Toggle search
Search
Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/021 job advice
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
Can
’
t
find
a
job
Try
this
simple
advice
[1]
<>
Ka
kasa
samun
aiki
?
To
ga
shawara
[2]
#:
There
'
s
a
lot
you
can
do
to
boost
your
chances
of
landing
your
dream
job
.
[3]
<>
Akwai
abubuwa
da
yawa
da
za
ka
yi
wadanda
za
su
fadada
damarka
ta
samun
aikin
da
kake
cike
da
burin
yi
.
Amma
kuma
mutane
da
yawa
ba
kasafai
suke
jarraba
abubuwan
ba
.
[4]
#:
University
graduation
has
come
and
gone
[5]
<>
Karutan
jami
'
a
ya
zo
ya
tafi
,
[6]
#:
and
despite
all
the
talk
of
it
being
the
hottest
job
market
in
years
for
new
graduates
,
[7]
<>
kuma
duk
irin
roman
-
bakan
da
ke
tattare
da
shi
na
zama
wata
muhimmiyar
hanyar
samun
aiki
ga
sabbin
wadanda
suka
kammala
jami
'
a
,
[8]
#:
you
'
re
still
on
the
sidelines
.
Still
,
nothing
.
[9]
<>
har
yanzu
kana
gefe
guda
,
aikin
bai
samu
ba
.
[10]
#:
You
'
ve
sent
out
dozens
of
CVs
and
submitted
countless
applications
.
[11]
<>
Ka
aika
da
takardar
neman
aiki
sau
shurin
-
masaki
.
[12]
#:
Still
,
nothing
.
[13]
<>
Amma
har
yanzu
shiru
kake
ji
,
kamar
ka
shuka
dusa
.
[14]
#:
Panic
sets
in
.
[15]
<>
Daga
nan
hankalinka
ya
fara
tashi
.
[16]
#:
You
start
to
think
all
that
study
was
for
nothing
.
[17]
<>
Ka
fara
tunanin
cewa
duk
wannan
shekaru
da
ka
kwashe
kana
karatu
,
abin
ya
tafi
a
banza
?
[18]
#:
With
little
real
experience
on
your
resume
,
what
can
you
do
to
increase
your
odds
of
landing
your
dream
position
and
to
make
yourself
more
attractive
to
employers
?
[19]
<>
Ka
duba
ka
gani
idan
za
ka
iya
kokari
ka
samu
wani
horo
ko
'
yar
kwarewa
ta
aiki
da
za
ka
kara
a
takardarka
,
wannan
zai
iya
kara
ba
ka
damar
samun
aikin
da
kake
fata
,
domin
zai
sa
masu
daukar
aiki
su
ga
cewa
ka
dace
.
[20]
#:
Treat
it
like
a
job
[21]
<>
Ka
dauka
kamar
kana
da
aiki
.
[22]
#:
“
The
best
advice
is
simple
,
[23]
<> '
Shawarar
da
ta
fi
kyau
mai
sauki
ce
,
[24]
#:
but
job
seekers
rarely
follow
it
,”
said
Ginger
Porter
,
[25]
<>
amma
masu
fafutukar
neman
aiki
ba
kasafai
suke
binta
ba
,
in
ji
Ginger
Porter
,
[26]
#:
managing
director
of
the
Dallas
and
Atlanta
offices
at
global
communications
firm
Golin
,
in
an
email
.
[27]
<>
manajar
darektar
ofisoshin
Dallas
da
Atalanta
na
kamfanin
sadarwa
na
Golin
.
[28]
#:
“
Start
every
day
like
it
'
s
your
work
day
.”
[29]
<>
Ta
kara
da
cewa
,
Ka
soma
kowace
rana
kamar
ranar
aikinka
ce
.
[30]
#:
Don
’
t
lounge
around
in
your
PJs
all
day
while
binge
-
watching
your
favourite
shows
.
[31]
<>
Kada
ka
je
ka
zauna
a
daki
kana
ta
kallon
finafinai
duk
tsawon
rana
.
[32]
#:
Get
dressed
in
the
morning
with
the
idea
that
you
have
somewhere
you
need
to
be
:
looking
for
a
job
.
[33]
<>
Ka
yi
wanka
ka
sa
kayanka
masu
kyau
kamar
daman
kana
da
inda
za
ka
je
:
neman
aiki
.
[34]
#:
Porter
suggests
writing
a
list
of
every
person
you
know
,
[35]
<>
Shawarar
Porter
ita
ce
,
ka
rubata
jerin
sunan
duk
mutumin
da
ka
sani
,
[36]
#:
or
can
think
of
in
your
chosen
field
.
[37]
<>
ko
kake
iya
tunawa
a
fannin
aikin
da
kake
so
.
[38]
#:
These
should
be
people
you
can
approach
who
might
be
able
to
help
with
your
job
search
.
[39]
<>
Mutanen
su
kasance
wadanda
za
su
iya
taimakawa
ne
game
da
bukatarka
ta
neman
aiki
.
[40]
#:
Ask
each
one
of
them
for
short
coffee
dates
,
or
even
a
brief
phone
chat
or
email
response
.
[41]
<>
Ka
nemi
kowannensu
damar
wani
dan
zama
da
shi
(
na
shan
gahawa
),
ko
'
yar
tattaunawa
ta
waya
ko
ta
wasikae
email
.
