Toggle search
Search
Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
Bible/1/JHN.1
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
Revision as of 17:40, 25 February 2018 by
Admin
(
talk
|
contribs
)
(
diff
)
← Older revision
| Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)
#:
In
the
beginning
was
the
Word
,
and
the
Word
was
with
God
,
and
the
Word
was
God
. <>
Tun
fara
farawa
akwai
Kalma
,
Kalman
kuwa
yana
nan
tare
da
Allah
,
Kalman
kuwa
Allah
ne
. =
Tun
fil'azal
akwai
Kalma
,
Kalman
nan
kuwa
tare
da
Allah
yake
,
Kalman
nan
kuwa
Allah
ne
. =
A
cikin
farko
akwai
Kalma
,
Kalman
nan
kuwa
tare
da
Allah
,
kuma
Allah
akwai
Kalma
.
#:
The
same
was
in
the
beginning
with
God
. <>
Yana
nan
tare
da
Allah
tun
fara
farawa
. =
Shi
ne
tun
fil'azal
yake
tare
da
Allah
. =
Ya
kasance
tare
da
Allah
a
cikin
farkon
.
#:
All
things
were
made
by
him
;
and
without
him
was
not
any
thing
made
that
was
made
. <>
Ta
wurinsa
ne
aka
halicci
dukan
abubuwa
;
in
ba
tare
da
shi
ba
,
babu
abin
da
aka
yi
wanda
aka
yi
. =
Dukan
abubuwa
sun
kasance
ta
gare
shi
ne
,
ba
kuma
abin
da
ya
kasance
na
abubuwan
da
suka
kasance
,
sai
ta
game
da
shi
. =
Dukan
abubuwa
da
aka
sanya
ta
Shi
,
kuma
wani
abin
da
aka
yi
da
aka
yi
ba
tare
da
shi
.
#:
In
him
was
life
;
and
the
life
was
the
light
of
men
. <>
A
cikinsa
rai
ya
kasance
,
wannan
rai
kuwa
shi
ne
hasken
mutane
. =
Shi
ne
tushen
rai
,
wannan
rai
kuwa
shi
ne
hasken
mutane
. =
Life
a
gare
Shi
,
kuma
Life
kuwa
shi
ne
hasken
mutane
.
#:
And
the
light
shineth
in
darkness
;
and
the
darkness
comprehended
it
not
. <>
Hasken
yana
haskakawa
cikin
duhu
,
amma
duhun
bai
rinjaye
shi
ba
. =
Haske
na
haskakawa
cikin
duhu
,
duhun
kuwa
bai
rinjaye
shi
ba
. =
Kuma
Haske
na
haskakawa
cikin
duhu
,
da
kuma
duhu
bai
fahimta
shi
.
#:
There
was
a
man
sent
from
God
,
whose
name
was
John
. <>
Akwai
wani
mutumin
da
aka
aiko
daga
Allah
;
mai
suna
Yohanna
. =
Akwai
wani
mutum
da
Allah
ya
aiko
,
mai
suna
Yahaya
. =
Akwai
wani
mutum
da
Allah
ya
aiko
,
sunansa
Yahaya
.
#:
The
same
came
for
a
witness
,
to
bear
witness
of
the
Light
,
that
all
men
through
him
might
believe
. <>
Ya
zo
a
matsayin
mai
shaida
domin
y
ǎ
ba
da
shaida
game
da
wannan
haske
,
don
ta
wurinsa
dukan
mutane
su
ba
da
gaskiya
. =
Shi
fa
ya
zo
shaida
ne
,
domin
ya
shaidi
hasken
,
kowa
y
ă
ba
da
gaskiya
ta
hanyarsa
. =
Ya
isa
zama
shaida
a
bayar
da
shaida
game
da
Light
,
sab
õ
da
haka
,
duk
yin
ĩ
m
ã
ni
da
shi
,.
#:
He
was
not
that
Light
,
but
was
sent
to
bear
witness
of
that
Light
. <>
Shi
kansa
ba
shi
ne
hasken
ba
;
sai
dai
ya
zo
a
matsayin
shaida
ne
ka
ɗ
ai
ga
hasken
. =
Ba
shi
ne
hasken
ba
,
ya
zo
ne
domin
ya
shaidi
hasken
. =
Ba
shi
ne
hasken
,
amma
ya
kasance
ya
bayar
da
shaida
game
da
Light
.
#:
That
was
the
true
Light
,
which
lighteth
every
man
that
cometh
into
the
world
. <>
Haske
na
gaskiya
da
yake
ba
da
haske
ga
kowane
mutum
mai
shigowa
duniya
. =
Akwai
hakikanin
haske
mai
shigowa
duniya
da
yake
haskaka
kowane
mutum
. =
The
gaskiya
Light
,
wanda
haskaka
kowane
mutum
,
yana
zuwa
a
cikin
wannan
duniya
.
#:
He
was
in
the
world
,
and
the
world
was
made
by
him
,
and
the
world
knew
him
not
. <>
Yana
a
duniya
,
kuma
ko
da
yake
an
yi
duniya
ta
wurinsa
ne
,
duniya
ba
ta
gane
shi
ba
. =
D
ā
yana
duniya
,
duniyar
ta
wurinsa
ta
kasance
,
duk
da
haka
duniya
ba
ta
san
shi
ba
. =
Ya
kasance
a
duniya
,
da
kuma
duniya
da
aka
yi
,
ta
hanyar
da
shi
,
da
kuma
duniya
ba
ta
san
shi
.
#:
He
came
unto
his
own
,
and
his
own
received
him
not
. <>
Ya
zo
wurin
abin
da
yake
nasa
,
amma
nasa
ɗ
in
ba
su
kar
ɓ
e
shi
ba
. =
Ya
zo
ga
abin
mulkinsa
ne
,
jama'a
tasa
kuwa
ba
ta
kar
ɓ
e
shi
ba
. =
Ya
tafi
nasa
,
kuma
nasa
bai
yarda
da
shi
.
#:
But
as
many
as
received
him
,
to
them
gave
he
power
to
become
the
sons
of
God
,
even
to
them
that
believe
on
his
name
: <>
Duk
da
haka
dukan
wa
ɗ
anda
suka
kar
ɓ
e
shi
,
ga
wa
ɗ
anda
suka
gaskata
a
sunansa
,
ya
ba
su
iko
su
zama
ʼ
ya
ʼ
yan
Allah
— =
Amma
duk
iyakar
wa
ɗ
anda
suka
kar
ɓ
e
shi
,
wato
,
masu
gaskatawa
da
sunansa
,
ya
ba
su
ikon
zama
'
ya'yan
Allah
, =
Amma
duk
da
haka
,
wanda
ya
yi
yarda
da
shi
,
wa
ɗ
anda
suka
gaskata
da
sunansa
,,
ya
ba
su
ikon
zama
'
ya'yan
Allah
.
#:
Which
were
born
,
not
of
blood
,
nor
of
the
will
of
the
flesh
,
nor
of
the
will
of
man
,
but
of
God
. <> ʼ
ya
ʼ
yan
da
aka
haifa
ba
bisa
hanyar
ʼ
yan
adam
, =
wato
,
wa
ɗ
anda
aka
haifa
ba
daga
jini
ba
,
ba
daga
nufin
jiki
ko
nufin
mutum
ba
,
amma
daga
wurin
Allah
. =
Wadannan
suna
haife
,
ba
daga
jini
ba
,
ba
daga
nufin
jiki
,
ko
nufin
mutum
,
amma
daga
wurin
Allah
.
#:
And
the
Word
was
made
flesh
,
and
dwelt
among
us
, (
and
we
beheld
his
glory
,
the
glory
as
of
the
only
begotten
of
the
Father
,)
full
of
grace
and
truth
. <>
Kalman
ya
zama
mutum
,
ya
kuwa
zauna
a
cikinmu
.
Muka
ga
ɗ
aukakarsa
, ɗ
aukaka
ta
wanda
yake
Ɗ
aya
kuma
Maka
ɗ
aici
,
wanda
ya
zo
daga
wurin
Uba
,
cike
da
alheri
da
gaskiya
. =
Kalman
nan
kuwa
ya
zama
mutum
,
ya
zauna
a
cikinmu
,
yana
mai
matuƙar
alheri
da
gaskiya
.
Mun
kuma
dubi
ɗ
aukakarsa
, ɗ
aukaka
ce
ta
maka
ɗ
aicin
Ɗ
a
daga
wurin
Ubansa
. =
Kuma
kalmar
ya
zama
jiki
,
kuma
ya
zauna
a
cikinmu
,
kuma
mun
ga
daukakarsa
,
daukaka
kamar
na
wani
kawai
Ɗ
ansa
,
haifaffe
daga
wurin
Uba
,
cike
da
alheri
da
gaskiya
.
