Toggle search
Search
Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/014 job interviews
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
Are
nervous
habits
derailing
your
job
interview
?
[1]
<>
Ko
ka
san
cewa
dabi'ar
ka
ta
fargaba
na
iya
shafar
jarrabawar
neman
aikin
da
ka
ke
yi
?
[2]
#:
When
it
comes
to
job
interviews
,
[3]
<>
Idan
ana
magana
akan
batun
jarrabawar
neman
aiki
,
[4]
#:
you
'
d
be
right
to
presume
your
stellar
CV
,
[5]
<>
za
'
a
iya
cewa
mutum
na
da
gaskiya
idan
ya
dauka
cewa
irin
yadda
ya
tsara
takardar
bayanan
ilimi
da
ayyukan
da
ya
yi
ko
yake
yi
[6]
#:
personal
presentation
and
,
more
importantly
,
how
well
you
answer
questions
[7]
<>
da
kuma
yadda
ya
gabatar
da
kansa
,
kuma
musamman
yadda
ya
amsa
tambayoyin
da
aka
yi
masa
,
[8]
#:
could
land
you
the
position
.
[9]
<>
zai
iya
sa
ya
samu
aikin
da
ya
ke
nema
.
[10]
#:
But
your
mannerisms
and
gestures
could
be
holding
you
back
.
[11]
<>
Sai
dai
kuma
dabi
'
ar
mutum
ka
iya
janyo
masa
cikas
.
[12]
#:
In
fact
,
they
can
reveal
much
about
you
,
even
if
you
don
’
t
want
them
to
—
both
positive
and
negative
.
[13]
<>
Domin
dabi
'
un
mutum
za
su
iya
bayyana
ko
shi
wani
irin
mutum
ne
koda
kuwa
baya
son
wadannan
dabi
'
un
-
wato
kodai
masu
kyau
ne
ko
kuma
marasa
kyau
.
[14]
#:
And
,
most
of
the
time
we
don
’
t
even
realise
we
’
re
doing
them
.
[15]
<>
Kuma
a
mafi
yawan
lokuta
ba
mu
cika
sanin
muna
irin
wadannan
dabi
'
un
ba
.
[16]
#:
Conscious
or
unconscious
,
repeated
behaviour
like
batting
your
eyes
,
twisting
your
ring
or
touching
your
hair
,
may
influence
the
recruiter
on
the
other
side
of
the
table
more
than
you
think
.
[17]
<>
Mai
yiyuwa
mutum
yana
sane
ko
kuma
ba
tare
da
saninsa
ba
,
yawan
goge
idanuwa
,
ko
matse
'
yan
yatsun
hannu
ko
kuma
taba
gashin
kai
zai
iya
sauya
tunanin
mai
gudanar
da
jarrabawar
daukar
aiki
fiye
da
yadda
kake
tunani
.
[18]
#:
As
Isabel
Schuermann
,
an
image
consultant
and
etiquette
trainer
based
near
Frankfurt
,
says
,
[19]
<>
Kamar
yadda
Isabel
Schuermann
,
wani
mai
horas
da
ma
'
aikata
kan
kyawawan
dabi
'
un
aiki
dake
kusa
da
Frankfurt
ke
cewa
.
[20]
#:
“
Your
body
cannot
not
communicate
.”
[21]
<> "
Tilas
jikinka
ya
ri
ƙ
a
aikewa
da
sa
ƙ
o
".
[22]
#:
"
A
lack
of
eye
contact
,
for
instance
,
[23]
<>
Misali
rashin
hada
ido
[24]
#:
may
send
a
signal
that
you
’
re
hard
to
trust
[25]
<>
zai
iya
aikewa
da
sa
ƙ
on
cewa
mutum
ba
shi
da
gaskiya
,
[26]
#:
A
lack
of
eye
contact
,
for
instance
,
may
send
a
signal
that
you
’
re
hard
to
trust
,
or
a
foot
turned
inward
might
suggest
you
’
re
insecure
.
[27]
<>
ko
kuma
ajiye
ƙ
afafuwa
a
karkace
zai
iya
sa
a
ri
ƙ
a
kallon
mutum
a
matsayin
wanda
ke
cikin
zullumi
.
