Forty Rabbana Du'as - Duas with Our Lord
Qur'anic supplications with 'Rabbana' [1] [2] | Rank the translations
بِسْمِ اللهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِ
In the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful.
Da sunan Allah Mai Rahama, Mai Jin ƙai
1. Quran 2:127 |
"Our Lord1, accept [this]2 from us3. Indeed4 You are5 the Hearing6, the Knowing7. | Rabbana1 taqabbal minna innaka antas Sameeaul Aleem
رَبَّنَا تَقَبَّلْ مِنَّا إِنَّكَ أَنْتَ السَّمِيعُ العَلِيمُ [البقرة :127] | |
2. Quran 2:128 |
|
|
Rabbana wa-j'alna Muslimayni laka wa min Dhurriyatina 'Ummatan Muslimatan laka wa 'Arina Manasikana wa tub 'alayna 'innaka 'antat-Tawwabu-Raheem
رَبَّنَا وَاجْعَلْنَا مُسْلِمَيْنِ لَكَ وَمِن ذُرِّيَّتِنَا أُمَّةً مُّسْلِمَةً لَّكَ وَأَرِنَا مَنَاسِكَنَا وَتُبْ عَلَيْنَآ إِنَّكَ أَنتَ التَّوَّابُ الرَّحِيمُ [البقرة :128] |
3. Quran 2:201 |
|
Rabbana atina fid-dunya hasanatan wa fil 'akhirati hasanatan waqina 'adhaban-nar
رَبَّنَا آتِنَا فِي الدُّنْيَا حَسَنَةً وَفِي الآخِرَةِ حَسَنَةً وَقِنَا عَذَابَ النَّارِ [البقرة :201] | |
4. Quran 2:250 |
|
Rabbana afrigh 'alayna sabran wa thabbit aqdamana wansurna 'alal-qawmil-kafirin
رَبَّنَا أَفْرِغْ عَلَيْنَا صَبْراً وَثَبِّتْ أَقْدَامَنَا وَانصُرْنَا عَلَى القَوْمِ الكَافِرِينَ [البقرة :250] | |
5. Quran 2:286 |
Yã Ubangijinmu! Kada Ka kãmã mu, idan mun yi mantuwa, ko kuma in mun yi kuskure. | Rabbana la tu'akhidhna in-nasina aw akhta'na
رَبَّنَا لاَ تُؤَاخِذْنَا إِن نَّسِينَا أَوْ أَخْطَأْنَا [البقرة :286] | |
6. Quran 2:286 |
Yã Ubangijinmu! Kuma kada Ka aza nauyi a kanmu, kamar yadda Ka aza shi a kan waɗanda suke a gabãninmu. | Rabbana wala tahmil alayna isran kama hamaltahu 'alal-ladheena min qablina
رَبَّنَا وَلاَ تَحْمِلْ عَلَيْنَا إِصْرًا كَمَا حَمَلْتَهُ عَلَى الَّذِينَ مِن قَبْلِنَا [البقرة :286] | |
7. Quran 2:286 |
|
Yã Ubangijinmu! Kada Ka sanya mu ɗaukar abin da bãbu ĩko gare mu da shi. Kuma Ka yãfe daga gare mu, kuma Ka gãfarta mana, kuma Ka yi jin ƙai gare mu. Kai ne Majibincinmu, sabõda haka Ka taimake mu a kan mutãnen nan kãfirai. | Rabbana wala tuhammilna ma la taqata lana bihi wa'fu anna waghfir lana wairhamna anta mawlana fansurna 'alal-qawmil kafireen
رَبَّنَا وَلاَ تُحَمِّلْنَا مَا لاَ طَاقَةَ لَنَا بِهِ وَاعْفُ عَنَّا وَاغْفِرْ لَنَا وَارْحَمْنَا أَنتَ مَوْلاَنَا فَانصُرْنَا عَلَى الْقَوْمِ الْكَافِرِينَ |
8. Quran 3:8 |
Yã Ubangijinmu! Kada Ka karkatar da zukãtanmu bãyan har Kã shiryar da mu, kuma Ka bã mu rahama daga gunKa. Lalle ne, Kai, Kai ne Mai yawan kyauta. | Rabbana la tuzigh quloobana ba'da idh hadaytana wa hab lana milladunka rahmah innaka antal Wahhab