#:
John
bare
witness
of
him
,
and
cried
,
saying
,
This
was
he
of
whom
I
spake
,
He
that
cometh
after
me
is
preferred
before
me
:
for
he
was
before
me
. <>
Yohanna
ya
ba
da
shaida
game
da
shi
.
Ya
ɗ
aga
murya
yana
cewa
, “
Wannan
shi
ne
wanda
na
ce
, ‘
Mai
zuwa
bayana
ya
fi
ni
girma
domin
yana
nan
kafin
ni
.’ ” =
Yahaya
ya
shaida
shi
,
ya
ɗ
aga
murya
ya
ce
, “
Wannan
shi
ne
wanda
na
ce
, ‘
Mai
zuwa
bayana
ya
zama
shugabana
,
domin
d
ā
ma
yana
nan
tun
ba
ni
.’ ” =
John
yayi
shaida
game
da
shi
,
kuma
ya
ɗ
aga
murya
,
yana
cewa
: "
Wannan
shi
ne
wanda
na
ce
game
da
wanda
: '
Shi
da
yake
zuwa
a
b
ã
y
ã
na
,
An
sanya
gaba
da
ni
,
domin
ya
wanzu
kafin
ni
. ' "
#:
And
of
his
fulness
have
all
we
received
,
and
grace
for
grace
. <>
Daga
yalwar
alherinsa
dukanmu
muka
sami
albarka
bisa
albarka
. =
Dukanmu
kuwa
daga
falala
tasa
muka
samu
,
alheri
kan
alheri
. =
Kuma
daga
falala
tasa
,
mu
duka
sun
samu
,
har
alheri
kan
alheri
.
#:
For
the
law
was
given
by
Moses
,
but
grace
and
truth
came
by
Jesus
Christ
. <>
Gama
an
ba
da
doka
ta
wurin
Musa
;
alheri
da
gaskiya
kuwa
sun
zo
ne
ta
wurin
Yesu
Kiristi
. =
Domin
Shari'a
,
ta
hannun
Musa
aka
ba
da
ita
,
alheri
da
gaskiya
kuwa
ta
wurin
Yesu
Almasihu
suka
kasance
. =
Domin
Shari'a
,
da
aka
bai
ko
Musa
,
amma
,
alheri
da
gaskiya
kuwa
ta
wurin
Yesu
Almasihu
.
#:
No
man
hath
seen
God
at
any
time
;
the
only
begotten
Son
,
which
is
in
the
bosom
of
the
Father
,
he
hath
declared
him
. <>
Ba
wanda
ya
ta
ɓ
a
ganin
Allah
,
sai
dai
Allah
da
yake
Ɗ
aya
da
kuma
Maka
ɗ
aici
wanda
yake
a
gefen
Uba
,
shi
ne
ya
bayyana
shi
. =
Ba
mutumin
da
ya
ta
ɓ
a
ganin
Allah
da
ɗ
ai
.
Maka
ɗ
aicin
Ɗ
a
,
wanda
yake
yadda
Allah
yake
,
wanda
kuma
yake
a
wurin
Uba
,
shi
ne
ya
bayyana
shi
. =
Ba
wanda
kullum
ga
Allah
;
kawai
Ɗ
ansa
,
haifaffe
shi
,
wanda
ke
a
cikin
Uba
,
shi
da
kansa
ya
bayyana
shi
.
#:
And
this
is
the
record
of
John
,
when
the
Jews
sent
priests
and
Levites
from
Jerusalem
to
ask
him
,
Who
art
thou
? <>
To
,
ga
shaidar
Yohanna
sa
ʼ
ad
da
Yahudawan
Urushalima
suka
aiki
firistoci
da
Lawiyawa
su
tambaye
shi
ko
shi
wane
ne
. =
Wannan
kuwa
ita
ce
shaidar
Yahaya
,
wato
,
sa'ad
da
Yahudawa
suka
aiki
firistoci
da
Lawiyawa
daga
Urushalima
su
tambaye
shi
,
ko
shi
wane
ne
. =
Kuma
wannan
ita
ce
shaidar
Yahaya
,
sa'ad
da
Yahudawa
suka
aiki
firistoci
da
Lawiyawa
daga
Urushalima
su
da
shi
,
d
õ
min
su
tambaye
shi
, "
Kai
wanene
?"
#:
And
he
confessed
,
and
denied
not
;
but
confessed
,
I
am
not
the
Christ
. <>
Bai
yi
m
ū
su
ba
,
amma
ya
shaida
a
fili
cewa
, “
Ba
ni
ne
Kiristi
ba
.” =
Sai
ya
fa
ɗ
i
gaskiya
,
bai
yi
musu
ba
,
gaskiya
ya
fa
ɗ
a
ya
ce
, “
Ba
ni
ne
Almasihu
ba
.” =
Sai
ya
fa
ɗ
i
gaskiya
shi
kuma
bai
yi
musu
ba
shi
;
da
kuma
abin
da
ya
shaida
ya
: "
Ba
ni
ne
Almasihu
ba
."
#:
And
they
asked
him
,
What
then
?
Art
thou
Elias
?
And
he
saith
,
I
am
not
.
Art
thou
that
prophet
?
And
he
answered
,
No
. <>
Sai
suka
tambaye
shi
suka
ce
, “
To
,
wane
ne
kai
?
Kai
ne
Eliya
?”
Ya
ce
, “
A
ʼ
a
,
ni
ba
shi
ba
ne
.”“
Kai
ne
Annabin
nan
?”
Ya
amsa
ya
ce
, “
A
ʼ
a
.” =
Sai
suka
tambaye
shi
, “
To
,
yaya
,
Iliya
ne
kai
?”
Ya
ce
, “
A'a
,
ba
shi
ba
ne
.”
Suka
ce
, “
Kai
ne
annabin
nan
?”
Ya
ce
, “
A'a
.” =
Kuma
suka
tambaye
shi
: "
Sa'an
nan
abin
da
ku
ke
?
Iliya
ne
kai
?"
Sai
ya
ce
, "
Ni
ba
." "
Shin
kun
Annabi
?"
Sai
ya
amsa
ya
ce
, "
A'a
."
#:
Then
said
they
unto
him
,
Who
art
thou
?
that
we
may
give
an
answer
to
them
that
sent
us
.
What
sayest
thou
of
thyself
? <>
A
ƙ
arshe
suka
ce
, “
Wane
ne
kai
?
Ka
ba
mu
amsa
don
mu
mayar
wa
wa
ɗ
anda
suka
aike
mu
.
Me
kake
ce
da
kanka
?” =
Sai
suka
ce
masa
, “
To
,
wane
ne
kai
,
domin
mu
sami
amsar
da
za
mu
mayar
wa
wa
ɗ
anda
suka
aiko
mu
?
Me
kake
ce
da
kanka
?” =
Saboda
haka
,
Suka
ce
masa
: "
Kai
wanene
,
domin
mu
sami
amsar
da
wa
wa
ɗ
anda
suka
aiko
mu
?
Me
kake
ce
da
kanka
?"
#:
He
said
,
I
am
the
voice
of
one
crying
in
the
wilderness
,
Make
straight
the
way
of
the
Lord
,
as
said
the
prophet
Esaias
. <>
Yohanna
ya
amsa
da
kalmomin
annabi
Ishaya
, “
Ni
murya
ne
mai
kira
a
hamada
, ‘
Ku
miƙe
hanya
domin
Ubangiji
.’ ” =
Ya
ce
, “
Ni
murya
ce
ta
mai
kira
a
jeji
,
mai
cewa
, ‘
Ku
miƙe
wa
Ubangiji
tafarki
,’
yadda
Annabi
Ishaya
ya
fa
ɗ
a
.” =
Ya
ce
, "
Ni
murya
ce
ta
ihu
a
cikin
hamada
, '
Ku
miƙe
wa
Ubangiji
tafarki
,'
Kamar
yadda
Annabi
Ishaya
ya
fa
ɗ
a
. "
#:
And
they
which
were
sent
were
of
the
Pharisees
. <>
To
,
wa
ɗ
ansu
Farisiyawan
da
aka
aika
=
Su
kuwa
,
Farisiyawa
ne
suka
aiko
su
. =
Kuma
wasu
daga
wa
ɗ
anda
aka
aiko
su
daga
Farisiyawa
.