[42]
#:
Don
’
t
ask
for
a
job
.
[43]
<>
Kada
ka
tambaye
shi
aiki
.
[44]
#:
“
Talk
to
each
of
them
about
what
you
'
re
looking
for
,
[45]
<> '
Ka
gaya
wa
kowanne
daga
cikinsu
abin
da
kake
nema
,
[46]
#:
and
be
specific
:
[47]
<>
kuma
ka
fayyace
musu
ainahin
abin
da
kake
son
,
[48]
#:
‘
I
'
m
looking
for
a
position
with
this
kind
of
employer
where
I
can
use
my
skills
in
XYZ
.
[49]
<>
misali
ina
neman
matsayi
kaza
a
ma
'
aikata
iri
kaza
,
inda
zan
yi
amfani
da
kwarewata
a
fanni
kaza
da
kaza
.
[50]
#:
Do
you
have
any
advice
for
me
?’”
said
Porter
.
[51]
<>
Akwai
wata
shawara
da
za
ka
iya
ba
ni
?
In
ji
Porter
,
[52]
#:
“
People
will
make
the
time
to
give
advice
,
[53]
<>
ta
kara
da
cewa
,
ta
haka
mutane
za
su
ba
ka
shawara
,
[54]
#:
and
it
’
s
better
than
booking
their
time
to
ask
for
a
job
.”
[55]
<>
kuma
yin
hakan
ya
fi
a
ce
kana
neman
ganawa
da
su
domin
ka
nemi
aiki
a
wurinsu
.
[56]
#:
If
you
'
re
meeting
in
person
,
[57]
<>
Idan
za
ka
yi
ganawa
ta
keke
-
da
-
keke
ne
da
mutumin
,
[58]
#:
present
yourself
professionally
—
[59]
<>
to
ka
gabatar
da
kanka
yadda
ya
kamata
wato
kamar
ma
'
aikaci
,
[60]
#:
after
all
,
you
'
re
asking
for
help
and
possibly
a
personal
referral
.
[61]
<>
domin
kana
neman
taimako
ne
,
kuma
kila
ma
ya
tura
ka
wurin
da
za
a
dauke
ka
aikin
.
[62]
#:
Arrive
prepared
with
examples
of
how
you
’
ve
successfully
used
your
skills
in
the
past
,
[63]
<>
Ka
je
a
shirye
,
da
misalan
yadda
ka
yi
amfani
da
kwarewar
da
kake
da
ita
a
baya
,
[64]
#:
whether
it
was
for
a
school
project
or
an
internship
.
[65]
<>
walau
a
rubutun
da
ka
yi
na
kammala
digirinka
ne
ko
a
wurin
sanin
makamar
aiki
ne
.
[66]
#:
Your
aim
is
to
impress
.
[67]
<>
Manufarka
a
nan
ita
ce
ka
burge
shi
,
ka
nuna
ka
cancanta
.
[68]
#:
Before
you
leave
,
[69]
<>
Kafin
ka
tafi
daga
wurinsa
,
[70]
#:
ask
the
person
if
there
is
anyone
to
whom
they
might
be
able
introduce
you
.
[71]
<>
ka
tambaye
shi
ko
akwai
wurin
wanda
zai
iya
hada
ka
da
shi
.
[72]
#:
Follow
the
same
process
with
those
people
.
[73]
<>
Ka
yi
haka
da
dukkanin
sauran
mutanen
.
[74]
#:
“
It
'
s
an
exponential
effect
,”
said
Porter
.
[75]
<>
Porter
ta
ce
,
wannan
mataki
ne
da
zai
iya
daukar
ka
lokaci
mai
tsawo
,
[76]
#:
“
You
could
potentially
talk
to
100
people
this
way
,
[77]
<>
domin
karshenta
za
ka
kai
ga
magana
da
mutane
100
ta
wannan
hanya
,
[78]
#:
and
I
guarantee
that
out
of
that
group
of
people
,
[79]
<>
kuma
ina
tabbatar
maka
cewa
daga
cikin
mutanen
[80]
#:
someone
has
the
perfect
job
that
fits
your
skills
.”
[81]
<>
akwai
wanda
yake
da
aikin
da
ya
dace
da
kwarewarka
.
[82]
#:
Outside
your
comfort
zone
[83]
<>
Aikin
da
ba
shi
kake
bukata
ba
[84]
#:
If
you
are
getting
interviews
[85]
<>
Idan
ana
gayyatarka
ganawar
daukar
aiki
,
[86]
#:
but
they
are
outside
the
field
you
studied
[87]
<>
amma
kuma
ba
aikin
da
kake
da
kwarewa
a
kai
ba
ne
,
[88]
#:
and
not
really
of
any
interest
to
you
,
[89]
<>
kuma
ba
wanda
kake
sha
'
awa
ba
ne
,
[90]
#:
take
time
to
gain
more
work
experience
in
your
field
,
[91]
<>
to
ka
yi
kokarin
samun
karin
kwarewa
a
fanninka
,
[92]
#:
according
to
Prague
-
based
Oliver
Donoghue
,
managing
director
of
the
Nonstop
Recruitment
Schweiz
AG
talent
agency
.