رَبَّنَا لاَ تُزِغْ قُلُوبَنَا بَعْدَ إِذْ هَدَيْتَنَا وَهَبْ لَنَا مِن لَّدُنكَ رَحْمَةً إِنَّكَ أَنتَ الْوَهَّابُ [8: آل عمران] | |
9. Quran 3:9 |
Yã Ubangijimu! Lalle ne Kai, Mai tãra mutãne ne dõmin wani yini wanda bãbu shakka a gare shi, Lalle ne Allah bã Ya sãɓãwar lõkacin alkawari. | Rabbana innaka jami'unnasi li-Yawmil la rayba ri innAllaha la yukhliful mi'aad
رَبَّنَا إِنَّكَ جَامِعُ النَّاسِ لِيَوْمٍ لاَّ رَيْبَ فِيهِ إِنَّ اللّهَ لاَ يُخْلِفُ الْمِيعَادَ [آل عمران :9] | |
10. Quran 3:16 |
Our Lord, indeed we have believed, so forgive us our sins and protect us from the punishment of the Fire[3:16] | Ya Ubangijinmu! Lalle ne mu, mun yi ĩmãni, sai Ka gãfarta mana zunubanmu kuma Ka tsare mu daga azãbar wuta. | Rabbana innana amanna faghfir lana dhunuubana wa qinna 'adhaban-Naar
رَبَّنَا إِنَّنَا آمَنَّا فَاغْفِرْ لَنَا ذُنُوبَنَا وَقِنَا عَذَابَ النَّارِ [آل عمران :16] |
11. Quran 3:53 |
Our Lord, we have believed in what You revealed and have followed the messenger Jesus, so register us among the witnesses [to truth].
[3:53] |
Yã Ubangijinmu! Mun yi imãni da abin da Ka saukar, kuma mun bi ManzonKa, sai Ka rubũta mu tãre da mãsu shaida. | Rabbana amanna bima anzalta wattaba 'nar-Rusula fak-tubna ma'ash-Shahideen
رَبَّنَا آمَنَّا بِمَا أَنزَلَتْ وَاتَّبَعْنَا الرَّسُولَ فَاكْتُبْنَا مَعَ الشَّاهِدِينَِ [آل عمران :53] |
12. Quran 3:147 |
Our Lord, forgive us our sins and the excess [committed] in our affairs and plant firmly our feet and give us victory over the disbelieving people."[3:147] | Ya Ubangijinmu! Ka gãfarta mana zunubanmu da ɓarnarmu a cikin al'amarinmu, kuma Ka tabbatar da dugaduganmu, kuma Ka taimake mu a kan mutãnen nan kãfirai. | Rabbana-ghfir lana dhunuubana wa israfana fi amrina wa thabbit aqdamana wansurna 'alal qawmil kafireen
ربَّنَا اغْفِرْ لَنَا ذُنُوبَنَا وَإِسْرَافَنَا فِي أَمْرِنَا وَثَبِّتْ أَقْدَامَنَا وانصُرْنَا عَلَى الْقَوْمِ الْكَافِرِينَِ [آل عمران :147] |
13. Quran 3:191 |
Our Lord, You did not create this aimlessly; exalted are You [above such a thing]; then protect us from the punishment of the Fire.
[3:191] |
Yã Ubangijinmu! Ba Ka halitta wannan a kan banza ba. TsarkinKa! Sabõda haka Ka tsare mu daga azãbar wuta. | Rabbana ma khalaqta hadha batila Subhanaka faqina 'adhaban-Naar
رَبَّنَا مَا خَلَقْتَ هَذا بَاطِلاً سُبْحَانَكَ فَقِنَا عَذَابَ النَّارِ [آل عمران :191] |
14. Quran 3:192 |
Our Lord, indeed whoever You admit to the Fire You have disgraced him, and for the wrongdoers there are no helpers!
