Toggle search
Search
Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/032 one food
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
Could
you
survive
on
just
one
food
[1]
<>
Za
ka
iya
rayuwa
da
abinci
daya
kawai
?
[2]
#:
We
’
re
constantly
told
about
the
benefits
of
a
varied
diet
.
[3]
<>
A
ko
da
yaushe
ana
gaya
mana
muhimmancin
cin
abinci
mai
gina
jiki
(
wanda
ya
kunshi
sinadarai
daban
-
daban
).
[4]
#:
But
what
if
you
had
to
survive
on
just
one
food
–
what
would
you
keep
you
alive
the
longest
?
[5]
<>
To
amma
ya
za
ka
yi
idan
ka
samu
kanka
a
yanayin
da
abinci
iri
daya
kawai
kake
iya
samu
-
Me
za
ka
yi
da
zai
sa
ka
dade
a
duniya
.
[6]
#:
Man
cannot
live
on
bread
alone
–
[7]
<>
Mutum
ba
zai
iya
rayuwa
ba
da
biredi
kadai
,
[8]
#:
not
least
because
man
would
develop
scurvy
about
a
month
or
so
into
that
little
experiment
.
[9]
<>
domin
idan
ya
kasance
biredi
kawai
yake
ci
,
yayin
da
ya
kai
kusa
da
wata
daya
sama
da
haka
a
wannan
hali
,
zai
fara
samun
larurar
ciwon
gabbai
da
yankwanewa
.
[10]
#:
The
best
diets
have
plenty
of
variety
in
them
,
making
sure
you
get
everything
from
vitamin
C
to
iron
to
linoleic
acid
without
even
having
to
think
.
[11]
<>
Abinci
mai
kyau
yana
dauke
da
sinadaran
da
jiki
ke
bukata
daban
-
daban
kuma
wadatattu
.
[12]
#:
Even
fad
diets
that
focus
on
just
a
few
foods
[13]
<>
Hatta
nau
'
in
abinci
na
musamman
da
masu
bukatar
rage
kiba
suke
ci
,
[14]
#:
or
on
eliminating
certain
things
[15]
<>
wanda
ake
cire
wasu
sinadaran
a
cikinsa
,
[16]
#:
are
usually
varied
enough
to
be
reasonably
nutritious
.
[17]
<>
yana
dauke
da
wadatattun
sinadaran
da
jiki
ke
bukata
.
[18]
#:
Still
,
[19]
<>
Duk
da
haka
,
[20]
#:
in
the
extremely
unlikely
scenario
[21]
<>
idan
abu
ya
yi
kamari
,
[22]
#:
that
you
had
to
live
on
just
one
food
,
[23]
<>
mutum
ya
samu
kansa
a
yanayin
da
abinci
daya
kawai
yake
iya
samu
,
[24]
#:
are
some
nutritionally
more
complete
than
others
?
[25]
<>
to
za
a
iya
cewa
wani
abin
cin
ya
fi
wani
nau
'
in
kayan
gina
jiki
?
[26]
#:
Could
you
get
what
you
need
from
,
say
,
just
potatoes
,
or
just
bananas
,
or
just
avocados
?
[27]
<>
Misali
,
za
ka
iya
samun
dukkanin
sinadaran
da
jikinka
ke
bukata
daga
dankali
ko
ayaba
ko
wani
abu
daya
?
[28]
#:
One
thing
is
for
sure
,
the
candidates
would
not
include
meat
or
most
fruits
and
vegetables
.
[29]
<>
Idan
za
a
yi
wannan
misali
ko
gwaji
na
rayuwa
da
cin
abu
daya
kawai
,
ba
za
a
yi
maganar
nama
ko
yawanci
'
ya
'
yn
itace
ko
kayan
lambu
ba
,
[30]
#:
Meat
doesn
'
t
have
fibre
,
nor
does
it
have
key
vitamins
and
nutrients
.
[31]
<>
domin
nama
ba
shi
da
muhimman
sinadaran
gina
jiki
irin
su
bitamin
(
vitamin
),
[32]
#:
Fruits
and
vegetables
may
have
vitamins
,
but
they
don
'
t
have
anywhere
close
to
enough
fat
[33]
<>
yayin
da
su
kuma
'
yayan
itace
da
kayan
lambu
,
ba
su
da
isasshen
sinadarin
maiko
(
fat
)
[34]
#:
or
protein
,
[35]
<>
da
kuma
mai
gina
jiki
(
protein
),
[36]
#:
even
eaten
in
quantity
.
[37]
<>
ko
da
kuwa
ka
ci
su
ne
da
yawa
,
ba
za
ka
samu
isassun
wadannan
sinadarai
ba
.
