Toggle search
Search
Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/046 smart interrupting
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
How
rude
The
secret
to
smart
interrupting
[1]
<>
Yadda
ake
katse
mutane
cikin
ladabi
[2]
#:
On
a
global
conference
call
,
everyone
wants
to
get
their
point
across
.
[3]
<>
Idan
aka
bude
layin
waya
domin
tattaunawa
da
mutane
da
yawa
,
kowa
kan
so
ya
tofa
albarkanci
bakinsa
.
[4]
#:
So
how
can
you
interrupt
without
being
rude
?
[5]
<>
Amma
,
ta
yaya
za
ka
iya
katse
mutane
ba
tare
da
bata
wa
kowa
ba
?
[6]
#:
At
the
best
of
times
,
conference
calls
can
be
unwieldy
,
[7]
<>
Tattaunawar
waya
da
mutane
da
yawa
a
lokaci
guda
abu
ne
mai
wuyar
sha
'
ani
,
[8]
#:
from
the
guy
who
fails
to
mute
the
flushing
toilet
,
[9]
<>
kama
daga
wanda
za
ka
ji
karar
ruwan
famfonsa
a
kunne
,
[10]
#:
to
the
latecomers
who
join
midway
through
and
ask
questions
that
have
already
been
answered
.
[11]
<>
zuwa
ga
wadanda
su
ka
iso
daga
baya
amma
su
ke
tambayoyin
da
tuni
an
bada
amsoshinsu
.
[12]
#:
And
then
there
are
the
people
who
get
dropped
off
—
and
the
inevitable
beeping
sound
of
rejoining
.
[13]
<>
Ga
kuma
wadanda
wayoyinsu
kan
katse
su
yi
ta
kokarin
sake
shiga
tattaunawar
.
[14]
#:
But
perhaps
the
trickiest
part
of
any
conference
call
[15]
<>
Sai
dai
kuma
,
abinda
yafi
komai
wuya
a
irin
wannan
tattaunawar
ta
waya
shi
ne
,
[16]
#:
has
become
how
to
get
a
word
in
edgeways
.
[17]
<>
yadda
za
ka
samu
ka
ce
wani
abu
.
[18]
#:
There
’
s
no
body
language
to
cue
up
your
eager
-
to
-
speak
moment
,
none
of
the
visuals
of
face
-
to
-
face
communication
.
[19]
<>
Babu
wata
alama
da
zaka
iya
nunawa
da
gabbanka
ta
cewa
ka
na
son
yin
magana
kamar
yadda
akan
yi
idan
ana
hira
gaba
da
gaba
.
[20]
#:
With
so
many
voices
struggling
to
be
heard
—
interrupting
is
the
norm
.
[21]
<>
Ga
shi
kuma
mutane
da
yawa
na
son
a
ji
ta
-
bakinsu
.
[22]
#:
So
how
can
you
interject
without
being
rude
?
[23]
<>
Tambayar
anan
ita
ce
;
yaya
za
ka
iya
yin
magana
ba
tare
da
ka
bata
wa
kowa
ba
?
[24]
#:
Having
your
say
[25]
<>
Yin
magana
[26]
#:
Sylvain
Barrette
,
a
French
Canadian
who
works
in
asset
management
in
Frankfurt
,
[27]
<>
Sylvain
Barrette
,
dan
kasar
Canada
ne
bangaren
da
ke
amfani
da
harshen
Faransanci
,
[28]
#:
adapts
his
style
by
culture
[29]
<>
wanda
ya
ke
aikin
banki
a
birnin
Frankfurt
na
kasar
Jamus
.
[30]
#:
says
there
’
s
no
way
around
interrupting
on
calls
. “
You
just
have
to
do
it
.”
[31]
<>
Yace
katse
mutane
ya
zama
dole
; "
Babu
yadda
ka
iya
,
sai
ka
yi
."
[32]
#:
Even
so
,
over
the
years
he
’
s
developed
his
own
techniques
.
[33]
<>
Duk
da
haka
,
akwai
dabarun
da
yake
bi
kafin
ya
katse
mutane
.