[3:192] |
Ya Ubangijinmu! Lalle ne Kai, wanda Ka shigar a cikin wuta to, haƙĩƙa, Ka tozarta shi kuma bãbu wasu mataimaka ga azzãlumai. | Rabbana innaka man tudkhilin nara faqad akhzaytah wa ma liDh-dhalimeena min ansar
رَبَّنَا إِنَّكَ مَن تُدْخِلِ النَّارَ فَقَدْ أَخْزَيْتَهُ وَمَا لِلظَّالِمِينَ مِنْ أَنصَارٍ [آل عمران :192] |
15. Quran 3:193 |
Our Lord, indeed we have heard a caller calling to faith, [saying], 'Believe in your Lord,' and we have believed[3:193] | Yã Ubangijinmu! Lalle ne mũ mun ji Mai kira yanã kira zuwa ga ĩmãni cẽwa, 'Ku yi ĩmãni da Ubangijinku.' Sai muka yi ĩmãni. | Rabbana innana sami'na munadiyany-yunadi lil-imani an aminu bi Rabbikum fa'aamanna
رَّبَّنَا إِنَّنَا سَمِعْنَا مُنَادِيًا يُنَادِي لِلإِيمَانِ أَنْ آمِنُواْ بِرَبِّكُمْ فَآمَنَّا [آل عمران :193] |
16. Quran 3:193 |
Our Lord, so forgive us our sins and remove from us our misdeeds and cause us to die with the righteous
[3:193] |
Yã Ubangijinmu! Sabõda haka Ka gãfarta mana zunubanmu, kuma Ka kankare miyãgun ayyukanmu daga gare mu. Kuma Ka karɓi rãyukanmu tãre da mutãnen kirki. | Rabbana faghfir lana dhunoobana wa kaffir 'ana sayyi'aatina wa tawaffana ma'al Abrar
رَبَّنَا فَاغْفِرْ لَنَا ذُنُوبَنَا وَكَفِّرْ عَنَّا سَيِّئَاتِنَا وَتَوَفَّنَا مَعَ الأبْرَارِ [آل عمران :193] |
17. Quran 3:194 |
Our Lord, and grant us what You promised us through Your messengers and do not disgrace us on the Day of Resurrection. Indeed, You do not fail in [Your] promise[3:194] | Yã Ubangijinmu! Ka bã mu abin da Ka yi mana wa'adi (alkawari) a kan manzanninKa, kuma kada Ka tozarta mu a Rãnar ¡iyãma. Lalle ne Kai, bã Ka sãɓãwar alkawari. | Rabbana wa 'atina ma wa'adtana 'ala rusulika wa la tukhzina yawmal-Qiyamah innaka la tukhliful mi'aad
رَبَّنَا وَآتِنَا مَا وَعَدتَّنَا عَلَى رُسُلِكَ وَلاَ تُخْزِنَا يَوْمَ الْقِيَامَةِ إِنَّكَ لاَ تُخْلِفُ الْمِيعَاد [آل عمران :194] |
18. Quran 5:83 |
Our Lord, we have believed, so register us among the witnesses.
[5:83] |
Yã Ubangijinmu! Mun yi ĩmãni, sai ka rubuta mu tãre da mãsu shaida. | Rabbana aamana faktubna ma' ash-shahideen
رَبَّنَا آمَنَّا فَاكْتُبْنَا مَعَ الشَّاهِدِينَ [المائدة :83] |
19. Quran 5:114 |
O Allah, our Lord, send down to us a table [spread with food] from the heaven to be for us a festival for the first of us and the last of us and a sign from You. And provide for us, and You are the best of providers.
