Toggle search
Search
Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/043 becoming the boss
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
What
nobody
tells
you
about
becoming
the
boss
[1]
<>
Sirrin
da
ake
boye
maka
game
da
shugabanci
[2]
#:
The
good
,
the
bad
and
the
unexpected
of
getting
promoted
to
the
top
.
[3]
<>
Shugabanci
abu
ne
mai
sarkakiya
a
tsakanin
mutane
[4]
#:
Long
before
Roman
Stanek
became
founder
and
CEO
of
GoodData
,
[5]
<>
Shekaru
da
dama
kafin
Roman
Stanek
ya
kafa
kamfanin
GoodData
,
[6]
#:
the
cloud
-
based
software
and
data
-
analytics
firm
based
in
San
Francisco
,
[7]
<>
mai
samar
da
manhajar
nazarin
bayanai
a
kwamfuta
,
da
ke
garin
San
Francisco
a
Amurka
,
[8]
#:
he
was
just
a
respected
engineer
.
[9]
<>
shi
kwararren
injiniya
ne
.
[10]
#:
After
a
few
promotions
at
software
companies
,
[11]
<>
Bayan
samun
karin
girma
a
kamfanonin
manhajar
kwamfuta
dabam
-
daban
,
[12]
#:
that
engineer
found
himself
in
1997
as
CEO
of
the
software
company
NetBeans
.
[13]
<>
wannan
injiniyan
ya
samu
kansa
a
1997
a
matsayin
shugaban
kamfanin
NetBeans
.
[14]
#:
A
far
cry
from
engineering
,
Stanek
suddenly
had
to
develop
an
entirely
new
skillset
,
one
as
a
manager
and
leader
.
[15]
<>
Nan
take
Stanek
ya
fahimci
ya
na
bukatar
samun
kwarewar
da
bata
danganci
aikin
injiniya
ba
domin
zama
ingantaccen
shugaba
.
[16]
#:
Things
didn
’
t
always
go
smoothly
.
[17]
<>
Lamarin
ba
zai
masa
da
sauki
ba
.
[18]
#:
When
Sun
Microsystems
offered
to
buy
the
company
in
1999
,
[19]
<>
Lokacin
da
Sun
Microsystems
ya
yi
tayin
sayen
kamfanin
a
1999
,
[20]
#:
Stanek
thought
he
could
manage
the
acquisition
largely
in
-
house
—
[21]
<>
Stanek
ya
yi
zaton
zai
iya
tattaunawa
da
su
shi
kadai
,
[22]
#:
until
he
learned
the
other
side
had
a
team
of
a
hundred
people
working
on
it
.
[23]
<>
kafin
ya
gano
cewa
kimanin
mutane
100
ne
Sun
Microsystems
ya
dora
wa
aikin
tattaunawar
.
[24]
#:
There
were
arguments
[25]
<>
Sun
sha
samun
sabani
[26]
#:
and
days
when
Stanek
thought
the
whole
deal
would
fall
apart
.
[27]
<>
kuma
lokaci
-
lokaci
Stanek
kan
ji
kar
ma
a
fasa
cinikin
baki
daya
.
[28]
#:
It
was
his
trial
by
fire
in
upper
management
,
[29]
<>
Wannan
ita
ce
hanyar
da
ya
dandani
shugabanci
,
[30]
#:
and
it
was
simply
no
fun
.
[31]
<>
kuma
lallai
bai
ji
da
dadi
ba
.
[32]
#:
If
you
’
re
heading
to
the
top
,
you
need
to
be
prepared
.
[33]
<>
Idan
kai
ma
ka
na
kan
hanyar
samun
shugabanci
,
to
ya
kamata
ka
kwana
cikin
shiri
.