[38]
#:
The
body
does
not
need
as
much
as
you
might
think
[39]
<>
Jiki
ba
ya
bukatar
wadannan
sinadarai
masu
yawa
kamar
yadda
kai
kake
tsammani
,
[40]
#:
to
stay
alive
,
[41]
<>
kafin
ya
zauna
lafiya
,
ko
ya
ra
yu
,
[42]
#:
but
you
omit
them
at
your
peril
.
[43]
<>
amma
kuma
kana
zubr
da
su
a
rashin
sanin
muhimmancinsu
.
[44]
#:
Arctic
explorer
Vilhjalmur
Stefansson
[45]
<>
Mai
bincike
a
kan
yankin
Tekun
Akatik
(
arctic
),
Vilhjalmur
Stefansson
,
[46]
#:
wrote
about
a
phenomenon
among
the
peoples
of
northern
Canada
called
rabbit
starvation
,
[47]
<>
ya
yi
rubutu
a
kan
wani
rashin
lafiya
da
mutanen
yankin
arewacin
Canada
suke
fama
da
shi
(
rabbit
starvation
),
[48]
#:
in
which
those
who
eat
only
very
lean
meat
,
[49]
<>
inda
mutanen
da
ke
cin
'
yan
kananan
dabbobi
kawai
,
[50]
#:
such
as
rabbit
,
[51]
<>
kamar
zomo
,
[52]
#:
“
develop
diarrhea
in
about
a
week
,
[53]
<>
suke
kamuwa
da
wata
cuta
kamar
ta
tamowa
ko
yunwa
,
[54]
#:
with
headache
,
lassitude
,
a
vague
discomfort
.”
[55]
<>
wadda
almunta
sun
hada
da
zawayi
da
ciwon
kai
da
rashin
katabus
da
mutum
ke
samun
kansa
cikin
kusan
mako
daya
.
[56]
#:
To
avoid
death
from
malnutrition
,
[57]
<>
Domin
kare
mutumin
da
ya
kamu
da
wannan
cuta
daga
mutuwa
a
sakamakonta
,
[58]
#:
rabbit
starvation
sufferers
must
consume
some
fat
,
he
writes
.
[59]
<>
dole
ne
maras
lafiyar
ya
rika
cin
abin
cin
da
ke
dauke
da
sinadarin
da
ke
samar
da
maiko
ga
jiki
(
fat
),
in
ji
Stefansson
,
kamar
yadda
ya
rubuta
.
[60]
#:
It
'
s
thought
that
getting
almost
all
one
'
s
calories
from
protein
,
[61]
<>
Masana
na
ganin
idan
mutum
ya
dogara
ga
nau
'
in
sinadarin
abinci
daya
kamar
na
protein
,
[62]
#:
and
almost
none
from
fat
or
carbohydrates
,
[63]
<>
wajen
sama
wa
jikinsa
karfi
ko
makamashin
da
yake
bukata
,
ya
yi
watsi
ko
ya
bar
kayan
abincin
da
ke
da
sinadarin
maiko
(
fat
)
ko
masu
ba
wa
jiki
karfi
carbohydrates
,
[64]
#:
may
overwhelm
the
liver
'
s
ability
to
process
protein
.
[65]
<>
wannan
zai
iya
sa
hanta
ta
kai
ga
ta
rasa
karfin
sarrafa
sinadarin
na
protein
.
[66]
#:
Still
,
if
meat
and
most
vegetables
are
off
the
table
,
[67]
<>
Idan
kuma
ya
kasance
mutum
ya
rasa
nama
da
yawancin
kayan
lambu
a
abincinsa
,
[68]
#:
somewhat
surprisingly
,
potatoes
are
not
as
bad
an
option
as
you
might
think
,
[69]
<>
to
abin
mamaki
zai
iya
amfani
da
dankali
[70]
#:
says
dietician
Jennie
Jackson
of
Glasgow
Caledonian
University
.
[71]
<>
in
ji
masaniya
kan
abinci
Jennie
Jackson
,
ta
Jami
'
ar
Glasgow
Caledonian
.
[72]
#:
She
wrote
last
year
about
Australian
Andrew
Taylor
,
who
[73]
<>
A
shekarar
da
ta
wuce
ne
ta
yi
rubutu
a
kan
Andrew
Taylor
,
wani
dan
Australia
da
[74]
#:
spent
a
year
eating
just
potatoes
as
a
well
-
publicised
effort
to
lose
weight
and
build
healthier
habits
.