[5:114] |
Yã Allah. Ubangijinmu! Ka saukar da kaɓaki a kanmu daga sama dõmin ya zama ĩdi ga na farkonmu da na ƙarshenmu, kuma ya zama ãyã daga gare Ka. Ka azurta mu, kuma Kai ne Mafĩfĩcin mãsu azurtawa. | Rabbana anzil 'alayna ma'idatam minas-Samai tuknu lana 'idal li-awwa-lina wa aakhirna wa ayatam-minka war-zuqna wa anta Khayrul-Raziqeen
رَبَّنَا أَنزِلْ عَلَيْنَا مَآئِدَةً مِّنَ السَّمَاء تَكُونُ لَنَا عِيداً لِّأَوَّلِنَا وَآخِرِنَا وَآيَةً مِّنكَ وَارْزُقْنَا وَأَنتَ خَيْرُ الرَّازِقِينَ [المائدة :114] |
20. Quran 7:23 |
Our Lord, we have wronged ourselves, and if You do not forgive us and have mercy upon us, we will surely be among the losers.
[7:23] |
Ya Ubangijinmu! Mun zãlunci kanmu. Kuma idan ba Ka gãfarta mana ba, kuma Ka yi mana rahama, haƙĩƙa, Munã kasancẽwa daga mãsu hasãra. | Rabbana zalamna anfusina wa il lam taghfir lana wa tarhamna lana kuna minal-khasireen
رَبَّنَا ظَلَمْنَا أَنفُسَنَا وَإِن لَّمْ تَغْفِرْ لَنَا وَتَرْحَمْنَا لَنَكُونَنَّ مِنَ الْخَاسِرِينَ [الأعراف :23] |
21. Quran 7:47 |
Our Lord, do not place us with the wrongdoing people.
[7:47] |
Yã Ubangijinmu! Kada Ka sanyã mu tãre da mutãne azzãlumai. | Rabbana la taj'alna ma'al qawwmi-dhalimeen
رَبَّنَا لاَ تَجْعَلْنَا مَعَ الْقَوْمِ الظَّالِمِينَ [الأعراف :47] |
22. Quran 7:89 |
Our Lord, decide between us and our people in truth, and You are the best of those who give decision.
[7:89] |
Yã Ubangijinmu! Ka yi hukunci a tsakãninmu da tsakanin mutãnenmu da gaskiya, kuma Kai ne Mafi alhẽrin mãsu hukunci. | Rabbana afrigh bayana wa bayna qawmina bil haqqi wa anta Khayrul Fatiheen
رَبَّنَا افْتَحْ بَيْنَنَا وَبَيْنَ قَوْمِنَا بِالْحَقِّ وَأَنتَ خَيْرُ الْفَاتِحِينَ [الأعراف :89] |
23. Quran 7:126 |
Our Lord, pour upon us patience and let us die as Muslims [in submission to You].
[7:126] |
Ya Ubangijinmu! Ka zuba haƙuri a kanmu, kuma Ka cika mana munã Musulmai! | Rabbana afrigh 'alayna sabraw wa tawaffana Muslimeen
رَبَّنَا أَفْرِغْ عَلَيْنَا صَبْرًا وَتَوَفَّنَا مُسْلِمِينَ [الأعراف :126] |
24. Quran 7:85-86 |
Our Lord, make us not [objects of] trial for the wrongdoing people And save us by Your mercy from the disbelieving people.
[10:85-86] |
Yã Ubangijinmu! Kada Ka sanyã mu fitina ga mutãne azzãlumai. Kuma Ka kuɓutar da mu dõmin RahamarKa, daga mutãne kãfirai. | Rabbana la taj'alna firnatal lil-qawmidh-Dhalimeen wa najjina bi-Rahmatika minal qawmil kafireen
رَبَّنَا لاَ تَجْعَلْنَا فِتْنَةً لِّلْقَوْمِ الظَّالِمِينَ ; وَنَجِّنَا بِرَحْمَتِكَ مِنَ الْقَوْمِ الْكَافِرِينَ [يونس :85-86] |
25. Quran 14:38 |
Our Lord, indeed You know what we conceal and what we declare, and nothing is hidden from Allah on the earth or in the heaven.