[34]
#:
Those
who
have
done
it
say
middle
management
does
little
to
prep
someone
for
the
upper
ranks
,
[35]
<>
Wadannan
su
ka
samu
shugabancin
kamfani
sun
ce
rike
kananan
mukamai
ba
ya
taimakawa
wurin
kwarewa
a
shugabanci
,
[36]
#:
where
suddenly
every
decision
is
more
difficult
and
losses
have
far
more
at
stake
.
[37]
<>
inda
kowanne
hukunci
da
zaka
yanke
kan
zama
mai
wuya
.
[38]
#:
How
then
do
you
get
ready
for
your
role
at
the
top
?
[39]
<>
To
yaya
zamu
iya
shiryawa
shugabanci
ke
nan
?
[40]
#:
Mastering
the
worst
[41]
<>
Ta
hanyewar
sabawa
da
mummunan
yanayi
.
[42]
#:
First
,
get
ready
to
handle
all
that
’
s
bad
at
your
company
.
[43]
<>
Na
farko
,
ka
shirye
tunkurar
duk
abinda
ba
shi
da
dadin
sha
'
ani
a
kamfanin
da
za
ka
shugabanta
.
[44]
#:
If
you
’
re
a
good
upper
executive
,
you
’
ve
delegated
most
of
the
day
-
to
-
day
decisions
.
[45]
<>
Idan
kai
shugaban
kwarai
ne
,
dama
ka
nada
wadanda
za
su
rika
kula
da
ayyukan
yau
-
da
-
gobe
.
[46]
#:
That
means
the
only
ones
that
come
to
you
are
the
tough
ones
.
[47]
<>
Hakan
na
nufin
batutuwan
da
za
su
rika
isa
gare
ka
sai
mara
sa
dadi
,
[48]
#:
The
problems
nobody
wants
to
handle
.
[49]
<>
wadanda
su
ka
sha
kan
kowa
.
[50]
#:
So
handling
the
worst
is
the
first
skill
you
must
master
when
reaching
the
top
,
[51]
<>
Don
haka
abu
na
farko
da
zaka
kware
a
kai
shi
ne
kula
da
lamura
masu
wuyar
sha
'
ani
,
[52]
#:
says
Linda
A
Hill
,
professor
of
business
administration
at
Harvard
Business
School
.
[53]
<>
in
ji
Linda
A
Hill
,
farfesa
a
harkar
shugabancin
kamfanoni
a
makarantar
kasuwanci
ta
jami
'
ar
Harvard
.
[54]
#:
In
upper
management
,
ethical
dilemmas
are
more
complicated
.
[55]
<>
Daukar
mataki
idan
ka
na
shugabantar
kamfani
yafi
wahala
da
sarkakiya
,
fiye
da
lokacin
da
ka
ke
shugabantar
wani
bangare
.
[56]
#:
Changes
to
the
culture
affect
far
more
people
than
just
the
team
you
used
to
manage
.
[57]
<>
Inda
a
da
ka
kan
yi
tunanin
wadanda
ke
karkashinka
ne
kadai
,
idan
ka
zama
shugaba
,
sai
ka
duba
yadda
matakin
zai
shafi
sauran
sassan
kamfanin
.
[58]
#:
Switch
mid
-
stream
and
it
will
turn
the
entire
company
’
s
direction
,
a
far
riskier
outcome
than
when
you
were
just
a
middle
manager
.
[59]
<>
Daukar
wadannan
matakan
ya
na
kara
tsananta
kasancewar
ka
yi
nisa
da
inda
matsalar
ta
ke
.
[60]
#:
“
Even
if
you
’
re
a
star
,
if
you
’
re
an
excellent
manager
,
[61]
<> "
Komin
kwarewarka
a
shugabanci
,
[62]
#:
you
’
ll
need
a
healthy
team
of
people
you
trust
to
run
the
business
,”
Hill
says
.
[63]
<>
ka
na
bukatar
wasu
gogaggun
ma
'
aikata
da
ka
amince
da
su
wadanda
zasu
tallafa
wurin
tafiyar
da
kamfanin
,"
in
ji
Hill
.
