Toggle search
Search
Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/064 talking to yourself
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
Why
talking
to
yourself
is
the
first
sign
of
success
[1]
<>
Ka
san
yi
wa
kanka
magana
ba
hauka
ba
ne
,
alama
ce
ta
nasara
?
[2]
#:
Eugene
Gamble
spent
most
of
his
career
as
a
dentist
in
London
,
[3]
<>
Eugene
Gamble
ya
shafe
kusan
tsawon
rayuwarsa
ta
aiki
a
matsayin
likitan
hakori
a
Landan
,
[4]
#:
quietly
and
diligently
working
on
people
’
s
teeth
.
[5]
<>
inda
shiru
kuma
cikin
natsuwa
da
kwazo
yake
yi
wa
mutane
aiki
a
hakoransu
.
[6]
#:
Then
,
three
years
ago
,
he
decided
to
give
up
his
life
’
s
work
[7]
<>
Kwatsam
,
shekera
uku
da
ta
wuce
sai
kawai
ya
yanke
shawarar
barin
wannan
aikin
da
kusan
tsawon
rayuwarsa
abin
da
ya
sani
kenan
[8]
#:
to
become
an
entrepreneur
.
[9]
<>
domin
ya
koma
kasuwanci
.
[10]
#:
There
was
just
one
problem
:
[11]
<>
To
sai
dai
akwai
matsala
daya
,
[12]
#:
he
was
no
good
at
business
.
[13]
<>
matsalar
ita
ce
bai
iya
kasuwanci
ba
.
[14]
#:
As
his
ideas
failed
,
his
confidence
plunged
.
[15]
<>
Yayin
da
ya
ga
duk
hanya
ko
kasuwancin
da
ya
bullo
wa
sai
ya
kasa
,
sai
guiwarsa
ta
yi
sanyi
.
[16]
#:
He
could
have
gone
back
into
dentistry
[17]
<>
Da
zai
iya
komawa
aikinsa
na
likitan
hakori
,
[18]
#:
but
he
was
determined
to
succeed
in
the
business
world
.
[19]
<>
to
amma
ya
kuduri
aniyar
lalle
sai
ya
yi
nasara
a
fagen
kasuwanci
.
[20]
#:
So
,
he
hired
a
business
coach
who
gave
him
an
odd
piece
of
advice
.
[21]
<>
Daga
nan
ne
ya
dauko
hayar
wani
kwararre
da
zai
horad
da
shi
a
kan
dabarun
kasuwanci
,
wanda
shi
kuma
ya
ba
shi
wata
shawara
ta
daban
.
[22]
#:
“
He
told
me
speak
out
loud
,”
says
Gamble
,
who
helps
wealthy
people
invest
in
residential
real
estate
.
[23]
<>
Gamble
wanda
ke
ba
wa
masu
kudi
shawara
kan
zuba
jari
a
harkokin
gidajen
haya
,
ya
ce
,
mutumin
sai
ya
gaya
min
cewa
in
rinka
fito
da
maganata
fili
ina
yi
ni
kadai
.
[24]
#:
That
’
s
right
.
He
was
instructed
to
talk
to
himself
.
[25]
<>
Wato
magana
da
kansa
a
fili
.
[26]
#:
“
It
was
weird
,
because
it
was
something
new
to
me
,”
he
says
.
[27]
<>
Gamble
ya
ce
abin
ya
zamar
masa
banbarakwai
,
domin
wani
abu
ne
sabo
a
wurinsa
.
[28]
#:
“
I
didn
’
t
believe
that
it
could
work
,
[29]
<>
Ya
kara
da
cewa
bai
yi
tunanin
hakan
zi
yi
wani
amfani
ba
,
[30]
#:
but
once
I
tried
it
–
it
made
perfect
sense
.”
[31]
<>
to
amma
yana
fara
gwadawa
sai
ya
ga
amfanin
hakan
.
[32]
#:
Talking
to
ourselves
may
seem
strange
[33]
<>
Abin
zai
iya
zama
wani
bako
ko
banbarakwai
[34]
#:
because
we
tend
to
associate
speaking
out
loud
to
nobody
in
particular
as
a
sign
of
mental
illness
.
[35]
<>
domin
ana
daukar
mutum
ya
rika
magana
shi
kadai
kamar
wata
alama
ce
ta
tabin
hankali
.
[36]
#:
However
,
there
’
s
a
growing
body
of
research
to
indicate
that
self
-
talk
can
help
memory
recall
,
[37]
<>
To
sai
dai
akwai
tarin
bincike
da
ke
nuna
cewa
mutum
ya
rika
magana
da
kansa
ko
shi
kadai
,
yakan
sa
mutum
ya
yi
saurin
tuna
abu
,
[38]
#:
confidence
,
[39]
<>
da
ba
shi
karfin
hali
,
[40]
#:
focus
and
more
.
