Toggle search
Search
Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/056 why paper cuts hurt so much
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
Why
paper
cuts
hurt
so
much
[1]
<>
Me
ya
sa
yankan
takarda
yake
da
zafi
sosai
?
[2]
#:
The
scraping
slice
from
an
errant
page
of
A4
doesn
’
t
break
the
skin
,
[3]
<>
Yankan
takarda
ba
ya
fasa
fata
,
[4]
#:
but
it
can
be
extremely
painful
.
Why
?
[5]
<>
amma
ya
na
da
tsananin
zafi
.
Ko
me
ya
sa
?
[6]
#:
Paper
seems
completely
harmless
,
[7]
<>
Takarda
aba
ce
mara
cutarwa
ko
kadan
,
[8]
#:
but
anybody
who
has
refilled
a
photocopier
[9]
<>
amma
wanda
duk
ya
taba
jera
takardu
a
na
’
urar
dab
’
i
[10]
#:
or
thumbed
too
quickly
through
a
book
[11]
<>
ko
kuma
ya
bude
shafukan
littafi
cikin
gaggawa
,
[12]
#:
knows
that
this
humble
material
harbours
a
deep
,
dark
secret
.
[13]
<>
ya
san
cewa
takarda
na
dauke
da
wani
mummunan
sirri
.
[14]
#:
Deployed
properly
,
it
can
be
a
serious
weapon
:
paper
cuts
are
just
the
worst
.
[15]
<>
Wato
ta
na
iya
zama
makami
,
domin
kuwa
babu
abinda
ya
ke
da
zafin
yanka
kamarta
.
[16]
#:
There
isn
’
t
a
whole
lot
of
scientific
research
effort
directed
at
understanding
the
pain
of
paper
cuts
,
[17]
<>
Ba
’
a
gudanar
da
binciken
kimiyya
da
yawa
game
da
gano
zafin
yankan
takarda
ba
,
[18]
#:
probably
because
nobody
would
sign
up
for
a
randomised
,
controlled
study
that
involved
a
researcher
intentionally
inflicting
this
kind
of
torture
on
study
participants
.
[19]
<>
mai
yiwuwa
saboda
ba
kowa
ne
zai
amince
masu
nazari
su
azabtar
da
su
da
gangan
ba
.
[20]
#:
But
according
to
Dr
.
Hayley
Goldbach
,
[21]
<>
Sai
dai
a
cewar
Dr
.
Hayley
Goldbach
,
[22]
#:
a
resident
physician
in
dermatology
at
UCLA
,
[23]
<>
likitan
fata
a
jami
’
ar
UCLA
[24]
#:
“
we
can
use
our
knowledge
of
human
anatomy
to
help
us
out
here
.
It
’
s
all
a
question
of
anatomy
”.
[25]
<> “
zamu
iya
amfani
da
ilimin
na
halittar
sassan
bil
’
adama
domin
fahimtar
abinda
ke
faruwa
.”
[26]
#:
It
’
s
all
to
do
with
nerve
endings
.
[27]
<>
Gaba
daya
bayanin
ya
danganci
karshen
jijiya
ne
.
[28]
#:
To
start
with
,
there
are
lots
more
pain
receptors
embedded
in
your
fingertips
than
almost
anywhere
else
in
your
body
.
[29]
<>
Na
farko
dai
karshen
yatsu
nan
aka
fi
samun
jijiyon
da
ke
jin
radadi
fiye
da
ko
’
ina
a
jikin
mutane
.
[30]
#:
Though
Goldbach
is
quick
to
point
out
,
[31]
<>
Duk
da
dai
Goldbach
ya
kara
da
cewa
,
[32]
#:
“
it
would
probably
also
hurt
a
lot
if
you
got
a
paper
cut
on
your
face
or
in
your
genitals
,
if
you
can
imagine
that
.”
[33]
<> “
za
ka
iya
jin
radadi
sosai
idan
takarda
ta
yanki
fuskarka
ko
kuma
al
’
aurarka
,
idan
hakan
zai
yi
wu
.”
[34]
#:
So
while
a
paper
cut
on
your
arm
,
or
thigh
,
or
ankle
might
still
be
annoying
,
[35]
<>
Amma
dai
ko
da
yake
ka
na
iya
jin
zafi
idan
takarda
ta
yanke
ka
a
kafada
,
cinya
,
ko
kwauri
,
[36]
#:
it
would
probably
be
more
trivial
than
the
intense
fiery
quality
that
finger
-
based
paper
cuts
tend
to
have
.
[37]
<>
ko
da
wasa
ba
zaka
kwatanta
wannan
zafin
da
tsananin
radadin
yankan
takarda
a
dan
yatsa
ba
.
[38]
#:
You
can
actually
prove
this
to
yourself
by
employing
a
test
that
psychologists
and
neurologists
use
.
[39]
<>
Ka
na
iya
tabbatar
da
hakan
ta
hanyar
aiwatar
da
gwajin
da
masu
nazarin
jijiyon
jiki
kan
yi
.
[40]
#:
Take
a
paperclip
and
unfold
it
so
that
both
ends
are
pointing
in
the
same
direction
.
[41]
<>
Sami
karfe
mai
tsini
baki
biyu
[42]
#:
If
you
use
it
to
poke
yourself
on
your
hands
or
face
,
you
can
probably
perceive
each
of
the
clip
’
s
two
pointy
ends
individually
.
[43]
<>
ka
caki
hannunka
ko
fuskarka
,
za
ka
ji
zafi
a
wuri
biyu
.
[44]
#:
But
now
try
the
same
thing
on
your
back
,
or
your
legs
.
[45]
<>
Amma
idan
ka
caka
a
bayanka
ko
cinya
[46]
#:
Chances
are
the
two
points
would
have
to
be
really
far
apart
before
you
’
re
able
to
tell
them
apart
.
[47]
<>
za
ka
ji
zafi
daya
ne
kurum
.
[48]
#:
That
’
s
because
the
distribution
of
nerve
endings
there
is
far
less
dense
.
[49]
<>
Hakan
na
nuna
cewa
sassan
da
babu
jijiyoyi
da
yawa
ba
sa
jin
radadin
ciwo
kamar
sassan
da
ke
da
jijiyoyi
da
yawa
.
[50]
#:
This
actually
makes
a
good
deal
of
evolutionary
sense
.
[51]
<>
Wannan
tsari
ya
yi
ma
’
ana
sosai
.
[52]
#:
“
Fingertips
are
how
we
explore
the
world
,
[53]
<> “
Da
‘
yan
yatsu
mu
ke
lalube
duniya
,
[54]
#:
how
we
do
small
delicate
tasks
,”
explains
Goldbach
.
[55]
<>
mu
ke
gudanar
da
kananan
ayyuka
,”
in
ji
Goldbach
.
[56]
#:
“
So
it
makes
sense
that
we
have
a
lot
of
nerve
endings
there
.
[57]
<> “
Don
haka
abu
ne
mai
kyau
mu
samu
jijiyo
da
yawa
a
wurin
,
[58]
#:
It
’
s
kind
of
a
safety
mechanism
.”
[59]
<>
ta
yadda
zamu
gano
hadari
komai
kankantarsa
.”
[60]
#:
Do
a
quick
Google
search
[61]
<>
Idan
ka
yi
bincike
a
shafin
Google
[62]
#:
and
you
might
become
convinced
that
due
to
its
porous
nature
,
paper
is
home
to
a
bacterial
menagerie
,
[63]
<>
za
ka
fahimci
cewa
takarda
cike
take
da
kananan
halittun
bacteria
,
[64]
#:
just
waiting
to
colonise
your
paper
-
inflicted
wounds
.
[65]
<>
wadanda
za
su
mamaye
duk
wani
rauni
da
ta
yi
maka
.
[66]
#:
But
whether
or
not
that
’
s
true
,
[67]
<>
Sai
dai
,
ko
me
ye
gaskiyar
wannan
bayani
,
[68]
#:
the
presence
of
bacteria
and
other
microscopic
beasties
[69]
<>
bacteria
da
sauran
kananan
halittu
[70]
#:
can
’
t
explain
the
sensation
of
pain
,
[71]
<>
ba
za
su
iya
zama
dalilin
zafin
yankan
takarda
ba
,
[72]
#:
at
least
not
at
the
moment
of
cutting
.
[73]
<>
musamman
a
lokacin
yankan
.
[74]
#:
Bacteria
can
lead
to
infections
if
wounds
are
left
untreated
,
[75]
<>
Bacteria
na
iya
jawo
cuta
idan
ba
’
a
kula
da
rauni
da
kyau
ba
,
[76]
#:
but
that
takes
a
bit
of
time
.
[77]
<>
amma
ta
kan
dau
lokaci
kafin
jawo
radadi
.
[78]
#:
To
the
naked
eye
,
it
might
seem
as
if
a
paper
'
s
edge
is
fairly
straight
and
smooth
.
[79]
<>
A
ido
,
gefen
takarda
a
mike
ya
ke
sambel
babu
wata
gargada
.
[80]
#:
But
if
you
were
to
zoom
in
,
[81]
<>
Amma
idan
ka
yi
amfani
da
madubin
da
ke
kara
girman
abubuwa
[82]
#:
you
’
d
find
that
paper
is
more
akin
to
a
saw
than
to
a
blade
.
[83]
<>
za
ka
ga
cewa
bakin
takarda
ya
fi
kama
da
zarto
fiye
da
kaifin
wuka
.
[84]
#:
So
when
a
paper
cuts
open
your
skin
,
it
leaves
behind
a
chaotic
path
of
destruction
rather
than
a
smooth
laceration
.
[85]
<>
Don
haka
yankan
takarda
ba
mikakke
ne
kamar
na
wuka
ko
reza
ba
.
[86]
#:
It
rips
,
tears
,
and
shreds
your
skin
,
rather
than
making
clean
slice
,
as
a
razor
or
knife
blade
would
do
.
[87]
<>
Wato
ta
kan
fizgi
fata
ne
,
ta
yaga
,
ta
gutsuttsura
.
[88]
#:
And
if
that
wasn
’
t
enough
,
[89]
<>
Bugu
da
kari
,
[90]
#:
paper
cuts
are
typically
shallow
–
but
not
too
shallow
.
[91]
<>
yankan
takarda
ba
shi
da
zurfi
.
[92]
#:
“
They
’
re
deep
enough
to
get
past
the
top
layer
of
the
skin
,
[93]
<> “
Zurfinsu
ya
kai
su
keta
rubin
fata
na
sama
,
[94]
#:
otherwise
they
wouldn
’
t
hurt
.
[95]
<>
inda
bai
kai
haka
ba
da
ba
za
a
ji
zafi
ba
.
[96]
#:
The
top
layer
of
skin
has
no
nerve
endings
,”
says
Goldbach
.
[97]
<>
Saboda
babu
jijiyoyi
a
rubin
fata
na
sama
,”
in
ji
Goldbach
.
[98]
#:
But
they
don
’
t
slice
that
deep
into
your
body
,
which
is
perhaps
why
it
’
s
puzzling
that
they
should
hurt
so
much
.
[99]
<>
Sai
dai
ba
sa
yankawa
da
zurfi
zuwa
cikin
jiki
,
abinda
ke
sa
wasu
ke
mamakin
zafinsu
.
[100]
#:
But
it
’
s
exactly
for
this
reason
that
paper
cuts
are
such
a
menace
.
[101]
<>
Amma
wannan
rashin
zurfin
na
yankan
takarda
shi
ne
sirrin
tsananin
zafinsu
.
[102]
#:
A
deeper
wound
would
result
in
bleeding
.
[103]
<>
Idan
yanka
ya
yi
zurfi
,
ya
na
haddasa
fitar
jini
.
[104]
#:
The
blood
would
clot
and
a
scab
would
develop
,
[105]
<>
Jinin
nan
da
ya
fita
zai
daskare
ya
bushe
,
[106]
#:
beneath
which
the
skin
could
go
about
healing
free
from
the
continued
assault
of
the
outside
world
.
[107]
<>
abinda
ke
bai
wa
fatar
da
ke
kasanta
damar
warwarewa
ba
tare
da
fuskantar
barazana
daga
waje
ba
.
[108]
#:
But
the
shallow
wound
of
a
paper
cut
doesn
'
t
offer
such
protection
.
[109]
<>
Amma
yankan
takarda
ba
ya
bayar
da
wannan
kariya
saboda
rashin
zurfinsa
.
[110]
#:
Unless
you
take
care
to
cover
it
up
with
a
bandage
[111]
<>
In
dai
ba
kai
ka
sa
bandeji
[112]
#:
and
perhaps
some
antibiotic
ointment
,
[113]
<>
ko
wani
man
kare
kwayoyin
cututuuka
ba
,
[114]
#:
the
nerves
that
the
paper
revealed
when
it
tore
apart
your
skin
[115]
<>
jijiyoyin
da
takardar
ta
bayyanar
lokacin
da
ta
yanke
ka
,
[116]
#:
they
will
continue
to
be
exposed
to
the
outside
world
,
[117]
<>
su
za
su
ci
gaba
da
zama
a
waje
,
[118]
#:
and
that
only
makes
them
angrier
.
[119]
<>
abinda
ke
kara
fusata
su
,
su
ci
gaba
da
radadi
.
[120]
#:
Without
the
cushion
of
blood
,
[121]
<>
Idan
babu
jinin
da
zai
lullube
su
,
[122]
#:
pain
receptors
[123]
<>
jijiyon
da
muke
jin
radadi
da
su
,
[124]
#:
are
left
exposed
to
the
elements
,
[125]
<>
za
su
bayyana
,
[126]
#:
those
neurons
will
keep
on
sending
the
alarm
bell
,
warning
your
brain
of
impending
disaster
.
[127]
<>
kuma
su
ci
gaba
da
aika
wa
kwakwalwa
sakon
cewa
jikinka
na
fuskantar
barazana
.
[128]
#:
That
,
after
all
,
is
their
job
.
[129]
<>
Dama
dai
,
wannan
shi
ne
aikinsu
.
[130]
#:
At
least
,
that
’
s
the
idea
.
[131]
<>
Wannan
bayani
,
shi
ne
abinda
masana
ke
hasashen
ya
na
jawo
tsananin
zafin
yankan
takarda
.
[132]
#:
Nobody
has
ever
proven
that
this
is
the
case
,
[133]
<>
Kawo
yanzu
babu
wanda
ya
yi
gwajin
da
zai
tabbatar
ko
ya
musanta
wannan
hasashe
.
[134]
#:
but
Goldbach
agrees
that
it
’
s
a
reasonable
hypothesis
.
[135]
<>
Duk
da
haka
Goldbach
na
ganin
hasashen
ya
na
bisa
tafarki
.
[136]
#:
Unfortunately
,
[137]
<>
Abin
takaicin
shi
ne
,
[138]
#:
each
of
us
[139]
<>
kowannenmu
[140]
#:
is
going
to
face
the
prospect
of
enduring
a
few
paper
cuts
as
we
go
about
our
lives
.
[141]
<>
zai
ci
gaba
da
fuskantar
barazanar
yankan
takarda
tsawon
rayuwanmu
.
[142]
Last modified
23 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
Why paper cuts hurt so much [1] <> Me ya sa yankan takarda yake da zafi sosai? [2]
2
#:
The scraping slice from an errant page of A4 doesn’t break the skin, [3] <> Yankan takarda ba ya fasa fata, [4]
3
#:
but it can be extremely painful. Why? [5] <> amma ya na da tsananin zafi. Ko me ya sa? [6]
4
#:
Paper seems completely harmless, [7] <> Takarda aba ce mara cutarwa ko kadan, [8]
5
#:
but anybody who has refilled a photocopier [9] <> amma wanda duk ya taba jera takardu a na’urar dab’i [10]
6
#:
or thumbed too quickly through a book [11] <> ko kuma ya bude shafukan littafi cikin gaggawa, [12]
7
#:
knows that this humble material harbours a deep, dark secret. [13] <> ya san cewa takarda na dauke da wani mummunan sirri. [14]
8
#:
Deployed properly, it can be a serious weapon: paper cuts are just the worst. [15] <> Wato ta na iya zama makami, domin kuwa babu abinda ya ke da zafin yanka kamarta. [16]
9
#:
There isn’t a whole lot of scientific research effort directed at understanding the pain of paper cuts, [17] <> Ba’a gudanar da binciken kimiyya da yawa game da gano zafin yankan takarda ba, [18]
10
#:
probably because nobody would sign up for a randomised, controlled study that involved a researcher intentionally inflicting this kind of torture on study participants. [19] <> mai yiwuwa saboda ba kowa ne zai amince masu nazari su azabtar da su da gangan ba. [20]
11
#:
But according to Dr. Hayley Goldbach, [21] <> Sai dai a cewar Dr. Hayley Goldbach, [22]
12
#:
a resident physician in dermatology at UCLA, [23] <> likitan fata a jami’ar UCLA [24]
13
#:
“we can use our knowledge of human anatomy to help us out here. It’s all a question of anatomy”. [25] <> “zamu iya amfani da ilimin na halittar sassan bil’adama domin fahimtar abinda ke faruwa.” [26]
14
#:
It’s all to do with nerve endings. [27] <> Gaba daya bayanin ya danganci karshen jijiya ne. [28]
15
#:
To start with, there are lots more pain receptors embedded in your fingertips than almost anywhere else in your body. [29] <> Na farko dai karshen yatsu nan aka fi samun jijiyon da ke jin radadi fiye da ko’ina a jikin mutane. [30]
16
#:
Though Goldbach is quick to point out, [31] <> Duk da dai Goldbach ya kara da cewa, [32]
17
#:
“it would probably also hurt a lot if you got a paper cut on your face or in your genitals, if you can imagine that.” [33] <> “za ka iya jin radadi sosai idan takarda ta yanki fuskarka ko kuma al’aurarka, idan hakan zai yi wu.” [34]
18
#:
So while a paper cut on your arm, or thigh, or ankle might still be annoying, [35] <> Amma dai ko da yake ka na iya jin zafi idan takarda ta yanke ka a kafada, cinya, ko kwauri, [36]
19
#:
it would probably be more trivial than the intense fiery quality that finger-based paper cuts tend to have. [37] <> ko da wasa ba zaka kwatanta wannan zafin da tsananin radadin yankan takarda a dan yatsa ba. [38]
20
#:
You can actually prove this to yourself by employing a test that psychologists and neurologists use. [39] <> Ka na iya tabbatar da hakan ta hanyar aiwatar da gwajin da masu nazarin jijiyon jiki kan yi. [40]
21
#:
Take a paperclip and unfold it so that both ends are pointing in the same direction. [41] <> Sami karfe mai tsini baki biyu [42]
22
#:
If you use it to poke yourself on your hands or face, you can probably perceive each of the clip’s two pointy ends individually. [43] <> ka caki hannunka ko fuskarka, za ka ji zafi a wuri biyu. [44]
23
#:
But now try the same thing on your back, or your legs. [45] <> Amma idan ka caka a bayanka ko cinya [46]
24
#:
Chances are the two points would have to be really far apart before you’re able to tell them apart. [47] <> za ka ji zafi daya ne kurum. [48]
25
#:
That’s because the distribution of nerve endings there is far less dense. [49] <> Hakan na nuna cewa sassan da babu jijiyoyi da yawa ba sa jin radadin ciwo kamar sassan da ke da jijiyoyi da yawa. [50]
26
#:
This actually makes a good deal of evolutionary sense. [51] <> Wannan tsari ya yi ma’ana sosai. [52]
27
#:
“Fingertips are how we explore the world, [53] <> “Da ‘yan yatsu mu ke lalube duniya, [54]
28
#:
how we do small delicate tasks,” explains Goldbach. [55] <> mu ke gudanar da kananan ayyuka,” in ji Goldbach. [56]
29
#:
“So it makes sense that we have a lot of nerve endings there. [57] <> “Don haka abu ne mai kyau mu samu jijiyo da yawa a wurin, [58]
30
#:
It’s kind of a safety mechanism.” [59] <> ta yadda zamu gano hadari komai kankantarsa.” [60]
31
#:
Do a quick Google search [61] <> Idan ka yi bincike a shafin Google [62]
32
#:
and you might become convinced that due to its porous nature, paper is home to a bacterial menagerie, [63] <> za ka fahimci cewa takarda cike take da kananan halittun bacteria, [64]
33
#:
just waiting to colonise your paper-inflicted wounds. [65] <> wadanda za su mamaye duk wani rauni da ta yi maka. [66]
34
#:
But whether or not that’s true, [67] <> Sai dai, ko me ye gaskiyar wannan bayani, [68]
35
#:
the presence of bacteria and other microscopic beasties [69] <> bacteria da sauran kananan halittu [70]
36
#:
can’t explain the sensation of pain, [71] <> ba za su iya zama dalilin zafin yankan takarda ba, [72]
37
#:
at least not at the moment of cutting. [73] <> musamman a lokacin yankan. [74]
38
#:
Bacteria can lead to infections if wounds are left untreated, [75] <> Bacteria na iya jawo cuta idan ba’a kula da rauni da kyau ba, [76]
39
#:
but that takes a bit of time. [77] <> amma ta kan dau lokaci kafin jawo radadi. [78]
40
#:
To the naked eye, it might seem as if a paper's edge is fairly straight and smooth. [79] <> A ido, gefen takarda a mike ya ke sambel babu wata gargada. [80]
41
#:
But if you were to zoom in, [81] <> Amma idan ka yi amfani da madubin da ke kara girman abubuwa [82]
42
#:
you’d find that paper is more akin to a saw than to a blade. [83] <> za ka ga cewa bakin takarda ya fi kama da zarto fiye da kaifin wuka. [84]
43
#:
So when a paper cuts open your skin, it leaves behind a chaotic path of destruction rather than a smooth laceration. [85] <> Don haka yankan takarda ba mikakke ne kamar na wuka ko reza ba. [86]
44
#:
It rips, tears, and shreds your skin, rather than making clean slice, as a razor or knife blade would do. [87] <> Wato ta kan fizgi fata ne, ta yaga, ta gutsuttsura. [88]
45
#:
And if that wasn’t enough, [89] <> Bugu da kari, [90]
46
#:
paper cuts are typically shallow – but not too shallow. [91] <> yankan takarda ba shi da zurfi. [92]
47
#:
“They’re deep enough to get past the top layer of the skin, [93] <> “Zurfinsu ya kai su keta rubin fata na sama, [94]
48
#:
otherwise they wouldn’t hurt. [95] <> inda bai kai haka ba da ba za a ji zafi ba. [96]
49
#:
The top layer of skin has no nerve endings,” says Goldbach. [97] <> Saboda babu jijiyoyi a rubin fata na sama,” in ji Goldbach. [98]
50
#:
But they don’t slice that deep into your body, which is perhaps why it’s puzzling that they should hurt so much. [99] <> Sai dai ba sa yankawa da zurfi zuwa cikin jiki, abinda ke sa wasu ke mamakin zafinsu. [100]
51
#:
But it’s exactly for this reason that paper cuts are such a menace. [101] <> Amma wannan rashin zurfin na yankan takarda shi ne sirrin tsananin zafinsu. [102]
52
#:
A deeper wound would result in bleeding. [103] <> Idan yanka ya yi zurfi, ya na haddasa fitar jini. [104]
53
#:
The blood would clot and a scab would develop, [105] <> Jinin nan da ya fita zai daskare ya bushe, [106]
54
#:
beneath which the skin could go about healing free from the continued assault of the outside world. [107] <> abinda ke bai wa fatar da ke kasanta damar warwarewa ba tare da fuskantar barazana daga waje ba. [108]
55
#:
But the shallow wound of a paper cut doesn't offer such protection. [109] <> Amma yankan takarda ba ya bayar da wannan kariya saboda rashin zurfinsa. [110]
56
#:
Unless you take care to cover it up with a bandage [111] <> In dai ba kai ka sa bandeji [112]
57
#:
and perhaps some antibiotic ointment, [113] <> ko wani man kare kwayoyin cututuuka ba, [114]
58
#:
the nerves that the paper revealed when it tore apart your skin [115] <> jijiyoyin da takardar ta bayyanar lokacin da ta yanke ka, [116]
59
#:
they will continue to be exposed to the outside world, [117] <> su za su ci gaba da zama a waje, [118]
60
#:
and that only makes them angrier. [119] <> abinda ke kara fusata su, su ci gaba da radadi. [120]
61
#:
Without the cushion of blood, [121] <> Idan babu jinin da zai lullube su, [122]
62
#:
pain receptors [123] <> jijiyon da muke jin radadi da su, [124]
63
#:
are left exposed to the elements, [125] <> za su bayyana, [126]
64
#:
those neurons will keep on sending the alarm bell, warning your brain of impending disaster. [127] <> kuma su ci gaba da aika wa kwakwalwa sakon cewa jikinka na fuskantar barazana. [128]
65
#:
That, after all, is their job. [129] <> Dama dai, wannan shi ne aikinsu. [130]
66
#:
At least, that’s the idea. [131] <> Wannan bayani, shi ne abinda masana ke hasashen ya na jawo tsananin zafin yankan takarda. [132]
67
#:
Nobody has ever proven that this is the case, [133] <> Kawo yanzu babu wanda ya yi gwajin da zai tabbatar ko ya musanta wannan hasashe. [134]
68
#:
but Goldbach agrees that it’s a reasonable hypothesis. [135] <> Duk da haka Goldbach na ganin hasashen ya na bisa tafarki. [136]
69
#:
Unfortunately, [137] <> Abin takaicin shi ne, [138]
70
#:
each of us [139] <> kowannenmu [140]
71
#:
is going to face the prospect of enduring a few paper cuts as we go about our lives. [141] <> zai ci gaba da fuskantar barazanar yankan takarda tsawon rayuwanmu. [142]