Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bbchausa verticals/046 smart interrupting

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 00:41, 23 June 2017 by Admin (talk | contribs) (Created page with "== #: ''How rude The secret to smart interrupting [http://www.bbc.com/capital/story/20160906-how-rude-the-secret-to-smart-interrupting] <> [[Yadda]...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

#: How rude The secret to smart interrupting [1] <> Yadda ake katse mutane cikin ladabi [2]

#: On a global conference call, everyone wants to get their point across. [3] <> Idan aka bude layin waya domin tattaunawa da mutane da yawa, kowa kan so ya tofa albarkanci bakinsa. [4]

#: So how can you interrupt without being rude? [5] <> Amma, ta yaya za ka iya katse mutane ba tare da bata wa kowa ba? [6]

#: At the best of times, conference calls can be unwieldy, [7] <> Tattaunawar waya da mutane da yawa a lokaci guda abu ne mai wuyar sha'ani, [8]

#: from the guy who fails to mute the flushing toilet, [9] <> kama daga wanda za ka ji karar ruwan famfonsa a kunne, [10]

#: to the latecomers who join midway through and ask questions that have already been answered. [11] <> zuwa ga wadanda su ka iso daga baya amma su ke tambayoyin da tuni an bada amsoshinsu. [12]

#: And then there are the people who get dropped offand the inevitable beeping sound of rejoining. [13] <> Ga kuma wadanda wayoyinsu kan katse su yi ta kokarin sake shiga tattaunawar. [14]

#: But perhaps the trickiest part of any conference call [15] <> Sai dai kuma, abinda yafi komai wuya a irin wannan tattaunawar ta waya shi ne, [16]

#: has become how to get a word in edgeways. [17] <> yadda za ka samu ka ce wani abu. [18]

#: Theres no body language to cue up your eager-to-speak moment, none of the visuals of face-to-face communication. [19] <> Babu wata alama da zaka iya nunawa da gabbanka ta cewa ka na son yin magana kamar yadda akan yi idan ana hira gaba da gaba. [20]

#: With so many voices struggling to be heardinterrupting is the norm. [21] <> Ga shi kuma mutane da yawa na son a ji ta-bakinsu. [22]

#: So how can you interject without being rude? [23] <> Tambayar anan ita ce; yaya za ka iya yin magana ba tare da ka bata wa kowa ba? [24]

#: Having your say [25] <> Yin magana [26]

#: Sylvain Barrette, a French Canadian who works in asset management in Frankfurt, [27] <> Sylvain Barrette, dan kasar Canada ne bangaren da ke amfani da harshen Faransanci, [28]

#: adapts his style by culture [29] <> wanda ya ke aikin banki a birnin Frankfurt na kasar Jamus. [30]

#: says theres no way around interrupting on calls. “You just have to do it.” [31] <> Yace katse mutane ya zama dole; "Babu yadda ka iya, sai ka yi." [32]

#: Even so, over the years hes developed his own techniques. [33] <> Duk da haka, akwai dabarun da yake bi kafin ya katse mutane. [34]

#: For instance, Barrette finds it easier to interrupt French people, compared to Germans, [35] <> Ga misali, Barrette yafi katse Faransawa fiye da Jamusawa [36]

#: because French havea certain level of chaos on the call anyway”, he says. [37] <> "saboda Faransanci na kunshe da hayaniya da yawa," a cewarsa. [38]

#: With French people, everyone is talking at the same time. Its almost normal for us to interrupt each other. [39] <> "Faransawa sun saba hirar da ba mai jin wani don haka mun saba katse juna. [40]

#: As for Germans, you have to wait for the verb at the end of the sentence. Its very impolite to interrupt a German, especially in German,” Barrette said. [41] <> Jamusawa kuwa sun saba magana dalla-dalla," in ji Barrette. [42]

#: At the end of the day, what matters is to be polite.” [43] <> "Amma dai sirrin shi ne ka girmama mutane lokacin da kake katse su." [44]

#: First, [45] <> Na farko dai, [46]

#: ensure you have a good reason for interrupting, [47] <> ka tabbatar ka na da kwakkwaran dalilin da ya sa ka yi kutsen, [48]

#: says Richie Frieman, who blogs as the Modern Manners Guy and is author of REPLY ALL... And Other Ways to Tank Your Career. [49] <> in ji Richie Frieman, marubucin littafin kyakkyawar mu'amala a zamanance mai suna "REPLY ALL... And Other Ways to Tank Your Career". [50]

#: Reasons may include pushing people to make decisions, [51] <> Dalilin na iya zama na kokarin iza mutane su yanke hukunci, [52]

#: summing up next steps, [53] <> tattara bayanin matsayar da aka cimma [54]

#: or moving certain discussion topics to future calls, he says. [55] <> ko kuma ware wadansu bayanan da za'a tattauna akai nan gaba. [56]

#: Next, test the waters to find the right way to interrupt on calls with people from different cultures and different hierarchy levels by listening first to the way people from that culture do it. [57] <> Mataki na biyu shi ne ka saurari yadda sauran mutane ke katse wasu domin fahimtar hanyoyin da su ka karbu wurin mutanen da ka ke tattaunawar da su. [58]

#: Dont be a shamer [59] <> Kar ka bada kunya [60]

#: Once you interrupt a conversation, you have the stage, [61] <> Da zarar ka katse mai magana, to kowa zai mai da hankali gare ka, [62]

#: Frieman says, so dont be anti-climactic. [63] <> in ji Frieman, don haka kar ka yi abin kunya. [64]

#: You better make sure that youre coming with something substantial. [65] <> "Ka tabbatar maganar da zaka fada mai muhimmanci ce. [66]

#: Not that its going to be, ‘Yeah, I agree with Dave.’” [67] <> Ba wai kawai 'na amince da wane ba'". [68]