[41]
<>
da
mayar
da
hankali
kan
abin
da
yake
yi
da
sauransu
.
[42]
#:
“
It
’
s
not
an
irrational
thing
to
do
,”
says
Gary
Lupyan
,
an
associate
professor
of
psychology
at
the
University
of
Wisconsin
,
[43]
<>
Masani
a
kan
tunanin
dan
adam
,
mataimakin
farfesa
Gary
Lupyan
,
na
Jami
'
ar
Wisconsin
,
[44]
#:
who
has
studied
how
hearing
ourselves
speak
can
impact
our
memories
.
[45]
<>
wanda
ya
yi
nazari
a
kan
yadda
idan
mutum
yana
sauraren
kansa
yana
magana
hakan
zai
taimaka
masa
hadda
,
[46]
#:
“
You
don
’
t
know
everything
you
’
re
going
to
say
–
[47]
<>
ya
ce
,
yin
hakan
(
wato
mutum
ya
rika
magana
da
kansa
),
ba
hauka
ba
ne
.-
Ya
ce
duk
abin
da
za
ka
furta
ba
lalle
ne
ka
san
shi
ba
,
[48]
#:
you
can
even
surprise
yourself
.”
[49]
<>
za
ka
ba
wa
kanka
da
kanka
mamaki
.
[50]
#:
His
work
,
[51]
<>
A
sakamakon
nazari
da
binciken
da
ya
yi
a
wannan
fanni
,
[52]
#:
which
is
one
of
the
most
cited
studies
in
this
field
,
[53]
<>
wanda
kusan
shi
aka
fi
karantawa
[54]
#:
had
people
look
at
objects
on
a
computer
screen
.
[55]
<>
ya
sa
mutane
suna
kallon
abubuwa
a
kwanfuta
,
[56]
#:
Some
had
to
say
the
name
of
the
item
out
loud
,
[57]
<>
inda
ya
sa
wasu
daga
cikin
su
rika
fadar
sunan
abin
da
suke
kallo
da
karfi
,
[58]
#:
while
others
were
instructed
to
remain
silent
and
keep
the
word
in
their
head
.
[59]
<>
yayin
da
ya
sa
sauran
su
yi
shiru
ka
da
su
furta
sunan
.
[60]
#:
The
result
?
[61]
<>
Ka
san
sakamakon
da
aka
samu
?
[62]
#:
The
ones
who
said
the
word
out
loud
were
able
to
locate
the
objects
on
the
screen
more
quickly
.
[63]
<>
Wadanda
suka
fadi
sunan
abin
a
fili
ko
da
karfi
,
su
suka
iya
ganin
abin
a
kwamfutar
da
sauri
.
[64]
#:
A
similar
experiment
[65]
<>
A
wani
binciken
irin
wannan
da
aka
yi
,
[66]
#:
had
people
say
the
names
of
common
grocery
store
items
out
loud
.
[67]
<>
shi
ma
an
sa
mutane
su
fadi
sunayen
wasu
kayan
abinci
a
fili
.
[68]
#:
They
then
had
to
find
those
items
by
looking
at
photographs
.
[69]
<>
Daga
nan
kuma
sai
aka
kawo
hotuna
aka
sa
su
nuna
abubuwan
.
[70]
#:
The
ones
who
said
the
words
found
the
foods
faster
.
[71]
<>
Wadanda
suka
fadi
sunayen
abubuwan
a
fili
su
suka
yi
saurin
ganinsu
.
[72]
#:
While
we
all
know
what
a
banana
looks
like
,
[73]
<>
Ya
ce
duk
da
cewa
mun
san
yadda
ayaba
take
[74]
#:
saying
the
word
aloud
helps
the
brain
activate
additional
information
on
that
item
,
[75]
<>
amma
fadin
kalmar
a
fili
na
taimaka
wa
kwakwalwa
ta
samu
karin
bayani
ko
masaniya
a
kan
ayaba
,
[76]
#:
including
what
it
looks
like
,
he
says
.
[77]
<>
abin
da
ya
hada
da
yadda
take
a
zahiri
.
[78]
#:
We
will
,
of
course
,
find
the
banana
at
the
store
[79]
<>
Mai
binciken
ya
ce
,
ba
shakka
za
mu
iya
gano
ayabar
a
kantin
kayan
abincin
,
[80]
#:
regardless
,
[81]
<>
ko
da
ba
mu
furta
sunanta
ba
a
fili
,
[82]
#:
but
we
’
ll
find
it
faster
if
we
speak
the
name
.
[83]
<>
amma
za
mu
fi
gano
ta
da
sauri
idan
mun
furta
sunanta
.
[84]
#:
Feel
better
with
self
-
talk
[85]
<>
Mutum
na
jin
sauki
idan
ya
yi
wa
kansa
da
kansa
magana
[86]
#:
Anne
Wilson
Schaef
,
a
former
psychologist
and
[87]
<>
Wata
tsohuwar
malamar
koyar
da
ilimin
tunanin
dan
adam
,
Anne
Wilson
Schaef
,
[88]
#:
now
author
and
speaker
,
[89]
<>
wadda
yanzu
marubuciya
ce
da
kuma
gabatar
da
jawabi
,
[90]
#:
often
encouraged
her
clients
to
speak
to
themselves
.
[91]
<>
yawanci
takan
sa
mutanen
da
take
koyawa
jawabi
su
rika
magana
da
kansu
.
[92]
#:
Not
only
did
it
improve
her
clients
’
memories
,
[93]
<>
Bayan
karfafa
wa
daliban
nata
haddarsu
,
ta
yadda
suke
iya
tuna
abu
da
wuri
,
[94]
#:
but
it
also
changed
the
way
many
of
them
felt
.
[95]
<>
hakan
ya
kuma
sauya
yadda
galibinsu
ke
ji
.
[96]
#:
For
instance
,
if
a
patient
was
angry
,
[97]
<>
Misali
idan
ran
maras
lafiya
ya
baci
,
[98]
#:
she
’
d
tell
them
to
say
out
loud
what
they
were
upset
about
.
[99]
<>
sai
ta
bukace
shi
ya
fadi
abin
da
ya
bata
masa
rai
a
fili
(
da
karfi
).
[100]
#:
The
anger
would
then
disappear
.
[101]
<>
Daga
nan
sai
ka
ga
wannan
bacin
ran
ya
kau
.
[102]
#:
She
believes
it
has
something
to
do
with
who
is
listening
to
the
words
.
[103]
<>
Tana
ganin
hakan
abu
ne
da
yake
da
alaka
da
wanda
yake
sauraron
.
[104]
#:
“
All
of
us
need
to
talk
to
someone
who
’
s
interesting
,
intelligent
,
[105]
<>
Ta
ce
,
dukkaninmu
muna
bukatar
mu
yi
magana
da
wani
wanda
yake
da
sha
'
awarmu
da
basira
,
[106]
#:
knows
us
well
[107]
<>
wanda
ya
san
mu
sosai
wanda
kuma
yake
goyon
bayanmu
,
[108]
#:
and
is
on
our
side
and
that
’
s
us
,”
she
says
.
[109]
<>
kuma
wannan
ba
kowa
ba
ne
illa
mu
kanmu
.
[110]
#:
“
We
’
re
probably
the
most
interesting
person
we
know
.
[111]
<>
Ta
ce
,
kusan
ba
wanda
muka
fi
sani
kamar
mu
kanmu
.
[112]
#:
Knowing
ourselves
and
how
we
feel
can
help
us
improve
.”
[113]
<>
Saboda
haka
sanin
kanmu
da
yadda
muke
ji
ka
iya
taimaka
mana
mu
gyaru
.
[114]
#:
Studies
suggest
that
Schaef
is
onto
something
.
[115]
<>
N
/
A
[116]
#:
In
2014
,
the
University
of
Michigan
’
s
Ethan
Kross
released
a
paper
[117]
<>
A
shekara
ta
2014
Ethan
Kross
na
Jami
'
ar
Michigan
ya
yi
wani
rubutu
[118]
#:
saying
that
self
-
talk
can
make
us
feel
better
about
ourselves
and
instil
a
confidence
[119]
<>
wanda
a
ciki
yake
cewa
magana
da
kanmu
ka
iya
ba
mu
kwarin
guiwa
da
jin
dadi
a
kan
kanmu
,
[120]
#:
that
can
help
us
get
through
tough
challenges
.
[121]
<>
wanda
hakan
zai
iya
taimaka
mana
mu
yi
maganin
wani
kalubale
da
ke
gabanmu
.
[122]
#:
However
,
we
have
to
say
the
right
words
for
this
to
work
.
[123]
<>
Amma
sai
mun
furta
kalmomin
da
suka
dace
kafin
hakan
ya
yi
aiki
.
[124]
#:
Kross
,
along
with
several
colleagues
,
[125]
<>
Kross
tare
da
wasu
abokan
bincikensa
,
[126]
#:
conducted
a
series
of
experiments
[127]
<>
sun
gudanar
da
gwaje
-
gwaje
da
dama
,
[128]
#:
that
had
people
describe
emotional
experiences
[129]
<>
inda
suka
sa
mutane
su
bayyana
wani
yanayi
ko
hali
da
suka
shiga
,
[130]
#:
using
their
own
names
or
words
like
“
you
,” “
he
”
and
“
she
.”
[131]
<>
ta
hanyar
amfani
da
sunansu
ko
kalmomi
kamar
kai
da
shi
da
ke
.
[132]
#:
He
found
that
talking
in
the
third
or
second
person
,
[133]
<>
Daga
nan
ya
gano
cewa
mutum
ya
yi
magana
da
wakilin
suna
na
kai
ko
shi
ko
ke
yana
nufin
shi
kansa
,
[134]
#:
helped
people
control
their
feelings
and
thoughts
[135]
<>
hakan
na
taimaka
wa
mutum
ya
kwantar
da
hankalinsa
da
tunaninsa
[136]
#:
better
than
those
who
spoke
in
the
first
person
.
[137]
<>
fiye
da
wadanda
suka
yi
amfani
da
kalmar
wakilin
suna
ta
ni
.
[138]
#:
In
another
study
,
[139]
<>
A
wani
nazarin
[140]
#:
Kross
,
who
outlined
his
research
in
the
Harvard
Business
Review
,
[141]
<>
Kross
wanda
ya
gabatar
da
sakamakon
binciken
nasa
a
Harvard
,
[142]
#:
asked
people
to
refer
silently
to
themselves
[143]
<>
ya
bukaci
mutane
da
su
gabatar
da
kansu
(
a
ciki
)
[144]
#:
in
the
second
or
third
person
while
preparing
for
a
speech
[145]
<>
da
wakilin
suna
na
kai
ko
shi
a
yayin
da
suke
shirya
wani
jawabi
da
za
su
gabatar
,
[146]
#:
and
found
they
were
calmer
,
[147]
<>
sai
ya
gano
hakan
ya
sa
mutane
sun
fi
kwantar
da
hankalinsu
da
kwarin
guiwa
,
[148]
#:
more
confident
and
performed
better
on
tasks
than
those
who
used
only
first
-
person
words
.
[149]
<>
tare
da
tunani
da
kyau
da
kuma
iya
yin
aiki
fiye
da
wadanda
suka
yi
amfani
da
kalmar
wakilin
suna
ta
ni
.
[150]
#:
The
results
were
so
profound
,
wrote
Kross
,
[151]
<>
Sakamakon
ya
ba
wa
Kross
mamaki
,
[152]
#:
that
he
now
gets
his
young
daughter
to
speak
to
herself
in
the
third
person
[153]
<>
har
ta
kai
yana
sa
karamar
'
yarsa
tana
magana
da
kanta
wato
ita
kadai
,
inda
take
gabatar
da
kanta
da
kalmar
wakilin
suna
ta
ita
,
[154]
#:
when
she
is
distressed
.
[155]
<>
a
duk
lokacin
da
ranta
ya
baci
.
[156]
#:
While
Gamble
is
not
yet
talking
to
himself
in
the
third
person
–
[157]
<>
Duk
da
cewa
har
yanzu
Gamble
bai
fara
gabatar
da
kansa
da
kalmar
wakilin
suna
ta
shi
ba
,
[158]
#:
he
finds
it
too
strange
–
[159]
<>
saboda
yana
ganin
hakan
kamar
wani
bakon
abu
,
[160]
#:
his
coach
has
told
him
to
repeat
self
-
affirming
comments
out
loud
,
[161]
<>
mai
ba
shi
horo
ya
shawarce
shi
da
ya
rika
amfani
da
kalmomi
na
karfafa
zuciya
da
tabbatar
da
iko
ko
matsayi
,
[162]
#:
such
as
“
don
’
t
do
your
best
,
do
whatever
it
takes
.”
[163]
<>
misali
,
ka
yi
kawai
ko
ma
me
zai
faru
ya
faru
.
[164]
#:
He
has
taken
that
advice
to
heart
and
says
it
works
.
[165]
<>
Ya
dauki
wanna
shawara
kuma
ya
ce
tana
aiki
.
[166]
#:
Self
-
talk
has
also
helped
him
nail
presentations
[167]
<>
Kwarewa
wajen
gabatar
da
jawabi
[168]
#:
Self
-
talk
has
also
helped
him
nail
presentations
.
[169]
<>
Wannan
dabara
ta
magana
da
kai
,
ta
sa
Gamble
ya
kware
wajen
gabatar
da
jawabi
.
[170]
#:
Before
he
meets
with
a
wealthy
investor
[171]
<>
Kafin
ya
gana
da
wani
attajirin
mai
zuba
hannun
jari
,
[172]
#:
he
goes
over
his
presentation
out
loud
.
[173]
<>
yakan
yi
nazarin
abin
da
zai
gabatar
masa
,
[174]
#:
Gamble
first
writes
it
down
and
then
reads
it
out
over
and
over
again
,
[175]
<>
inda
yakan
yi
ta
karanta
abin
da
ya
rubuta
a
fili
,
[176]
#:
fixing
words
he
stumbles
upon
.
[177]
<>
ya
saba
da
kalmomin
da
ke
ba
shi
matsala
.
[178]
#:
By
hearing
himself
speak
,
[179]
<>
Ya
ce
ta
hanyar
sauraren
kansa
yana
karatu
,
[180]
#:
his
can
better
organise
his
thoughts
,
he
says
.
[181]
<>
hakan
na
sa
ya
iya
tsara
maganganunsa
da
tunaninsa
da
kyau
,
[182]
#:
He
also
remembers
the
presentation
better
.
[183]
<>
kuma
yana
tuna
bayani
ko
abin
da
zai
gabatar
da
kyau
.
[184]
#:
Talking
to
ourselves
out
loud
is
sometimes
frowned
upon
–
[185]
<>
Wani
lokaci
mutum
ya
yi
magana
shi
kadai
da
karfi
ba
abu
ne
da
za
a
ji
dadin
yi
ba
,
[186]
#:
and
we
may
not
want
to
chat
constantly
with
ourselves
in
public
–
[187]
<>
kuma
ba
za
mu
so
a
ganmu
ko
da
yaushe
muna
magana
da
kanmu
ba
a
bainar
jama
'
a
,
[188]
#:
which
is
why
most
of
us
do
not
do
it
.
[189]
<>
wanda
abin
da
ya
sa
yawancinmu
ba
ma
yin
hakan
kenan
.
[190]
#:
Children
do
,
however
,
and
there
is
a
lot
of
research
that
shows
that
[191]
<>
Yara
su
kuwa
suna
yi
,
domin
bincike
da
dama
ya
nuna
cewa
,
[192]
#:
self
-
talk
among
kids
is
an
important
part
of
their
development
.
[193]
<>
tsarin
mutun
ya
rika
magana
da
kansa
na
taimaka
wa
yara
.
[194]
#:
A
2008
study
,
for
instance
,
found
that
five
-
year
-
olds
who
talk
to
themselves
out
loud
do
better
at
motor
tasks
than
when
they
’
re
quiet
.
[195]
<>
Domin
a
wani
nazari
na
shekara
ta
2008
a
gano
cewa
yaro
dan
shekara
biyar
da
ke
magana
da
kansa
(
magana
shi
kadai
)
da
karfi
,
ya
ci
kwazo
a
aikin
da
ya
shafi
kwakwalwa
,
fiye
da
idan
ya
yi
shiru
.
[196]
#:
Gamble
believes
he
now
has
more
confidence
than
ever
.
[197]
<>
Gamble
yana
ganin
wannan
tsari
ya
taimaka
masa
sosai
ya
ginu
tare
da
samun
kwarin
guiwa
fiye
da
da
,
[198]
#:
While
there
are
other
things
that
have
contributed
to
his
successful
transformation
from
dentist
to
real
-
estate
entrepreneur
,
talking
out
loud
has
certainly
played
a
part
.
[199]
<>
duk
da
cewa
akwai
wasu
abubuwan
da
suka
taimaka
masa
ya
yi
nasarar
juyewa
daga
likitan
hakori
zuwa
dan
kasuwa
mai
harkar
gidaje
.
[200]
Last modified
23 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
Why talking to yourself is the first sign of success [1] <> Ka san yi wa kanka magana ba hauka ba ne, alama ce ta nasara? [2]
2
#:
Eugene Gamble spent most of his career as a dentist in London, [3] <> Eugene Gamble ya shafe kusan tsawon rayuwarsa ta aiki a matsayin likitan hakori a Landan, [4]
3
#:
quietly and diligently working on people’s teeth. [5] <> inda shiru kuma cikin natsuwa da kwazo yake yi wa mutane aiki a hakoransu. [6]
4
#:
Then, three years ago, he decided to give up his life’s work [7] <> Kwatsam , shekera uku da ta wuce sai kawai ya yanke shawarar barin wannan aikin da kusan tsawon rayuwarsa abin da ya sani kenan [8]
5
#:
to become an entrepreneur. [9] <> domin ya koma kasuwanci. [10]
6
#:
There was just one problem: [11] <> To sai dai akwai matsala daya, [12]
7
#:
he was no good at business. [13] <> matsalar ita ce bai iya kasuwanci ba. [14]
8
#:
As his ideas failed, his confidence plunged. [15] <> Yayin da ya ga duk hanya ko kasuwancin da ya bullo wa sai ya kasa, sai guiwarsa ta yi sanyi. [16]
9
#:
He could have gone back into dentistry [17] <> Da zai iya komawa aikinsa na likitan hakori, [18]
10
#:
but he was determined to succeed in the business world. [19] <> to amma ya kuduri aniyar lalle sai ya yi nasara a fagen kasuwanci. [20]
11
#:
So, he hired a business coach who gave him an odd piece of advice. [21] <> Daga nan ne ya dauko hayar wani kwararre da zai horad da shi a kan dabarun kasuwanci, wanda shi kuma ya ba shi wata shawara ta daban. [22]
12
#:
“He told me speak out loud,” says Gamble, who helps wealthy people invest in residential real estate. [23] <> Gamble wanda ke ba wa masu kudi shawara kan zuba jari a harkokin gidajen haya, ya ce,
mutumin sai ya gaya min cewa in rinka fito da maganata fili ina yi ni kadai
. [24]
13
#:
That’s right. He was instructed to talk to himself. [25] <> Wato magana da kansa a fili. [26]
14
#:
“It was weird, because it was something new to me,” he says. [27] <> Gamble ya ce abin ya zamar masa banbarakwai, domin wani abu ne sabo a wurinsa. [28]
15
#:
“I didn’t believe that it could work, [29] <> Ya kara da cewa bai yi tunanin hakan zi yi wani amfani ba, [30]
16
#:
but once I tried it – it made perfect sense.” [31] <> to amma yana fara gwadawa sai ya ga amfanin hakan. [32]
17
#:
Talking to ourselves may seem strange [33] <> Abin zai iya zama wani bako ko banbarakwai [34]
18
#:
because we tend to associate speaking out loud to nobody in particular as a sign of mental illness. [35] <> domin ana daukar mutum ya rika magana shi kadai kamar wata alama ce ta tabin hankali. [36]
19
#:
However, there’s a growing body of research to indicate that self-talk can help memory recall, [37] <> To sai dai akwai tarin bincike da ke nuna cewa mutum ya rika magana da kansa ko shi kadai, yakan sa mutum ya yi saurin tuna abu, [38]
20
#:
confidence, [39] <> da ba shi karfin hali, [40]
21
#:
focus and more. [41] <> da mayar da hankali kan abin da yake yi da sauransu. [42]
22
#:
“It’s not an irrational thing to do,” says Gary Lupyan, an associate professor of psychology at the University of Wisconsin, [43] <> Masani a kan tunanin dan adam, mataimakin farfesa Gary Lupyan, na Jami'ar Wisconsin, [44]
23
#:
who has studied how hearing ourselves speak can impact our memories. [45] <> wanda ya yi nazari a kan yadda idan mutum yana sauraren kansa yana magana hakan zai taimaka masa hadda, [46]
24
#:
“You don’t know everything you’re going to say – [47] <> ya ce, yin hakan (wato mutum ya rika magana da kansa), ba hauka ba ne.- Ya ce duk abin da za ka furta ba lalle ne ka san shi ba, [48]
25
#:
you can even surprise yourself.” [49] <> za ka ba wa kanka da kanka mamaki. [50]
26
#:
His work, [51] <> A sakamakon nazari da binciken da ya yi a wannan fanni, [52]
27
#:
which is one of the most cited studies in this field, [53] <> wanda kusan shi aka fi karantawa [54]
28
#:
had people look at objects on a computer screen. [55] <> ya sa mutane suna kallon abubuwa a kwanfuta, [56]
29
#:
Some had to say the name of the item out loud, [57] <> inda ya sa wasu daga cikin su rika fadar sunan abin da suke kallo da karfi, [58]
30
#:
while others were instructed to remain silent and keep the word in their head. [59] <> yayin da ya sa sauran su yi shiru ka da su furta sunan. [60]
31
#:
The result? [61] <> Ka san sakamakon da aka samu? [62]
32
#:
The ones who said the word out loud were able to locate the objects on the screen more quickly. [63] <> Wadanda suka fadi sunan abin a fili ko da karfi, su suka iya ganin abin a kwamfutar da sauri. [64]
33
#:
A similar experiment [65] <> A wani binciken irin wannan da aka yi, [66]
34
#:
had people say the names of common grocery store items out loud. [67] <> shi ma an sa mutane su fadi sunayen wasu kayan abinci a fili. [68]
35
#:
They then had to find those items by looking at photographs. [69] <> Daga nan kuma sai aka kawo hotuna aka sa su nuna abubuwan. [70]
36
#:
The ones who said the words found the foods faster. [71] <> Wadanda suka fadi sunayen abubuwan a fili su suka yi saurin ganinsu. [72]
37
#:
While we all know what a banana looks like, [73] <> Ya ce duk da cewa mun san yadda ayaba take [74]
38
#:
saying the word aloud helps the brain activate additional information on that item, [75] <> amma fadin kalmar a fili na taimaka wa kwakwalwa ta samu karin bayani ko masaniya a kan ayaba, [76]
39
#:
including what it looks like, he says. [77] <> abin da ya hada da yadda take a zahiri. [78]
40
#:
We will, of course, find the banana at the store [79] <> Mai binciken ya ce, ba shakka za mu iya gano ayabar a kantin kayan abincin, [80]
41
#:
regardless, [81] <> ko da ba mu furta sunanta ba a fili, [82]
42
#:
but we’ll find it faster if we speak the name. [83] <> amma za mu fi gano ta da sauri idan mun furta sunanta. [84]
43
#:
Feel better with self-talk [85] <> Mutum na jin sauki idan ya yi wa kansa da kansa magana [86]
44
#:
Anne Wilson Schaef, a former psychologist and [87] <> Wata tsohuwar malamar koyar da ilimin tunanin dan adam, Anne Wilson Schaef, [88]
45
#:
now author and speaker, [89] <> wadda yanzu marubuciya ce da kuma gabatar da jawabi, [90]
46
#:
often encouraged her clients to speak to themselves. [91] <> yawanci takan sa mutanen da take koyawa jawabi su rika magana da kansu. [92]
47
#:
Not only did it improve her clients’ memories, [93] <> Bayan karfafa wa daliban nata haddarsu, ta yadda suke iya tuna abu da wuri, [94]
48
#:
but it also changed the way many of them felt. [95] <> hakan ya kuma sauya yadda galibinsu ke ji. [96]
49
#:
For instance, if a patient was angry, [97] <> Misali idan ran maras lafiya ya baci, [98]
50
#:
she’d tell them to say out loud what they were upset about. [99] <> sai ta bukace shi ya fadi abin da ya bata masa rai a fili ( da karfi). [100]
51
#:
The anger would then disappear. [101] <> Daga nan sai ka ga wannan bacin ran ya kau. [102]
52
#:
She believes it has something to do with who is listening to the words. [103] <> Tana ganin hakan abu ne da yake da alaka da wanda yake sauraron. [104]
53
#:
“All of us need to talk to someone who’s interesting, intelligent, [105] <> Ta ce, dukkaninmu muna bukatar mu yi magana da wani wanda yake da sha'awarmu da basira, [106]
54
#:
knows us well [107] <> wanda ya san mu sosai wanda kuma yake goyon bayanmu, [108]
55
#:
and is on our side and that’s us,” she says. [109] <> kuma wannan ba kowa ba ne illa mu kanmu. [110]
56
#:
“We’re probably the most interesting person we know. [111] <> Ta ce, kusan ba wanda muka fi sani kamar mu kanmu. [112]
57
#:
Knowing ourselves and how we feel can help us improve.” [113] <> Saboda haka sanin kanmu da yadda muke ji ka iya taimaka mana mu gyaru. [114]
58
#:
Studies suggest that Schaef is onto something. [115] <> N/A [116]
59
#:
In 2014, the University of Michigan’s Ethan Kross released a paper [117] <> A shekara ta 2014 Ethan Kross na Jami'ar Michigan ya yi wani rubutu [118]
60
#:
saying that self-talk can make us feel better about ourselves and instil a confidence [119] <> wanda a ciki yake cewa magana da kanmu ka iya ba mu kwarin guiwa da jin dadi a kan kanmu, [120]
61
#:
that can help us get through tough challenges. [121] <> wanda hakan zai iya taimaka mana mu yi maganin wani kalubale da ke gabanmu. [122]
62
#:
However, we have to say the right words for this to work. [123] <> Amma sai mun furta kalmomin da suka dace kafin hakan ya yi aiki. [124]
63
#:
Kross, along with several colleagues, [125] <> Kross tare da wasu abokan bincikensa, [126]
64
#:
conducted a series of experiments [127] <> sun gudanar da gwaje-gwaje da dama, [128]
65
#:
that had people describe emotional experiences [129] <> inda suka sa mutane su bayyana wani yanayi ko hali da suka shiga, [130]
66
#:
using their own names or words like “you,” “he” and “she.” [131] <> ta hanyar amfani da sunansu ko kalmomi kamar
kai
da
shi
da
ke.
[132]
67
#:
He found that talking in the third or second person, [133] <> Daga nan ya gano cewa mutum ya yi magana da wakilin suna na
kai
ko
shi
ko
ke
yana nufin shi kansa, [134]
68
#:
helped people control their feelings and thoughts [135] <> hakan na taimaka wa mutum ya kwantar da hankalinsa da tunaninsa [136]
69
#:
better than those who spoke in the first person. [137] <> fiye da wadanda suka yi amfani da kalmar wakilin suna ta
ni
. [138]
70
#:
In another study, [139] <> A wani nazarin [140]
71
#:
Kross, who outlined his research in the Harvard Business Review, [141] <> Kross wanda ya gabatar da sakamakon binciken nasa a Harvard, [142]
72
#:
asked people to refer silently to themselves [143] <> ya bukaci mutane da su gabatar da kansu ( a ciki) [144]
73
#:
in the second or third person while preparing for a speech [145] <> da wakilin suna na
kai
ko
shi
a yayin da suke shirya wani jawabi da za su gabatar, [146]
74
#:
and found they were calmer, [147] <> sai ya gano hakan ya sa mutane sun fi kwantar da hankalinsu da kwarin guiwa, [148]
75
#:
more confident and performed better on tasks than those who used only first-person words. [149] <> tare da tunani da kyau da kuma iya yin aiki fiye da wadanda suka yi amfani da kalmar wakilin suna ta
ni
. [150]
76
#:
The results were so profound, wrote Kross, [151] <> Sakamakon ya ba wa Kross mamaki, [152]
77
#:
that he now gets his young daughter to speak to herself in the third person [153] <> har ta kai yana sa karamar 'yarsa tana magana da kanta wato ita kadai, inda take gabatar da kanta da kalmar wakilin suna ta
ita
, [154]
78
#:
when she is distressed. [155] <> a duk lokacin da ranta ya baci. [156]
79
#:
While Gamble is not yet talking to himself in the third person – [157] <> Duk da cewa har yanzu Gamble bai fara gabatar da kansa da kalmar wakilin suna ta
shi
ba, [158]
80
#:
he finds it too strange – [159] <> saboda yana ganin hakan kamar wani bakon abu, [160]
81
#:
his coach has told him to repeat self-affirming comments out loud, [161] <> mai ba shi horo ya shawarce shi da ya rika amfani da kalmomi na karfafa zuciya da tabbatar da iko ko matsayi, [162]
82
#:
such as “don’t do your best, do whatever it takes.” [163] <> misali,
ka yi kawai ko ma me zai faru ya faru
. [164]
83
#:
He has taken that advice to heart and says it works. [165] <> Ya dauki wanna shawara kuma ya ce tana aiki. [166]
84
#:
Self-talk has also helped him nail presentations [167] <> Kwarewa wajen gabatar da jawabi [168]
85
#:
Self-talk has also helped him nail presentations. [169] <> Wannan dabara ta magana da kai, ta sa Gamble ya kware wajen gabatar da jawabi. [170]
86
#:
Before he meets with a wealthy investor [171] <> Kafin ya gana da wani attajirin mai zuba hannun jari, [172]
87
#:
he goes over his presentation out loud. [173] <> yakan yi nazarin abin da zai gabatar masa, [174]
88
#:
Gamble first writes it down and then reads it out over and over again, [175] <> inda yakan yi ta karanta abin da ya rubuta a fili, [176]
89
#:
fixing words he stumbles upon. [177] <> ya saba da kalmomin da ke ba shi matsala. [178]
90
#:
By hearing himself speak, [179] <> Ya ce ta hanyar sauraren kansa yana karatu, [180]
91
#:
his can better organise his thoughts, he says. [181] <> hakan na sa ya iya tsara maganganunsa da tunaninsa da kyau, [182]
92
#:
He also remembers the presentation better. [183] <> kuma yana tuna bayani ko abin da zai gabatar da kyau. [184]
93
#:
Talking to ourselves out loud is sometimes frowned upon – [185] <> Wani lokaci mutum ya yi magana shi kadai da karfi ba abu ne da za a ji dadin yi ba, [186]
94
#:
and we may not want to chat constantly with ourselves in public – [187] <> kuma ba za mu so a ganmu ko da yaushe muna magana da kanmu ba a bainar jama'a, [188]
95
#:
which is why most of us do not do it. [189] <> wanda abin da ya sa yawancinmu ba ma yin hakan kenan. [190]
96
#:
Children do, however, and there is a lot of research that shows that [191] <> Yara su kuwa suna yi, domin bincike da dama ya nuna cewa, [192]
97
#:
self-talk among kids is an important part of their development. [193] <> tsarin mutun ya rika magana da kansa na taimaka wa yara. [194]
98
#:
A 2008 study, for instance, found that five-year-olds who talk to themselves out loud do better at motor tasks than when they’re quiet. [195] <> Domin a wani nazari na shekara ta 2008 a gano cewa yaro dan shekara biyar da ke magana da kansa (magana shi kadai) da karfi, ya ci kwazo a aikin da ya shafi kwakwalwa, fiye da idan ya yi shiru. [196]
99
#:
Gamble believes he now has more confidence than ever. [197] <> Gamble yana ganin wannan tsari ya taimaka masa sosai ya ginu tare da samun kwarin guiwa fiye da da, [198]
100
#:
While there are other things that have contributed to his successful transformation from dentist to real-estate entrepreneur, talking out loud has certainly played a part. [199] <> duk da cewa akwai wasu abubuwan da suka taimaka masa ya yi nasarar juyewa daga likitan hakori zuwa dan kasuwa mai harkar gidaje. [200]