[64]
#:
Finding
friends
[65]
<>
Nemo
abokai
[66]
#:
Once
you
find
yourself
running
the
office
,
it
’
s
time
to
look
for
friends
in
the
same
situation
,
[67]
<>
Da
zarar
ka
samu
kanka
a
matsayin
da
kai
ka
ke
tafiyar
da
kamfani
,
sai
ka
yi
kokarin
nemo
abokan
da
jirgi
daya
ya
kwaso
ku
,
[68]
#:
says
Mark
Fagan
,
managing
partner
of
accounting
firm
Citrin
Cooperman
’
s
office
in
Connecticut
in
the
US
.
[69]
<>
in
ji
Mark
Fagan
,
babban
jami
'
i
a
kamfanin
kididdigar
kudi
na
Cooperman
'
s
office
da
ke
Connecticut
a
Amurka
.
[70]
#:
Fagan
has
audited
several
thousand
companies
[71]
<>
Fagan
ya
yi
binciken
kudi
a
dubunnan
kamfanunnuka
[72]
#:
in
his
31
-
year
career
,
[73]
<>
a
shekaru
31
da
ya
kwashe
ya
na
aikinsa
,
[74]
#:
watching
many
mid
-
level
managers
make
it
or
burn
out
once
they
’
re
promoted
to
the
top
.
[75]
<>
inda
ya
ga
wasu
manajojin
da
su
ka
kasa
tasiri
bayan
sun
zama
shugabanni
.
[76]
#:
Among
the
most
common
reasons
they
fail
:
trying
to
do
it
all
without
advice
.
[77]
<>
Babbar
matsalar
da
su
ka
fi
fuskanta
kuwa
ita
ce
rashin
abokan
shawara
.
[78]
#:
“
CEOs
need
an
inner
circle
.
[79]
<>
Fagan
ya
ce
: "
Shugabanni
na
bukatar
mukarraban
da
za
su
ba
su
shawara
[80]
#:
It
may
not
be
your
in
-
house
C
-
suite
executives
,
[81]
<>
amma
ba
lallai
mataimakansu
a
kamfanin
ba
,
[82]
#:
because
they
may
be
negatively
affected
by
the
decisions
you
make
,”
Fagan
says
.
[83]
<>
kasancewar
matakan
da
za
su
dauke
zasu
iya
shafar
abokan
aikin
na
su
.
[84]
#:
“
You
may
need
to
look
outside
your
company
for
people
in
the
same
boat
as
you
.”
[85]
<>
Mashawartan
da
ka
ke
bukata
su
ne
shugabanni
irinka
wadanda
ke
aiki
wasu
kamfanonin
dabam
."
[86]
#:
It
’
s
your
call
[87]
<>
Zabi
ya
rage
naka
[88]
#:
At
the
end
of
the
day
,
[89]
<>
Komai
taka
je
taka
zo
dai
,
[90]
#:
final
decisions
rest
with
you
—
[91]
<>
yanke
hukuncin
karshe
ya
na
hannunka
–
[92]
#:
both
the
good
ones
and
the
bad
ones
.
[93]
<>
mai
kyau
da
mara
kyau
.
[94]
#:
It
’
s
that
level
of
ultimate
responsibility
that
is
the
toughest
part
to
master
about
being
a
CEO
,
[95]
<>
Daukar
wannan
nauyin
shin
abinda
yafi
komai
wuya
idan
ka
zama
shugaba
,
[96]
#:
says
Autumn
Manning
,
who
runs
the
employee
engagement
firm
YouEarnedIt
.
[97]
<>
a
cewar
Autumn
Manning
,
shugabar
kamfanin
kula
da
ma
'
aikata
na
YouEarnedIt
.
[98]
#:
Sometimes
it
’
s
up
to
you
to
make
the
unpopular
decision
,
the
one
that
’
s
going
to
disappoint
people
who
you
’
ve
worked
with
for
years
.