[75]
<>
ya
yi
shekara
daya
ba
shi
da
wani
abinci
in
ban
da
dankali
,
domin
ya
rage
kiba
da
inganta
lafiyarsa
.
[76]
#:
The
thing
that
makes
potatoes
special
is
that
[77]
<>
Abin
da
ya
sa
dankali
ya
zama
daban
a
tsakanin
sauran
kayan
abinci
shi
ne
,
[78]
#:
for
a
starchy
food
,
[79]
<>
duk
da
cewa
abin
ci
ne
mai
bayar
da
karfi
ga
jiki
,
mai
dauke
da
sinadarin
sitaci
(
starch
),
[80]
#:
they
have
an
unusual
amount
of
protein
,
[81]
<>
yana
da
sinadarin
protein
mai
yawan
gaske
,
[82]
#:
and
that
includes
a
wide
variety
of
amino
acids
,
says
Jackson
.
[83]
<>
wanda
hakan
ya
sa
yake
da
wasu
sinadaran
masu
matukar
muhimmanci
ga
jiki
,
in
ji
Jackson
,
[84]
#:
But
he
seems
to
have
gotten
through
his
year
relatively
unscathed
.
[85]
<>
wanda
hakan
ya
sa
Jackson
ya
iya
yin
shekarar
cur
da
cinsa
kadai
ba
tare
da
ya
gamu
da
wata
matsala
ba
,
[86]
#:
But
beyond
pure
nutrition
,
[87]
<>
Bayan
tasiri
ko
maganar
muhimmancinsa
ga
gina
jiki
,
[88]
#:
there
are
other
barriers
to
narrowing
one
'
s
diet
to
a
single
food
.
[89]
<>
akwai
kuma
wasu
matsalolin
da
za
su
iya
tasowa
ko
za
su
hana
dogaro
ga
abinci
daya
kawai
a
rayuwar
mutum
,
[90]
#:
Humans
have
built
-
in
mechanisms
to
avoid
just
such
a
situation
[91]
<>
domin
shi
jikin
dan
adam
yana
da
tsari
ne
da
ba
a
yi
shi
domin
haka
ba
.
[92]
#:
The
more
you
eat
of
one
thing
,
[93]
<>
Idan
aka
ce
ka
saba
da
cin
abinci
daya
ko
a
kwana
a
tashi
[94]
#:
the
less
you
can
stomach
it
. “
I
call
this
the
pudding
scenario
,”
says
Jackson
,
[95]
<>
za
a
kai
ga
yanayin
da
zai
gundire
ka
,
za
ka
kasa
cinsa
in
ji
Jackson
,
[96]
#:
“
where
you
go
out
for
a
meal
and
you
'
re
stuffed
,
you
couldn
'
t
manage
another
bite
.
[97]
<>
wanda
hakan
zai
kai
ga
yanayin
da
za
ka
kasa
cin
abincin
.
[98]
#:
Furthermore
,
[99]
<>
Haka
kuma
[100]
#:
the
logic
that
[101]
<>
maganako
dabarar
cewa
[102]
#:
it
must
be
possible
to
eat
a
single
-
item
diet
rather
than
a
varied
one
,
and
suffer
no
ill
effects
,
[103]
<>
mutum
zai
iya
rayuwa
da
abinci
daya
[104]
#:
as
long
as
all
the
vitamin
,
mineral
,
and
calorie
boxes
are
checked
,
doesn
'
t
quite
work
out
.
[105]
<>
muddin
dai
,
yana
dauke
da
kusan
dukkanin
sauran
sinadaran
da
jiki
ke
bukata
,
ba
tare
da
ya
gamu
da
wata
larura
ba
,
ita
ma
ba
ta
tabbata
ba
.
[106]
#:
Researchers
in
the
early
20th
Century
[107]
<>
Domin
masu
bincike
a
farkon
karni
na
20
,
[108]
#:
deprived
rats
of
certain
nutrients
[109]
<>
sun
gudanar
da
gwaji
a
kan
wasu
beraye
,
[110]
#:
and
kept
track
of
whether
they
got
sick
or
died
.
[111]
<>
inda
suka
rika
basu
abincin
da
ba
ya
dauke
da
wasu
sinadarai
,
domin
su
ga
ko
berayen
za
su
kamu
da
wani
rashin
lafiya
ko
ma
za
su
mutu
.
[112]
#:
This
is
how
we
learned
about
the
existence
of
vitamins
,
for
instance
.
[113]
<>
Ta
wannan
hanya
ne
muka
ma
gano
wasu
sinadaran
,
wadanda
a
da
ba
mu
ma
san
da
su
ba
.