[28]
#:
N
/
A
[29]
<>
Masu
yin
jarrabarar
daukar
aiki
suna
tantance
gaskiya
da
kuma
ilimi
ta
hanyar
kallon
ƙ
wayar
idon
mutum
[30]
#:
The
good
news
is
that
[31]
<>
Sai
dai
wani
labari
mai
dadin
ji
anan
shi
ne
,
[32]
#:
you
can
rid
yourself
of
unwanted
mannerisms
and
behaviours
.
[33]
<>
mutum
zai
iya
magance
wasu
dabi
'
unsa
marasa
kyau
,
kuma
matakin
farko
shine
sanin
irin
wadannan
dabi
'
un
.
[34]
#:
But
,
be
warned
,
it
’
s
harder
to
tame
those
quirks
when
you
'
re
nervous
.
[35]
<>
Amma
wani
gargadi
shi
ne
yana
da
wahala
a
magance
irin
wadannan
dabi
'
u
idan
mutum
yana
cikin
zullumi
.
[36]
#:
Here
’
s
what
you
can
do
:
[37]
<>
Amma
ga
wasu
abubuwan
da
ya
kamaya
mutum
ya
yi
.
[38]
#:
Facing
your
quirks
[39]
<>
Ka
fuskanci
matsalar
ka
[40]
#:
Once
you
’
ve
acknowledged
your
mannerisms
,
[41]
<>
Matu
ƙ
ar
ka
amince
da
irin
dabi
'
un
ka
,
[42]
#:
it
’
s
time
to
curb
them
.
[43]
<>
to
lokaci
ya
yi
da
zaka
magance
su
.
[44]
#:
Perform
role
play
and
practice
speaking
to
an
interviewer
until
the
nervous
gestures
are
under
control
.
[45]
<>
Ka
ri
ƙ
a
sa
kanka
a
matsayin
wanda
ke
yiwa
wani
jarrabawa
har
sai
ka
shawo
kan
wadannan
dabi
'
u
.
[46]
#:
For
instance
,
[47]
<>
Misali
,
[48]
#:
you
may
reduce
the
amount
of
time
you
spending
cracking
your
knuckles
,
[49]
<>
kana
iya
rage
yawan
matse
'
yan
yatsun
ka
[50]
#:
picking
your
cuticles
,
or
staring
down
your
conversation
partner
.
Others
suggest
acknowledging
your
quirk
when
it
arises
.
[51]
<>
ko
kuma
kallon
ƙ
asa
a
duk
lokacin
da
kake
magana
da
wani
.
[52]
#:
Daniela
Lehmann
-
Stein
,
who
leads
a
human
resources
team
at
Nielsen
in
Frankfurt
,
[53]
<>
Daniela
Lehmann
-
Stein
,
wacce
ta
jagoranci
wata
tawaga
ta
masu
kula
da
ma
'
aikata
a
Nielsen
dake
Frankfurt
,
[54]
#:
says
that
while
she
'
s
had
interview
training
,
[55]
<>
ta
ce
ya
yin
da
take
samun
horo
kan
dubarun
yadda
za
'
a
ri
ƙ
a
yiwa
masu
neman
aiki
jarrabawa
,
[56]
#:
she
resists
checklist
-
style
thinking
in
which
she
mentally
ticks
off
a
box
that
says
“
no
annoying
quirks
or
mannerisms
.”
[57]
<>
ta
rubuta
a
takarda
jerin
abubuwan
da
ta
saba
yi
ba
tare
da
saninta
ba
,
wanda
kuma
take
son
ta
daina
,
misali
ta
rubuta
cewa
bata
son
yin
wani
abu
da
zai
dauke
mata
hankali
.
[58]
#:
Instead
,
[59]
<>
A
maimakon
hakan
,
[60]
#:
Lehmann
-
Stein
,
who
has
hired
dozens
of
people
during
17
years
in
HR
roles
in
multinational
companies
,
[61]
<>
Lehmann
-
Stein
,
wacce
ita
ce
ke
daukar
hayan
mutane
aiki
a
shekaru
17
da
take
aiki
a
ɓ
angaren
kula
da
ma
'
aikata
a
wani
katafaren
kamfani
[62]
#:
wants
to
get
to
know
a
candidate
and
see
how
the
person
handles
the
situation
if
something
becomes
distracting
.
