Toggle search
Search
Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
parallel text/proz tm-town
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
Revision as of 16:42, 25 May 2022 by
Admin
(
talk
|
contribs
)
(Admin moved page
parallel text/Jamila Mustapha Children Sample Translation
to
parallel text/proz tm-town
without leaving a redirect)
(
diff
)
← Older revision
|
Latest revision
(
diff
) |
Newer revision →
(
diff
)
Marketing Sample Translation
https://www.tm-town.com/translators/yaman1
source
(
english
)
target
(
hausa
)
whereas
the
vision
and
mission
provide
the
framework
,
the
"
goals
define
targets
within
the
mission
,
which
,
when
achieved
,
should
move
the
organization
toward
the
performance
of
that
mission
."
goals
are
broad
primary
outcomes
whereas
,
objectives
are
measurable
steps
taken
to
achieve
a
goal
or
strategy
.
yayinda
mahanga
da
manufofin
baidaya
su
suke
samar
da
tsarin
aiwatarwa
.
su
kuma
manufofi
na
musanman
sune
suke
bayyana
gurika
na
musanman
dake
cikin
manufar
baidaya
,
wanda
in
an
samu
nasaran
cinmasu
,
zasu
dora
kanfani
bisa
turban
cimma
wancan
maufar
ta
baidaya
.
su
manufofi
na
musanman
,
faffadar
sakamakone
a
matakin
farko
,
su
kuma
gurika
na
musanman
sune
ayyanannun
matakan
kaiwa
ga
manufa
ko
tsari
na
musanman
.
in
strategic
planning
,
it
is
important
for
managers
to
translate
the
overall
strategy
into
goals
and
objectives
.
a
tsare
tsare
na
musanman
,
yanada
matukar
muhimmanci
ga
manajoji
su
bayyana
gundarin
tsarin
daidai
da
ayyananannun
manufofi
.
goals
are
designed
to
inspire
action
and
focus
attention
on
specific
desired
outcomes
.
ana
shirya
manufofi
musanmanne
domin
su
samar
da
tsarin
aiki
,
tare
da
mayar
da
hankali
akan
yadda
zaa
kai
ga
wasu
sakamako
na
musanman
wanda
ake
bukatar
samarwa
.
objectives
,
on
the
other
hand
,
are
used
to
measure
an
organisation's
performance
on
specific
dimensions
,
thereby
providing
the
organisation
with
feedback
on
how
well
it
is
achieving
its
goals
and
strategies
.
a
wani
bangaren
kuma
,
ana
anfani
da
manufofi
na
musanman
domin
auna
nasaran
kanfanin
a
wasu
fannoni
,
domin
samarwa
kanfanin
amsoshin
sanin
ko
ta
samu
cinma
manufarsa
.
managers
typically
establish
objectives
using
the
balanced
scorecard
approach
.
a
ko
da
yaushe
,
su
manajjoji
suna
samarda
manufofine
ta
hanyan
amfani
jadawalin
nasarori
na
tsakatsaki
.
this
means
that
objectives
do
not
include
desired
financial
outcomes
exclusively
,
but
also
specify
measures
of
performance
for
customers
(
e
.
g
.
satisfaction
,
loyalty
,
repeat
patronage
),
internal
processes
(
e
.
g
.,
employee
satisfaction
,
productivity
)
and
innovation
and
improvement
activities
.
wannan
tana
nufin
cewa
manufofi
basu
takaitu
ga
ribanda
ake
sa
ran
samuba
kawai
,
suna
kuma
fayyace
matakan
nasarorin
masu
siyan
kayan
kamfani
(
kostomomi
)
misali
,
gamsuwarsu
,
da
dorewar
huldarsu
da
kamfani
.
suna
kuma
auna
nasosrinda
aka
samu
a
aikace
aikacen
cikikin
gida
,
kamar
gamsuwar
maikata
da
yanayin
aiki
,
da
ingancin
abunda
kafani
ke
fitarwa
.
akazalika
suna
auna
nasarori
kirkire
kirkire
da
ingantanta
ayyuka
.
after
setting
the
goals
marketing
strategy
or
marketing
plan
should
be
developed
.
bayan
an
samar
da
manufofi
na
musanman
,
sai
kuma
a
samarda
tsare
tsren
tallata
ajar
kanfani
the
marketing
strategy
plan
provides
an
outline
of
the
specific
actions
to
be
taken
over
time
to
achieve
the
objectives
.
tsarin
tallace
tallace
suna
samarda
matakai
na
musanman
wadanda
zasu
kai
ga
cimma
manufar
kanfani
.
plans
can
be
extended
to
cover
many
years
,
with
sub
-
plans
for
each
year
.
tsare
tsare
suna
iya
kunsan
na
shekaru
da
yawa
,
wanda
a
cikinta
akwai
kananan
tsaruka
na
shkaru
shekara
bayan
shekara
.
plans
usually
involve
monitoring
,
to
assess
progress
,
and
prepare
for
contingencies
if
problems
arise
.
tsaruka
sukan
kunshi
sa
ido
domin
auna
cigaba
da
kuma
samarda
mafita
a
yayinda
matsaloli
suka
taso
.
simulations
such
as
customer
lifetime
value
models
can
be
used
to
help
marketers
conduct
"
what
-
if
"
analyses
to
forecast
what
potential
scenarios
arising
from
possible
actions
,
and
to
gauge
how
specific
actions
might
affect
such
variables
as
the
revenue
-
per
-
customer
and
the
churn
rate
.
ana
iya
anfani
da
mauane
,
kamar
tsawon
shekarun
rayuwar
kostoma
masalan
,
domin
samarda
bayanan
matakanda
ya
kamata
a
dauka
idan
wani
abu
ya
faru
nan
gaba
.
kuma
domin
auna
yadda
matakanda
aka
dauka
zasu
shafi
wasu
abubuwan
kamar
gwargwadon
riba
akan
kowani
kostoma
.
da
kuma
bayanan
fitar
da
kaya
fiyedda
kima
.
Children Sample Translation via
https://www.tm-town.com/translators/jemy09
source
(
english
)
target
(
hausa
)
the
quiet
game
is
a
children's
game
where
children
must
stay
quiet
.
wasan
shiru
wani
wasan
yara
ne
da
ake
bukatar
yara
su
yi
shiru
stillness
is
sometimes
a
rule
but
in
most
cases
not
.
wani
lokacin
nutsuwa
kan
kasance
a
cikin
dokokin
wasan
,
amma
wasu
lokuta
,
ba
haka
ba
ne
.
the
last
child
or
team
to
make
noise
wins
the
game
.
wanda
ke
nasara
a
wasan
shi
ne
yaro
ko
tawagar
karshe
da
ta
yi
kara
ko
magana
.
it
is
usually
acceptable
for
players
to
make
sounds
they
cannot
control
,
such
as
sneezing
whereas
talking
would
cause
a
player
to
get
out
.
yawancin
lokuta
an
yarda
masu
wasa
su
yi
kararrakin
da
ba
za
su
iya
dakilewa
ba
,
kamar
su
atishawa
,
amma
idan
dan
wasa
ya
yi
magana
,
ya
fita
kenan
.
the
game
is
often
played
indoors
,
typically
in
classrooms
.
yawanci
ana
wasan
ne
a
cikin
daki
,
musamman
ma
kamar
ajujuwa
.
it
can
also
be
played
outdoors
,
for
instance
,
at
summer
camps
.
amma
ana
iya
yin
wasan
ma
a
waje
,
misali
a
sansanonin
bazara
.
one
application
of
the
game
is
for
parents
to
keep
their
loud
children
quiet
for
a
long
journey
.
daya
daga
cikin
muhimmancin
wasan
shi
ne
domin
iyaye
su
iya
sanya
'
ya'yan
su
masu
surutu
su
kasance
sun
yi
shiru
a
yayin
tafiya
mai
nisa
.
it
is
often
used
as
a
social
discipline
.
yawanci
ana
amfani
da
shi
a
matsayin
hanyar
horo
a
cikin
jama'a
.
there
is
no
writing
to
others
in
the
silent
game
because
it
would
count
as
talking
to
others
.
ba
a
yi
wa
juna
rubutu
a
wannan
wasan
shiru
saboda
ana
daukan
hakan
a
matsayin
magana
.
the
objective
of
the
game
is
to
get
opponents
to
giggle
or
talk
by
any
means
necessary
.
manufar
wasan
shine
a
sanya
abokan
hamayya
su
yi
dariya
ko
magana
ta
kowacce
hanya
this
can
include
but
is
not
limited
to
making
funny
faces
and
gentle
tickling
.
wannan
ya
kunshi
amma
bai
tsaya
akan
yin
fuskokin
abun
dariya
da
cakulkuli
.
a
person
cannot
make
another
make
noise
by
inflicting
bodily
harm
.
mutum
ba
zai
iya
sanya
wani
ya
yi
kara
ko
magana
ba
ta
hanyar
jikkata
shi
there
are
many
versions
of
this
game
,
but
nonetheless
follow
the
same
general
rules
:
one
who
talks
is
immediately
eliminated
(
laughing
included
),
eventually
isolating
the
winner
at
the
end
.
akwai
salo
daban
daban
da
ake
yin
wannan
wasa
,
amma
duk
da
haka
dokar
daya
ce
:
duk
wanda
ya
yi
magana
ya
fita
(
har
da
dariya
),
ta
haka
za
a
fitar
da
wanda
ya
ci
nasara
a
karshe
.
sometimes
it
is
played
with
the
words
in
the
dictionary
instead
of
all
sounds
.
wani
lokacin
ana
amfani
da
kalmomin
da
ke
cikin
kamus
a
maimakon
kowacce
irin
kara
.
Last modified
25 May 2022
Contents
Back to top
Contents
1
Marketing Sample Translation https://www.tm-town.com/translators/yaman1
2
Children Sample Translation via https://www.tm-town.com/translators/jemy09