[114]
#:
It
tells
you
what
rats
will
die
without
,
[115]
<>
Sannan
wannan
zai
nuna
maka
abin
da
bera
ba
zai
iya
rayuwa
ba
tare
da
shi
ba
,
[116]
#:
at
least
in
the
short
term
.
[117]
<>
akalla
na
wani
gajeren
lokaci
.
[118]
#:
However
,
it
'
s
likely
that
[119]
<>
Sai
dai
zai
iya
kasancewa
[120]
#:
some
of
the
health
benefits
of
a
varied
diet
—
[121]
<>
ba
za
a
iya
ganin
wasu
daga
cikin
alfanun
cin
abinci
mai
dauke
da
sinadarai
daban
-
daban
ba
,
[122]
#:
which
play
out
in
the
long
term
—
[123]
<> (
wanda
ake
gani
a
tsawon
lokaci
),
[124]
#:
can
'
t
be
picked
up
in
reductive
experiments
like
this
,
says
Jackson
.
[125]
<>
a
irin
wannan
gwaji
in
ji
Jackson
ba
[126]
#:
(
And
of
course
,
humans
are
not
rats
.)
[127]
<> (
domin
ko
shakka
babu
mutane
ba
beraye
ba
ne
).
[128]
#:
Epidemiological
data
on
people
has
made
it
clear
[129]
<>
Bayanai
sun
tabbatar
cewa
[130]
#:
that
a
variety
of
vegetables
in
one
'
s
diet
[131]
<>
abincin
da
aka
sanya
wa
kayan
lambu
da
yawa
[132]
#:
is
healthier
than
just
a
few
,
for
instance
,
[133]
<>
ya
fi
wanda
aka
sanya
wa
kadan
amfani
,
[134]
#:
but
it
isn
'
t
exactly
clear
why
.
[135]
<>
amma
kuma
ba
a
san
dalilin
hakan
ba
.
[136]
#:
Maybe
a
diet
that
includes
no
green
vegetables
means
that
somewhere
down
the
line
,
[137]
<>
Watakila
abincin
da
ba
ya
dauke
da
kayan
lambu
irin
su
alayyahu
da
sauran
ganyaiyaki
[138]
#:
you
'
ll
have
a
higher
chance
of
developing
cancer
than
you
might
have
otherwise
.
[139]
<>
zai
iya
sa
mutum
ya
gamu
da
hadarin
kamuwa
da
ciwon
daji
[140]
#:
“
We
don
'
t
really
know
which
foods
are
[141]
<>
Jackson
ta
ce
,
ba
mu
san
abincin
da
za
mu
iya
cewa
[142]
#:
causing
which
effects
,”
Jackson
says
.
[143]
<>
shi
ne
ke
haddasawa
ko
haifar
da
wannan
ko
waccan
matsala
ba
.
[144]
#:
“
So
while
you
could
work
out
what
exactly
you
needed
from
macro
nutrients
,
[145]
<> '
Saboda
haka
idan
za
ka
iya
gano
illa
ko
sinadarin
da
za
ka
rasa
idan
ba
ka
ci
wani
abin
ci
ba
,
[146]
#:
you
won
'
t
know
exactly
what
you
might
be
missing
.”
[147]
<>
ba
lalle
ba
ne
kuma
ka
san
abin
da
za
ka
rasa
daga
garesu
ba
.
In
ji
masaniyar
.
[148]
#:
Cutting
down
your
daily
diet
to
just
one
ingredient
[149]
<>
Duk
da
cewa
cin
abinci
daya
a
kullum
[150]
#:
might
save
time
[151]
<>
zai
iya
sa
ka
daina
bata
lokacinka
[152]
#:
and
hassle
,
[153]
<>
da
kuma
rage
maka
kai
kawo
wajen
neman
kayan
abinci
,
[154]
#:
but
it
’
d
be
a
quick
way
to
get
ill
as
well
as
bored
.
[155]
<>
to
amma
kuma
fa
wata
hanya
ce
ta
saurin
kamuwa
da
wata
cuta
da
kuma
gajiya
da
abinci
daya
.