[34]
#:
For
instance
,
Barrette
finds
it
easier
to
interrupt
French
people
,
compared
to
Germans
,
[35]
<>
Ga
misali
,
Barrette
yafi
katse
Faransawa
fiye
da
Jamusawa
[36]
#:
because
French
have
“
a
certain
level
of
chaos
on
the
call
anyway
”,
he
says
.
[37]
<> "
saboda
Faransanci
na
kunshe
da
hayaniya
da
yawa
,"
a
cewarsa
.
[38]
#:
“
With
French
people
,
everyone
is
talking
at
the
same
time
.
It
’
s
almost
normal
for
us
to
interrupt
each
other
.
[39]
<> "
Faransawa
sun
saba
hirar
da
ba
mai
jin
wani
don
haka
mun
saba
katse
juna
.
[40]
#:
As
for
Germans
,
you
have
to
wait
for
the
verb
at
the
end
of
the
sentence
.
It
’
s
very
impolite
to
interrupt
a
German
,
especially
in
German
,”
Barrette
said
.
[41]
<>
Jamusawa
kuwa
sun
saba
magana
dalla
-
dalla
,"
in
ji
Barrette
.
[42]
#:
“
At
the
end
of
the
day
,
what
matters
is
to
be
polite
.”
[43]
<> "
Amma
dai
sirrin
shi
ne
ka
girmama
mutane
lokacin
da
kake
katse
su
."
[44]
#:
First
,
[45]
<>
Na
farko
dai
,
[46]
#:
ensure
you
have
a
good
reason
for
interrupting
,
[47]
<>
ka
tabbatar
ka
na
da
kwakkwaran
dalilin
da
ya
sa
ka
yi
kutsen
,
[48]
#:
says
Richie
Frieman
,
who
blogs
as
the
Modern
Manners
Guy
and
is
author
of
REPLY
ALL
...
And
Other
Ways
to
Tank
Your
Career
.
[49]
<>
in
ji
Richie
Frieman
,
marubucin
littafin
kyakkyawar
mu
'
amala
a
zamanance
mai
suna
"
REPLY
ALL
...
And
Other
Ways
to
Tank
Your
Career
".
[50]
#:
Reasons
may
include
pushing
people
to
make
decisions
,
[51]
<>
Dalilin
na
iya
zama
na
kokarin
iza
mutane
su
yanke
hukunci
,
[52]
#:
summing
up
next
steps
,
[53]
<>
tattara
bayanin
matsayar
da
aka
cimma
[54]
#:
or
moving
certain
discussion
topics
to
future
calls
,
he
says
.
[55]
<>
ko
kuma
ware
wadansu
bayanan
da
za
'
a
tattauna
akai
nan
gaba
.
[56]
#:
Next
,
test
the
waters
to
find
the
right
way
to
interrupt
on
calls
with
people
from
different
cultures
and
different
hierarchy
levels
by
listening
first
to
the
way
people
from
that
culture
do
it
.
[57]
<>
Mataki
na
biyu
shi
ne
ka
saurari
yadda
sauran
mutane
ke
katse
wasu
domin
fahimtar
hanyoyin
da
su
ka
karbu
wurin
mutanen
da
ka
ke
tattaunawar
da
su
.
[58]
#:
Don
’
t
be
a
shamer
[59]
<>
Kar
ka
bada
kunya
[60]
#:
Once
you
interrupt
a
conversation
,
you
have
the
stage
,
[61]
<>
Da
zarar
ka
katse
mai
magana
,
to
kowa
zai
mai
da
hankali
gare
ka
,
[62]
#:
Frieman
says
,
so
don
’
t
be
anti
-
climactic
.
[63]
<>
in
ji
Frieman
,
don
haka
kar
ka
yi
abin
kunya
.
[64]
#:
“
You
better
make
sure
that
you
’
re
coming
with
something
substantial
.
[65]
<> "
Ka
tabbatar
maganar
da
zaka
fada
mai
muhimmanci
ce
.
[66]
#:
Not
that
it
’
s
going
to
be
, ‘
Yeah
,
I
agree
with
Dave
.’”