[14:38] |
Yã Ubangijinmu! Lalle ne Kai Kanã sanin abin da muke ɓõyẽwa, da abin da muke bayyanãwa. Kuma bãbu abin da yake ɓõyẽwa ga A1lah, daga wani abu a cikin ƙasa, kuma bãbu a cikin sama. | Rabbana innaka ta'iamu ma nukhfi wa ma nu'lin wa ma yakhfa 'alal-lahi min shay'in fil-ardi wa la fis-Sama'
رَبَّنَا إِنَّكَ تَعْلَمُ مَا نُخْفِي وَمَا نُعْلِنُ وَمَا يَخْفَى عَلَى اللّهِ مِن شَيْءٍ فَي الأَرْضِ وَلاَ فِي السَّمَاء [إبرهيم :38] |
26. Quran 14:40 |
My Lord, make me an establisher of prayer, and [many] from my descendants. Our Lord, and accept my supplication.
[14:40] |
Yã Ubangijina! Ka sanyã ni mai tsayar da salla. Kuma daga zũriyyata. Yã Ubangijinmu! Kuma Ka karɓi addu'ata. | Rabbi jAAalnee muqeema assalatiwamin thurriyyatee. Rabbana wa taqabbal Du'a
رَبِّ ٱجۡعَلۡنِي مُقِيمَ ٱلصَّلَوٰةِ وَمِن ذُرِّيَّتِيۚ رَبَّنَا وَتَقَبَّلۡ دُعَآءِ [إبرهيم :40] |
27. Quran 14:41 |
Our Lord, forgive me and my parents and the believers the Day the account is established.
[14:41] |
Yã Ubangijinmu! Ka yi gãfara gare ni, kuma ga mahaifãna, kuma da mũminai, a rãnar da hisãbi yake tsayãwa. | Rabbana ghfir li wa li wallidayya wa lil Mu'mineena yawma yaqumul hisaab
رَبَّنَا اغْفِرْ لِي وَلِوَالِدَيَّ وَلِلْمُؤْمِنِينَ يَوْمَ يَقُومُ الْحِسَابُ [إبرهيم :41] |
28. Quran 18:10 |
Ya Ubangijinmu! Ka bã mu wata rahama daga gare Ka, kuma Ka sauƙaƙe mana (sãmun) shiriya daga al'amarinmu. | Rabbana 'atina mil-ladunka Rahmataw wa hayya lana min amrina rashada
رَبَّنَا آتِنَا مِن لَّدُنكَ رَحْمَةً وَهَيِّئْ لَنَا مِنْ أَمْرِنَا رَشَدًا [الكهف :10] | |
29. Quran 20:45 |
Our Lord, indeed we are afraid that he will hasten [punishment] against us or that he will transgress.
[20:45] |
Ya Ubangijinmu! Lalle ne munã tsõron ya yi gaggawa a kanmu, kõ ya ƙẽtare haddi. | Rabbana innana nakhafu any-yafruta 'alayna aw any-yatgha
رَبَّنَا إِنَّنَا نَخَافُ أَن يَفْرُطَ عَلَيْنَا أَوْ أَن يَطْغَى [طه :45] |
30. Quran 23:109 |
Our Lord, we have believed, so forgive us and have mercy upon us, and You are the best of the merciful.
[23:109] |
Yã Ubangijinmu! Mun yi ĩmãni, sai Ka gãfarta mana, kuma Ka yi mana rahama, kuma Kai ne Mafi alhẽrin mãsu tausayi. | Rabbana amanna faghfir lana warhamna wa anta khayrur Rahimiin
رَبَّنَا آمَنَّا فَاغْفِرْ لَنَا وَارْحَمْنَا وَأَنتَ خَيْرُ الرَّاحِمِينَ [المؤمنون :109] |
31. Quran 25:65-66 |
Our Lord, avert from us the punishment of Hell. Indeed, its punishment is ever adhering; Indeed, it is evil as a settlement and residence.