[63]
<>
na
son
ta
san
wanda
ke
neman
aiki
idan
ta
ga
yadda
mutum
ya
yi
wani
abu
ko
kuma
wani
abu
ya
dauke
mishi
hankali
.
[64]
#:
"
Authenticity
is
very
important
[65]
<>
Tantancewa
tana
da
matukar
muhimmanci
.
[66]
#:
“
Authenticity
is
very
important
.
[67]
<> "
Tantancewa
ta
na
da
matukar
muhimmanci
,
[68]
#:
If
someone
describes
him
or
herself
as
very
open
[69]
<>
saboda
idan
mutum
ya
bayyana
kansa
a
matsayin
wanda
ba
shi
da
zurfin
ciki
,
[70]
#:
and
then
at
the
same
time
he
or
she
is
sitting
in
a
very
closed
position
,
with
shoulders
and
arms
very
tight
to
the
body
,
[71]
<>
kuma
a
bangare
guda
,
aka
ga
ya
ware
kansa
ya
zaune
gefe
guda
shi
kadai
,
[72]
#:
then
this
would
come
across
as
a
contradiction
.
[73]
<>
wannan
zai
janyo
ta
-
ba
-
ba
game
da
i
ƙ
irarin
sa
-
a
cewar
ta
".
[74]
#:
But
it
’
s
not
like
I
’
m
screening
the
candidate
all
the
time
trying
to
detect
mismatches
,”
she
says
.
[75]
<>
N
/
A
[76]
#:
At
the
same
time
,
Lehmann
-
Stein
says
she
’
s
often
impressed
when
people
openly
address
a
physical
reaction
they
may
be
having
in
a
certain
situation
.
[77]
<>
Wata
hanya
kuma
ta
magance
wata
dabi
'
ar
ita
ce
maida
yanayin
tamkar
abun
dariya
.
[78]
#:
“
Sometimes
it
’
s
helpful
to
be
aggressive
about
it
.
If
I
know
that
I
get
red
spots
on
my
face
or
neck
when
I
’
m
nervous
, …
[79]
<>
Lehmann
-
Stein
ta
ce
zan
so
a
ce
kowane
mutum
mai
jarrabawar
neman
aiki
zai
ri
ƙ
a
nuna
gaskiyar
dabi
'
ar
sa
tare
da
ƙ
arin
kwarjini
ta
wannan
fuska
.
[80]
#:
Why
we
do
it
?
[81]
<>
Me
ya
ke
sa
mu
ke
yi
ne
?
[82]
#:
Nervous
gestures
often
have
a
psychological
origin
,
Burch
says
.
[83]
<>
Yanayi
na
rashin
natsuwa
yana
da
asali
a
halayyar
dan
adam
,
in
ji
Burch
[84]
#:
In
other
words
,
if
you
can
identify
the
cause
,
[85]
<>
Idan
zaka
gano
dalilan
[86]
#:
you
can
minimise
the
unwanted
mannerism
.
[87]
<>
zaka
iya
magance
dabi
'
un
da
ka
ke
yi
da
ba
su
da
ce
ba
.
[88]
#:
For
instance
,
sometimes
the
cause
is
insecurity
from
not
feeling
prepared
,
Burch
says
.
[89]
<>
Alal
misali
,
Burch
ya
ce
a
wasu
lokuta
dalilan
su
ne
fargaba
saboda
rashin
shiryawa
.
[90]
#:
She
has
seen
how
some
clients
have
overcome
this
by
being
well
prepared
for
the
interview
…
[91]
<>
Ta
ƙ
ara
da
cewa
ta
ga
yadda
wasu
mutane
suka
shawo
kan
wannan
dabi
'
a
ta
hanyar
kintsawa
sosai
a
lokacin
yin
jarrabawar
daukar
aiki
.
[92]
#:
The
whole
package
[93]
<>
Daukacin
abunda
ya
ƙ
unsa
[94]
#:
If
you
’
re
lucky
,
you
might
get
an
interviewer
like
Schuermann
,
[95]
<>
Idan
ka
yi
sa
'
a
zaka
iya
samun
mai
yin
jarrabawar
daukar
aiki
kamar
Schuermann
,
[96]
#:
who
looks
at
the
candidate
as
a
whole
.