[67]
<>
Ba
wai
kawai
'
na
amince
da
wane
ba
'".
[68]
#:
If
the
interruption
is
constructive
,
it
will
go
over
better
,
Frieman
says
.
[69]
<>
Idan
kutsen
naka
na
da
ma
'
ana
,
zai
fi
saurin
samun
karbuwa
,
a
cewar
Frieman
.
[70]
#:
“
I
hate
it
when
somebody
says
, ‘
Let
’
s
wrap
it
up
’...
[71]
<> "
Na
kan
ji
haushi
idan
wani
ya
ce
, '
Ina
ga
ya
isa
haka
'…
[72]
#:
This
diminishes
the
person
’
s
standing
,”
Frieman
said
.
[73]
<>
Wannan
wulakanta
mai
maganar
ne
,"
in
ji
Frieman
.
[74]
#:
If
you
imply
that
a
contribution
was
not
valuable
,
you
often
end
up
looking
bad
.
[75]
<>
Duk
lokacin
da
ka
nuna
gudunmawar
wani
ba
ta
da
amfani
,
za
a
kalle
ka
a
matsayin
mara
mutunci
.
[76]
#:
To
avoid
this
,
[77]
<>
Domin
kauce
wa
haka
,
[78]
#:
he
interrupts
gently
,
[79]
<>
akan
katse
mutane
ne
a
hankali
,
[80]
#:
segueing
to
thank
the
speaker
for
sharing
,
ignoring
it
when
little
progress
was
made
.
[81]
<>
tare
da
gode
wa
mai
maganar
bisa
batutuwan
da
yake
fada
.
[82]
#:
Then
Frieman
quickly
turns
the
conversation
so
that
the
rambler
has
no
chance
to
resume
with
the
foregone
point
.
[83]
<>
Daga
nan
sai
Frieman
ya
karkata
akalar
hirar
ta
yadda
wancan
mai
surutun
ba
zai
ci
gaba
da
zuba
ba
.
[84]
#:
He
will
say
, “
That
’
s
a
really
good
point
,
[85]
<>
Ya
kan
ce
, "
Wannan
maganar
tana
da
muhimmanci
,
[86]
#:
and
one
thing
we
could
think
about
for
next
time
,
[87]
<>
kuma
zamu
iya
tattaunata
nan
gaba
,
[88]
#:
since
we
’
re
running
out
of
time
,
is
XYZ
.”
[89]
<>
kasancewar
yanzu
lokaci
na
neman
kwace
mana
."
[90]
#:
Be
clear
and
concise
[91]
<>
Ban
da
in
-
da
-
in
-
da
[92]
#:
Katharina
Barta
,
an
Innovation
Design
Expert
for
the
Creator
Space
program
at
BASF
in
Ludwigshafen
,
[93]
<>
Katharina
Barta
,
ma
'
aikaciyar
kamfanin
BASF
a
Jamus
,
[94]
#:
led
part
of
a
global
project
last
year
that
involved
planning
six
major
tour
stops
around
the
world
.
[95]
<>
ta
jagoranci
wani
bangare
na
shirin
samar
da
tashoshin
'
yan
yawon
bude
ido
a
manyan
birane
shida
dake
fadin
duniya
.
[96]
#:
She
says
she
spent
a
large
percentage
of
her
time
during
the
project
in
global
conference
calls
,
some
starting
as
early
as
6
:
00
or
as
late
as
20
:
00
.
[97]
<>
A
lokacin
aiki
ta
na
kashe
mafi
yawan
lokutanta
ne
wurin
tattaunawa
kai
tsaye
da
mutane
da
dama
a
wayar
tarho
.
[98]
#:
she
says
,
interrupting
others
[99]
<>
Tace
katse
maganar
sauran
mutane
[100]
#:
was
an
integral
part
of
leading
calls
,
[101]
<>
na
daya
daga
cikin
aikin
jagorar
tattaunawar
,
[102]
#:
and
it
was
made
easier
[103]
<>
kuma
abin
ya
zo
da
sauki
[104]
#:
because
the
team
had
taken
time
up
front
to
define
clear
roles
and
responsibilities
.