[93]
<>
in
ji
manajan
darektan
kamfanin
daukar
ma
'
aikata
na
Nonstop
Recruitment
Schweiz
AG
,
wanda
ke
Prague
,
Oliver
Donoghue
.
[94]
#:
And
that
may
mean
taking
a
position
slightly
different
than
you
hoped
for
.
[95]
<>
Ka
ga
wannan
na
nufin
kenan
kila
ka
samu
matsayin
da
ma
ya
dandara
wanda
kake
sa
rai
.
[96]
#:
“
It
doesn
’
t
have
to
be
anything
game
-
changing
.
[97]
<> "
Ba
wai
sai
horon
ya
kasance
wani
babba
ba
.
[98]
#:
Even
a
brief
stint
at
a
relevant
organisation
[99]
<>
Ko
da
na
dan
lokaci
ne
a
wurin
aikin
da
ya
dace
da
abin
da
ka
karanta
,
[100]
#:
will
be
enough
to
show
employers
that
you
’
re
serious
about
your
career
[101]
<>
domin
zai
nuna
wa
masu
daukar
aiki
cewa
lallai
ka
ba
aikinka
muhimmanci
,
[102]
#:
and
want
to
gain
some
professional
experience
,”
he
said
.
[103]
<>
kuma
kana
da
burin
samun
kwarewa
,
ya
ce
.
[104]
#:
Presenting
yourself
on
paper
[105]
<>
Gabatar
da
kanka
a
takarda
[106]
#:
If
you
did
any
internships
while
in
school
[107]
<>
Idan
har
ka
yi
wani
zama
na
sanin
makamar
aiki
a
wani
wuri
a
lokacin
da
kake
makaranta
,
[108]
#:
that
were
related
to
your
field
of
interest
,
don
’
t
just
list
them
.
[109]
<>
wanda
yake
da
nasaba
da
fannin
da
ka
karanta
,
kada
ka
rubuta
shi
kawai
,
[110]
#:
Instead
,
showcase
them
through
a
portfolio
of
the
work
you
did
while
at
the
job
,
[111]
<>
ka
yi
bayani
a
kan
shi
da
kyau
,
ta
hanyar
irin
aikin
da
ka
yi
,
a
lokacin
da
kake
wurin
aikin
,
[112]
#:
suggested
Payal
Vasudeva
,
a
managing
director
in
Accenture
’
s
Strategy
division
in
the
London
office
.
[113]
<>
in
ji
Payal
Vasudeva
,
manajar
darektar
a
ofishin
kamfanin
Accenture
Strategy
da
ke
Landan
.
[114]
#:
“
Being
able
to
demonstrate
specific
job
skills
,
[115]
<>
Ta
ce
, "
nuna
irin
kwarewar
da
ka
samu
a
wata
ma
'
aikata
ko
wurin
aiki
,
[116]
#:
whether
through
an
internship
,
[117]
<>
walau
ta
hanyar
neman
sanin
makamar
aiki
ne
,
[118]
#:
volunteer
work
or
extracurricular
activities
,
[119]
<>
ko
ta
hanyar
aikin
sa
-
kai
da
makamantansu
,
[120]
#:
increases
your
chances
of
landing
that
job
,”
she
said
in
an
email
.
[121]
<>
hakan
na
kara
maka
damar
samun
aiki
.
[122]
#:
If
you
need
to
improve
your
CV
,
[123]
<>
Idan
kana
bukatar
kara
darajar
takardar
bayanin
karatunka
da
kwarewa
(
CV
),
[124]
#:
consider
volunteering
or
taking
vocational
courses
[125]
<>
to
ka
duba
yadda
za
ka
yi
wani
kwas
na
samun
horon
koyon
aikin
hannu
[126]
#:
that
boost
your
skill
set
to
match
the
demands
of
the
jobs
you
’
re
applying
for
.
[127]
<>
wanda
hakan
zai
kara
maka
kwarewa
a
fannin
karatun
da
ka
yi
,
kuma
samunn
wannan
karin
kwarewa
wata
dama
ce
a
gare
ka
ta
samun
aiki
,
kamar
yadda
[128]
#:
“
Employers
will
be
looking
for
any
signs
[129]
<>
Masu
daukar
mutane
aiki
za
su
rika
duba
wata
alama
ce
[130]
#:
that
you
’
ve
gone
above
and
beyond
the
call
of
duty
to
improve
your
skill
set
,
and
gaining
additional
experience
can
make
a
world
of
difference
,”
said
Donoghue
.
[131]
<>
da
za
ta
nuna
cewa
ka
dora
a
kan
iya
abin
da
ka
nazarta
a
makaranta
kamar
yadda
Donoghue
ta
ce
.
[132]
#:
There
’
s
a
simple
way
to
do
this
:
[133]
<>
Akwai
hanya
mai
sauki
ta
yin
haka
:
[134]
#:
take
training
courses
in
digital
and
productivity
tools
,
[135]
<>
ka
yi
kwas
a
fannin
fasahar
zamani
[136]
#:
even
if
you
aren
’
t
going
into
a
digital
field
.
[137]
<>
ko
da
kuwa
ba
a
fannin
fasahar
zamanin
za
ka
yi
aiki
ba
.