[99]
<>
Wasu
lokutan
dole
ne
ka
dauki
matakin
da
zai
bakantawa
mutanen
da
ka
kwashe
shekaru
da
yawa
ka
na
aiki
da
su
.
[100]
#:
For
Manning
,
she
has
figured
out
decisions
she
’
s
confident
at
making
and
other
ones
where
she
’
s
going
to
need
help
.
[101]
<>
Ita
dai
Manning
ta
gano
inda
ta
ke
da
kwarewar
da
za
ta
iya
yanke
hukunci
da
kanta
da
kuma
inda
ta
ke
neman
taimako
.
[102]
#:
She
’
s
better
at
product
-
related
decisions
,
she
says
,
[103]
<>
Ta
ce
tafi
kwarewa
a
fannin
abubuwan
da
kamfaninta
ke
samarwa
,
[104]
#:
while
for
ones
that
involve
cash
flow
,
Manning
pulls
in
her
chief
operating
officer
.
[105]
<>
amma
idan
batun
lissafin
kudi
ya
taso
,
sai
ta
nemi
shawarar
babban
akantanta
.
[106]
#:
“
At
the
end
of
the
day
,
you
have
the
ultimate
say
as
CEO
,”
[107]
<> "
A
karshe
dai
ke
za
ki
yanke
hukunci
.
[108]
#:
If
you
don
’
t
,
everything
might
grind
to
a
halt
waiting
for
you
.”
[109]
<>
Idan
ki
ka
tsaya
jan
kafa
,
komai
zai
iya
tsayawa
cik
,
ana
jiranki
."
[110]
#:
Learning
the
ropes
[111]
<>
Da
koyo
kan
iya
[112]
#:
During
the
acquisition
of
NetBeans
,
[113]
<>
Lokacin
cinikin
NetBeans
,
[114]
#:
Stanek
learned
a
lesson
that
still
affects
the
way
he
makes
decisions
17
years
later
.
[115]
<>
Stanek
ya
koyi
darussan
da
ke
tasiri
akan
shugabancinsa
bayan
shekaru
17
.
[116]
#:
The
entire
deal
kept
getting
held
up
over
small
wordings
in
the
contract
[117]
<>
An
sha
samun
sabani
da
sa
-
in
-
sa
tsakanin
bangarorin
biyu
akan
'
yan
kananan
kalmomin
da
ke
cikin
kwangilar
.
[118]
#:
Stanek
had
hired
his
own
acquisitions
team
,
[119]
<>
Sai
da
Stanek
ya
dauki
na
sa
ma
'
aikatan
da
za
su
tattauna
da
daya
bangaren
,
[120]
#:
and
finally
he
realised
that
the
two
sides
,
working
in
different
offices
,
[121]
<>
amma
sun
ci
gaba
da
samun
sabani
kasancewar
su
na
aiki
ne
daga
ofisoshi
dabam
-
daban
.
[122]
#:
simply
needed
to
get
together
to
work
things
out
.
[123]
<>
Ko
da
ya
kira
bangarorin
biyu
ya
hada
su
zama
wuri
daya
sai
aka
daidaita
.
[124]
#:
“
What
I
learned
is
that
distance
creates
mistrust
,”
Stanek
says
.
[125]
<>
Ya
ce
: "
Abinda
na
koya
shi
ne
,
nisa
kan
kawo
rashin
amincewa
da
juna
."
[126]
#:
If
you
’
re
moving
up
to
the
top
,
that
kind
of
trial
might
be
waiting
for
you
.
[127]
<>
Idan
kai
ma
ka
na
kan
hanyar
samun
shugabanci
,
zaka
iya
iya
haduwa
da
irin
wannan
matsalar
farkon
hawanka
,
[128]
#:
But
learn
from
it
,
figure
out
how
to
make
the
big
decisions
[129]
<>
amma
idan
ka
koyi
darasi
daga
matsalar
,
ka
fuskanci
yadda
ya
kamata
ka
tafiyar
da
harkarka
don
gaba
,
[130]
#:
and
you
’
ll
find
a
comfortable
home
in
the
corner
office
.