[25:65-66] |
Ya Ubangijinmu! Ka karkatar da azãbar Jahannama daga gare mu. Lalle ne, azãbarta tã zama tãra. Lalle ne ita ta mũnana ta zama wurin tabbata da mazauni. | Rabbanas-rif 'anna 'adhaba jahannama inna 'adhabaha kana gharama innaha sa'at musta-qarranw wa muqama
رَبَّنَا اصْرِفْ عَنَّا عَذَابَ جَهَنَّمَ إِنَّ عَذَابَهَا كَانَ غَرَامًا إِنَّهَا سَاءتْ مُسْتَقَرًّا وَمُقَامًا [الفرقان :65-66] |
32. Quran 25:74 |
Our Lord, grant us from among our wives and offspring comfort to our eyes and make us an example for the righteous.
[25:74] |
Yã Ubangijinmu! Ka bã mu sanyin idãnu daga mãtanmu da zũriyarmu, kuma Ka sanya mu shũgabanni ga mãsu taƙawa. | Rabbana Hablana min azwaajina wadhurriy-yatina, qurrata 'ayioni wa-jalna lil-muttaqeena Imaama
رَبَّنَا هَبْ لَنَا مِنْ أَزْوَاجِنَا وَذُرِّيَّاتِنَا قُرَّةَ أَعْيُنٍ وَاجْعَلْنَا لِلْمُتَّقِينَ إِمَامًا [الفرقان :74] |
33. Quran 35:34 |
Indeed, our Lord is Forgiving and Appreciative
[35:34] |
Lalle Ubangijinmu, haƙĩƙa Mai gafarane, Mai godiya | Inna Rabbana la Ghafurun shakur
رَبَّنَا لَغَفُورٌ شَكُورٌ [فاطر :34] |
34. Quran 40:7 |
Our Lord, You have encompassed all things in mercy and knowledge, so forgive those who have repented and followed Your way and protect them from the punishment of Hellfire.
[40:7] |
Yã Ubangijinmu! Kã yalwaci dukan kõme da rahama da ilmi to Ka yi gãfara ga waɗanda suka tũba kuma suka bi hanyarKa, kuma Ka tsare musu azãbar Jahĩm. | Rabbana wasi'ta kulla sha'ir Rahmatanw wa 'ilman faghfir lilladhina tabu wattaba'u sabilaka waqihim 'adhabal-Jahiim
آمَنُوا رَبَّنَا وَسِعْتَ كُلَّ شَيْءٍ رَّحْمَةً وَعِلْمًا فَاغْفِرْ لِلَّذِينَ تَابُوا وَاتَّبَعُوا سَبِيلَكَ وَقِهِمْ عَذَابَ الْجَحِيمِ [غافر :7] |
35. Quran 40:8-9 |
Our Lord, and admit them to gardens of perpetual residence which You have promised them and whoever was righteous among their fathers, their spouses and their offspring. Indeed, it is You who is the Exalted in Might, the Wise. And protect them from the evil consequences [of their deeds]. And he whom You protect from evil consequences that Day - You will have given him mercy. And that is the great attainment.
[40:8-9] |
Ya Ubangijinmu! Kuma Ka shigar da su a gidãjen Aljannar zama, wannan da Ka yi musu wa'adi, sũ da wanda ya kyautatu daga ubanninsu da mãtan aurensu da zurriyarsu. Lalle Kai, Kai ne Mabuwãyi, Mai hikima. Kuma Ka tsare su daga mũnãnan ayyuka, kuma wanda Ka tsare shi daga mũnãnan ayyuka a rãnarnan, to, lalle, Ka yi masa rahama kuma wancan shi ne babban rabo mai girma. | Rabbana wa adhkhilum Jannati 'adninil-lati wa'attahum wa man salaha min aba'ihim wa azajihim wa dhuriyyatihim innaka antal 'Azizul-Hakim, waqihimus sayyi'at wa man taqis-sayyi'ati yawma'idhin faqad rahimatahu wa dhalika huwal fawzul-'Adheem
رَبَّنَا وَأَدْخِلْهُمْ جَنَّاتِ عَدْنٍ الَّتِي وَعَدتَّهُم وَمَن صَلَحَ مِنْ آبَائِهِمْ وَأَزْوَاجِهِمْ وَذُرِّيَّاتِهِمْ إِنَّكَ أَنتَ الْعَزِيزُ الْحَكِيمُ وَقِهِمُ السَّيِّئَاتِ وَمَن تَقِ السَّيِّئَاتِ يَوْمَئِذٍ فَقَدْ رَحِمْتَهُ وَذَلِكَ هُوَ الْفَوْزُ الْعَظِيمُ [غافر :8-9] |
36. Quran 59:10 |
Our Lord, forgive us and our brothers who preceded us in faith and put not in our hearts [any] resentment toward those who have believed.