[97]
<>
wanda
sai
ya
kalli
mai
neman
aiki
daga
sama
har
ƙ
asa
.
[98]
#:
“
You
should
never
ever
interpret
just
one
gesture
.
You
need
four
to
five
clues
to
come
up
with
an
interpretation
,”
Schuermann
says
.
[99]
<> "
Kada
ka
taba
fassara
kallo
daya
kawai
,
kana
bukatar
hanyoyi
hudu
zuwa
biyar
kafin
ka
iya
fassara
ko
wane
irin
mutum
ne
, "
in
ji
Schuermann
.
[100]
#:
In
the
end
,
most
decisions
to
hire
are
based
on
a
wide
range
of
factors
.
[101]
<>
A
ƙ
arshe
dai
shawarar
a
dauki
mutum
aiki
sun
danganta
ne
akan
wasu
dalilai
da
dama
.
[102]
#:
Recalling
her
days
in
HR
,
leadership
,
and
development
at
Deutsche
Bank
in
Frankfurt
,
Schuermann
says
,
[103]
<>
Schuermann
ta
ce
idan
ta
tuna
zamanin
da
take
aiki
a
sashen
kula
da
daukar
ma
'
aikata
a
bankin
Deutsche
da
ke
Frankfurt
,
[104]
#:
“
The
candidate
who
got
the
job
was
not
only
brilliant
in
the
technicals
[105]
<> "
wadanda
ke
dacen
samun
aiki
ba
wai
kawai
suna
da
ilimi
ba
kadai
ta
fuskar
bangaren
da
suka
ƙ
ware
,
[106]
#:
but
was
good
in
personality
,
[107]
<>
har
ma
suna
da
tarbiya
,
[108]
#:
knew
how
to
engage
in
small
talk
[109]
<>
kuma
sun
iya
magana
tare
[110]
#:
and
understood
how
to
manage
people
and
communicate
with
charisma
.”
[111]
<>
da
fahimtar
yadda
za
su
yi
mu
'
amala
da
jama
'
a
cikin
yanayi
na
kwarjini
."
[112]
Last modified
21 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
Are nervous habits derailing your job interview? [1] <> Ko ka san cewa dabi'ar ka ta fargaba na iya shafar jarrabawar neman aikin da ka ke yi ? [2]
2
#:
When it comes to job interviews, [3] <> Idan ana magana akan batun jarrabawar neman aiki, [4]
3
#:
you'd be right to presume your stellar CV, [5] <> za'a iya cewa mutum na da gaskiya idan ya dauka cewa irin yadda ya tsara takardar bayanan ilimi da ayyukan da ya yi ko yake yi [6]
4
#:
personal presentation and, more importantly, how well you answer questions [7] <> da kuma yadda ya gabatar da kansa, kuma musamman yadda ya amsa tambayoyin da aka yi masa, [8]
5
#:
could land you the position. [9] <> zai iya sa ya samu aikin da ya ke nema. [10]
6
#:
But your mannerisms and gestures could be holding you back. [11] <> Sai dai kuma dabi'ar mutum ka iya janyo masa cikas. [12]
7
#:
In fact, they can reveal much about you, even if you don’t want them to — both positive and negative. [13] <> Domin dabi'un mutum za su iya bayyana ko shi wani irin mutum ne koda kuwa baya son wadannan dabi'un- wato kodai masu kyau ne ko kuma marasa kyau. [14]
8
#:
And, most of the time we don’t even realise we’re doing them. [15] <> Kuma a mafi yawan lokuta ba mu cika sanin muna irin wadannan dabi'un ba. [16]
9
#:
Conscious or unconscious, repeated behaviour like batting your eyes, twisting your ring or touching your hair, may influence the recruiter on the other side of the table more than you think. [17] <> Mai yiyuwa mutum yana sane ko kuma ba tare da saninsa ba, yawan goge idanuwa, ko matse 'yan yatsun hannu ko kuma taba gashin kai zai iya sauya tunanin mai gudanar da jarrabawar daukar aiki fiye da yadda kake tunani. [18]
10
#:
As Isabel Schuermann, an image consultant and etiquette trainer based near Frankfurt, says, [19] <> Kamar yadda Isabel Schuermann, wani mai horas da ma'aikata kan kyawawan dabi'un aiki dake kusa da Frankfurt ke cewa. [20]
11
#:
“Your body cannot not communicate.” [21] <> "Tilas jikinka ya riƙa aikewa da saƙo". [22]
12
#:
"A lack of eye contact, for instance, [23] <> Misali rashin hada ido [24]
