoken word or face-to-face contact is imperfect or has failed,” Moran says. Instead, the artists try to express what could not be said at the time. [145] <> sun yi ayyukansu ne sanadiyyar tunanukan da kan zo musu bayan an kammala magana. [146]
74
#:
“I wouldn’t say that’s the only motivation for art or writing [147] <> Ban ce duk marubuci ko mai aikin fasaha ya dogara da irin wannan matsalar don yi masa kaimi ba, [148]
75
#:
but you can see how it might inspire people.” [149] <> amma dai ana samun da yawa wadanda dalilin rubutunsu ke nan,” in ji Moran. [150]
76
#:
Moran has also explored the different ways that shyness is expressed in different cultures. [151] <> Moran ya kuma yi nazari akan bambancin kunya tsakanin al’umomin kasashe dabam-daban, inda wasu kasashen su ka fi wasu daurewa kunya. [152]
77
#:
Many Finnish proverbs, for instance, [153] <> Misali, a kasar Finland, akwai karin maganganu da dama [154]
78
#:
underline the value of contemplation and forethought, with phrases such as [155] <> da ke nuna muhimmancin kunya irin su [156]
79
#:
“one word is enough to make a lot of trouble” [157] <> “kalma daya na iya jawo matsala mai yawa”, [158]
80
#:
or “a barking dog does not catch a hare”. [159] <> ko “karen da ke haushi bay a kama zomo”. [160]
81
#:
In some countries (particularly the US) [161] <> Sabanin haka kuma, a kasar Amurka, [162]
82
#:
shyness can now be diagnosed as a psychiatric disorder, [163] <> ana daukar kunya a matsayin wata cutar tabin hankali, [164]
83
#:
a move that has worried some psychologists, [165] <> abinda ke damun wasu masu nazarin halayyar dan Adam [166]
84
#:
who believe it is a move to “treat” or “correct” anything that falls outside the norm. [167] <> da ke ganin wannan dabi’a ce kurum ta mutane ba wai cuta ba. [168]
85
#:
DSM-IV – the “psychiatrists’ bible” – includes highly-specific variants such as [169] <> Kundin bayanin cututtukan kwakwalwa na Amurka ya bayyana samfuran cutar kunya da ya ce sun hada da [170]
86
#:
“shy bladder syndrome” [171] <> “makunyaciyar mafitsara” [172]
87
#:
(the inability to urinate in a public toilet) [173] <> (wato kasa yin fitsari a magewayin al’umma), [174]
88
#:
N/A [175] <> da kuma “kurumtar jefi-jefi” (wato kasa magana a gaban wasu mutanen). [176]
89
#:
and treatments range from [177] <> Hanyoyin warkar da cutar kunya a Amurka sun hada da [178]
90
#:
talking therapy [179] <> bada horon magana [180]
91
#:
and lessons in social skills to anti-anxiety drugs. [181] <> da dabarun hulda da jama’a da kuma amfani da magunguna masu rage dar-dar. [182]
92
#:
“I’m a bit torn about it,” Moran says, [183] <> “Zuciyata ta rabu biyu game da wannan mataki,” in ji Moran. [184]
93
#:
“because I don’t romanticise my own shyness. It can be a bit debilitating; it can be a bit of a pain and a burden. [185] <> N/A [186]
94
#:
There are certainly extreme examples of shyness where people can’t live their lives… where they suffer such extreme social anxiety. [187] <> “Yayinda na ke ganin akwai mutanen da kunyarsu ta kai intaha da har za a iya kiranta cuta, [188]
95
#:
But I do think there is a bit of a trend to medicalise things that may just be within the range of human experience.” [189] <> ina kuma tunanin cewa mai da kunya baki dayanta cuta ba daidai ba ne domin kuwa dabi’a ce ta bil’adama.” [190]
96
#:
Having now written his book, [191] <> Bayan da ya kammala rubuta littafinsa, [192]
97
#:
he’s come to realise that shyness may be far more common than he had once realised. [193] <> yanzu Moran ya fahimci cewa ashe akwai mutane da yawa da ke jin kunya, fiye da yadda ya yi tsammani. [194]
98
#:
“One of the mistakes you can make when you are shy is to think that you are very unusual in the way you are interacting with people – but some of these problems are universal.” [195] <> “Daya daga cikin manyan kura-kuran da masu jin kunya ke yi shi ne su dauka kamar su kadai ne ke fama da ita.” [196]
99
#:
With Moran as its reluctant, mild-mannered cheerleader, the Shy Pride movement may have just been born. [197] <> Ba mamaki littafin na Moran ya zama silar da masu jin kunya za su bayyana kansu tare da yin alfahari da dabi’arsu. [198]