[105]
<>
kasancewar
ita
da
abokan
aikinta
sun
dauki
lokaci
mai
tsawo
wurin
tantance
rawar
da
kowa
zai
taka
.
[106]
#:
When
calls
were
of
an
exploratory
nature
at
the
beginning
of
the
project
,
[107]
<>
Lokacin
da
ake
laluben
hanyoyin
da
za
'
a
bi
wurin
gudanar
da
aikin
,
[108]
#:
Barta
took
a
more
open
-
ended
communication
approach
.
[109]
<>
Barta
kan
kyale
mutane
su
yi
ta
zuba
zance
,
[110]
#:
But
as
project
deadlines
loomed
,
she
was
more
willing
to
jump
in
.
[111]
<>
amma
bayan
da
aiki
ya
kankama
ta
kan
katse
su
akai
akai
.
[112]
#:
Often
,
she
says
[113]
<>
A
mafi
yawan
lokuta
[114]
#:
she
interrupted
when
she
felt
she
had
heard
enough
arguments
for
or
against
a
certain
point
that
needed
to
be
decided
.
[115]
<>
ta
kan
katse
mai
magana
ne
idan
ta
gamsu
cewa
ta
gama
jin
hujjojin
masu
goyon
baya
da
masu
sukan
ra
'
ayin
da
ake
tattaunawa
kuma
lokaci
ya
yi
da
za
'
a
dau
mataki
.
[116]
#:
It
was
time
to
override
the
chatter
and
call
the
matter
to
vote
.
[117]
<>
lokaci
ya
yi
da
za
'
a
dau
mataki
.
[118]
#:
“
Sometimes
you
really
need
to
jump
in
.
That
’
s
the
only
way
to
structure
the
call
back
to
the
agenda
,”
Barta
said
.
[119]
<> "
Wani
lokacin
ki
na
bukatar
tsoma
baki
domin
ki
tabbatar
ana
tattaunawa
kan
magana
mai
muhimmanci
,"
in
ji
Barta
.
[120]
#:
Try
a
disclaimer
[121]
<>
Togaciya
[122]
#:
Sometimes
the
best
time
to
be
assertive
is
during
those
moments
when
everyone
is
talking
at
once
anyway
and
laughing
about
it
,
or
when
there
has
been
silence
,
says
Frieman
.
[123]
<>
Wani
lokacin
da
yake
da
saukin
cusa
baki
,
shi
ne
idan
mutane
su
ka
fara
magana
a
tare
ba
mai
jin
ta
wani
ko
kuma
lokacin
da
aka
yi
tsit
,
in
ji
Frieman
.
[124]
#:
“
You
can
’
t
be
faulted
for
trying
to
say
something
when
there
’
s
silence
.”
[125]
<> "
Ba
wanda
zai
ga
laifinka
don
ka
yi
kokarin
cewa
wani
abu
a
lokacin
da
kowa
ya
yi
shiru
."
[126]
#:
Or
,
do
it
as
Barta
does
:
[127]
<>
Ko
kuma
ka
yi
dabarar
da
Barta
ke
yi
:
[128]
#:
“
I
give
a
disclaimer
in
the
situation
.
[129]
<> "
Na
kan
yi
togaciya
tun
kafin
a
fara
tattaunawar
.
[130]
#:
If
I
feel
a
comment
is
something
we
can
discuss
later
,
then
I
interrupt
him
and
say
, ‘
We
have
that
milestone
coming
up
…
can
we
discuss
next
time
?’
[131]
<>
Na
kan
bayyana
musu
cewa
idan
na
ga
maganar
da
ka
kawo
ta
fita
daga
hurumin
abinda
muke
tattaunawa
zan
iya
ce
maka
'
ba
yanzu
ba
sai
dai
karo
na
gaba
'.
[132]
#:
Disclaimers
and
rules
for
calls
help
give
people
a
good
feeling
about
which
behaviour
is
more
welcome
and
what
is
less
ideal
for
that
situation
.”
[133]
<>
Wannan
togaciyar
,
kan
taimakawa
mutane
su
amince
da
duk
wani
kutse
da
za
ka
yi
musu
a
lokacin
da
ku
ke
tattaunawar
.
[134]
#:
She
adds
: “
With
a
disclaimer
,
they
feel
more
secure
about
the
conversation
.”
[135]
<>
Ta
kara
da
cewa
: "
Togaciya
,
kan
sa
mutane
su
fi
sakin
jiki
idan
an
katse
su
."
[136]
Last modified
23 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
How rude The secret to smart interrupting [1] <> Yadda ake katse mutane cikin ladabi [2]
2
#:
On a global conference call, everyone wants to get their point across. [3] <> Idan aka bude layin waya domin tattaunawa da mutane da yawa, kowa kan so ya tofa albarkanci bakinsa. [4]
3
#:
So how can you interrupt without being rude? [5] <> Amma, ta yaya za ka iya katse mutane ba tare da bata wa kowa ba? [6]
4
#:
At the best of times, conference calls can be unwieldy, [7] <> Tattaunawar waya da mutane da yawa a lokaci guda abu ne mai wuyar sha'ani, [8]
5
#:
from the guy who fails to mute the flushing toilet, [9] <> kama daga wanda za ka ji karar ruwan famfonsa a kunne, [10]
6
#:
to the latecomers who join midway through and ask questions that have already been answered. [11] <> zuwa ga wadanda su ka iso daga baya amma su ke tambayoyin da tuni an bada amsoshinsu. [12]
7
#:
And then there are the people who get dropped off — and the inevitable beeping sound of rejoining. [13] <> Ga kuma wadanda wayoyinsu kan katse su yi ta kokarin sake shiga tattaunawar. [14]
8
#:
But perhaps the trickiest part of any conference call [15] <> Sai dai kuma, abinda yafi komai wuya a irin wannan tattaunawar ta waya shi ne, [16]
9
#:
has become how to get a word in edgeways. [17] <> yadda za ka samu ka ce wani abu. [18]
10
#:
There’s no body language to cue up your eager-to-speak moment, none of the visuals of face-to-face communication. [19] <> Babu wata alama da zaka iya nunawa da gabbanka ta cewa ka na son yin magana kamar yadda akan yi idan ana hira gaba da gaba. [20]
11
#:
With so many voices struggling to be heard — interrupting is the norm. [21] <> Ga shi kuma mutane da yawa na son a ji ta-bakinsu. [22]
12
#:
So how can you interject without being rude? [23] <> Tambayar anan ita ce; yaya za ka iya yin magana ba tare da ka bata wa kowa ba? [24]
13
#:
Having your say [25] <> Yin magana [26]
14
#:
Sylvain Barrette, a French Canadian who works in asset management in Frankfurt, [27] <> Sylvain Barrette, dan kasar Canada ne bangaren da ke amfani da harshen Faransanci, [28]
15
#:
adapts his style by culture [29] <> wanda ya ke aikin banki a birnin Frankfurt na kasar Jamus. [30]
16
#:
says there’s no way around interrupting on calls. “You just have to do it.” [31] <> Yace katse mutane ya zama dole; "Babu yadda ka iya, sai ka yi." [32]
17
#:
Even so, over the years he’s developed his own techniques. [33] <> Duk da haka, akwai dabarun da yake bi kafin ya katse mutane. [34]
18
#:
For instance, Barrette finds it easier to interrupt French people, compared to Germans, [35] <> Ga misali, Barrette yafi katse Faransawa fiye da Jamusawa [36]
19
#:
because French have “a certain level of chaos on the call anyway”, he says. [37] <> "saboda Faransanci na kunshe da hayaniya da yawa," a cewarsa. [38]
20
#:
“With French people, everyone is talking at the same time. It’s almost normal for us to interrupt each other. [39] <> "Faransawa sun saba hirar da ba mai jin wani don haka mun saba katse juna. [40]
21
#:
As for Germans, you have to wait for the verb at the end of the sentence. It’s very impolite to interrupt a German, especially in German,” Barrette said. [41] <> Jamusawa kuwa sun saba magana dalla-dalla," in ji Barrette. [42]