13
#:
may send a signal that you’re hard to trust [25] <> zai iya aikewa da saƙon cewa mutum ba shi da gaskiya, [26]
14
#:
A lack of eye contact, for instance, may send a signal that you’re hard to trust, or a foot turned inward might suggest you’re insecure. [27] <> ko kuma ajiye ƙafafuwa a karkace zai iya sa a riƙa kallon mutum a matsayin wanda ke cikin zullumi. [28]
15
#:
N/A [29] <> Masu yin jarrabarar daukar aiki suna tantance gaskiya da kuma ilimi ta hanyar kallon ƙwayar idon mutum [30]
16
#:
The good news is that [31] <> Sai dai wani labari mai dadin ji anan shi ne, [32]
17
#:
you can rid yourself of unwanted mannerisms and behaviours. [33] <> mutum zai iya magance wasu dabi'unsa marasa kyau, kuma matakin farko shine sanin irin wadannan dabi'un. [34]
18
#:
But, be warned, it’s harder to tame those quirks when you're nervous. [35] <> Amma wani gargadi shi ne yana da wahala a magance irin wadannan dabi'u idan mutum yana cikin zullumi. [36]
19
#:
Here’s what you can do: [37] <> Amma ga wasu abubuwan da ya kamaya mutum ya yi. [38]
20
#:
Facing your quirks [39] <> Ka fuskanci matsalar ka [40]
21
#:
Once you’ve acknowledged your mannerisms, [41] <> Matuƙar ka amince da irin dabi'un ka, [42]
22
#:
it’s time to curb them. [43] <> to lokaci ya yi da zaka magance su. [44]
23
#:
Perform role play and practice speaking to an interviewer until the nervous gestures are under control. [45] <> Ka riƙa sa kanka a matsayin wanda ke yiwa wani jarrabawa har sai ka shawo kan wadannan dabi'u. [46]
24
#:
For instance, [47] <> Misali, [48]
25
#:
you may reduce the amount of time you spending cracking your knuckles, [49] <> kana iya rage yawan matse 'yan yatsun ka [50]
26
#:
picking your cuticles, or staring down your conversation partner. Others suggest acknowledging your quirk when it arises. [51] <> ko kuma kallon ƙasa a duk lokacin da kake magana da wani. [52]
27
#:
Daniela Lehmann-Stein, who leads a human resources team at Nielsen in Frankfurt, [53] <> Daniela Lehmann-Stein, wacce ta jagoranci wata tawaga ta masu kula da ma'aikata a Nielsen dake Frankfurt, [54]
28
#:
says that while she's had interview training, [55] <> ta ce ya yin da take samun horo kan dubarun yadda za'a riƙa yiwa masu neman aiki jarrabawa, [56]
29
#:
she resists checklist-style thinking in which she mentally ticks off a box that says “no annoying quirks or mannerisms.” [57] <> ta rubuta a takarda jerin abubuwan da ta saba yi ba tare da saninta ba, wanda kuma take son ta daina, misali ta rubuta cewa bata son yin wani abu da zai dauke mata hankali. [58]
30
#:
Instead, [59] <> A maimakon hakan, [60]
31
#:
Lehmann-Stein, who has hired dozens of people during 17 years in HR roles in multinational companies, [61] <> Lehmann-Stein, wacce ita ce ke daukar hayan mutane aiki a shekaru 17 da take aiki a ɓangaren kula da ma'aikata a wani katafaren kamfani [62]
32
#:
wants to get to know a candidate and see how the person handles the situation if something becomes distracting. [63] <> na son ta san wanda ke neman aiki idan ta ga yadda mutum ya yi wani abu ko kuma wani abu ya dauke mishi hankali. [64]
33
#:
"Authenticity is very important [65] <> Tantancewa tana da matukar muhimmanci. [66]
34
#:
“Authenticity is very important. [67] <> "Tantancewa ta na da matukar muhimmanci, [68]
35
#:
If someone describes him or herself as very open [69] <> saboda idan mutum ya bayyana kansa a matsayin wanda ba shi da zurfin ciki, [70]