#:
And
they
asked
him
,
and
said
unto
him
,
Why
baptizest
thou
then
,
if
thou
be
not
that
Christ
,
nor
Elias
,
neither
that
prophet
? <>
suka
tambaye
shi
suka
ce
, “
Don
me
kake
yin
baftisma
in
kai
ba
Kiristi
ba
ne
,
ba
kuwa
Eliya
ba
,
ba
kuma
annabin
nan
ba
?” =
Sai
suka
tambaye
shi
suka
ce
, “
To
,
don
me
kake
yin
baftisma
in
kai
ba
Almasihu
ba
ne
,
ba
kuwa
Iliya
ba
,
ba
kuma
annabin
nan
ba
?” =
Kuma
suka
tambaye
shi
,
ya
ce
masa
, "
To
,
don
me
kuke
yi
baftisma
,
idan
ba
ka
da
Almasihu
,
kuma
ba
Iliya
,
kuma
ba
Annabi
?"
#:
John
answered
them
,
saying
,
I
baptize
with
water
:
but
there
standeth
one
among
you
,
whom
ye
know
not
; <>
Yohanna
ya
amsa
,
ya
ce
, “
Ni
dai
ina
baftisma
da
ruwa
ne
,
amma
a
cikinku
akwai
wani
tsaye
da
ba
ku
sani
ba
. =
Sai
Yahaya
ya
amsa
musu
ya
ce
, “
Ni
kam
,
da
ruwa
nake
baftisma
,
amma
da
wani
nan
tsaye
a
cikinku
wanda
ba
ku
sani
ba
, =
Yahaya
ya
amsa
musu
da
cewa
: "
Na
yi
baftisma
da
ruwa
.
Amma
a
cikinku
tsaye
daya
,
wanda
ba
ku
sani
ba
.
#:
He
it
is
,
who
coming
after
me
is
preferred
before
me
,
whose
shoe's
latchet
I
am
not
worthy
to
unloose
. <>
Shi
ne
mai
zuwa
bayana
,
wanda
ko
igiyar
takalmansa
ma
ban
isa
in
kunce
ba
.” =
shi
ne
mai
zuwa
bayana
,
wanda
ko
ma
ɓ
allin
takalminsa
ma
,
ban
isa
in
ɓ
alle
ba
.” =
A
wannan
ne
wanda
ya
ke
zuwa
a
b
ã
y
ã
na
,
wanda
aka
sanya
gaba
da
ni
,
da
madaurin
na
wanda
ko
takalmansa
ma
ban
isa
ga
sassauta
. "
#:
These
things
were
done
in
Bethabara
beyond
Jordan
,
where
John
was
baptizing
. <>
Wannan
duk
ya
faru
ne
a
Betani
a
ƙ
etaren
Urdun
,
inda
Yohanna
yake
yin
baftisma
. =
An
yi
wannan
a
Betanya
ne
,
a
hayin
Kogin
Urdun
,
inda
Yahaya
yake
yin
baftisma
. =
Wadannan
abubuwa
ya
faru
a
jikin
Betanya
,
hayin
Kogin
Urdun
,
inda
Yahaya
yake
yin
baftisma
.
#:
The
next
day
John
seeth
Jesus
coming
unto
him
,
and
saith
,
Behold
the
Lamb
of
God
,
which
taketh
away
the
sin
of
the
world
. <>
Washegari
Yohanna
ya
ga
Yesu
yana
zuwa
wajensa
sai
ya
ce
, “
Ku
ga
,
ga
Ɗ
an
Rago
na
Allah
mai
ɗ
auke
zunubin
duniya
! =
Kashegari
Yahaya
ya
tsinkayo
Yesu
na
nufo
shi
,
sai
ya
ce
, “
Kun
ga
,
ga
Ɗ
an
Rago
na
Allah
,
wanda
zai
ɗ
auke
zunubin
duniya
! =
Kashegari
,
Yahaya
ya
tsinkayo
Yesu
na
nufo
shi
,,
kuma
sai
ya
ce
: "
Ga
shi
, Ɗ
an
Rago
na
Allah
.
Sai
ga
,
wanda
ya
ɗ
auke
zunubin
duniya
.
#:
This
is
he
of
whom
I
said
,
After
me
cometh
a
man
which
is
preferred
before
me
:
for
he
was
before
me
. <>
Wannan
shi
ne
wanda
nake
nufi
sa
ʼ
ad
da
na
ce
, ‘
Wani
mai
zuwa
bayana
ya
fi
ni
girma
,
domin
yana
nan
kafin
ni
.’ =
Wannan
shi
ne
wanda
na
ce
, ‘
Wani
yana
zuwa
bayana
,
wanda
ya
zama
shugabana
,
domin
d
ā
ma
yana
nan
tun
ba
ni
.’ =
Wannan
shi
ne
wanda
na
ce
game
da
wanda
, '
Bayan
da
ni
isa
wani
mutum
,
wanda
aka
sanya
gaba
da
ni
,
domin
ya
wanzu
kafin
ni
. '
#:
And
I
knew
him
not
:
but
that
he
should
be
made
manifest
to
Israel
,
therefore
am
I
come
baptizing
with
water
. <>
Ko
ni
ma
d
ā
ban
san
shi
ba
,
sai
dai
abin
da
ya
sa
na
zo
ina
baftisma
da
ruwa
shi
ne
domin
a
bayyana
shi
ga
Isra
ʼ
ila
.” =
D
ā
kam
,
ban
san
shi
ba
,
sai
domin
a
bayyana
shi
ga
Isra'ila
na
zo
,
nake
baftisma
da
ruwa
.” =
Kuma
ban
san
shi
.
Amma
duk
da
haka
shi
ne
domin
wannan
dalili
da
cewa
na
zo
,
nake
baftisma
da
ruwa
:
don
haka
abin
da
ya
iya
bayyana
a
Isra'ila
. "
#:
And
John
bare
record
,
saying
,
I
saw
the
Spirit
descending
from
heaven
like
a
dove
,
and
it
abode
upon
him
. <>
Sai
Yohanna
ya
ba
da
wannan
shaida
: “
Na
ga
Ruhu
ya
sauko
kamar
kurciya
daga
sama
ya
zauna
a
kansa
. =
Yahaya
ya
yi
shaida
ya
ce
, “
Na
ga
Ruhu
na
saukowa
kamar
kurciya
daga
sama
,
ya
kuma
zauna
a
kansa
. =
Kuma
John
miƙa
shaida
,
yana
cewa
: "
Gama
na
ga
Ruhu
na
saukowa
daga
sama
kamar
kurciya
;
sai
ya
zauna
a
gare
shi
.
#:
And
I
knew
him
not
:
but
he
that
sent
me
to
baptize
with
water
,
the
same
said
unto
me
,
Upon
whom
thou
shalt
see
the
Spirit
descending
,
and
remaining
on
him
,
the
same
is
he
which
baptizeth
with
the
Holy
Ghost
. <>
D
ā
ban
san
shi
ba
,
sai
dai
wanda
ya
aiko
ni
in
yi
baftisma
da
ruwa
ya
gaya
mini
cewa
, ‘
Mutumin
da
ka
ga
Ruhu
ya
sauko
ya
kuma
zauna
a
kansa
shi
ne
wanda
zai
yi
baftisma
da
Ruhu
Mai
Tsarki
.’ =
D
ā
kam
,
ban
san
shi
ba
,
sai
dai
wanda
ya
aiko
ni
in
yi
baftisma
da
ruwa
,
shi
ne
ya
ce
mini
, ‘
Wanda
ka
ga
Ruhun
na
sauko
masa
,
yana
kuma
kasance
a
kansa
,
shi
ne
mai
yin
baftisma
da
Ruhu
Mai
Tsarki
.’ =
Kuma
ban
san
shi
.
Amma
wanda
ya
aiko
ni
in
yi
baftisma
da
ruwa
ya
ce
mini
: '
Ya
kan
wanda
za
ku
ga
Ruhu
na
saukowa
da
sauran
a
gare
shi
,
wannan
shi
ne
mai
yin
baftisma
da
Ruhu
Mai
Tsarki
. '
#:
And
I
saw
,
and
bare
record
that
this
is
the
Son
of
God
. <>
Na
gani
na
kuma
shaida
cewa
wannan
Ɗ
an
Allah
ne
.” =
Na
kuwa
gani
,
na
kuma
yi
shaida
,
cewa
wannan
Ɗ
an
Allah
ne
.” =
Sai
na
ga
,
Na
kuma
ba
da
shaida
:
cewa
wannan
daya
ne
Ɗ
an
Allah
. "
#:
Again
the
next
day
after
John
stood
,
and
two
of
his
disciples
; <>
Washegari
kuma
Yohanna
yana
can
tare
da
biyu
daga
cikin
almajiransa
. =
Kashegari
kuma
Yahaya
na
tsaye
da
almajiransa
biyu
. =
Kashegari
kuma
,
Yahaya
na
tsaye
da
almajiransa
biyu
.