22
#:
“At the end of the day, what matters is to be polite.” [43] <> "Amma dai sirrin shi ne ka girmama mutane lokacin da kake katse su." [44]
23
#:
First, [45] <> Na farko dai, [46]
24
#:
ensure you have a good reason for interrupting, [47] <> ka tabbatar ka na da kwakkwaran dalilin da ya sa ka yi kutsen, [48]
25
#:
says Richie Frieman, who blogs as the Modern Manners Guy and is author of REPLY ALL... And Other Ways to Tank Your Career. [49] <> in ji Richie Frieman, marubucin littafin kyakkyawar mu'amala a zamanance mai suna "REPLY ALL... And Other Ways to Tank Your Career". [50]
26
#:
Reasons may include pushing people to make decisions, [51] <> Dalilin na iya zama na kokarin iza mutane su yanke hukunci, [52]
27
#:
summing up next steps, [53] <> tattara bayanin matsayar da aka cimma [54]
28
#:
or moving certain discussion topics to future calls, he says. [55] <> ko kuma ware wadansu bayanan da za'a tattauna akai nan gaba. [56]
29
#:
Next, test the waters to find the right way to interrupt on calls with people from different cultures and different hierarchy levels by listening first to the way people from that culture do it. [57] <> Mataki na biyu shi ne ka saurari yadda sauran mutane ke katse wasu domin fahimtar hanyoyin da su ka karbu wurin mutanen da ka ke tattaunawar da su. [58]
30
#:
Don’t be a shamer [59] <> Kar ka bada kunya [60]
31
#:
Once you interrupt a conversation, you have the stage, [61] <> Da zarar ka katse mai magana, to kowa zai mai da hankali gare ka, [62]
32
#:
Frieman says, so don’t be anti-climactic. [63] <> in ji Frieman, don haka kar ka yi abin kunya. [64]
33
#:
“You better make sure that you’re coming with something substantial. [65] <> "Ka tabbatar maganar da zaka fada mai muhimmanci ce. [66]
34
#:
Not that it’s going to be, ‘Yeah, I agree with Dave.’” [67] <> Ba wai kawai 'na amince da wane ba'". [68]
35
#:
If the interruption is constructive, it will go over better, Frieman says. [69] <> Idan kutsen naka na da ma'ana, zai fi saurin samun karbuwa, a cewar Frieman. [70]
36
#:
“I hate it when somebody says, ‘Let’s wrap it up’... [71] <> "Na kan ji haushi idan wani ya ce, 'Ina ga ya isa haka'… [72]
37
#:
This diminishes the person’s standing,” Frieman said. [73] <> Wannan wulakanta mai maganar ne," in ji Frieman. [74]
38
#:
If you imply that a contribution was not valuable, you often end up looking bad. [75] <> Duk lokacin da ka nuna gudunmawar wani ba ta da amfani, za a kalle ka a matsayin mara mutunci. [76]
39
#:
To avoid this, [77] <> Domin kauce wa haka, [78]
40
#:
he interrupts gently, [79] <> akan katse mutane ne a hankali, [80]
41
#:
segueing to thank the speaker for sharing, ignoring it when little progress was made. [81] <> tare da gode wa mai maganar bisa batutuwan da yake fada. [82]
42
#:
Then Frieman quickly turns the conversation so that the rambler has no chance to resume with the foregone point. [83] <> Daga nan sai Frieman ya karkata akalar hirar ta yadda wancan mai surutun ba zai ci gaba da zuba ba. [84]
43
#:
He will say, “That’s a really good point, [85] <> Ya kan ce, "Wannan maganar tana da muhimmanci, [86]
44
#:
and one thing we could think about for next time, [87] <> kuma zamu iya tattaunata nan gaba, [88]
45
#:
since we’re running out of time, is XYZ.” [89] <> kasancewar yanzu lokaci na neman kwace mana." [90]
46
#:
Be clear and concise [91] <> Ban da in-da-in-da [92]
47
#:
Katharina Barta, an Innovation Design Expert for the Creator Space program at BASF in Ludwigshafen, [93] <> Katharina Barta, ma'aikaciyar kamfanin BASF a Jamus, [94]
48
#:
led part of a global project last year that involved planning six major tour stops around the world. [95] <> ta jagoranci wani bangare na shirin samar da tashoshin 'yan yawon bude ido a manyan birane shida dake fadin duniya. [96]
49
#:
She says she spent a large percentage of her time during the project in global conference calls, some starting as early as 6:00 or as late as 20:00. [97] <> A lokacin aiki ta na kashe mafi yawan lokutanta ne wurin tattaunawa kai tsaye da mutane da dama a wayar tarho. [98]
50
#:
she says, interrupting others [99] <> Tace katse maganar sauran mutane [100]
51
#:
was an integral part of leading calls, [101] <> na daya daga cikin aikin jagorar tattaunawar, [102]
52
#:
and it was made easier [103] <> kuma abin ya zo da sauki [104]
53
#:
because the team had taken time up front to define clear roles and responsibilities. [105] <> kasancewar ita da abokan aikinta sun dauki lokaci mai tsawo wurin tantance rawar da kowa zai taka. [106]
54
#:
When calls were of an exploratory nature at the beginning of the project, [107] <> Lokacin da ake laluben hanyoyin da za'a bi wurin gudanar da aikin, [108]
55
#:
Barta took a more open-ended communication approach. [109] <> Barta kan kyale mutane su yi ta zuba zance, [110]
56
#:
But as project deadlines loomed, she was more willing to jump in. [111] <> amma bayan da aiki ya kankama ta kan katse su akai akai. [112]
57
#:
Often, she says [113] <> A mafi yawan lokuta [114]
58
#:
she interrupted when she felt she had heard enough arguments for or against a certain point that needed to be decided. [115] <> ta kan katse mai magana ne idan ta gamsu cewa ta gama jin hujjojin masu goyon baya da masu sukan ra'ayin da ake tattaunawa kuma lokaci ya yi da za'a dau mataki. [116]
59
#:
It was time to override the chatter and call the matter to vote. [117] <> lokaci ya yi da za'a dau mataki. [118]
60
#:
“Sometimes you really need to jump in. That’s the only way to structure the call back to the agenda,” Barta said. [119] <> "Wani lokacin ki na bukatar tsoma baki domin ki tabbatar ana tattaunawa kan magana mai muhimmanci," in ji Barta. [120]
61
#:
Try a disclaimer [121] <> Togaciya [122]
62
#:
Sometimes the best time to be assertive is during those moments when everyone is talking at once anyway and laughing about it, or when there has been silence, says Frieman. [123] <> Wani lokacin da yake da saukin cusa baki, shi ne idan mutane su ka fara magana a tare ba mai jin ta wani ko kuma lokacin da aka yi tsit, in ji Frieman. [124]
63
#:
“You can’t be faulted for trying to say something when there’s silence.” [125] <> "Ba wanda zai ga laifinka don ka yi kokarin cewa wani abu a lokacin da kowa ya yi shiru." [126]
64
#:
Or, do it as Barta does: [127] <> Ko kuma ka yi dabarar da Barta ke yi: [128]
65
#:
“I give a disclaimer in the situation. [129] <> "Na kan yi togaciya tun kafin a fara tattaunawar. [130]
66
#:
If I feel a comment is something we can discuss later, then I interrupt him and say, ‘We have that milestone coming up… can we discuss next time?’ [131] <> Na kan bayyana musu cewa idan na ga maganar da ka kawo ta fita daga hurumin abinda muke tattaunawa zan iya ce maka 'ba yanzu ba sai dai karo na gaba'. [132]
67
#:
Disclaimers and rules for calls help give people a good feeling about which behaviour is more welcome and what is less ideal for that situation.” [133] <> Wannan togaciyar, kan taimakawa mutane su amince da duk wani kutse da za ka yi musu a lokacin da ku ke tattaunawar. [134]
68
#:
She adds: “With a disclaimer, they feel more secure about the conversation.” [135] <> Ta kara da cewa: "Togaciya, kan sa mutane su fi sakin jiki idan an katse su." [136]