36
#:
and then at the same time he or she is sitting in a very closed position, with shoulders and arms very tight to the body, [71] <> kuma a bangare guda, aka ga ya ware kansa ya zaune gefe guda shi kadai, [72]
37
#:
then this would come across as a contradiction. [73] <> wannan zai janyo ta-ba-ba game da iƙirarin sa- a cewar ta". [74]
38
#:
But it’s not like I’m screening the candidate all the time trying to detect mismatches,” she says. [75] <> N/A [76]
39
#:
At the same time, Lehmann-Stein says she’s often impressed when people openly address a physical reaction they may be having in a certain situation. [77] <> Wata hanya kuma ta magance wata dabi'ar ita ce maida yanayin tamkar abun dariya. [78]
40
#:
“Sometimes it’s helpful to be aggressive about it. If I know that I get red spots on my face or neck when I’m nervous, … [79] <> Lehmann-Stein ta ce zan so a ce kowane mutum mai jarrabawar neman aiki zai riƙa nuna gaskiyar dabi'ar sa tare da ƙarin kwarjini ta wannan fuska. [80]
41
#:
Why we do it? [81] <> Me ya ke sa mu ke yi ne? [82]
42
#:
Nervous gestures often have a psychological origin, Burch says. [83] <> Yanayi na rashin natsuwa yana da asali a halayyar dan adam, in ji Burch [84]
43
#:
In other words, if you can identify the cause, [85] <> Idan zaka gano dalilan [86]
44
#:
you can minimise the unwanted mannerism. [87] <> zaka iya magance dabi'un da ka ke yi da ba su da ce ba. [88]
45
#:
For instance, sometimes the cause is insecurity from not feeling prepared, Burch says. [89] <> Alal misali, Burch ya ce a wasu lokuta dalilan su ne fargaba saboda rashin shiryawa. [90]
46
#:
She has seen how some clients have overcome this by being well prepared for the interview… [91] <> Ta ƙara da cewa ta ga yadda wasu mutane suka shawo kan wannan dabi'a ta hanyar kintsawa sosai a lokacin yin jarrabawar daukar aiki. [92]
47
#:
The whole package [93] <> Daukacin abunda ya ƙunsa [94]
48
#:
If you’re lucky, you might get an interviewer like Schuermann, [95] <> Idan ka yi sa'a zaka iya samun mai yin jarrabawar daukar aiki kamar Schuermann, [96]
49
#:
who looks at the candidate as a whole. [97] <> wanda sai ya kalli mai neman aiki daga sama har ƙasa. [98]
50
#:
“You should never ever interpret just one gesture. You need four to five clues to come up with an interpretation,” Schuermann says. [99] <> "Kada ka taba fassara kallo daya kawai, kana bukatar hanyoyi hudu zuwa biyar kafin ka iya fassara ko wane irin mutum ne, " in ji Schuermann. [100]
51
#:
In the end, most decisions to hire are based on a wide range of factors. [101] <> A ƙarshe dai shawarar a dauki mutum aiki sun danganta ne akan wasu dalilai da dama. [102]
52
#:
Recalling her days in HR, leadership, and development at Deutsche Bank in Frankfurt, Schuermann says, [103] <> Schuermann ta ce idan ta tuna zamanin da take aiki a sashen kula da daukar ma'aikata a bankin Deutsche da ke Frankfurt, [104]
53
#:
“The candidate who got the job was not only brilliant in the technicals [105] <> "wadanda ke dacen samun aiki ba wai kawai suna da ilimi ba kadai ta fuskar bangaren da suka ƙware, [106]
54
#:
but was good in personality, [107] <> har ma suna da tarbiya, [108]
55
#:
knew how to engage in small talk [109] <> kuma sun iya magana tare [110]
56
#:
and understood how to manage people and communicate with charisma.” [111] <> da fahimtar yadda za su yi mu'amala da jama'a cikin yanayi na kwarjini." [112]