#:
And
looking
upon
Jesus
as
he
walked
,
he
saith
,
Behold
the
Lamb
of
God
! <>
Da
ya
ga
Yesu
yana
wucewa
,
sai
ya
ce
, “
Ku
ga
,
ga
Ɗ
an
Rago
na
Allah
!” =
Yana
duban
Yesu
na
tafiya
,
sai
ya
ce
, “
Kun
ga
,
ga
Ɗ
an
Rago
na
Allah
!” =
Kuma
kamawa
gaban
Yesu
na
tafiya
,
ya
ce
, "
Ga
shi
, Ɗ
an
Rago
na
Allah
. "
#:
And
the
two
disciples
heard
him
speak
,
and
they
followed
Jesus
. <>
Da
almajiran
nan
biyu
suka
ji
ya
fa
ɗ
i
haka
,
sai
suka
bi
Yesu
. =
Almajiran
nan
biyu
suka
ji
ya
fa
ɗ
i
haka
,
sai
suka
bi
Yesu
. =
Kuma
almajirai
biyu
da
aka
sauraron
shi
magana
.
Kuma
suka
bi
Yesu
.
#:
Then
Jesus
turned
,
and
saw
them
following
,
and
saith
unto
them
,
What
seek
ye
?
They
said
unto
him
,
Rabbi
, (
which
is
to
say
,
being
interpreted
,
Master
,)
where
dwellest
thou
? <>
Da
juyewa
,
sai
Yesu
ya
ga
suna
binsa
,
sai
ya
tambaye
,
su
ya
ce
, “
Me
kuke
nema
?”
Suka
ce
, “
Rabbi
,” (
wato
,
Malam
), “
ina
kake
da
zama
?” =
Yesu
ya
waiwaya
ya
ga
suna
biye
da
shi
,
sai
ya
ce
musu
, “
Me
kuke
nema
?”
Suka
ce
masa
, “
Ya
Rabbi
,
wato
Malam
ke
nan
,
ina
kake
da
zama
?” =
Sai
Yesu
,
juya
a
kusa
da
kuma
ganin
suna
biye
da
shi
,
ya
ce
musu
, "
Me
kake
nema
?"
Kuma
suka
ce
masa
, "
Ya
Shugaba
(
wanda
ke
nufin
a
translation
,
Malam
),
ina
kake
zama
?"
#:
He
saith
unto
them
,
Come
and
see
.
They
came
and
saw
where
he
dwelt
,
and
abode
with
him
that
day
:
for
it
was
about
the
tenth
hour
. <>
Ya
amsa
musu
ya
ce
, “
Ku
zo
,
za
ku
kuma
gani
.”
Saboda
haka
suka
je
suka
ga
inda
yake
da
zama
,
suka
kuma
zauna
a
can
tare
da
shi
.
Wajen
sa
ʼ
a
ta
goma
ce
kuwa
. =
Sai
ya
ce
musu
, “
Ku
zo
ku
gani
.”
Sai
suka
je
suka
ga
inda
yake
da
zama
,
suka
kuwa
yini
tare
da
shi
.
Wajen
ƙ
arfe
hu
ɗ
u
na
yamma
ne
kuwa
. =
Ya
ce
musu
, "
Ku
zo
ku
gani
."
Sai
suka
je
suka
ga
inda
yake
da
zama
,
kuma
suka
zauna
tare
da
shi
da
cewa
rana
.
Yanzu
shi
ne
game
da
goma
hour
.
#:
One
of
the
two
which
heard
John
speak
,
and
followed
him
,
was
Andrew
,
Simon
Peter's
brother
. <>
Andarawus
ɗ
an
ʼ
uwan
Siman
Bitrus
,
yana
ɗ
aya
daga
cikin
biyun
da
suka
ji
abin
da
Yohanna
ya
fa
ɗ
a
wanda
kuma
ya
bi
Yesu
. = Ɗ
aya
daga
cikin
biyun
nan
da
suka
ji
maganar
Yahaya
suka
kuma
bi
Yesu
,
Andarawas
ne
, ɗ
an'uwan
Bitrus
. =
kuma
Andrew
,
da
ɗ
an'uwan
Bitrus
,
yana
daya
daga
cikin
biyun
nan
da
suka
ji
game
da
shi
,
daga
Yahaya
suka
kuma
bi
shi
.
#:
He
first
findeth
his
own
brother
Simon
,
and
saith
unto
him
,
We
have
found
the
Messias
,
which
is
,
being
interpreted
,
the
Christ
. <>
Abu
na
fari
da
Andarawus
ya
yi
shi
ne
ya
sami
ɗ
an
ʼ
uwansa
Siman
ya
gaya
masa
cewa
, “
Mun
sami
Almasihu
” (
wato
,
Kiristi
). =
Sai
ya
fara
samo
ɗ
an'uwansa
Bitrus
,
ya
ce
masa
, “
Mun
sami
Almasihu
,”
wato
shafaffe
. =
Da
farko
,
ya
fara
samo
ɗ
an'uwansa
Bitrus
,,
sai
ya
ce
masa
, "
Mun
sami
Almasihu
,," (
wanda
aka
fassara
a
matsayin
Almasihu
).
#:
And
he
brought
him
to
Jesus
.
And
when
Jesus
beheld
him
,
he
said
,
Thou
art
Simon
the
son
of
Jona
:
thou
shalt
be
called
Cephas
,
which
is
by
interpretation
,
A
stone
. <>
Ya
kuma
kawo
shi
wurin
Yesu
.
Yesu
ya
dube
shi
ya
ce
, “
Kai
ne
Siman
ɗ
an
Yohanna
.
Za
a
ce
da
kai
Kefas
” (
in
an
fassara
,
Bitrus
ke
nan
=
Sai
ya
kai
shi
wurin
Yesu
.
Yesu
ya
dube
shi
,
ya
ce
, “
Wato
kai
ne
Saminu
ɗ
an
Yahaya
?
Za
a
kira
ka
Kefas
,”
wato
Bitrus
. =
Sai
ya
kai
shi
wurin
Yesu
.
Kuma
Yesu
,
kallo
a
gare
shi
,
ya
ce
: "
Wato
kai
ne
Saminu
,
dan
Jonah
.
Za
a
kira
Kefas
," (
wanda
aka
fassara
a
matsayin
Peter
).
#:
The
day
following
Jesus
would
go
forth
into
Galilee
,
and
findeth
Philip
,
and
saith
unto
him
,
Follow
me
. <>
Washegari
Yesu
ya
yanke
shawara
y
ǎ
tafi
Galili
.
Da
ya
sami
Filibus
sai
ya
ce
masa
, “
Bi
ni
.” =
Kashegari
Yesu
ya
yi
niyyar
zuwa
ƙ
asar
Galili
.
Sai
ya
sami
Filibus
,
ya
ce
masa
, “
Bi
ni
.” =
Kashegari
,
da
ya
so
ya
tafi
zuwa
ƙ
asar
Galili
,
kuma
ya
sami
Filibus
.
Sai
Yesu
ya
ce
masa
, "
Bi
ni
."
#:
Now
Philip
was
of
Bethsaida
,
the
city
of
Andrew
and
Peter
. <>
Filibus
,
kamar
Andarawus
da
Bitrus
shi
ma
daga
garin
Betsaida
ne
. =
Filibus
kuwa
mutumin
Betsaida
ne
,
garin
su
Andarawas
da
Bitrus
. =
Yanzu
Filibus
kuwa
mutumin
Betsaida
,
garin
su
Andarawas
da
Bitrus
.