#: If the interruption is constructive, it will go over better, Frieman says. [69] <> Idan kutsen naka na da ma'ana, zai fi saurin samun karbuwa, a cewar Frieman. [70]

#: I hate it when somebody says, ‘Lets wrap it up’... [71] <> "Na kan ji haushi idan wani ya ce, 'Ina ga ya isa haka'… [72]

#: This diminishes the persons standing,” Frieman said. [73] <> Wannan wulakanta mai maganar ne," in ji Frieman. [74]

#: If you imply that a contribution was not valuable, you often end up looking bad. [75] <> Duk lokacin da ka nuna gudunmawar wani ba ta da amfani, za a kalle ka a matsayin mara mutunci. [76]

#: To avoid this, [77] <> Domin kauce wa haka, [78]

#: he interrupts gently, [79] <> akan katse mutane ne a hankali, [80]

#: segueing to thank the speaker for sharing, ignoring it when little progress was made. [81] <> tare da gode wa mai maganar bisa batutuwan da yake fada. [82]

#: Then Frieman quickly turns the conversation so that the rambler has no chance to resume with the foregone point. [83] <> Daga nan sai Frieman ya karkata akalar hirar ta yadda wancan mai surutun ba zai ci gaba da zuba ba. [84]

#: He will say, “Thats a really good point, [85] <> Ya kan ce, "Wannan maganar tana da muhimmanci, [86]

#: and one thing we could think about for next time, [87] <> kuma zamu iya tattaunata nan gaba, [88]

#: since were running out of time, is XYZ.” [89] <> kasancewar yanzu lokaci na neman kwace mana." [90]

#: Be clear and concise [91] <> Ban da in-da-in-da [92]

#: Katharina Barta, an Innovation Design Expert for the Creator Space program at BASF in Ludwigshafen, [93] <> Katharina Barta, ma'aikaciyar kamfanin BASF a Jamus, [94]

#: led part of a global project last year that involved planning six major tour stops around the world. [95] <> ta jagoranci wani bangare na shirin samar da tashoshin 'yan yawon bude ido a manyan birane shida dake fadin duniya. [96]

#: She says she spent a large percentage of her time during the project in global conference calls, some starting as early as 6:00 or as late as 20:00. [97] <> A lokacin aiki ta na kashe mafi yawan lokutanta ne wurin tattaunawa kai tsaye da mutane da dama a wayar tarho. [98]

#: she says, interrupting others [99] <> Tace katse maganar sauran mutane [100]

#: was an integral part of leading calls, [101] <> na daya daga cikin aikin jagorar tattaunawar, [102]

#: and it was made easier [103] <> kuma abin ya zo da sauki [104]

#: because the team had taken time up front to define clear roles and responsibilities. [105] <> kasancewar ita da abokan aikinta sun dauki lokaci mai tsawo wurin tantance rawar da kowa zai taka. [106]

#: When calls were of an exploratory nature at the beginning of the project, [107] <> Lokacin da ake laluben hanyoyin da za'a bi wurin gudanar da aikin, [108]

#: Barta took a more open-ended communication approach. [109] <> Barta kan kyale mutane su yi ta zuba zance, [110]

#: But as project deadlines loomed, she was more willing to jump in. [111] <> amma bayan da aiki ya kankama ta kan katse su akai akai. [112]

#: Often, she says [113] <> A mafi yawan lokuta [114]

#: she interrupted when she felt she had heard enough arguments for or against a certain point that needed to be decided. [115] <> ta kan katse mai magana ne idan ta gamsu cewa ta gama jin hujjojin masu goyon baya da masu sukan ra'ayin da ake tattaunawa kuma lokaci ya yi da za'a dau mataki. [116]

#: It was time to override the chatter and call the matter to vote. [117] <> lokaci ya yi da za'a dau mataki. [118]

#: Sometimes you really need to jump in. Thats the only way to structure the call back to the agenda,” Barta said. [119] <> "Wani lokacin ki na bukatar tsoma baki domin ki tabbatar ana tattaunawa kan magana mai muhimmanci," in ji Barta. [120]

#: Try a disclaimer [121] <> Togaciya [122]

#: Sometimes the best time to be assertive is during those moments when everyone is talking at once anyway and laughing about it, or when there has been silence, says Frieman. [123] <> Wani lokacin da yake da saukin cusa baki, shi ne idan mutane su ka fara magana a tare ba mai jin ta wani ko kuma lokacin da aka yi tsit, in ji Frieman. [124]

#: You cant be faulted for trying to say something when theres silence.” [125] <> "Ba wanda zai ga laifinka don ka yi kokarin cewa wani abu a lokacin da kowa ya yi shiru." [126]

#: Or, do it as Barta does: [127] <> Ko kuma ka yi dabarar da Barta ke yi: [128]

#: I give a disclaimer in the situation. [129] <> "Na kan yi togaciya tun kafin a fara tattaunawar. [130]

#: If I feel a comment is something we can discuss later, then I interrupt him and say, ‘We have that milestone coming upcan we discuss next time?’ [131] <> Na kan bayyana musu cewa idan na ga maganar da ka kawo ta fita daga hurumin abinda muke tattaunawa zan iya ce maka 'ba yanzu ba sai dai karo na gaba'. [132]

#: Disclaimers and rules for calls help give people a good feeling about which behaviour is more welcome and what is less ideal for that situation.” [133] <> Wannan togaciyar, kan taimakawa mutane su amince da duk wani kutse da za ka yi musu a lokacin da ku ke tattaunawar. [134]

#: She adds: “With a disclaimer, they feel more secure about the conversation.” [135] <> Ta kara da cewa: "Togaciya, kan sa mutane su fi sakin jiki idan an katse su." [136]

Contents