Toggle search
Search
Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/042 positive thinking make you lazy
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
Positive
thinking
can
make
you
too
lazy
to
meet
your
goals
[1]
<>
Sa
rai
da
nasara
na
iya
kawo
lalaci
;
Sa
rai
da
nasara
na
taimakawa
amma
kuma
zai
iya
kashe
gwiwa
[2]
#:
Want
to
succeed
?
Your
optimism
might
be
getting
in
the
way
.
[3]
<>
Ka
na
son
ka
yi
nasara
?
Me
yiwuwa
ne
fata
nagari
ke
hana
ka
cimma
buri
[4]
#:
About
fifteen
years
ago
,
[5]
<>
Kimanin
shekaru
15
da
su
ka
wuce
[6]
#:
when
entrepreneur
Michael
Stausholm
started
a
business
with
a
friend
,
[7]
<>
lokacin
da
Michael
Stausholm
ya
kafa
wani
kamfani
tare
da
abokinsa
,
[8]
#:
his
partner
painted
a
rosy
picture
of
the
future
of
the
business
and
promised
him
a
lot
of
success
.
[9]
<>
abokin
ya
nuna
masa
cewa
kamfanin
zai
samu
daukaka
kuma
kasuwancinsu
zai
yi
riba
.
[10]
#:
Stausholm
believed
him
[11]
<>
Stausholm
ya
amince
da
bayanin
,
[12]
#:
and
felt
uplifted
,
[13]
<>
kuma
haka
ya
kara
masa
kwarin
gwiwa
[14]
#:
as
if
saying
it
would
will
it
to
be
so
.
[15]
<>
har
ya
ji
kamar
fadar
daidai
take
da
cikawa
.
[16]
#:
Thinking
positive
,
after
all
,
is
a
common
step
to
success
,
right
?
[17]
<>
Ko
ba
komai
ai
an
ce
tunanika
,
kamanninka
ko
?
[18]
#:
“
Positive
thinking
is
something
in
the
DNA
of
most
entrepreneurs
,”
[19]
<> "
Sa
rai
da
nasara
,
dabi
'
a
ce
da
ta
ratsa
jinin
mafi
yawan
masu
kafa
kamfanonin
kansu
,"
[20]
#:
says
Stausholm
,
who
is
based
in
Copenhagen
and
who
previously
worked
for
shipping
company
Maersk
[21]
<>
in
ji
Stausholm
,
mazaunin
Copenhagen
wanda
ya
taba
yin
aiki
a
kamfanin
safarar
jiragen
ruwa
na
Maersk
[22]
#:
and
then
went
on
to
consult
for
large
companies
on
sustainability
issues
.
[23]
<>
inda
daga
bisani
ya
zama
mai
bada
shawara
ga
manyan
kamfanoni
kan
abubuwan
da
suka
shafi
dorewar
harkokinsu
.
[24]
#:
But
when
the
business
fell
apart
,
he
learned
an
important
lesson
.
[25]
<>
Amma
lokacin
da
kamfaninsu
ya
karye
,
ya
koyi
darasi
mai
muhimmanci
.
[26]
#:
There
’
s
a
downside
to
the
power
of
positivity
. “
Just
being
positive
and
happy
go
lucky
is
not
going
to
work
—
it
has
to
be
mixed
with
realism
,”
he
says
.
[27]
<>
Wato
sa
rai
da
samun
nasara
shi
ma
ya
na
da
tasa
illar
. "
Sa
rai
da
samun
nasara
kurum
ba
zai
kai
ka
ko
'
ina
ba
-
sai
ka
hada
da
kallon
gaskiyar
lamari
".
[28]
#:
The
power
of
positive
thinking
has
been
a
guiding
principle
for
business
leaders
at
least
since
1936
[29]
<>
Sa
rai
da
samun
nasara
na
cikin
abubuwan
da
jagororin
kamfanonin
kasuwanci
su
ka
sa
gaba
akalla
tun
a
1936
[30]
#:
when
Napoleon
Hill
published
Think
and
Grow
Rich
.
[31]
<>
lokacin
da
Napoleon
Hill
ya
wallafa
littafin
'
Think
and
Grow
Rich
'.
[32]
#:
Two
decades
later
Norman
Vincent
Peale
wrote
The
Power
of
Positive
Thinking
,
[33]
<>
Bayan
shekaru
20
kuma
Norman
Vincent
Peale
ya
rubuta
'
The
power
of
Positive
Thinking
',
[34]
#:
which
has
sold
more
than
21
million
copies
worldwide
,
[35]
<>
wanda
kawo
yanzu
an
sayar
da
fiye
da
kofe
miliyan
21
a
fadin
duniya
.
[36]
#:
and
more
recently
Rhonda
Byrne
’
s
The
Secret
has
gripped
business
leaders
and
others
with
its
promises
of
success
based
on
positive
thinking
.
[37]
<>
A
baya
-
bayan
nan
kuma
Rhonda
Byrne
ta
rubuta
'
The
Secret
'
wanda
shi
ma
yake
kara
jan
hankalin
masu
kamfanonin
kasuwanci
game
da
muhimmancin
sa
rai
da
samun
nasara
.
[38]
#:
According
to
these
positive
-
thinking
tomes
,
[39]
<>
A
cewar
wadannan
littattafan
sa
rai
da
samun
nasarar
,
[40]
#:
negative
thoughts
or
doubts
stand
in
the
way
of
success
.
[41]
<>
shakka
ko
tunanin
rashin
nasara
na
zama
kalubale
ga
samun
nasarar
kasuwanci
.
[42]
#:
But
,
in
fact
,
a
new
crop
of
research
[43]
<>
Sai
dai
kuma
sababbin
binciken
da
aka
gudanar
a
baya
-
bayan
nan
[44]
#:
finds
that
positive
thinking
has
its
limits
—
[45]
<>
na
nuna
cewa
sa
rai
da
samun
nasara
na
da
iyakarsa
-
[46]
#:
and
even
brings
its
own
pitfalls
.
[47]
<>
kai
ya
na
ma
kawo
matsaloli
.
[48]
#:
Positivity
could
be
limiting
your
success
.
The
seductive
power
of
fantasy
[49]
<>
Yaudarar
kai
[50]
#:
Gabriele
Oettingen
,
a
professor
of
psychology
[51]
<>
Gabriele
Oettingen
,
farfesar
nazarin
halayyar
dan
Adam
[52]
#:
at
New
York
University
who
wrote
Rethinking
Positive
Thinking
:
Inside
the
New
Science
of
Motivation
,
[53]
<>
a
jami
'
ar
New
York
,
wacce
ta
rubuta
littafin
'
Rethinking
Positive
Thinking
:
Inside
the
New
Science
of
Motivation
',
[54]
#:
says
that
when
she
started
studying
positive
thinking
,
[55]
<>
ta
ce
lokacin
da
ta
fara
nazarin
sa
rai
da
samun
nasara
,
[56]
#:
she
discovered
that
energy
,
measured
by
blood
pressure
,
[57]
<>
ta
gano
cewa
karfin
bugawar
jinni
[58]
#:
drops
when
people
generate
happy
fantasies
about
the
future
[59]
<>
na
raguwa
a
duk
lokacin
da
mutane
su
ke
kyakkyawan
zaton
cewa
za
su
samu
rayuwa
mai
kyau
a
gaba
[60]
#:
like
landing
a
job
or
earning
money
.
[61]
<>
kamar
samun
aikin
yi
ko
samun
karin
kudi
.
[62]
#:
“
The
problem
is
people
don
’
t
get
up
their
energy
to
fulfil
their
wishes
,”
says
Oettingen
.
[63]
<> "
Matsalar
ita
ce
mutane
ba
sa
zage
damtse
su
yi
kokarin
cika
burikansu
,"
in
ji
Oettingen
.
[64]
#:
Often
[65]
<>
Mafi
yawan
lokuta
,
[66]
#:
when
people
fantasise
about
achieving
their
goals
[67]
<>
idan
mutane
su
ka
fara
mafarkin
cimma
burinsu
[68]
#:
they
may
not
exert
enough
effort
to
actually
achieve
them
,
she
says
.
[69]
<>
sai
su
kasa
zage
damtse
wurin
ganin
sun
biya
bukatunsu
.
[70]
#:
Oettingen
found
,
for
example
,
that
two
years
after
university
graduates
fantasised
about
getting
a
job
,
[71]
<>
Alal
misali
,
Oettingen
ta
gano
cewa
,
shekaru
biyu
bayan
dalibai
sun
kammala
jami
'
a
da
kyakkyawan
zaton
samun
ingantaccen
aiki
,
[72]
#:
they
ended
up
earning
less
and
receiving
fewer
job
offers
than
those
graduates
who
were
more
filled
with
doubt
and
worry
.
[73]
<>
sai
ka
tarar
su
na
aikin
da
ba
su
kai
na
daliban
da
suka
kammala
jami
'
a
da
fargabar
samun
aiki
ba
.
[74]
#:
It
turns
out
they
also
sent
out
fewer
job
applications
.
[75]
<>
Masu
kyakkyawan
zaton
ba
sa
aikawa
da
takardun
neman
aiki
da
yawa
kamar
na
masu
fargabar
ba
za
su
samu
yadda
su
ke
so
ba
.
[76]
#:
“
They
fantasise
about
it
and
then
feel
already
accomplished
and
relax
,”
[77]
<>
Ta
ce
; "
Idan
su
ka
yi
tunanin
samu
,
sai
su
ji
kamar
ma
burinsu
ya
riga
ya
cika
,"
[78]
#:
and
lose
the
motivation
it
takes
to
make
things
happen
,
she
says
.
[79]
<>
hakan
ke
karya
musu
lagon
ci
gaba
da
kokarin
nema
.
[80]
#:
Nimita
Shah
,
the
director
of
the
London
-
based
group
The
Career
Psychologist
,
[81]
<>
Nimita
Shah
,
darakta
a
kamfanin
nazarin
halayyar
bil
'
adama
kan
batutuwan
da
su
ka
shafi
sana
'
a
da
ke
birnin
London
'
The
Career
Psychologist
',
[82]
#:
says
people
often
come
in
feeling
frustrated
about
[83]
<>
ta
ce
mutane
da
daman
a
zuwa
wurinsu
ne
da
takaicin
cewa
[84]
#:
not
being
able
to
manifest
their
wishes
[85]
<>
sun
kasa
cimma
muradunsu
[86]
#:
and
then
they
feel
guilty
[87]
<>
kuma
sai
su
fara
zargin
kansu
[88]
#:
about
having
negative
thoughts
,
worried
that
their
downbeat
thinking
is
part
of
the
problem
.
[89]
<>
cewa
tunanin
rashin
nasarar
da
su
ke
yi
na
da
alaka
matsalar
da
suke
samu
.
[90]
#:
“
It
’
s
similar
to
having
an
immediate
diet
quick
fix
,”
says
Shah
.
[91]
<>
Shah
ta
ce
; "
Fata
nagari
na
iya
kawo
kaimi
na
dan
lokaci
,
[92]
#:
Fantasising
about
the
future
may
help
create
a
short
-
term
boost
,
but
“
in
the
long
term
it
adds
to
people
feeling
worse
”.
[93]
<>
amma
ya
na
sa
mutane
jin
ba
dadi
idan
tafiya
ta
yi
nisa
."
[94]
#:
Naturally
hardwired
[95]
<>
Haka
Allah
ya
yi
mu
[96]
#:
So
,
should
we
be
worried
and
thinking
the
worst
is
around
the
corner
more
of
the
time
?
[97]
<>
Idan
haka
ne
,
kamata
ya
yi
ke
nan
kullum
mu
kasance
cikin
fargabar
cewa
akwai
matsala
a
cikin
duk
abubuwan
da
zamu
yi
?
[98]
#:
That
could
be
tough
.
[99]
<>
Abin
da
kamar
wuya
.
[100]
#:
Optimism
is
embedded
in
the
human
psyche
,
[101]
<>
Fata
nagari
wani
bangare
ne
na
dabi
'
ar
mutane
,
[102]
#:
says
Tali
Sharot
,
author
of
The
Optimism
Bias
[103]
<>
a
cewar
Tali
Sharot
,
marubuciyar
'
The
Optimism
Bias
'
[104]
#:
and
director
of
the
Affective
Brain
Lab
,
a
London
-
based
group
[105]
<>
kuma
darakta
a
cibiyar
bincike
ta
'
Affective
Brain
Lab
'
[106]
#:
that
studies
how
emotions
affect
the
brain
.
[107]
<>
wacce
ke
nazarin
yadda
tunani
yake
tasiri
akan
kwakwalwa
.
[108]
#:
She
had
been
trying
to
study
the
impact
of
negative
events
on
emotion
[109]
<>
Ta
na
kokarin
gano
tasirin
mummunan
zato
ne
[110]
#:
when
she
stumbled
across
the
idea
that
people
are
naturally
hardwired
to
think
positively
.
[111]
<>
lokacin
da
ta
gano
cewa
an
gina
halittar
mutane
ne
kan
kyakkyawan
zato
.
[112]
#:
In
her
initial
experiments
[113]
<>
A
gwaje
-
gwajenta
na
farko
,
[114]
#:
she
asked
people
to
imagine
future
negative
scenarios
[115]
<>
ta
nemi
mutane
da
su
yi
hasashen
faruwar
wani
mummunan
abu
a
rayuwarsu
[116]
#:
such
as
relationship
breakups
or
losing
a
job
.
[117]
<>
kamar
batawa
da
masoyansu
ko
kuma
korarsu
daga
aiki
.
[118]
#:
She
found
that
people
would
automatically
change
the
negative
experience
to
a
positive
one
—
[119]
<>
Sai
ta
gano
cewa
mutane
na
maye
gurbin
mummunan
lamari
da
kyakkyawan
zato
-
[120]
#:
they
would
say
,
for
example
,
that
they
broke
up
with
their
partner
and
found
an
even
better
one
.
[121]
<>
misali
su
kan
ce
,
na
bata
da
masoyina
amma
na
samu
wanda
ya
fi
shi
.
[122]
#:
“
It
ruined
my
experiment
,”
says
Sharot
,
[123]
<> "
Hakan
ya
bata
min
bincikena
"
in
ji
Sharot
,
[124]
#:
but
she
realised
that
people
have
an
inherent
bias
towards
optimism
.
[125]
<>
amma
ta
gano
cewa
mutane
sun
fi
karkato
ga
fatan
alheri
.
[126]
#:
“
They
imagine
the
future
to
be
better
than
the
past
,”
she
says
.
[127]
<>
Ta
ce
; "
Su
kan
dauka
cewa
gaba
tafi
baya
kyau
."
[128]
#:
That
sort
of
optimism
bias
,
[129]
<>
Wannan
sa
rai
da
samun
nasara
,
[130]
#:
which
Sharot
calculates
exists
in
80
%
of
the
population
regardless
of
culture
or
country
,
[131]
<>
wanda
Sharot
ta
kiyasta
cewa
ana
samunsa
a
kaso
80
%
na
al
'
ummar
kowacee
kasa
,
[132]
#:
helps
people
get
motivated
in
the
first
place
.
[133]
<>
na
taimakawa
wurin
ingiza
mutane
su
yi
abubuwan
da
su
ka
kamata
.
[134]
#:
Studies
also
show
that
optimists
live
longer
and
are
more
likely
to
be
healthier
.
[135]
<>
Sakamakon
bincike
ya
kuma
nuna
cewa
masu
kyakkyawan
fata
sun
fi
samun
tsawon
rai
da
ingantacciyar
lafiya
.
[136]
#:
Positive
thoughts
,
she
says
,
can
also
become
a
self
-
fulfilling
prophecy
.
[137]
<>
Ta
kuma
kara
da
cewa
fata
nagari
na
iya
taimakawa
mutane
wurin
gyara
rayuwarsu
;
[138]
#:
People
who
believe
they
are
going
to
live
longer
may
end
up
eating
healthier
and
exercising
.
[139]
<>
wato
wadanda
su
ke
sa
ran
ganin
su
na
motsa
jiki
tare
da
cin
abinci
mai
kyau
su
kan
zama
masu
yin
hakan
.
[140]
#:
And
ingrained
optimism
bias
also
helps
people
prevail
in
the
face
of
dire
circumstances
.
[141]
<>
Haka
kuma
sa
rai
da
samun
nasara
shi
ke
bai
wa
mutane
damar
jurewa
idan
suka
samu
koma
baya
.
[142]
#:
But
the
optimism
bias
also
tends
to
cause
people
to
underestimate
risk
.
[143]
<>
Sai
dai
kuma
wannan
kyakkyawan
fatan
na
sa
mutane
su
raina
hatsarin
da
suke
fuskanta
.
[144]
#:
That
means
for
all
its
upside
,
we
also
,
[145]
<>
Wannan
na
nufin
kodayake
sa
rai
da
samun
nasara
na
da
rana
,
duk
da
haka
ya
na
iya
jawo
mu
kasa
gane
,
[146]
#:
say
,
underestimate
the
amount
of
time
and
money
a
project
will
take
or
how
a
new
pair
of
shoes
will
make
us
happy
.
[147]
<>
alal
misali
,
yawan
kudi
da
lokacin
da
muke
bukata
wurin
kafa
wani
sabon
kamfani
.
[148]
#:
Embracing
your
inner
negative
Nelly
[149]
<>
Ciza
-
ka
-
busa
[150]
#:
But
if
our
natural
inclination
is
to
be
sunny
in
our
thinking
,
[151]
<>
Tun
da
yake
an
halicce
mu
ne
bisa
tsarin
yi
wa
kanmu
kyakkyawan
fata
,
[152]
#:
it
will
take
practice
to
take
on
board
just
enough
negative
to
help
offset
those
optimism
blinders
.
[153]
<>
ashe
ke
nan
sai
mun
tarbiyyantar
da
kanmu
wurin
gano
matsalolin
da
zamu
iya
fuskanta
a
kokarin
cimma
nasarar
abinda
muka
sa
gaba
.
[154]
#:
Using
her
two
decades
of
research
,
[155]
<>
Bayan
binciken
fiye
da
shekaru
20
,
[156]
#:
Oettingen
developed
a
tool
called
WOOP
,
[157]
<>
Oettingen
ta
kirkiro
wani
ma
'
auni
da
ta
kira
WOOP
[158]
#:
which
stands
for
wish
,
outcome
,
obstacle
and
plan
.
[159]
<>
wanda
ke
auna
abinda
muke
fata
,
matsalalon
da
zamu
iya
fuskanta
,
hanyoyin
da
zamu
iya
kauce
musu
,
da
kuma
yadda
zamu
tabbatar
da
burin
namu
.
[160]
#:
The
tool
,
also
available
as
a
website
[161]
<>
Ma
'
aunin
da
ake
iya
samu
a
shafin
intanet
[162]
#:
and
smartphone
app
,
[163]
<>
ko
kuma
manhajar
wayar
komai
-
da
-
ruwanka
,
[164]
#:
walks
people
through
a
series
of
exercises
designed
to
help
them
come
up
with
concrete
strategies
to
achieve
their
short
-
or
long
-
term
goals
,
[165]
<>
wanda
mutane
za
'
a
iya
amfani
da
su
wurin
gano
hanyoyin
da
zasu
cimma
manufofinsu
[166]
#:
mixing
positive
thinking
with
attention
to
any
downsides
and
barriers
.
[167]
<>
ta
hanyar
gwama
fata
nagari
tare
da
bada
kulawa
ta
musamman
ga
abubuwan
da
za
su
iya
kawo
cikas
.
[168]
#:
For
example
,
you
might
want
to
start
a
company
[169]
<>
Ga
misali
,
ka
na
iya
son
kafa
kamfani
[170]
#:
but
then
realise
you
hate
to
ask
people
for
money
or
don
’
t
want
to
work
long
hours
.
[171]
<>
amma
kuma
ka
san
baka
son
tambayar
mutane
su
ba
ka
kudi
kumi
ba
ka
san
shafe
sa
'
o
'
i
masu
yawa
ka
na
aiki
.
[172]
#:
You
can
then
either
figure
out
a
way
around
those
obstacles
,
[173]
<>
Don
haka
ko
dai
ka
dauki
matakan
kaucewa
wadannan
matsaloli
[174]
#:
like
teaming
up
[175]
<>
kamar
hada
kai
[176]
#:
with
a
sales
person
[177]
<>
da
wanda
ya
kware
wurin
sayar
da
haja
[178]
#:
or
sticking
to
predefined
work
hours
.
[179]
<>
ko
kuma
tabbatar
da
ka
gudanar
da
aikin
cikin
wani
kayyadadden
lokaci
.
[180]
#:
Or
you
might
decide
that
the
obstacle
is
too
big
and
isn
’
t
worth
it
after
all
—
before
you
’
ve
performed
poorly
.
[181]
<>
Ko
kuma
idan
ka
ga
matsalar
ta
yi
girma
da
yawa
sai
ka
kwance
niyyarka
maimakon
ka
fara
ka
kuma
kasa
.
[182]
#:
“
Then
at
least
you
can
put
the
goal
aside
without
a
bad
conscience
and
you
can
say
‘
no
,
no
I
’
ve
looked
it
and
at
the
moment
it
does
not
fit
into
my
life
’,”
Oettingen
says
.
[183]
<> "
Ka
ga
ke
nan
ka
na
iya
sauya
aniya
ba
tare
da
ka
ji
ba
dadi
ba
,"
in
ji
Oettingen
.
[184]
#:
When
Stausholm
started
the
sustainable
pencil
company
Sprout
a
few
years
ago
[185]
<>
Lokacin
da
Stausholm
ya
kafa
kamfanin
Sprout
,
mai
samar
da
fensir
din
da
ba
zai
yi
illa
ga
muhalli
ba
[186]
#:
he
took
lessons
from
his
earlier
business
failures
.
[187]
<>
ya
yi
amfani
da
darasin
da
ya
koya
daga
karyewar
kamfaninsu
na
baya
.
[188]
#:
He
put
all
agreements
down
on
paper
[189]
<>
Duk
yarjejeniyar
da
zai
kulla
ya
na
tabbatar
an
yi
a
rubuce
,
[190]
#:
and
made
contingency
plans
for
the
worst
-
case
scenario
.
[191]
<>
sannan
kuma
ya
na
fitar
da
tsare
-
tsaren
matakan
da
zai
dauka
idan
lamarin
ya
zo
da
matsala
.
[192]
#:
Now
the
company
sells
more
than
450
,
000
pencils
a
month
in
60
countries
,
[193]
<>
A
yanzu
haka
kamfanin
na
sayar
da
fensira
fiye
da
450
,
000
a
kowanne
wata
a
kasashe
60
,
[194]
#:
results
which
have
surprised
even
Stausholm
.
[195]
<>
abinda
shi
kansa
Stausholm
bai
taba
zaton
haka
ba
.
[196]
#:
“
There
is
a
lot
of
talk
about
being
positive
when
being
a
business
owner
,”
says
Stausholm
.
[197]
<> "
Akwai
maganganu
da
ake
yi
da
yawa
game
da
sa
rai
da
samun
nasara
idan
ka
na
da
kamfaninka
,"
in
ji
Stausholm
.
[198]
#:
“
But
the
opposite
of
positive
is
not
negative
—
[199]
<> "
Kishiyar
sa
rai
da
samun
nasara
bashi
ne
sa
rai
da
rashin
nasara
ba
–
[200]
#:
it
’
s
having
a
sense
of
being
realistic
about
what
you
can
achieve
and
accomplish
.”
[201]
<>
sai
dai
fahimtar
abinda
za
ka
iya
yi
da
wanda
ba
za
ka
iya
ba
."
[202]
Last modified
23 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
Positive thinking can make you too lazy to meet your goals [1] <> Sa rai da nasara na iya kawo lalaci; Sa rai da nasara na taimakawa amma kuma zai iya kashe gwiwa [2]
2
#:
Want to succeed? Your optimism might be getting in the way. [3] <> Ka na son ka yi nasara? Me yiwuwa ne fata nagari ke hana ka cimma buri [4]
3
#:
About fifteen years ago, [5] <> Kimanin shekaru 15 da su ka wuce [6]
4
#:
when entrepreneur Michael Stausholm started a business with a friend, [7] <> lokacin da Michael Stausholm ya kafa wani kamfani tare da abokinsa, [8]
5
#:
his partner painted a rosy picture of the future of the business and promised him a lot of success. [9] <> abokin ya nuna masa cewa kamfanin zai samu daukaka kuma kasuwancinsu zai yi riba. [10]
6
#:
Stausholm believed him [11] <> Stausholm ya amince da bayanin, [12]
7
#:
and felt uplifted, [13] <> kuma haka ya kara masa kwarin gwiwa [14]
8
#:
as if saying it would will it to be so. [15] <> har ya ji kamar fadar daidai take da cikawa. [16]
9
#:
Thinking positive, after all, is a common step to success, right? [17] <> Ko ba komai ai an ce tunanika, kamanninka ko? [18]
10
#:
“Positive thinking is something in the DNA of most entrepreneurs,” [19] <> "Sa rai da nasara, dabi'a ce da ta ratsa jinin mafi yawan masu kafa kamfanonin kansu," [20]
11
#:
says Stausholm, who is based in Copenhagen and who previously worked for shipping company Maersk [21] <> in ji Stausholm, mazaunin Copenhagen wanda ya taba yin aiki a kamfanin safarar jiragen ruwa na Maersk [22]
12
#:
and then went on to consult for large companies on sustainability issues. [23] <> inda daga bisani ya zama mai bada shawara ga manyan kamfanoni kan abubuwan da suka shafi dorewar harkokinsu. [24]
13
#:
But when the business fell apart, he learned an important lesson. [25] <> Amma lokacin da kamfaninsu ya karye, ya koyi darasi mai muhimmanci. [26]
14
#:
There’s a downside to the power of positivity. “Just being positive and happy go lucky is not going to work — it has to be mixed with realism,” he says. [27] <> Wato sa rai da samun nasara shi ma ya na da tasa illar. "Sa rai da samun nasara kurum ba zai kai ka ko'ina ba - sai ka hada da kallon gaskiyar lamari". [28]
15
#:
The power of positive thinking has been a guiding principle for business leaders at least since 1936 [29] <> Sa rai da samun nasara na cikin abubuwan da jagororin kamfanonin kasuwanci su ka sa gaba akalla tun a 1936 [30]
16
#:
when Napoleon Hill published Think and Grow Rich. [31] <> lokacin da Napoleon Hill ya wallafa littafin 'Think and Grow Rich'. [32]
17
#:
Two decades later Norman Vincent Peale wrote The Power of Positive Thinking, [33] <> Bayan shekaru 20 kuma Norman Vincent Peale ya rubuta 'The power of Positive Thinking', [34]
18
#:
which has sold more than 21 million copies worldwide, [35] <> wanda kawo yanzu an sayar da fiye da kofe miliyan 21 a fadin duniya. [36]
19
#:
and more recently Rhonda Byrne’s The Secret has gripped business leaders and others with its promises of success based on positive thinking. [37] <> A baya-bayan nan kuma Rhonda Byrne ta rubuta 'The Secret' wanda shi ma yake kara jan hankalin masu kamfanonin kasuwanci game da muhimmancin sa rai da samun nasara. [38]
20
#:
According to these positive-thinking tomes, [39] <> A cewar wadannan littattafan sa rai da samun nasarar, [40]
21
#:
negative thoughts or doubts stand in the way of success. [41] <> shakka ko tunanin rashin nasara na zama kalubale ga samun nasarar kasuwanci. [42]
22
#:
But, in fact, a new crop of research [43] <> Sai dai kuma sababbin binciken da aka gudanar a baya-bayan nan [44]
23
#:
finds that positive thinking has its limits — [45] <> na nuna cewa sa rai da samun nasara na da iyakarsa- [46]
24
#:
and even brings its own pitfalls. [47] <> kai ya na ma kawo matsaloli. [48]
25
#:
Positivity could be limiting your success. The seductive power of fantasy [49] <> Yaudarar kai [50]
26
#:
Gabriele Oettingen, a professor of psychology [51] <> Gabriele Oettingen, farfesar nazarin halayyar dan Adam [52]
27
#:
at New York University who wrote Rethinking Positive Thinking: Inside the New Science of Motivation, [53] <> a jami'ar New York, wacce ta rubuta littafin 'Rethinking Positive Thinking: Inside the New Science of Motivation', [54]
28
#:
says that when she started studying positive thinking, [55] <> ta ce lokacin da ta fara nazarin sa rai da samun nasara, [56]
29
#:
she discovered that energy, measured by blood pressure, [57] <> ta gano cewa karfin bugawar jinni [58]
30
#:
drops when people generate happy fantasies about the future [59] <> na raguwa a duk lokacin da mutane su ke kyakkyawan zaton cewa za su samu rayuwa mai kyau a gaba [60]
31
#:
like landing a job or earning money. [61] <> kamar samun aikin yi ko samun karin kudi. [62]
32
#:
“The problem is people don’t get up their energy to fulfil their wishes,” says Oettingen. [63] <> "Matsalar ita ce mutane ba sa zage damtse su yi kokarin cika burikansu," in ji Oettingen. [64]
33
#:
Often [65] <> Mafi yawan lokuta, [66]
34
#:
when people fantasise about achieving their goals [67] <> idan mutane su ka fara mafarkin cimma burinsu [68]
35
#:
they may not exert enough effort to actually achieve them, she says. [69] <> sai su kasa zage damtse wurin ganin sun biya bukatunsu. [70]
36
#:
Oettingen found, for example, that two years after university graduates fantasised about getting a job, [71] <> Alal misali, Oettingen ta gano cewa, shekaru biyu bayan dalibai sun kammala jami'a da kyakkyawan zaton samun ingantaccen aiki, [72]
37
#:
they ended up earning less and receiving fewer job offers than those graduates who were more filled with doubt and worry. [73] <> sai ka tarar su na aikin da ba su kai na daliban da suka kammala jami'a da fargabar samun aiki ba. [74]
38
#:
It turns out they also sent out fewer job applications. [75] <> Masu kyakkyawan zaton ba sa aikawa da takardun neman aiki da yawa kamar na masu fargabar ba za su samu yadda su ke so ba. [76]
39
#:
“They fantasise about it and then feel already accomplished and relax,” [77] <> Ta ce; "Idan su ka yi tunanin samu, sai su ji kamar ma burinsu ya riga ya cika," [78]
40
#:
and lose the motivation it takes to make things happen, she says. [79] <> hakan ke karya musu lagon ci gaba da kokarin nema. [80]
41
#:
Nimita Shah, the director of the London-based group The Career Psychologist, [81] <> Nimita Shah, darakta a kamfanin nazarin halayyar bil'adama kan batutuwan da su ka shafi sana'a da ke birnin London 'The Career Psychologist', [82]
42
#:
says people often come in feeling frustrated about [83] <> ta ce mutane da daman a zuwa wurinsu ne da takaicin cewa [84]
43
#:
not being able to manifest their wishes [85] <> sun kasa cimma muradunsu [86]