[59:10] |
Yã Ubangijinmu! Ka yi gãfara a gare mu, kuma ga 'yan'uwanmu, waɗanda da suka riga mu yin ĩmãni, kada Ka sanya wani ƙulli a cikin zukãtanmu ga waɗanda suka yi ĩmãni. | Rabbana-ghfir lana wa li 'ikhwani nalladhina sabaquna bil imani wa la taj'al fi qulubina ghillal-lilladhina amanu
رَبَّنَا اغْفِرْ لَنَا وَلِإِخْوَانِنَا الَّذِينَ سَبَقُونَا بِالْإِيمَانِ وَلَا تَجْعَلْ فِي قُلُوبِنَا غِلًّا لِّلَّذِينَ آمَنُوا [الحشر :10] |
37. Quran 59:10 |
Our Lord, indeed You are Kind and Merciful.
[59:10] |
Yã Ubangijinmu! Lalle Kai ne Mai tausayi, Mai jin ƙai. | Rabbana innaka Ra'ufur Rahim
رَبَّنَا إِنَّكَ رَؤُوفٌ رَّحِيمٌ [الحشر :10] |
38. Quran 60:4 |
Our Lord, upon You we have relied, and to You we have returned, and to You is the destination.
[60:4] |
Yã Ubangijinmu! A gare Ka muka dõgara, kuma gare Ka muka mayar da al' amuranmu, kuma zuwa gare Ka makõma take. | Rabbana 'alayka tawakkalna wa-ilayka anabna wa-ilaykal masir
رَّبَّنَا عَلَيْكَ تَوَكَّلْنَا وَإِلَيْكَ أَنَبْنَا وَإِلَيْكَ الْمَصِيرُ [الممتحنة :4] |
39. Quran 60:5 |
Our Lord, make us not [objects of] torment for the disbelievers and forgive us, our Lord. Indeed, it is You who is the Exalted in Might, the Wise.
[60:5] |
Yã Ubangijinmu! Kada Ka sanya mu fitina ga waɗanda suka kãfirta, kuma Ka yi gãfara gare Mu. Ya Ubangijinmu! Kai ne Mabuwãyi, Mai hikima! | Rabbana la taj'alna fitnatal lilladhina kafaru waghfir lana Rabbana innaka antal 'Azizul-Hakim
رَبَّنَا لَا تَجْعَلْنَا فِتْنَةً لِّلَّذِينَ كَفَرُوا وَاغْفِرْ لَنَا رَبَّنَا إِنَّكَ أَنتَ الْعَزِيزُ الْحَكِيمُ [الممتحنة :5] |
40. Quran 66:8 |
Our Lord, perfect for us our light and forgive us. Indeed, You are over all things competent.
[66:8] |
Yã Ubangijiumu! Ka cika mana haskenmu, kuma Ka yi mana gãfara. Lalle Kai, a kan dukkan kõme, Yã kai Mai ikon yi ne. | Rabbana atmim lana nurana waighfir lana innaka 'ala kulli shay-in qadir
رَبَّنَا أَتْمِمْ لَنَا نُورَنَا وَاغْفِرْ لَنَا إِنَّكَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ [التحريم :8] |