[131]
<>
hakika
za
ka
ji
dadin
mike
kafafunka
a
kujerar
mulki
.
[132]
Last modified
23 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
What nobody tells you about becoming the boss [1] <> Sirrin da ake boye maka game da shugabanci [2]
2
#:
The good, the bad and the unexpected of getting promoted to the top. [3] <> Shugabanci abu ne mai sarkakiya a tsakanin mutane [4]
3
#:
Long before Roman Stanek became founder and CEO of GoodData, [5] <> Shekaru da dama kafin Roman Stanek ya kafa kamfanin GoodData, [6]
4
#:
the cloud-based software and data-analytics firm based in San Francisco, [7] <> mai samar da manhajar nazarin bayanai a kwamfuta, da ke garin San Francisco a Amurka, [8]
5
#:
he was just a respected engineer. [9] <> shi kwararren injiniya ne. [10]
6
#:
After a few promotions at software companies, [11] <> Bayan samun karin girma a kamfanonin manhajar kwamfuta dabam-daban, [12]
7
#:
that engineer found himself in 1997 as CEO of the software company NetBeans. [13] <> wannan injiniyan ya samu kansa a 1997 a matsayin shugaban kamfanin NetBeans. [14]
8
#:
A far cry from engineering, Stanek suddenly had to develop an entirely new skillset, one as a manager and leader. [15] <> Nan take Stanek ya fahimci ya na bukatar samun kwarewar da bata danganci aikin injiniya ba domin zama ingantaccen shugaba. [16]
9
#:
Things didn’t always go smoothly. [17] <> Lamarin ba zai masa da sauki ba. [18]
10
#:
When Sun Microsystems offered to buy the company in 1999, [19] <> Lokacin da Sun Microsystems ya yi tayin sayen kamfanin a 1999, [20]
11
#:
Stanek thought he could manage the acquisition largely in-house — [21] <> Stanek ya yi zaton zai iya tattaunawa da su shi kadai, [22]
12
#:
until he learned the other side had a team of a hundred people working on it. [23] <> kafin ya gano cewa kimanin mutane 100 ne Sun Microsystems ya dora wa aikin tattaunawar. [24]
13
#:
There were arguments [25] <> Sun sha samun sabani [26]
14
#:
and days when Stanek thought the whole deal would fall apart. [27] <> kuma lokaci-lokaci Stanek kan ji kar ma a fasa cinikin baki daya. [28]
15
#:
It was his trial by fire in upper management, [29] <> Wannan ita ce hanyar da ya dandani shugabanci, [30]
16
#:
and it was simply no fun. [31] <> kuma lallai bai ji da dadi ba. [32]
17
#:
If you’re heading to the top, you need to be prepared. [33] <> Idan kai ma ka na kan hanyar samun shugabanci, to ya kamata ka kwana cikin shiri. [34]
18
#:
Those who have done it say middle management does little to prep someone for the upper ranks, [35] <> Wadannan su ka samu shugabancin kamfani sun ce rike kananan mukamai ba ya taimakawa wurin kwarewa a shugabanci, [36]
19
#:
where suddenly every decision is more difficult and losses have far more at stake. [37] <> inda kowanne hukunci da zaka yanke kan zama mai wuya. [38]
20
#:
How then do you get ready for your role at the top? [39] <> To yaya zamu iya shiryawa shugabanci ke nan? [40]
21
#:
Mastering the worst [41] <> Ta hanyewar sabawa da mummunan yanayi. [42]
22
#:
First, get ready to handle all that’s bad at your company. [43] <> Na farko, ka shirye tunkurar duk abinda ba shi da dadin sha'ani a kamfanin da za ka shugabanta. [44]
23
#:
If you’re a good upper executive, you’ve delegated most of the day-to-day decisions. [45] <> Idan kai shugaban kwarai ne, dama ka nada wadanda za su rika kula da ayyukan yau-da-gobe. [46]