[138]
#:
These
tools
are
crucial
now
and
into
the
future
[139]
<>
Wannan
ilimi
na
da
muhimmanci
a
zamanin
yau
da
kuma
gaba
,
[140]
#:
and
therefore
essential
to
master
,
[141]
<>
saboda
haka
yana
da
muhimmanci
ka
lakance
wannan
ilimi
,
[142]
#:
according
to
Austin
,
Texas
-
based
Sharon
Schweitzer
,
an
etiquette
and
cross
-
cultural
consultant
.
[143]
<>
kamar
yadda
Sharon
Schweitzer
kwararre
a
harkar
daukar
aiki
a
Texas
da
ke
Amurka
ya
ce
.
[144]
#:
“
We
understand
you
know
how
to
use
Pok
é
mon
Go
,
[145]
<>
Schweitzer
,
ya
ce
,
mun
fahimci
cewa
ka
san
yadda
za
ka
yi
amfani
da
Pok
é
mon
Go
,
[146]
#:
but
employers
want
to
know
if
you
have
social
media
skills
in
other
areas
,
[147]
<>
amma
masu
daukar
ma
'
aikata
na
son
sanin
ko
kana
da
kwarewa
a
kan
wasu
shafukan
sada
zumunta
da
muhawara
na
intanet
,
[148]
#:
such
as
Instagram
,
Tumblr
,
YouTube
,
and
Twitter
,”
said
Schweitzer
.
[149]
<>
kamar
su
Instagram
da
Tumblr
da
YouTube
,
da
kuma
Twitter
.
[150]
#:
“
Polish
your
technical
skills
.”
[151]
<>
Ka
bunkasa
kwarewarka
.
[152]
#:
Once
you
’
ve
done
so
,
show
them
off
when
it
comes
to
your
own
online
presence
.
[153]
<>
To
da
zarar
ka
yi
wannan
,
ka
nuna
kwarewarka
idan
dama
ta
samu
.
[154]
#:
“
You
are
the
digital
natives
[155]
<> '
Kana
cikin
'
yan
zamani
[156]
#:
who
turn
to
smartphones
and
social
media
for
everything
,
[157]
<>
wadanda
suke
amfani
da
wayar
komai
-
da
-
ruwanka
da
shafukan
sada
zumunta
da
muhawara
wajen
yin
kusan
komai
,
[158]
#:
from
talking
to
friends
to
shopping
,”
said
Accenture
’
s
Vasudeva
.
[159]
<>
daga
magana
da
abokai
zuwa
siyayya
,
in
ji
Vasudeva
.
[160]
#:
“
As
you
enter
this
next
chapter
of
your
life
in
the
professional
world
,
[161]
<> "
Yayin
da
ka
kai
wannan
matsayi
a
fannin
aikinka
,
[162]
#:
check
out
job
listings
on
career
board
apps
.
[163]
<>
to
ka
rika
duba
jerin
ayyukan
da
ake
neman
ma
'
aikata
ta
hanyar
manhajojin
tallata
ayyuka
.
[164]
#:
Use
LinkedIn
and
other
social
channels
to
network
[165]
<>
Ka
rika
amfani
da
shafin
Likedln
da
sauran
shafukan
sada
zumunta
na
intanet
,
[166]
#:
and
show
off
your
expertise
and
industry
knowledge
.”
[167]
<>
kuma
ka
nuna
kwarewarka
ta
wannan
fanni
da
kuma
ta
sanin
aiki
.
[168]
#:
Lots
of
skills
,
little
experience
[169]
<>
Kana
da
tarin
ilimi
amma
ba
ka
da
kwarewa
mai
yawa
ta
taba
yin
aiki
[170]
#:
If
you
don
’
t
have
any
real
work
experience
,
consider
switching
to
a
skills
-
based
CV
,
[171]
<>
Idan
ba
ka
taba
yin
aiki
ba
a
wata
ma
'
aikata
,
to
ka
yi
kokari
ka
koma
fannin
da
za
ka
samu
kwarewa
ta
hannu
,
[172]
#:
suggested
UK
-
based
Sally
Walker
,
[173]
<>
kamar
yadda
Sally
Walker
ta
shawarta
,
[174]
#:
an
international
career
coach
with
SW
Career
Coaching
,
in
an
email
.
[175]
<>
kwararriya
a
fannin
horar
da
ma
'
aikata
ta
kasa
da
kasa
da
ke
Landan
.
[176]
#:
Use
the
first
page
to
lay
out
up
to
five
transferable
job
skill
headings
[177]
<>
Ka
yi
amfani
da
shafin
farko
,
ka
jera
tare
da
bayar
da
bayyana
fannoni
zuwa
biyar
da
ka
samu
horo
na
zahiri
a
cikinsu
,
[178]
#:
relevant
to
the
role
for
which
you
are
applying
.
[179]
<>
wadanda
duk
suna
da
alaka
da
aikin
da
kake
nema
.
[180]
#:
Under
these
headings
,
create
bullet
-
pointed
achievement
statements
which
provide
evidence
of
the
skill
.
[181]
<>
Ka
fito
da
irin
nasarorin
da
ka
samu
da
wanna
ilimi
.
[182]
#:
If
you
are
still
coming
up
empty
,
consider
careers
on
the
“
fringe
”
of
your
area
of
study
[183]
<>
Idan
har
yanzu
kana
ganin
ba
ka
koshi
ba
,
to
ka
yi
kokarin
samun
kwarewa
a
fannonin
bangaren
da
ka
yi
karatu
.