#:
Philip
findeth
Nathanael
,
and
saith
unto
him
,
We
have
found
him
,
of
whom
Moses
in
the
law
,
and
the
prophets
,
did
write
,
Jesus
of
Nazareth
,
the
son
of
Joseph
. <>
Filibus
ya
sami
Natanayel
ya
kuma
gaya
masa
, “
Mun
sami
wanda
Musa
ya
rubuta
game
da
shi
a
cikin
Doka
,
kuma
wanda
annabawa
suka
rubuta
a
kansa
-
Yesu
Banazare
, ɗ
an
Yusuf
.” =
Filibus
ya
sami
Nata'ala
,
ya
ce
masa
, “
Mun
sami
wanda
Musa
ya
rubuta
labarinsa
a
Attaura
,
annabawa
kuma
suka
rubuta
labarinsa
,
wato
Yesu
Banazare
, ɗ
an
Yusufu
.” =
Filibus
ya
sami
Nata'ala
,
sai
ya
ce
masa
, "
Mun
sami
wanda
Musa
ya
rubuta
game
da
wanda
a
cikin
Attaura
da
Annabawa
:
Yesu
, ɗ
an
Yusufu
,
daga
Nazarat
. "
#:
And
Nathanael
said
unto
him
,
Can
there
any
good
thing
come
out
of
Nazareth
?
Philip
saith
unto
him
,
Come
and
see
. <>
Natanayel
ya
ce
, “
A
Nazaret
!
Wani
abin
kirki
zai
iya
fito
daga
can
?”
Filibus
ya
ce
, “
Zo
ka
gani
.” =
Nata'ala
ya
ce
masa
, “
A
iya
samun
wani
abin
kirki
a
Nazarat
kuwa
?”
Sai
Filibus
ya
ce
masa
, “
Taho
dai
,
ka
gani
.” =
Nata'ala
ya
ce
masa
, "
A
iya
samun
wani
m
zama
daga
Nazarat
?"
Sai
Filibus
ya
ce
masa
, "
Ku
zo
ku
gani
."
#:
Jesus
saw
Nathanael
coming
to
him
,
and
saith
of
him
,
Behold
an
Israelite
indeed
,
in
whom
is
no
guile
! <>
Da
Yesu
ya
ga
Natanayel
yana
zuwa
,
sai
ya
yi
magana
game
da
shi
cewa
, “
Ga
mutumin
Isra
ʼ
ila
na
gaske
wanda
ba
shi
da
ha
ʼ
inci
.” =
Yesu
ya
ga
Nata'ala
na
nufo
shi
,
sai
ya
yi
zancensa
ya
ce
, “
Kun
ga
,
ga
Ba'isra'ile
na
gaske
wanda
ba
shi
da
ha'inci
!” =
Yesu
ya
ga
Nata'ala
na
nufo
shi
,,
sai
ya
ce
game
da
shi
, "
Ga
shi
,
Ba'isra'ile
a
wanda
da
gaske
ba
shi
da
ha'inci
. "
#:
Nathanael
saith
unto
him
,
Whence
knowest
thou
me
?
Jesus
answered
and
said
unto
him
,
Before
that
Philip
called
thee
,
when
thou
wast
under
the
fig
tree
,
I
saw
thee
. <>
Natanayel
ya
yi
tambaya
,
ya
ce
, “
A
ina
ka
san
ni
?”
Yesu
ya
amsa
,
ya
ce
, “
Na
gan
ka
yayinda
kake
a
gindin
itacen
ɓ
aure
,
kafin
Filibus
y
ǎ
kira
ka
.” =
Nata'ala
ya
ce
masa
, “
A
ina
ka
san
ni
?”
Yesu
ya
amsa
masa
ya
ce
, “
Tun
kafin
Filibus
ya
kira
ka
,
sa'ad
da
kake
gindin
ɓ
aure
,
na
gan
ka
.” =
Nata'ala
ya
ce
masa
, "
Daga
ina
ka
san
ni
?"
Yesu
ya
amsa
,
ya
ce
masa
, "
Kafin
Filibus
ya
kira
ka
,
sa'ad
da
kake
gindin
itacen
ɓ
aure
,
Na
gan
ka
."
#:
Nathanael
answered
and
saith
unto
him
,
Rabbi
,
thou
art
the
Son
of
God
;
thou
art
the
King
of
Israel
. <>
Sai
Natanayel
ya
ce
, “
Rabbi
,
kai
Ɗ
an
Allah
ne
.
Kai
ne
Sarkin
Isra
ʼ
ila
.” =
Sai
Nata'ala
ya
amsa
masa
ya
ce
, “
Ya
Shugaba
,
kai
Ɗ
an
Allah
ne
!
Kai
Sarkin
Isra'ila
ne
!” =
Nata'ala
ya
amsa
masa
ya
ce
: "
Ya
Shugaba
,
kai
Ɗ
an
Allah
.
Kai
Sarkin
Isra'ila
. "
#:
Jesus
answered
and
said
unto
him
,
Because
I
said
unto
thee
,
I
saw
thee
under
the
fig
tree
,
believest
thou
?
thou
shalt
see
greater
things
than
these
. <>
Yesu
ya
ce
, “
Ka
gaskata
domin
na
ce
maka
na
gan
ka
a
gindin
itacen
ɓ
aure
.
Za
ka
ga
abubuwan
da
suka
fi
haka
.” =
Yesu
ya
amsa
ya
ce
, “
Wato
,
domin
na
ce
maka
na
gan
ka
a
gindin
ɓ
aure
ne
kake
ba
da
gaskiya
?
Ai
,
za
ka
ga
al'amuran
da
suka
fi
haka
ma
.” =
Yesu
ya
amsa
,
ya
ce
masa
: "
Domin
na
ce
maka
na
gan
ka
a
gindin
ɓ
aure
,
ku
yi
ĩ
m
ã
ni
.
Al'amuran
da
suka
fi
wadannan
,
ku
gani
. "
#:
And
he
saith
unto
him
,
Verily
,
verily
,
I
say
unto
you
,
Hereafter
ye
shall
see
heaven
open
,
and
the
angels
of
God
ascending
and
descending
upon
the
Son
of
man
. <>
Sai
ya
ƙ
ara
da
cewa
, “
Gaskiya
nake
gaya
muku
,
za
ku
ga
sama
a
bu
ɗ
e
,
mala
ʼ
ikun
Allah
kuma
suna
hawa
suna
kuma
sauka
a
kan
Ɗ
an
Mutum
.” =
Yesu
kuma
ya
ce
masa
, “
Lalle
hakika
,
ina
gaya
muku
,
za
ku
ga
sama
ta
d
ā
re
,
mala'ikun
Allah
suna
hawa
da
sauka
ga
Ɗ
an
Mutum
.” =
Sai
ya
ce
masa
, "
Amin
,
Amin
,
Ina
gaya
maka
,
za
ku
ga
sama
ta
d
ā
re
,
da
mal
ã'
iku
Allah
suna
hawa
da
sauka
a
kan
Ɗ
an
Mutum
. "
Last modified
25 February 2018
Contents
Back to top
Contents
1
#:
In the beginning was the Word, and the Word was with God, and the Word was God. <> Tun fara farawa akwai Kalma, Kalman kuwa yana nan tare da Allah, Kalman kuwa Allah ne. = Tun fil'azal akwai Kalma, Kalman nan kuwa tare da Allah yake, Kalman nan kuwa Allah ne. = A cikin farko akwai Kalma, Kalman nan kuwa tare da Allah, kuma Allah akwai Kalma.
2
#:
The same was in the beginning with God. <> Yana nan tare da Allah tun fara farawa. = Shi ne tun fil'azal yake tare da Allah. = Ya kasance tare da Allah a cikin farkon.
3
#:
All things were made by him; and without him was not any thing made that was made. <> Ta wurinsa ne aka halicci dukan abubuwa; in ba tare da shi ba, babu abin da aka yi wanda aka yi. = Dukan abubuwa sun kasance ta gare shi ne, ba kuma abin da ya kasance na abubuwan da suka kasance, sai ta game da shi. = Dukan abubuwa da aka sanya ta Shi, kuma wani abin da aka yi da aka yi ba tare da shi.
4
#:
In him was life; and the life was the light of men. <> A cikinsa rai ya kasance, wannan rai kuwa shi ne hasken mutane. = Shi ne tushen rai, wannan rai kuwa shi ne hasken mutane. = Life a gare Shi, kuma Life kuwa shi ne hasken mutane.
5
#:
And the light shineth in darkness; and the darkness comprehended it not. <> Hasken yana haskakawa cikin duhu, amma duhun bai rinjaye shi ba. = Haske na haskakawa cikin duhu, duhun kuwa bai rinjaye shi ba. = Kuma Haske na haskakawa cikin duhu, da kuma duhu bai fahimta shi.
6
#:
There was a man sent from God, whose name was John. <> Akwai wani mutumin da aka aiko daga Allah; mai suna Yohanna. = Akwai wani mutum da Allah ya aiko, mai suna Yahaya. = Akwai wani mutum da Allah ya aiko, sunansa Yahaya.
7
#:
The same came for a witness, to bear witness of the Light, that all men through him might believe. <> Ya zo a matsayin mai shaida domin yǎ ba da shaida game da wannan haske, don ta wurinsa dukan mutane su ba da gaskiya. = Shi fa ya zo shaida ne, domin ya shaidi hasken, kowa yă ba da gaskiya ta hanyarsa. = Ya isa zama shaida a bayar da shaida game da Light, sabõda haka, duk yin ĩmãni da shi,.
8
#:
He was not that Light, but was sent to bear witness of that Light. <> Shi kansa ba shi ne hasken ba; sai dai ya zo a matsayin shaida ne kaɗai ga hasken. = Ba shi ne hasken ba, ya zo ne domin ya shaidi hasken. = Ba shi ne hasken, amma ya kasance ya bayar da shaida game da Light.
9
#:
That was the true Light, which lighteth every man that cometh into the world. <> Haske na gaskiya da yake ba da haske ga kowane mutum mai shigowa duniya. = Akwai hakikanin haske mai shigowa duniya da yake haskaka kowane mutum. = The gaskiya Light, wanda haskaka kowane mutum, yana zuwa a cikin wannan duniya.
10
#:
He was in the world, and the world was made by him, and the world knew him not. <> Yana a duniya, kuma ko da yake an yi duniya ta wurinsa ne, duniya ba ta gane shi ba. = Dā yana duniya, duniyar ta wurinsa ta kasance, duk da haka duniya ba ta san shi ba. = Ya kasance a duniya, da kuma duniya da aka yi, ta hanyar da shi, da kuma duniya ba ta san shi.
11
#:
He came unto his own, and his own received him not. <> Ya zo wurin abin da yake nasa, amma nasa ɗin ba su karɓe shi ba. = Ya zo ga abin mulkinsa ne, jama'a tasa kuwa ba ta karɓe shi ba. = Ya tafi nasa, kuma nasa bai yarda da shi.
12
#:
But as many as received him, to them gave he power to become the sons of God, even to them that believe on his name: <> Duk da haka dukan waɗanda suka karɓe shi, ga waɗanda suka gaskata a sunansa, ya ba su iko su zama ʼyaʼyan Allah— = Amma duk iyakar waɗanda suka karɓe shi, wato, masu gaskatawa da sunansa, ya ba su ikon zama 'ya'yan Allah, = Amma duk da haka, wanda ya yi yarda da shi, waɗanda suka gaskata da sunansa,, ya ba su ikon zama 'ya'yan Allah.
13
#:
Which were born, not of blood, nor of the will of the flesh, nor of the will of man, but of God. <> ʼyaʼyan da aka haifa ba bisa hanyar ʼyan adam, = wato, waɗanda aka haifa ba daga jini ba, ba daga nufin jiki ko nufin mutum ba, amma daga wurin Allah. = Wadannan suna haife, ba daga jini ba, ba daga nufin jiki, ko nufin mutum, amma daga wurin Allah.
14
#:
And the Word was made flesh, and dwelt among us, (and we beheld his glory, the glory as of the only begotten of the Father,) full of grace and truth. <> Kalman ya zama mutum, ya kuwa zauna a cikinmu. Muka ga ɗaukakarsa, ɗaukaka ta wanda yake Ɗaya kuma Makaɗaici, wanda ya zo daga wurin Uba, cike da alheri da gaskiya. = Kalman nan kuwa ya zama mutum, ya zauna a cikinmu, yana mai matuƙar alheri da gaskiya. Mun kuma dubi ɗaukakarsa, ɗaukaka ce ta makaɗaicin Ɗa daga wurin Ubansa. = Kuma kalmar ya zama jiki, kuma ya zauna a cikinmu, kuma mun ga daukakarsa, daukaka kamar na wani kawai Ɗansa, haifaffe daga wurin Uba, cike da alheri da gaskiya.
15
#:
John bare witness of him, and cried, saying, This was he of whom I spake, He that cometh after me is preferred before me: for he was before me. <> Yohanna ya ba da shaida game da shi. Ya ɗaga murya yana cewa, “Wannan shi ne wanda na ce, ‘Mai zuwa bayana ya fi ni girma domin yana nan kafin ni.’ ” = Yahaya ya shaida shi, ya ɗaga murya ya ce, “Wannan shi ne wanda na ce, ‘Mai zuwa bayana ya zama shugabana, domin dā ma yana nan tun ba ni.’ ” = John yayi shaida game da shi, kuma ya ɗaga murya, yana cewa: "Wannan shi ne wanda na ce game da wanda: 'Shi da yake zuwa a bãyãna, An sanya gaba da ni, domin ya wanzu kafin ni. ' "
16
#:
And of his fulness have all we received, and grace for grace. <> Daga yalwar alherinsa dukanmu muka sami albarka bisa albarka. = Dukanmu kuwa daga falala tasa muka samu, alheri kan alheri. = Kuma daga falala tasa, mu duka sun samu, har alheri kan alheri.
17
#:
For the law was given by Moses, but grace and truth came by Jesus Christ. <> Gama an ba da doka ta wurin Musa; alheri da gaskiya kuwa sun zo ne ta wurin Yesu Kiristi. = Domin Shari'a, ta hannun Musa aka ba da ita, alheri da gaskiya kuwa ta wurin Yesu Almasihu suka kasance. = Domin Shari'a, da aka bai ko Musa, amma, alheri da gaskiya kuwa ta wurin Yesu Almasihu.
18
#:
No man hath seen God at any time; the only begotten Son, which is in the bosom of the Father, he hath declared him. <> Ba wanda ya taɓa ganin Allah, sai dai Allah da yake Ɗaya da kuma Makaɗaici wanda yake a gefen Uba, shi ne ya bayyana shi. = Ba mutumin da ya taɓa ganin Allah daɗai. Makaɗaicin Ɗa, wanda yake yadda Allah yake, wanda kuma yake a wurin Uba, shi ne ya bayyana shi. = Ba wanda kullum ga Allah; kawai Ɗansa, haifaffe shi, wanda ke a cikin Uba, shi da kansa ya bayyana shi.
19
#:
And this is the record of John, when the Jews sent priests and Levites from Jerusalem to ask him, Who art thou? <> To, ga shaidar Yohanna saʼad da Yahudawan Urushalima suka aiki firistoci da Lawiyawa su tambaye shi ko shi wane ne. = Wannan kuwa ita ce shaidar Yahaya, wato, sa'ad da Yahudawa suka aiki firistoci da Lawiyawa daga Urushalima su tambaye shi, ko shi wane ne. = Kuma wannan ita ce shaidar Yahaya, sa'ad da Yahudawa suka aiki firistoci da Lawiyawa daga Urushalima su da shi, dõmin su tambaye shi, "Kai wanene?"
20
#:
And he confessed, and denied not; but confessed, I am not the Christ. <> Bai yi mūsu ba, amma ya shaida a fili cewa, “Ba ni ne Kiristi ba.” = Sai ya faɗi gaskiya, bai yi musu ba, gaskiya ya faɗa ya ce, “Ba ni ne Almasihu ba.” = Sai ya faɗi gaskiya shi kuma bai yi musu ba shi; da kuma abin da ya shaida ya: "Ba ni ne Almasihu ba."
21
#:
And they asked him, What then? Art thou Elias? And he saith, I am not. Art thou that prophet? And he answered, No. <> Sai suka tambaye shi suka ce, “To, wane ne kai? Kai ne Eliya?”Ya ce, “Aʼa, ni ba shi ba ne.”“Kai ne Annabin nan?”Ya amsa ya ce, “Aʼa.” = Sai suka tambaye shi, “To, yaya, Iliya ne kai?” Ya ce, “A'a, ba shi ba ne.” Suka ce, “Kai ne annabin nan?” Ya ce, “A'a.” = Kuma suka tambaye shi: "Sa'an nan abin da ku ke? Iliya ne kai?"Sai ya ce, "Ni ba." "Shin kun Annabi?"Sai ya amsa ya ce, "A'a."
22
#:
Then said they unto him, Who art thou? that we may give an answer to them that sent us. What sayest thou of thyself? <> A ƙarshe suka ce, “Wane ne kai? Ka ba mu amsa don mu mayar wa waɗanda suka aike mu. Me kake ce da kanka?” = Sai suka ce masa, “To, wane ne kai, domin mu sami amsar da za mu mayar wa waɗanda suka aiko mu? Me kake ce da kanka?” = Saboda haka, Suka ce masa: "Kai wanene, domin mu sami amsar da wa waɗanda suka aiko mu? Me kake ce da kanka?"