24
#:
That means the only ones that come to you are the tough ones. [47] <> Hakan na nufin batutuwan da za su rika isa gare ka sai mara sa dadi, [48]
25
#:
The problems nobody wants to handle. [49] <> wadanda su ka sha kan kowa. [50]
26
#:
So handling the worst is the first skill you must master when reaching the top, [51] <> Don haka abu na farko da zaka kware a kai shi ne kula da lamura masu wuyar sha'ani, [52]
27
#:
says Linda A Hill, professor of business administration at Harvard Business School. [53] <> in ji Linda A Hill, farfesa a harkar shugabancin kamfanoni a makarantar kasuwanci ta jami'ar Harvard. [54]
28
#:
In upper management, ethical dilemmas are more complicated. [55] <> Daukar mataki idan ka na shugabantar kamfani yafi wahala da sarkakiya, fiye da lokacin da ka ke shugabantar wani bangare. [56]
29
#:
Changes to the culture affect far more people than just the team you used to manage. [57] <> Inda a da ka kan yi tunanin wadanda ke karkashinka ne kadai, idan ka zama shugaba, sai ka duba yadda matakin zai shafi sauran sassan kamfanin. [58]
30
#:
Switch mid-stream and it will turn the entire company’s direction, a far riskier outcome than when you were just a middle manager. [59] <> Daukar wadannan matakan ya na kara tsananta kasancewar ka yi nisa da inda matsalar ta ke. [60]
31
#:
“Even if you’re a star, if you’re an excellent manager, [61] <> "Komin kwarewarka a shugabanci, [62]
32
#:
you’ll need a healthy team of people you trust to run the business,” Hill says. [63] <> ka na bukatar wasu gogaggun ma'aikata da ka amince da su wadanda zasu tallafa wurin tafiyar da kamfanin," in ji Hill. [64]
33
#:
Finding friends [65] <> Nemo abokai [66]
34
#:
Once you find yourself running the office, it’s time to look for friends in the same situation, [67] <> Da zarar ka samu kanka a matsayin da kai ka ke tafiyar da kamfani, sai ka yi kokarin nemo abokan da jirgi daya ya kwaso ku, [68]
35
#:
says Mark Fagan, managing partner of accounting firm Citrin Cooperman’s office in Connecticut in the US. [69] <> in ji Mark Fagan, babban jami'i a kamfanin kididdigar kudi na Cooperman's office da ke Connecticut a Amurka. [70]
36
#:
Fagan has audited several thousand companies [71] <> Fagan ya yi binciken kudi a dubunnan kamfanunnuka [72]
37
#:
in his 31-year career, [73] <> a shekaru 31 da ya kwashe ya na aikinsa, [74]
38
#:
watching many mid-level managers make it or burn out once they’re promoted to the top. [75] <> inda ya ga wasu manajojin da su ka kasa tasiri bayan sun zama shugabanni. [76]
39
#:
Among the most common reasons they fail: trying to do it all without advice. [77] <> Babbar matsalar da su ka fi fuskanta kuwa ita ce rashin abokan shawara. [78]
40
#:
“CEOs need an inner circle. [79] <> Fagan ya ce: "Shugabanni na bukatar mukarraban da za su ba su shawara [80]
41
#:
It may not be your in-house C-suite executives, [81] <> amma ba lallai mataimakansu a kamfanin ba, [82]
42
#:
because they may be negatively affected by the decisions you make,” Fagan says. [83] <> kasancewar matakan da za su dauke zasu iya shafar abokan aikin na su. [84]
43
#:
“You may need to look outside your company for people in the same boat as you.” [85] <> Mashawartan da ka ke bukata su ne shugabanni irinka wadanda ke aiki wasu kamfanonin dabam." [86]
44
#:
It’s your call [87] <> Zabi ya rage naka [88]
45
#:
At the end of the day, [89] <> Komai taka je taka zo dai, [90]
46
#:
final decisions rest with you — [91] <> yanke hukuncin karshe ya na hannunka – [92]
47
#:
both the good ones and the bad ones. [93] <> mai kyau da mara kyau. [94]
48
#:
It’s that level of ultimate responsibility that is the toughest part to master about being a CEO, [95] <> Daukar wannan nauyin shin abinda yafi komai wuya idan ka zama shugaba, [96]
49
#:
says Autumn Manning, who runs the employee engagement firm YouEarnedIt. [97] <> a cewar Autumn Manning, shugabar kamfanin kula da ma'aikata na YouEarnedIt. [98]
50
#:
Sometimes it’s up to you to make the unpopular decision, the one that’s going to disappoint people who you’ve worked with for years. [99] <> Wasu lokutan dole ne ka dauki matakin da zai bakantawa mutanen da ka kwashe shekaru da yawa ka na aiki da su. [100]
51
#:
For Manning, she has figured out decisions she’s confident at making and other ones where she’s going to need help. [101] <> Ita dai Manning ta gano inda ta ke da kwarewar da za ta iya yanke hukunci da kanta da kuma inda ta ke neman taimako. [102]
52
#:
She’s better at product-related decisions, she says, [103] <> Ta ce tafi kwarewa a fannin abubuwan da kamfaninta ke samarwa, [104]
53
#:
while for ones that involve cash flow, Manning pulls in her chief operating officer. [105] <> amma idan batun lissafin kudi ya taso, sai ta nemi shawarar babban akantanta. [106]
54
#:
“At the end of the day, you have the ultimate say as CEO,” [107] <> "A karshe dai ke za ki yanke hukunci. [108]
55
#:
If you don’t, everything might grind to a halt waiting for you.” [109] <> Idan ki ka tsaya jan kafa, komai zai iya tsayawa cik, ana jiranki." [110]
56
#:
Learning the ropes [111] <> Da koyo kan iya [112]
57
#:
During the acquisition of NetBeans, [113] <> Lokacin cinikin NetBeans, [114]
58
#:
Stanek learned a lesson that still affects the way he makes decisions 17 years later. [115] <> Stanek ya koyi darussan da ke tasiri akan shugabancinsa bayan shekaru 17. [116]
59
#:
The entire deal kept getting held up over small wordings in the contract [117] <> An sha samun sabani da sa-in-sa tsakanin bangarorin biyu akan 'yan kananan kalmomin da ke cikin kwangilar. [118]
60
#:
Stanek had hired his own acquisitions team, [119] <> Sai da Stanek ya dauki na sa ma'aikatan da za su tattauna da daya bangaren, [120]
61
#:
and finally he realised that the two sides, working in different offices, [121] <> amma sun ci gaba da samun sabani kasancewar su na aiki ne daga ofisoshi dabam-daban. [122]
62
#:
simply needed to get together to work things out. [123] <> Ko da ya kira bangarorin biyu ya hada su zama wuri daya sai aka daidaita. [124]
63
#:
“What I learned is that distance creates mistrust,” Stanek says. [125] <> Ya ce: "Abinda na koya shi ne, nisa kan kawo rashin amincewa da juna." [126]
64
#:
If you’re moving up to the top, that kind of trial might be waiting for you. [127] <> Idan kai ma ka na kan hanyar samun shugabanci, zaka iya iya haduwa da irin wannan matsalar farkon hawanka, [128]
65
#:
But learn from it, figure out how to make the big decisions [129] <> amma idan ka koyi darasi daga matsalar, ka fuskanci yadda ya kamata ka tafiyar da harkarka don gaba, [130]
66
#:
and you’ll find a comfortable home in the corner office. [131] <> hakika za ka ji dadin mike kafafunka a kujerar mulki. [132]