[184]
#:
“
Try
to
include
the
key
action
that
you
took
[185]
<> '
Ka
sanya
muhimman
abubuwan
da
ka
yi
[186]
#:
as
well
as
quantifying
the
results
wherever
possible
,”
said
Walker
.
[187]
<>
da
kuma
nuna
irin
nasarar
da
ka
samu
in
har
za
ka
iya
nuna
hakan
,
in
ji
Walker
.
[188]
#:
For
example
,
under
“
Organisation
and
Planning
,”
you
could
include
organising
a
charity
event
during
university
.
[189]
<>
Misali
za
ka
iya
nuna
irin
aikin
agajin
da
ka
shirya
a
lokacin
da
kake
jami
'
a
.
[190]
#:
Describe
it
in
a
way
that
highlights
your
achievements
.
[191]
<>
Ka
nuna
yadda
za
ta
fito
da
cigaba
da
ka
samu
karara
.
[192]
#:
Networking
never
out
of
style
[193]
<>
Ka
kulla
dangantaka
ta
zamani
[194]
#:
Networking
is
still
a
great
way
to
get
on
the
radar
of
potential
employers
,
said
Donoghue
.
[195]
<>
Kulla
alaka
da
mutane
da
yawa
har
yanzu
muhimmiyar
hanya
ce
ta
yadda
masu
neman
ma
'
aikata
za
su
same
ka
in
ji
Donoghue
.
[196]
#:
But
if
you
don
’
t
have
the
time
—
or
inclination
—
to
attend
in
-
person
events
,
[197]
<>
Amma
idan
ba
ka
da
lokacin
da
za
ka
halarci
taron
da
kanka
,
[198]
#:
it
can
also
be
done
online
through
platforms
such
as
LinkedIn
and
Xing
.
[199]
<>
za
ka
iya
aiwatar
da
shi
ta
hanyar
intanet
kamar
ta
LinkedIn
da
Xing
.
[200]
#:
Make
sure
your
profile
is
up
to
scratch
before
looking
to
engage
with
firms
and
hiring
managers
[201]
<>
Ka
tabbatar
komai
na
bayaninka
ka
sabunta
shi
kafin
ka
fara
kokarin
kulla
alaka
da
kamfanoni
ko
manajoji
.
[202]
#:
But
,
be
warned
that
there
is
no
substitute
for
meeting
someone
face
-
to
-
face
[203]
<>
Amma
fa
ka
kwana
sanin
cewa
babu
wata
hanya
da
tafi
ta
ganawa
da
mutum
gaba
da
gaba
,
[204]
#:
and
you
'
ll
have
to
get
out
there
at
some
point
.
[205]
<>
kuma
dole
ne
a
wani
lokaci
ka
je
ka
samu
mutum
da
kanka
in
ji
Donoghue
.
[206]
#:
“
Make
sure
your
profile
is
up
to
scratch
before
looking
to
engage
with
firms
and
hiring
managers
and
that
it
covers
your
full
job
history
and
any
additional
experience
or
skills
that
you
may
have
gained
,”
said
Donoghue
.
[207]
<> '
Ba
lalle
ba
ne
damar
aikin
da
za
ta
zo
maka
a
ce
ta
shafi
abin
da
ka
karanta
kai
tsaye
,
kuma
wani
lokaci
dole
sai
ka
karkata
zuwa
wani
fannin
daban
da
na
karatunka
,
kafin
ka
cigaba
a
fannin
aikin
naka
,
in
ji
shi
.
[208]
Last modified
22 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
Can’t find a job Try this simple advice [1] <> Ka kasa samun aiki? To ga shawara [2]
2
#:
There's a lot you can do to boost your chances of landing your dream job. [3] <> Akwai abubuwa da yawa da za ka yi wadanda za su fadada damarka ta samun aikin da kake cike da burin yi. Amma kuma mutane da yawa ba kasafai suke jarraba abubuwan ba. [4]
3
#:
University graduation has come and gone [5] <> Karutan jami'a ya zo ya tafi, [6]
4
#:
and despite all the talk of it being the hottest job market in years for new graduates, [7] <> kuma duk irin roman-bakan da ke tattare da shi na zama wata muhimmiyar hanyar samun aiki ga sabbin wadanda suka kammala jami'a, [8]
5
#:
you're still on the sidelines. Still, nothing. [9] <> har yanzu kana gefe guda, aikin bai samu ba. [10]
6
#:
You've sent out dozens of CVs and submitted countless applications. [11] <> Ka aika da takardar neman aiki sau shurin-masaki. [12]
7
#:
Still, nothing. [13] <> Amma har yanzu shiru kake ji, kamar ka shuka dusa. [14]
8
#:
Panic sets in. [15] <> Daga nan hankalinka ya fara tashi. [16]
9
#:
You start to think all that study was for nothing. [17] <> Ka fara tunanin cewa duk wannan shekaru da ka kwashe kana karatu, abin ya tafi a banza? [18]
10
#:
With little real experience on your resume, what can you do to increase your odds of landing your dream position and to make yourself more attractive to employers? [19] <> Ka duba ka gani idan za ka iya kokari ka samu wani horo ko 'yar kwarewa ta aiki da za ka kara a takardarka, wannan zai iya kara ba ka damar samun aikin da kake fata, domin zai sa masu daukar aiki su ga cewa ka dace. [20]
11
#:
Treat it like a job [21] <> Ka dauka kamar kana da aiki. [22]
12
#:
“The best advice is simple, [23] <> 'Shawarar da ta fi kyau mai sauki ce, [24]
13
#:
but job seekers rarely follow it,” said Ginger Porter, [25] <> amma masu fafutukar neman aiki ba kasafai suke binta ba,
in ji Ginger Porter, [26]
14
#:
managing director of the Dallas and Atlanta offices at global communications firm Golin, in an email. [27] <> manajar darektar ofisoshin Dallas da Atalanta na kamfanin sadarwa na Golin. [28]
15
#:
“Start every day like it's your work day.” [29] <> Ta kara da cewa,
Ka soma kowace rana kamar ranar aikinka ce.
[30]
16
#:
Don’t lounge around in your PJs all day while binge-watching your favourite shows. [31] <> Kada ka je ka zauna a daki kana ta kallon finafinai duk tsawon rana. [32]
17
#:
Get dressed in the morning with the idea that you have somewhere you need to be: looking for a job. [33] <> Ka yi wanka ka sa kayanka masu kyau kamar daman kana da inda za ka je: neman aiki. [34]
18
#:
Porter suggests writing a list of every person you know, [35] <> Shawarar Porter ita ce, ka rubata jerin sunan duk mutumin da ka sani, [36]
19
#:
or can think of in your chosen field. [37] <> ko kake iya tunawa a fannin aikin da kake so. [38]
20
#:
These should be people you can approach who might be able to help with your job search. [39] <> Mutanen su kasance wadanda za su iya taimakawa ne game da bukatarka ta neman aiki. [40]
21
#:
Ask each one of them for short coffee dates, or even a brief phone chat or email response. [41] <> Ka nemi kowannensu damar wani dan zama da shi (na shan gahawa), ko 'yar tattaunawa ta waya ko ta wasikae email. [42]
22
#:
Don’t ask for a job. [43] <> Kada ka tambaye shi aiki. [44]
23
#:
“Talk to each of them about what you're looking for, [45] <> 'Ka gaya wa kowanne daga cikinsu abin da kake nema, [46]
24
#:
and be specific: [47] <> kuma ka fayyace musu ainahin abin da kake son, [48]
25
#:
‘I'm looking for a position with this kind of employer where I can use my skills in XYZ. [49] <> misali
ina neman matsayi kaza a ma'aikata iri kaza, inda zan yi amfani da kwarewata a fanni kaza da kaza. [50]
26
#:
Do you have any advice for me?’” said Porter. [51] <> Akwai wata shawara da za ka iya ba ni?
In ji Porter, [52]
27
#:
“People will make the time to give advice, [53] <> ta kara da cewa,
ta haka mutane za su ba ka shawara, [54]
28
#:
and it’s better than booking their time to ask for a job.” [55] <> kuma yin hakan ya fi a ce kana neman ganawa da su domin ka nemi aiki a wurinsu.
[56]
29
#:
If you're meeting in person, [57] <> Idan za ka yi ganawa ta keke-da-keke ne da mutumin, [58]
30
#:
present yourself professionally — [59] <> to ka gabatar da kanka yadda ya kamata wato kamar ma'aikaci, [60]
31
#:
after all, you're asking for help and possibly a personal referral. [61] <> domin kana neman taimako ne, kuma kila ma ya tura ka wurin da za a dauke ka aikin. [62]
32
#:
Arrive prepared with examples of how you’ve successfully used your skills in the past, [63] <> Ka je a shirye, da misalan yadda ka yi amfani da kwarewar da kake da ita a baya, [64]
33
#:
whether it was for a school project or an internship. [65] <> walau a rubutun da ka yi na kammala digirinka ne ko a wurin sanin makamar aiki ne. [66]
34
#:
Your aim is to impress. [67] <> Manufarka a nan ita ce ka burge shi, ka nuna ka cancanta. [68]
35
#:
Before you leave, [69] <> Kafin ka tafi daga wurinsa, [70]
36
#:
ask the person if there is anyone to whom they might be able introduce you. [71] <> ka tambaye shi ko akwai wurin wanda zai iya hada ka da shi. [72]
37
#:
Follow the same process with those people. [73] <> Ka yi haka da dukkanin sauran mutanen. [74]
38
#:
“It's an exponential effect,” said Porter. [75] <> Porter ta ce,
wannan mataki ne da zai iya daukar ka lokaci mai tsawo, [76]
39
#:
“You could potentially talk to 100 people this way, [77] <> domin karshenta za ka kai ga magana da mutane 100 ta wannan hanya, [78]
40
#:
and I guarantee that out of that group of people, [79] <> kuma ina tabbatar maka cewa daga cikin mutanen [80]
41
#:
someone has the perfect job that fits your skills.” [81] <> akwai wanda yake da aikin da ya dace da kwarewarka.
[82]
42
#:
Outside your comfort zone [83] <> Aikin da ba shi kake bukata ba [84]
43
#:
If you are getting interviews [85] <> Idan ana gayyatarka ganawar daukar aiki, [86]
44
#:
but they are outside the field you studied [87] <> amma kuma ba aikin da kake da kwarewa a kai ba ne, [88]
45
#:
and not really of any interest to you, [89] <> kuma ba wanda kake sha'awa ba ne, [90]
46
#:
take time to gain more work experience in your field, [91] <> to ka yi kokarin samun karin kwarewa a fanninka, [92]
47
#:
according to Prague-based Oliver Donoghue, managing director of the Nonstop Recruitment Schweiz AG talent agency. [93] <> in ji manajan darektan kamfanin daukar ma'aikata na Nonstop Recruitment Schweiz AG, wanda ke Prague, Oliver Donoghue. [94]
48
#:
And that may mean taking a position slightly different than you hoped for. [95] <> Ka ga wannan na nufin kenan kila ka samu matsayin da ma ya dandara wanda kake sa rai. [96]
49
#:
“It doesn’t have to be anything game-changing. [97] <> "Ba wai sai horon ya kasance wani babba ba. [98]
50
#:
Even a brief stint at a relevant organisation [99] <> Ko da na dan lokaci ne a wurin aikin da ya dace da abin da ka karanta, [100]
51
#:
will be enough to show employers that you’re serious about your career [101] <> domin zai nuna wa masu daukar aiki cewa lallai ka ba aikinka muhimmanci, [102]
52
#:
and want to gain some professional experience,” he said. [103] <> kuma kana da burin samun kwarewa,
ya ce. [104]
53
#:
Presenting yourself on paper [105] <> Gabatar da kanka a takarda [106]
54
#:
If you did any internships while in school [107] <> Idan har ka yi wani zama na sanin makamar aiki a wani wuri a lokacin da kake makaranta, [108]
55
#:
that were related to your field of interest, don’t just list them. [109] <> wanda yake da nasaba da fannin da ka karanta, kada ka rubuta shi kawai, [110]
56
#:
Instead, showcase them through a portfolio of the work you did while at the job, [111] <> ka yi bayani a kan shi da kyau, ta hanyar irin aikin da ka yi, a lokacin da kake wurin aikin, [112]
57
#:
suggested Payal Vasudeva, a managing director in Accenture’s Strategy division in the London office. [113] <> in ji Payal Vasudeva, manajar darektar a ofishin kamfanin Accenture Strategy da ke Landan. [114]
58
#:
“Being able to demonstrate specific job skills, [115] <> Ta ce, "nuna irin kwarewar da ka samu a wata ma'aikata ko wurin aiki, [116]
59
#:
whether through an internship, [117] <> walau ta hanyar neman sanin makamar aiki ne, [118]
60
#:
volunteer work or extracurricular activities, [119] <> ko ta hanyar aikin sa-kai da makamantansu, [120]
61
#:
increases your chances of landing that job,” she said in an email. [121] <> hakan na kara maka damar samun aiki.
[122]
62
#:
If you need to improve your CV, [123] <> Idan kana bukatar kara darajar takardar bayanin karatunka da kwarewa (CV), [124]
63
#:
consider volunteering or taking vocational courses [125] <> to ka duba yadda za ka yi wani kwas na samun horon koyon aikin hannu [126]
64
#:
that boost your skill set to match the demands of the jobs you’re applying for. [127] <> wanda hakan zai kara maka kwarewa a fannin karatun da ka yi, kuma samunn wannan karin kwarewa wata dama ce a gare ka ta samun aiki, kamar yadda [128]
65
#:
“Employers will be looking for any signs [129] <> Masu daukar mutane aiki za su rika duba wata alama ce [130]
66
#:
that you’ve gone above and beyond the call of duty to improve your skill set, and gaining additional experience can make a world of difference,” said Donoghue. [131] <> da za ta nuna cewa ka dora a kan iya abin da ka nazarta a makaranta kamar yadda Donoghue ta ce. [132]
67
#:
There’s a simple way to do this: [133] <> Akwai hanya mai sauki ta yin haka: [134]
68
#:
take training courses in digital and productivity tools, [135] <> ka yi kwas a fannin fasahar zamani [136]
69
#:
even if you aren’t going into a digital field. [137] <> ko da kuwa ba a fannin fasahar zamanin za ka yi aiki ba. [138]
70
#:
These tools are crucial now and into the future [139] <> Wannan ilimi na da muhimmanci a zamanin yau da kuma gaba, [140]
71
#:
and therefore essential to master, [141] <> saboda haka yana da muhimmanci ka lakance wannan ilimi, [142]
72
#:
according to Austin, Texas-based Sharon Schweitzer, an etiquette and cross-cultural consultant. [143] <> kamar yadda Sharon Schweitzer kwararre a harkar daukar aiki a Texas da ke Amurka ya ce. [144]
73
#:
“We understand you know how to use Pokémon Go, [145] <> Schweitzer, ya ce,
mun fahimci cewa ka san yadda za ka yi amfani da Pokémon Go, [146]
74
#:
but employers want to know if you have social media skills in other areas, [147] <> amma masu daukar ma'aikata na son sanin ko kana da kwarewa a kan wasu shafukan sada zumunta da muhawara na intanet, [148]
75
#:
such as Instagram, Tumblr, YouTube, and Twitter,” said Schweitzer. [149] <> kamar su Instagram da Tumblr da YouTube, da kuma Twitter. [150]
76
#:
“Polish your technical skills.” [151] <> Ka bunkasa kwarewarka.
[152]
77
#:
Once you’ve done so, show them off when it comes to your own online presence. [153] <> To da zarar ka yi wannan, ka nuna kwarewarka idan dama ta samu. [154]
78
#:
“You are the digital natives [155] <> 'Kana cikin 'yan zamani [156]
79
#:
who turn to smartphones and social media for everything, [157] <> wadanda suke amfani da wayar komai-da-ruwanka da shafukan sada zumunta da muhawara wajen yin kusan komai, [158]
80
#:
from talking to friends to shopping,” said Accenture’s Vasudeva. [159] <> daga magana da abokai zuwa siyayya,
in ji Vasudeva. [160]
81
#:
“As you enter this next chapter of your life in the professional world, [161] <> "Yayin da ka kai wannan matsayi a fannin aikinka, [162]
82
#:
check out job listings on career board apps. [163] <> to ka rika duba jerin ayyukan da ake neman ma'aikata ta hanyar manhajojin tallata ayyuka. [164]
83
#:
Use LinkedIn and other social channels to network [165] <> Ka rika amfani da shafin Likedln da sauran shafukan sada zumunta na intanet, [166]
84
#:
and show off your expertise and industry knowledge.” [167] <> kuma ka nuna kwarewarka ta wannan fanni da kuma ta sanin aiki.
[168]
85
#:
Lots of skills, little experience [169] <> Kana da tarin ilimi amma ba ka da kwarewa mai yawa ta taba yin aiki [170]
86
#:
If you don’t have any real work experience, consider switching to a skills-based CV, [171] <> Idan ba ka taba yin aiki ba a wata ma'aikata , to ka yi kokari ka koma fannin da za ka samu kwarewa ta hannu, [172]
87
#:
suggested UK-based Sally Walker, [173] <> kamar yadda Sally Walker ta shawarta, [174]
88
#:
an international career coach with SW Career Coaching, in an email. [175] <> kwararriya a fannin horar da ma'aikata ta kasa da kasa da ke Landan. [176]
89
#:
Use the first page to lay out up to five transferable job skill headings [177] <> Ka yi amfani da shafin farko, ka jera tare da bayar da bayyana fannoni zuwa biyar da ka samu horo na zahiri a cikinsu, [178]
90
#:
relevant to the role for which you are applying. [179] <> wadanda duk suna da alaka da aikin da kake nema. [180]
91
#:
Under these headings, create bullet-pointed achievement statements which provide evidence of the skill. [181] <> Ka fito da irin nasarorin da ka samu da wanna ilimi. [182]
92
#:
If you are still coming up empty, consider careers on the “fringe” of your area of study [183] <> Idan har yanzu kana ganin ba ka koshi ba, to ka yi kokarin samun kwarewa a fannonin bangaren da ka yi karatu. [184]
93
#:
“Try to include the key action that you took [185] <> 'Ka sanya muhimman abubuwan da ka yi [186]
94
#:
as well as quantifying the results wherever possible,” said Walker. [187] <> da kuma nuna irin nasarar da ka samu in har za ka iya nuna hakan,
in ji Walker. [188]
95
#:
For example, under “Organisation and Planning,” you could include organising a charity event during university. [189] <> Misali za ka iya nuna irin aikin agajin da ka shirya a lokacin da kake jami'a. [190]
96
#:
Describe it in a way that highlights your achievements. [191] <> Ka nuna yadda za ta fito da cigaba da ka samu karara. [192]
97
#:
Networking never out of style [193] <> Ka kulla dangantaka ta zamani [194]
98
#:
Networking is still a great way to get on the radar of potential employers, said Donoghue. [195] <> Kulla alaka da mutane da yawa har yanzu muhimmiyar hanya ce ta yadda masu neman ma'aikata za su same ka in ji Donoghue. [196]
99
#:
But if you don’t have the time — or inclination — to attend in-person events, [197] <> Amma idan ba ka da lokacin da za ka halarci taron da kanka, [198]
100
#:
it can also be done online through platforms such as LinkedIn and Xing. [199] <> za ka iya aiwatar da shi ta hanyar intanet kamar ta LinkedIn da Xing. [200]
101
#:
Make sure your profile is up to scratch before looking to engage with firms and hiring managers [201] <> Ka tabbatar komai na bayaninka ka sabunta shi kafin ka fara kokarin kulla alaka da kamfanoni ko manajoji. [202]
102
#:
But, be warned that there is no substitute for meeting someone face-to-face [203] <> Amma fa ka kwana sanin cewa babu wata hanya da tafi ta ganawa da mutum gaba da gaba, [204]
103
#:
and you'll have to get out there at some point. [205] <> kuma dole ne a wani lokaci ka je ka samu mutum da kanka in ji Donoghue. [206]
104
#:
“Make sure your profile is up to scratch before looking to engage with firms and hiring managers and that it covers your full job history and any additional experience or skills that you may have gained,” said Donoghue. [207] <> 'Ba lalle ba ne damar aikin da za ta zo maka a ce ta shafi abin da ka karanta kai tsaye, kuma wani lokaci dole sai ka karkata zuwa wani fannin daban da na karatunka, kafin ka cigaba a fannin aikin naka,
in ji shi. [208]