44
#:
and then they feel guilty [87] <> kuma sai su fara zargin kansu [88]
45
#:
about having negative thoughts, worried that their downbeat thinking is part of the problem. [89] <> cewa tunanin rashin nasarar da su ke yi na da alaka matsalar da suke samu. [90]
46
#:
“It’s similar to having an immediate diet quick fix,” says Shah. [91] <> Shah ta ce; "Fata nagari na iya kawo kaimi na dan lokaci, [92]
47
#:
Fantasising about the future may help create a short-term boost, but “in the long term it adds to people feeling worse”. [93] <> amma ya na sa mutane jin ba dadi idan tafiya ta yi nisa." [94]
48
#:
Naturally hardwired [95] <> Haka Allah ya yi mu [96]
49
#:
So, should we be worried and thinking the worst is around the corner more of the time? [97] <> Idan haka ne, kamata ya yi ke nan kullum mu kasance cikin fargabar cewa akwai matsala a cikin duk abubuwan da zamu yi? [98]
50
#:
That could be tough. [99] <> Abin da kamar wuya. [100]
51
#:
Optimism is embedded in the human psyche, [101] <> Fata nagari wani bangare ne na dabi'ar mutane, [102]
52
#:
says Tali Sharot, author of The Optimism Bias [103] <> a cewar Tali Sharot, marubuciyar 'The Optimism Bias' [104]
53
#:
and director of the Affective Brain Lab, a London-based group [105] <> kuma darakta a cibiyar bincike ta 'Affective Brain Lab' [106]
54
#:
that studies how emotions affect the brain. [107] <> wacce ke nazarin yadda tunani yake tasiri akan kwakwalwa. [108]
55
#:
She had been trying to study the impact of negative events on emotion [109] <> Ta na kokarin gano tasirin mummunan zato ne [110]
56
#:
when she stumbled across the idea that people are naturally hardwired to think positively. [111] <> lokacin da ta gano cewa an gina halittar mutane ne kan kyakkyawan zato. [112]
57
#:
In her initial experiments [113] <> A gwaje-gwajenta na farko, [114]
58
#:
she asked people to imagine future negative scenarios [115] <> ta nemi mutane da su yi hasashen faruwar wani mummunan abu a rayuwarsu [116]
59
#:
such as relationship breakups or losing a job. [117] <> kamar batawa da masoyansu ko kuma korarsu daga aiki. [118]
60
#:
She found that people would automatically change the negative experience to a positive one — [119] <> Sai ta gano cewa mutane na maye gurbin mummunan lamari da kyakkyawan zato- [120]
61
#:
they would say, for example, that they broke up with their partner and found an even better one. [121] <> misali su kan ce, na bata da masoyina amma na samu wanda ya fi shi. [122]
62
#:
“It ruined my experiment,” says Sharot, [123] <> "Hakan ya bata min bincikena" in ji Sharot, [124]
63
#:
but she realised that people have an inherent bias towards optimism. [125] <> amma ta gano cewa mutane sun fi karkato ga fatan alheri. [126]
64
#:
“They imagine the future to be better than the past,” she says. [127] <> Ta ce; "Su kan dauka cewa gaba tafi baya kyau." [128]
65
#:
That sort of optimism bias, [129] <> Wannan sa rai da samun nasara, [130]
66
#:
which Sharot calculates exists in 80% of the population regardless of culture or country, [131] <> wanda Sharot ta kiyasta cewa ana samunsa a kaso 80% na al'ummar kowacee kasa, [132]
67
#:
helps people get motivated in the first place. [133] <> na taimakawa wurin ingiza mutane su yi abubuwan da su ka kamata. [134]
68
#:
Studies also show that optimists live longer and are more likely to be healthier. [135] <> Sakamakon bincike ya kuma nuna cewa masu kyakkyawan fata sun fi samun tsawon rai da ingantacciyar lafiya. [136]
69
#:
Positive thoughts, she says, can also become a self-fulfilling prophecy. [137] <> Ta kuma kara da cewa fata nagari na iya taimakawa mutane wurin gyara rayuwarsu; [138]
70
#:
People who believe they are going to live longer may end up eating healthier and exercising. [139] <> wato wadanda su ke sa ran ganin su na motsa jiki tare da cin abinci mai kyau su kan zama masu yin hakan. [140]
71
#:
And ingrained optimism bias also helps people prevail in the face of dire circumstances. [141] <> Haka kuma sa rai da samun nasara shi ke bai wa mutane damar jurewa idan suka samu koma baya. [142]
72
#:
But the optimism bias also tends to cause people to underestimate risk. [143] <> Sai dai kuma wannan kyakkyawan fatan na sa mutane su raina hatsarin da suke fuskanta. [144]
73
#:
That means for all its upside, we also, [145] <> Wannan na nufin kodayake sa rai da samun nasara na da rana, duk da haka ya na iya jawo mu kasa gane, [146]
74
#:
say, underestimate the amount of time and money a project will take or how a new pair of shoes will make us happy. [147] <> alal misali, yawan kudi da lokacin da muke bukata wurin kafa wani sabon kamfani. [148]
75
#:
Embracing your inner negative Nelly [149] <> Ciza-ka-busa [150]
76
#:
But if our natural inclination is to be sunny in our thinking, [151] <> Tun da yake an halicce mu ne bisa tsarin yi wa kanmu kyakkyawan fata, [152]
77
#:
it will take practice to take on board just enough negative to help offset those optimism blinders. [153] <> ashe ke nan sai mun tarbiyyantar da kanmu wurin gano matsalolin da zamu iya fuskanta a kokarin cimma nasarar abinda muka sa gaba. [154]
78
#:
Using her two decades of research, [155] <> Bayan binciken fiye da shekaru 20, [156]
79
#:
Oettingen developed a tool called WOOP, [157] <> Oettingen ta kirkiro wani ma'auni da ta kira WOOP [158]
80
#:
which stands for wish, outcome, obstacle and plan. [159] <> wanda ke auna abinda muke fata, matsalalon da zamu iya fuskanta, hanyoyin da zamu iya kauce musu, da kuma yadda zamu tabbatar da burin namu. [160]
81
#:
The tool, also available as a website [161] <> Ma'aunin da ake iya samu a shafin intanet [162]
82
#:
and smartphone app, [163] <> ko kuma manhajar wayar komai-da-ruwanka, [164]
83
#:
walks people through a series of exercises designed to help them come up with concrete strategies to achieve their short- or long-term goals, [165] <> wanda mutane za'a iya amfani da su wurin gano hanyoyin da zasu cimma manufofinsu [166]
84
#:
mixing positive thinking with attention to any downsides and barriers. [167] <> ta hanyar gwama fata nagari tare da bada kulawa ta musamman ga abubuwan da za su iya kawo cikas. [168]
85
#:
For example, you might want to start a company [169] <> Ga misali, ka na iya son kafa kamfani [170]
86
#:
but then realise you hate to ask people for money or don’t want to work long hours. [171] <> amma kuma ka san baka son tambayar mutane su ba ka kudi kumi ba ka san shafe sa'o'i masu yawa ka na aiki. [172]
87
#:
You can then either figure out a way around those obstacles, [173] <> Don haka ko dai ka dauki matakan kaucewa wadannan matsaloli [174]
88
#:
like teaming up [175] <> kamar hada kai [176]
89
#:
with a sales person [177] <> da wanda ya kware wurin sayar da haja [178]
90
#:
or sticking to predefined work hours. [179] <> ko kuma tabbatar da ka gudanar da aikin cikin wani kayyadadden lokaci. [180]
91
#:
Or you might decide that the obstacle is too big and isn’t worth it after all — before you’ve performed poorly. [181] <> Ko kuma idan ka ga matsalar ta yi girma da yawa sai ka kwance niyyarka maimakon ka fara ka kuma kasa. [182]
92
#:
“Then at least you can put the goal aside without a bad conscience and you can say ‘no, no I’ve looked it and at the moment it does not fit into my life’,” Oettingen says. [183] <> "Ka ga ke nan ka na iya sauya aniya ba tare da ka ji ba dadi ba," in ji Oettingen. [184]
93
#:
When Stausholm started the sustainable pencil company Sprout a few years ago [185] <> Lokacin da Stausholm ya kafa kamfanin Sprout, mai samar da fensir din da ba zai yi illa ga muhalli ba [186]
94
#:
he took lessons from his earlier business failures. [187] <> ya yi amfani da darasin da ya koya daga karyewar kamfaninsu na baya. [188]
95
#:
He put all agreements down on paper [189] <> Duk yarjejeniyar da zai kulla ya na tabbatar an yi a rubuce, [190]
96
#:
and made contingency plans for the worst-case scenario. [191] <> sannan kuma ya na fitar da tsare-tsaren matakan da zai dauka idan lamarin ya zo da matsala. [192]
97
#:
Now the company sells more than 450,000 pencils a month in 60 countries, [193] <> A yanzu haka kamfanin na sayar da fensira fiye da 450,000 a kowanne wata a kasashe 60, [194]
98
#:
results which have surprised even Stausholm. [195] <> abinda shi kansa Stausholm bai taba zaton haka ba. [196]
99
#:
“There is a lot of talk about being positive when being a business owner,” says Stausholm. [197] <> "Akwai maganganu da ake yi da yawa game da sa rai da samun nasara idan ka na da kamfaninka," in ji Stausholm. [198]
100
#:
“But the opposite of positive is not negative — [199] <> "Kishiyar sa rai da samun nasara bashi ne sa rai da rashin nasara ba – [200]
101
#:
it’s having a sense of being realistic about what you can achieve and accomplish.” [201] <> sai dai fahimtar abinda za ka iya yi da wanda ba za ka iya ba." [202]