[156]
Last modified
22 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
Could you survive on just one food [1] <> Za ka iya rayuwa da abinci daya kawai? [2]
2
#:
We’re constantly told about the benefits of a varied diet. [3] <> A ko da yaushe ana gaya mana muhimmancin cin abinci mai gina jiki (wanda ya kunshi sinadarai daban-daban). [4]
3
#:
But what if you had to survive on just one food – what would you keep you alive the longest? [5] <> To amma ya za ka yi idan ka samu kanka a yanayin da abinci iri daya kawai kake iya samu - Me za ka yi da zai sa ka dade a duniya. [6]
4
#:
Man cannot live on bread alone – [7] <> Mutum ba zai iya rayuwa ba da biredi kadai, [8]
5
#:
not least because man would develop scurvy about a month or so into that little experiment. [9] <> domin idan ya kasance biredi kawai yake ci, yayin da ya kai kusa da wata daya sama da haka a wannan hali, zai fara samun larurar ciwon gabbai da yankwanewa. [10]
6
#:
The best diets have plenty of variety in them, making sure you get everything from vitamin C to iron to linoleic acid without even having to think. [11] <> Abinci mai kyau yana dauke da sinadaran da jiki ke bukata daban-daban kuma wadatattu. [12]
7
#:
Even fad diets that focus on just a few foods [13] <> Hatta nau'in abinci na musamman da masu bukatar rage kiba suke ci, [14]
8
#:
or on eliminating certain things [15] <> wanda ake cire wasu sinadaran a cikinsa, [16]
9
#:
are usually varied enough to be reasonably nutritious. [17] <> yana dauke da wadatattun sinadaran da jiki ke bukata. [18]
10
#:
Still, [19] <> Duk da haka, [20]
11
#:
in the extremely unlikely scenario [21] <> idan abu ya yi kamari, [22]
12
#:
that you had to live on just one food, [23] <> mutum ya samu kansa a yanayin da abinci daya kawai yake iya samu, [24]
13
#:
are some nutritionally more complete than others? [25] <> to za a iya cewa wani abin cin ya fi wani nau'in kayan gina jiki? [26]
14
#:
Could you get what you need from, say, just potatoes, or just bananas, or just avocados? [27] <> Misali, za ka iya samun dukkanin sinadaran da jikinka ke bukata daga dankali ko ayaba ko wani abu daya? [28]
15
#:
One thing is for sure, the candidates would not include meat or most fruits and vegetables. [29] <> Idan za a yi wannan misali ko gwaji na rayuwa da cin abu daya kawai, ba za a yi maganar nama ko yawanci 'ya'yn itace ko kayan lambu ba, [30]
16
#:
Meat doesn't have fibre, nor does it have key vitamins and nutrients. [31] <> domin nama ba shi da muhimman sinadaran gina jiki irin su bitamin (vitamin), [32]
17
#:
Fruits and vegetables may have vitamins, but they don't have anywhere close to enough fat [33] <> yayin da su kuma 'yayan itace da kayan lambu, ba su da isasshen sinadarin maiko (fat) [34]
18
#:
or protein, [35] <> da kuma mai gina jiki (protein), [36]
19
#:
even eaten in quantity. [37] <> ko da kuwa ka ci su ne da yawa, ba za ka samu isassun wadannan sinadarai ba. [38]
20
#:
The body does not need as much as you might think [39] <> Jiki ba ya bukatar wadannan sinadarai masu yawa kamar yadda kai kake tsammani, [40]
21
#:
to stay alive, [41] <> kafin ya zauna lafiya , ko ya ra yu, [42]
22
#:
but you omit them at your peril. [43] <> amma kuma kana zubr da su a rashin sanin muhimmancinsu. [44]
23
#:
Arctic explorer Vilhjalmur Stefansson [45] <> Mai bincike a kan yankin Tekun Akatik (arctic), Vilhjalmur Stefansson, [46]
24
#:
wrote about a phenomenon among the peoples of northern Canada called rabbit starvation, [47] <> ya yi rubutu a kan wani rashin lafiya da mutanen yankin arewacin Canada suke fama da shi (rabbit starvation), [48]
25
#:
in which those who eat only very lean meat, [49] <> inda mutanen da ke cin 'yan kananan dabbobi kawai, [50]
26
#:
such as rabbit, [51] <> kamar zomo, [52]
27
#:
“develop diarrhea in about a week, [53] <> suke kamuwa da wata cuta kamar ta tamowa ko yunwa, [54]
28
#:
with headache, lassitude, a vague discomfort.” [55] <> wadda almunta sun hada da zawayi da ciwon kai da rashin katabus da mutum ke samun kansa cikin kusan mako daya. [56]
29
#:
To avoid death from malnutrition, [57] <> Domin kare mutumin da ya kamu da wannan cuta daga mutuwa a sakamakonta, [58]
30
#:
rabbit starvation sufferers must consume some fat, he writes. [59] <> dole ne maras lafiyar ya rika cin abin cin da ke dauke da sinadarin da ke samar da maiko ga jiki (fat), in ji Stefansson, kamar yadda ya rubuta. [60]
31
#:
It's thought that getting almost all one's calories from protein, [61] <> