Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bbchausa verticals/056 why paper cuts hurt so much

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

#: Why paper cuts hurt so much [1] <> Me ya sa yankan takarda yake da zafi sosai? [2]

#: The scraping slice from an errant page of A4 doesnt break the skin, [3] <> Yankan takarda ba ya fasa fata, [4]

#: but it can be extremely painful. Why? [5] <> amma ya na da tsananin zafi. Ko me ya sa? [6]

#: Paper seems completely harmless, [7] <> Takarda aba ce mara cutarwa ko kadan, [8]

#: but anybody who has refilled a photocopier [9] <> amma wanda duk ya taba jera takardu a naurar dabi [10]

#: or thumbed too quickly through a book [11] <> ko kuma ya bude shafukan littafi cikin gaggawa, [12]

#: knows that this humble material harbours a deep, dark secret. [13] <> ya san cewa takarda na dauke da wani mummunan sirri. [14]

#: Deployed properly, it can be a serious weapon: paper cuts are just the worst. [15] <> Wato ta na iya zama makami, domin kuwa babu abinda ya ke da zafin yanka kamarta. [16]

#: There isnt a whole lot of scientific research effort directed at understanding the pain of paper cuts, [17] <> Baa gudanar da binciken kimiyya da yawa game da gano zafin yankan takarda ba, [18]

#: probably because nobody would sign up for a randomised, controlled study that involved a researcher intentionally inflicting this kind of torture on study participants. [19] <> mai yiwuwa saboda ba kowa ne zai amince masu nazari su azabtar da su da gangan ba. [20]

#: But according to Dr. Hayley Goldbach, [21] <> Sai dai a cewar Dr. Hayley Goldbach, [22]

#: a resident physician in dermatology at UCLA, [23] <> likitan fata a jamiar UCLA [24]

#: we can use our knowledge of human anatomy to help us out here. Its all a question of anatomy”. [25] <> “zamu iya amfani da ilimin na halittar sassan biladama domin fahimtar abinda ke faruwa.” [26]

#: Its all to do with nerve endings. [27] <> Gaba daya bayanin ya danganci karshen jijiya ne. [28]

#: To start with, there are lots more pain receptors embedded in your fingertips than almost anywhere else in your body. [29] <> Na farko dai karshen yatsu nan aka fi samun jijiyon da ke jin radadi fiye da koina a jikin mutane. [30]

#: Though Goldbach is quick to point out, [31] <> Duk da dai Goldbach ya kara da cewa, [32]

#: it would probably also hurt a lot if you got a paper cut on your face or in your genitals, if you can imagine that.” [33] <> “za ka iya jin radadi sosai idan takarda ta yanki fuskarka ko kuma alaurarka, idan hakan zai yi wu.” [34]

#: So while a paper cut on your arm, or thigh, or ankle might still be annoying, [35] <> Amma dai ko da yake ka na iya jin zafi idan takarda ta yanke ka a kafada, cinya, ko kwauri, [36]

#: it would probably be more trivial than the intense fiery quality that finger-based paper cuts tend to have. [37] <> ko da wasa ba zaka kwatanta wannan zafin da tsananin radadin yankan takarda a dan yatsa ba. [38]

#: You can actually prove this to yourself by employing a test that psychologists and neurologists use. [39] <> Ka na iya tabbatar da hakan ta hanyar aiwatar da gwajin da masu nazarin jijiyon jiki kan yi. [40]

#: Take a paperclip and unfold it so that both ends are pointing in the same direction. [41] <> Sami karfe mai tsini baki biyu [42]

#: If you use it to poke yourself on your hands or face, you can probably perceive each of the clips two pointy ends individually. [43] <> ka caki hannunka ko fuskarka, za ka ji zafi a wuri biyu. [44]

#: But now try the same thing on your back, or your legs. [45] <> Amma idan ka caka a bayanka ko cinya [46]

#: Chances are the two points would have to be really far apart before youre able to tell them apart. [47] <> za ka ji zafi daya ne kurum. [48]

#: Thats because the distribution of nerve endings there is far less dense. [49] <> Hakan na nuna cewa sassan da babu jijiyoyi da yawa ba sa jin radadin ciwo kamar sassan da ke da jijiyoyi da yawa. [50]

#: This actually makes a good deal of evolutionary sense. [51] <> Wannan tsari ya yi maana sosai. [52]

#: Fingertips are how we explore the world, [53] <> “Dayan yatsu mu ke lalube duniya, [54]

#: how we do small delicate tasks,” explains Goldbach. [55] <> mu ke gudanar da kananan ayyuka,” in ji Goldbach. [56]

#: So it makes sense that we have a lot of nerve endings there. [57] <> “Don haka abu ne mai kyau mu samu jijiyo da yawa a wurin, [58]

#: Its kind of a safety mechanism.” [59] <> ta yadda zamu gano hadari komai kankantarsa.” [60]

#: Do a quick Google search [61] <> Idan ka yi bincike a shafin Google [62]

#: and you might become convinced that due to its porous nature, paper is home to a bacterial menagerie, [63] <> za ka fahimci cewa takarda cike take da kananan halittun bacteria, [64]

#: just waiting to colonise your paper-inflicted wounds. [65] <> wadanda za su mamaye duk wani rauni da ta yi maka. [66]

#: But whether or not thats true, [67] <> Sai dai, ko me ye gaskiyar wannan bayani, [68]

#: the presence of bacteria and other microscopic beasties [69] <> bacteria da sauran kananan halittu [70]

#: cant explain the sensation of pain, [71] <> ba za su iya zama dalilin zafin yankan takarda ba, [72]

#: at least not at the moment of cutting. [73] <> musamman a lokacin yankan. [74]

#: Bacteria can lead to infections if wounds are left untreated, [75] <> Bacteria na iya jawo cuta idan baa kula da rauni da kyau ba, [76]

#: but that takes a bit of time. [77] <> amma ta kan dau lokaci kafin jawo radadi. [78]

#: To the naked eye, it might seem as if a paper's edge is fairly straight and smooth. [79] <> A ido, gefen takarda a mike ya ke sambel babu wata gargada. [80]

#: But if you were to zoom in, [81] <> Amma idan ka yi amfani da madubin da ke kara girman abubuwa [82]

#: youd find that paper is more akin to a saw than to a blade. [83] <> za ka ga cewa bakin takarda ya fi kama da zarto fiye da kaifin wuka. [84]

#: So when a paper cuts open your skin, it leaves behind a chaotic path of destruction rather than a smooth laceration. [85] <> Don haka yankan takarda ba mikakke ne kamar na wuka ko reza ba. [86]

#: It rips, tears, and shreds your skin, rather than making clean slice, as a razor or knife blade would do. [87] <> Wato ta kan fizgi fata ne, ta yaga, ta gutsuttsura. [88]

#: And if that wasnt enough, [89] <> Bugu da kari, [90]

#: paper cuts are typically shallowbut not too shallow. [91] <> yankan takarda ba shi da zurfi. [92]

#: Theyre deep enough to get past the top layer of the skin, [93] <> “Zurfinsu ya kai su keta rubin fata na sama, [94]

#: otherwise they wouldnt hurt. [95] <> inda bai kai haka ba da ba za a ji zafi ba. [96]

#: The top layer of skin has no nerve endings,” says Goldbach. [97] <> Saboda babu jijiyoyi a rubin fata na sama,” in ji Goldbach. [98]

#: But they dont slice that deep into your body, which is perhaps why its puzzling that they should hurt so much. [99] <> Sai dai ba sa yankawa da zurfi zuwa cikin jiki, abinda ke sa wasu ke mamakin zafinsu. [100]

#: But its exactly for this reason that paper cuts are such a menace. [101] <> Amma wannan rashin zurfin na yankan takarda shi ne sirrin tsananin zafinsu. [102]

#: A deeper wound would result in bleeding. [103] <> Idan yanka ya yi zurfi, ya na haddasa fitar jini. [104]

#: The blood would clot and a scab would develop, [105] <> Jinin nan da ya fita zai daskare ya bushe, [106]

#: beneath which the skin could go about healing free from the continued assault of the outside world. [107] <> abinda ke bai wa fatar da ke kasanta damar warwarewa ba tare da fuskantar barazana daga waje ba. [108]

#: But the shallow wound of a paper cut doesn't offer such protection. [109] <> Amma yankan takarda ba ya bayar da wannan kariya saboda rashin zurfinsa. [110]

#: Unless you take care to cover it up with a bandage [111] <> In dai ba kai ka sa bandeji [112]

#: and perhaps some antibiotic ointment, [113] <> ko wani man kare kwayoyin cututuuka ba, [114]

#: the nerves that the paper revealed when it tore apart your skin [115] <> jijiyoyin da takardar ta bayyanar lokacin da ta yanke ka, [116]

#: they will continue to be exposed to the outside world, [117] <> su za su ci gaba da zama a waje, [118]

#: and that only makes them angrier. [119] <> abinda ke kara fusata su, su ci gaba da radadi. [120]

#: Without the cushion of blood, [121] <> Idan babu jinin da zai lullube su, [122]

#: pain receptors [123] <> jijiyon da muke jin radadi da su, [124]

#: are left exposed to the elements, [125] <> za su bayyana, [126]

#: those neurons will keep on sending the alarm bell, warning your brain of impending disaster. [127] <> kuma su ci gaba da aika wa kwakwalwa sakon cewa jikinka na fuskantar barazana. [128]

#: That, after all, is their job. [129] <> Dama dai, wannan shi ne aikinsu. [130]

#: At least, thats the idea. [131] <> Wannan bayani, shi ne abinda masana ke hasashen ya na jawo tsananin zafin yankan takarda. [132]

#: Nobody has ever proven that this is the case, [133] <> Kawo yanzu babu wanda ya yi gwajin da zai tabbatar ko ya musanta wannan hasashe. [134]

#: but Goldbach agrees that its a reasonable hypothesis. [135] <> Duk da haka Goldbach na ganin hasashen ya na bisa tafarki. [136]

#: Unfortunately, [137] <> Abin takaicin shi ne, [138]

#: each of us [139] <> kowannenmu [140]

#: is going to face the prospect of enduring a few paper cuts as we go about our lives. [141] <> zai ci gaba da fuskantar barazanar yankan takarda tsawon rayuwanmu. [142]

Contents