- Do our verbal stumblings unveil our unconscious desires – or are they simply an innocent glitch in the brain’s workings? BBC Future investigates. [3] <> Shin ko tuntuɓen harshe na faruwa ne sakamakon rashin sanin abin da mutum zai fada ne ko kuma kawai dai wani abu ne daga kwakwalwar dan adam? Ga binciken da BBC ta yi a kan haka. [4]
- He was supposed to give a dry speech on agricultural policy and praise his successes alongside President Reagan, live on television. [7] <> An kuma tsara cewa mista Bush zai gabatar da wani jawabi, kai tsaye ta gidan talbijin wanda ba a rubuta ba, a kan tsarin inganta sha'anin noma sannan kuma ya tattauna kan irin nasarorin da suka samu tare da shugaban kasar, Reagan. [8]
- Long after his political career is consigned to distant memory, President George Bush Senior will be celebrated for this legendary gaffe. [11] <> Har yanzu ana tunawa da wannan tuntuben harshe kuma ana danganta tsohon shugaban kasar ta Amurka, George Bush wanda ɗa ne ga George W. H. Bush, da al'amarin. [12]
- Ah, the Freudian slip. There are the things you want to say, the things you could get away with saying and the things it would be utterly disastrous to utter – which, invariably, are what actually comes out of your mouth. [13] <> Tuntuben harshe na faruwa ne a yayin da kake son fadin wani abu amma sai ka fadi wani abu daban wanda ma zai iya zama matsala. [14]
- two of three groups of heterosexual males were greeted by a middle-aged professor, while the third was ushered into a room with a provocatively dressed lab assistant. [47] <> an yi amfani da wata farfesa wadda shekarunta suka dan ja, a inda ta je ta gashe da biyu ko uku daga cikin gungun maza masu son saduwa da mata. [48]
- the men in the presence of the lab assistant made significantly more sex-based slip-ups (‘fast passion’ instead of ‘past fashion’ and ‘happy sex’ instead of ‘sappy hex’) than the control group, but no more slips overall. [69] <> Mazan da suke tare da matar da ta yi ado irin na jan hankali sun yi ta yin tuntuben harshe mai alaka da sha'awar jima'i. [70]
- In attempting to suppress their urges, the men may have fallen victim to the ‘white bear problem’, first noticed by Russian author Fyodor Dostoyevsky. [81] <> Fyodor Dostoyevsky wani manazarci dan kasar Russia ya fahimci cewa Kokarin dakile abin da mutanen suke rayawa kamar sha'awa, ya sa suke fadawa tarkon yawan tunanin son yin jima'i. [82]