23
#:
He said, I am the voice of one crying in the wilderness, Make straight the way of the Lord, as said the prophet Esaias. <> Yohanna ya amsa da kalmomin annabi Ishaya, “Ni murya ne mai kira a hamada, ‘Ku miƙe hanya domin Ubangiji.’ ” = Ya ce, “Ni murya ce ta mai kira a jeji, mai cewa, ‘Ku miƙe wa Ubangiji tafarki,’ yadda Annabi Ishaya ya faɗa.” = Ya ce, "Ni murya ce ta ihu a cikin hamada, 'Ku miƙe wa Ubangiji tafarki,'Kamar yadda Annabi Ishaya ya faɗa. "
24
#:
And they which were sent were of the Pharisees. <> To, waɗansu Farisiyawan da aka aika = Su kuwa, Farisiyawa ne suka aiko su. = Kuma wasu daga waɗanda aka aiko su daga Farisiyawa.
25
#:
And they asked him, and said unto him, Why baptizest thou then, if thou be not that Christ, nor Elias, neither that prophet? <> suka tambaye shi suka ce, “Don me kake yin baftisma in kai ba Kiristi ba ne, ba kuwa Eliya ba, ba kuma annabin nan ba?” = Sai suka tambaye shi suka ce, “To, don me kake yin baftisma in kai ba Almasihu ba ne, ba kuwa Iliya ba, ba kuma annabin nan ba?” = Kuma suka tambaye shi, ya ce masa, "To, don me kuke yi baftisma, idan ba ka da Almasihu, kuma ba Iliya, kuma ba Annabi?"
26
#:
John answered them, saying, I baptize with water: but there standeth one among you, whom ye know not; <> Yohanna ya amsa, ya ce, “Ni dai ina baftisma da ruwa ne, amma a cikinku akwai wani tsaye da ba ku sani ba. = Sai Yahaya ya amsa musu ya ce, “Ni kam, da ruwa nake baftisma, amma da wani nan tsaye a cikinku wanda ba ku sani ba, = Yahaya ya amsa musu da cewa: "Na yi baftisma da ruwa. Amma a cikinku tsaye daya, wanda ba ku sani ba.
27
#:
He it is, who coming after me is preferred before me, whose shoe's latchet I am not worthy to unloose. <> Shi ne mai zuwa bayana, wanda ko igiyar takalmansa ma ban isa in kunce ba.” = shi ne mai zuwa bayana, wanda ko maɓallin takalminsa ma, ban isa in ɓalle ba.” = A wannan ne wanda ya ke zuwa a bãyãna, wanda aka sanya gaba da ni, da madaurin na wanda ko takalmansa ma ban isa ga sassauta. "
28
#:
These things were done in Bethabara beyond Jordan, where John was baptizing. <> Wannan duk ya faru ne a Betani a ƙetaren Urdun, inda Yohanna yake yin baftisma. = An yi wannan a Betanya ne, a hayin Kogin Urdun, inda Yahaya yake yin baftisma. = Wadannan abubuwa ya faru a jikin Betanya, hayin Kogin Urdun, inda Yahaya yake yin baftisma.
29
#:
The next day John seeth Jesus coming unto him, and saith, Behold the Lamb of God, which taketh away the sin of the world. <> Washegari Yohanna ya ga Yesu yana zuwa wajensa sai ya ce, “Ku ga, ga Ɗan Rago na Allah mai ɗauke zunubin duniya! = Kashegari Yahaya ya tsinkayo Yesu na nufo shi, sai ya ce, “Kun ga, ga Ɗan Rago na Allah, wanda zai ɗauke zunubin duniya! = Kashegari, Yahaya ya tsinkayo Yesu na nufo shi,, kuma sai ya ce: "Ga shi, Ɗan Rago na Allah. Sai ga, wanda ya ɗauke zunubin duniya.
30
#:
This is he of whom I said, After me cometh a man which is preferred before me: for he was before me. <> Wannan shi ne wanda nake nufi saʼad da na ce, ‘Wani mai zuwa bayana ya fi ni girma, domin yana nan kafin ni.’ = Wannan shi ne wanda na ce, ‘Wani yana zuwa bayana, wanda ya zama shugabana, domin dā ma yana nan tun ba ni.’ = Wannan shi ne wanda na ce game da wanda, 'Bayan da ni isa wani mutum, wanda aka sanya gaba da ni, domin ya wanzu kafin ni. '
31
#:
And I knew him not: but that he should be made manifest to Israel, therefore am I come baptizing with water. <> Ko ni ma dā ban san shi ba, sai dai abin da ya sa na zo ina baftisma da ruwa shi ne domin a bayyana shi ga Israʼila.” = Dā kam, ban san shi ba, sai domin a bayyana shi ga Isra'ila na zo, nake baftisma da ruwa.” = Kuma ban san shi. Amma duk da haka shi ne domin wannan dalili da cewa na zo, nake baftisma da ruwa: don haka abin da ya iya bayyana a Isra'ila. "
32
#:
And John bare record, saying, I saw the Spirit descending from heaven like a dove, and it abode upon him. <> Sai Yohanna ya ba da wannan shaida: “Na ga Ruhu ya sauko kamar kurciya daga sama ya zauna a kansa. = Yahaya ya yi shaida ya ce, “Na ga Ruhu na saukowa kamar kurciya daga sama, ya kuma zauna a kansa. = Kuma John miƙa shaida, yana cewa: "Gama na ga Ruhu na saukowa daga sama kamar kurciya; sai ya zauna a gare shi.
33
#:
And I knew him not: but he that sent me to baptize with water, the same said unto me, Upon whom thou shalt see the Spirit descending, and remaining on him, the same is he which baptizeth with the Holy Ghost. <> Dā ban san shi ba, sai dai wanda ya aiko ni in yi baftisma da ruwa ya gaya mini cewa, ‘Mutumin da ka ga Ruhu ya sauko ya kuma zauna a kansa shi ne wanda zai yi baftisma da Ruhu Mai Tsarki.’ = Dā kam, ban san shi ba, sai dai wanda ya aiko ni in yi baftisma da ruwa, shi ne ya ce mini, ‘Wanda ka ga Ruhun na sauko masa, yana kuma kasance a kansa, shi ne mai yin baftisma da Ruhu Mai Tsarki.’ = Kuma ban san shi. Amma wanda ya aiko ni in yi baftisma da ruwa ya ce mini: 'Ya kan wanda za ku ga Ruhu na saukowa da sauran a gare shi, wannan shi ne mai yin baftisma da Ruhu Mai Tsarki. '
34
#:
And I saw, and bare record that this is the Son of God. <> Na gani na kuma shaida cewa wannan Ɗan Allah ne.” = Na kuwa gani, na kuma yi shaida, cewa wannan Ɗan Allah ne.” = Sai na ga, Na kuma ba da shaida: cewa wannan daya ne Ɗan Allah. "
35
#:
Again the next day after John stood, and two of his disciples; <> Washegari kuma Yohanna yana can tare da biyu daga cikin almajiransa. = Kashegari kuma Yahaya na tsaye da almajiransa biyu. = Kashegari kuma, Yahaya na tsaye da almajiransa biyu.
36
#:
And looking upon Jesus as he walked, he saith, Behold the Lamb of God! <> Da ya ga Yesu yana wucewa, sai ya ce, “Ku ga, ga Ɗan Rago na Allah!” = Yana duban Yesu na tafiya, sai ya ce, “Kun ga, ga Ɗan Rago na Allah!” = Kuma kamawa gaban Yesu na tafiya, ya ce, "Ga shi, Ɗan Rago na Allah. "
37
#:
And the two disciples heard him speak, and they followed Jesus. <> Da almajiran nan biyu suka ji ya faɗi haka, sai suka bi Yesu. = Almajiran nan biyu suka ji ya faɗi haka, sai suka bi Yesu. = Kuma almajirai biyu da aka sauraron shi magana. Kuma suka bi Yesu.
38
#:
Then Jesus turned, and saw them following, and saith unto them, What seek ye? They said unto him, Rabbi, (which is to say, being interpreted, Master,) where dwellest thou? <> Da juyewa, sai Yesu ya ga suna binsa, sai ya tambaye, su ya ce, “Me kuke nema?”Suka ce, “Rabbi,” (wato, Malam), “ina kake da zama?” = Yesu ya waiwaya ya ga suna biye da shi, sai ya ce musu, “Me kuke nema?” Suka ce masa, “Ya Rabbi, wato Malam ke nan, ina kake da zama?” = Sai Yesu, juya a kusa da kuma ganin suna biye da shi, ya ce musu, "Me kake nema?"Kuma suka ce masa, "Ya Shugaba (wanda ke nufin a translation, Malam), ina kake zama?"
39
#:
He saith unto them, Come and see. They came and saw where he dwelt, and abode with him that day: for it was about the tenth hour. <> Ya amsa musu ya ce, “Ku zo, za ku kuma gani.”Saboda haka suka je suka ga inda yake da zama, suka kuma zauna a can tare da shi. Wajen saʼa ta goma ce kuwa. = Sai ya ce musu, “Ku zo ku gani.” Sai suka je suka ga inda yake da zama, suka kuwa yini tare da shi. Wajen ƙarfe huɗu na yamma ne kuwa. = Ya ce musu, "Ku zo ku gani." Sai suka je suka ga inda yake da zama, kuma suka zauna tare da shi da cewa rana. Yanzu shi ne game da goma hour.
40
#:
One of the two which heard John speak, and followed him, was Andrew, Simon Peter's brother. <> Andarawus ɗanʼuwan Siman Bitrus, yana ɗaya daga cikin biyun da suka ji abin da Yohanna ya faɗa wanda kuma ya bi Yesu. = Ɗaya daga cikin biyun nan da suka ji maganar Yahaya suka kuma bi Yesu, Andarawas ne, ɗan'uwan Bitrus. = kuma Andrew, da ɗan'uwan Bitrus, yana daya daga cikin biyun nan da suka ji game da shi, daga Yahaya suka kuma bi shi.
41
#:
He first findeth his own brother Simon, and saith unto him, We have found the Messias, which is, being interpreted, the Christ. <> Abu na fari da Andarawus ya yi shi ne ya sami ɗanʼuwansa Siman ya gaya masa cewa, “Mun sami Almasihu” (wato, Kiristi). = Sai ya fara samo ɗan'uwansa Bitrus, ya ce masa, “Mun sami Almasihu,” wato shafaffe. = Da farko, ya fara samo ɗan'uwansa Bitrus,, sai ya ce masa, "Mun sami Almasihu,," (wanda aka fassara a matsayin Almasihu).
42
#:
And he brought him to Jesus. And when Jesus beheld him, he said, Thou art Simon the son of Jona: thou shalt be called Cephas, which is by interpretation, A stone. <> Ya kuma kawo shi wurin Yesu.Yesu ya dube shi ya ce, “Kai ne Siman ɗan Yohanna. Za a ce da kai Kefas” (in an fassara, Bitrus ke nan = Sai ya kai shi wurin Yesu. Yesu ya dube shi, ya ce, “Wato kai ne Saminu ɗan Yahaya? Za a kira ka Kefas,” wato Bitrus. = Sai ya kai shi wurin Yesu. Kuma Yesu, kallo a gare shi, ya ce: "Wato kai ne Saminu, dan Jonah. Za a kira Kefas," (wanda aka fassara a matsayin Peter).
43
#:
The day following Jesus would go forth into Galilee, and findeth Philip, and saith unto him, Follow me. <> Washegari Yesu ya yanke shawara yǎ tafi Galili. Da ya sami Filibus sai ya ce masa, “Bi ni.” = Kashegari Yesu ya yi niyyar zuwa ƙasar Galili. Sai ya sami Filibus, ya ce masa, “Bi ni.” = Kashegari, da ya so ya tafi zuwa ƙasar Galili, kuma ya sami Filibus. Sai Yesu ya ce masa, "Bi ni."
44
#:
Now Philip was of Bethsaida, the city of Andrew and Peter. <> Filibus, kamar Andarawus da Bitrus shi ma daga garin Betsaida ne. = Filibus kuwa mutumin Betsaida ne, garin su Andarawas da Bitrus. = Yanzu Filibus kuwa mutumin Betsaida, garin su Andarawas da Bitrus.
45
#:
Philip findeth Nathanael, and saith unto him, We have found him, of whom Moses in the law, and the prophets, did write, Jesus of Nazareth, the son of Joseph. <> Filibus ya sami Natanayel ya kuma gaya masa, “Mun sami wanda Musa ya rubuta game da shi a cikin Doka, kuma wanda annabawa suka rubuta a kansa-Yesu Banazare, ɗan Yusuf.” = Filibus ya sami Nata'ala, ya ce masa, “Mun sami wanda Musa ya rubuta labarinsa a Attaura, annabawa kuma suka rubuta labarinsa, wato Yesu Banazare, ɗan Yusufu.” = Filibus ya sami Nata'ala, sai ya ce masa, "Mun sami wanda Musa ya rubuta game da wanda a cikin Attaura da Annabawa: Yesu, ɗan Yusufu, daga Nazarat. "
46
#:
And Nathanael said unto him, Can there any good thing come out of Nazareth? Philip saith unto him, Come and see. <> Natanayel ya ce, “A Nazaret! Wani abin kirki zai iya fito daga can?”Filibus ya ce, “Zo ka gani.” = Nata'ala ya ce masa, “A iya samun wani abin kirki a Nazarat kuwa?” Sai Filibus ya ce masa, “Taho dai, ka gani.” = Nata'ala ya ce masa, "A iya samun wani m zama daga Nazarat?"Sai Filibus ya ce masa, "Ku zo ku gani."
47
#:
Jesus saw Nathanael coming to him, and saith of him, Behold an Israelite indeed, in whom is no guile! <> Da Yesu ya ga Natanayel yana zuwa, sai ya yi magana game da shi cewa, “Ga mutumin Israʼila na gaske wanda ba shi da haʼinci.” = Yesu ya ga Nata'ala na nufo shi, sai ya yi zancensa ya ce, “Kun ga, ga Ba'isra'ile na gaske wanda ba shi da ha'inci!” = Yesu ya ga Nata'ala na nufo shi,, sai ya ce game da shi, "Ga shi, Ba'isra'ile a wanda da gaske ba shi da ha'inci. "
48
#:
Nathanael saith unto him, Whence knowest thou me? Jesus answered and said unto him, Before that Philip called thee, when thou wast under the fig tree, I saw thee. <> Natanayel ya yi tambaya, ya ce, “A ina ka san ni?”Yesu ya amsa, ya ce, “Na gan ka yayinda kake a gindin itacen ɓaure, kafin Filibus yǎ kira ka.” = Nata'ala ya ce masa, “A ina ka san ni?” Yesu ya amsa masa ya ce, “Tun kafin Filibus ya kira ka, sa'ad da kake gindin ɓaure, na gan ka.” = Nata'ala ya ce masa, "Daga ina ka san ni?"Yesu ya amsa, ya ce masa, "Kafin Filibus ya kira ka, sa'ad da kake gindin itacen ɓaure, Na gan ka."
49
#:
Nathanael answered and saith unto him, Rabbi, thou art the Son of God; thou art the King of Israel. <> Sai Natanayel ya ce, “Rabbi, kai Ɗan Allah ne. Kai ne Sarkin Israʼila.” = Sai Nata'ala ya amsa masa ya ce, “Ya Shugaba, kai Ɗan Allah ne! Kai Sarkin Isra'ila ne!” = Nata'ala ya amsa masa ya ce: "Ya Shugaba, kai Ɗan Allah. Kai Sarkin Isra'ila. "
50
#:
Jesus answered and said unto him, Because I said unto thee, I saw thee under the fig tree, believest thou? thou shalt see greater things than these. <> Yesu ya ce, “Ka gaskata domin na ce maka na gan ka a gindin itacen ɓaure. Za ka ga abubuwan da suka fi haka.” = Yesu ya amsa ya ce, “Wato, domin na ce maka na gan ka a gindin ɓaure ne kake ba da gaskiya? Ai, za ka ga al'amuran da suka fi haka ma.” = Yesu ya amsa, ya ce masa: "Domin na ce maka na gan ka a gindin ɓaure, ku yi ĩmãni. Al'amuran da suka fi wadannan, ku gani. "
51
#:
And he saith unto him, Verily, verily, I say unto you, Hereafter ye shall see heaven open, and the angels of God ascending and descending upon the Son of man. <> Sai ya ƙara da cewa, “Gaskiya nake gaya muku, za ku ga sama a buɗe, malaʼikun Allah kuma suna hawa suna kuma sauka a kan Ɗan Mutum.” = Yesu kuma ya ce masa, “Lalle hakika, ina gaya muku, za ku ga sama ta dāre, mala'ikun Allah suna hawa da sauka ga Ɗan Mutum.” = Sai ya ce masa, "Amin, Amin, Ina gaya maka, za ku ga sama ta dāre, da malã'iku Allah suna hawa da sauka a kan Ɗan Mutum. "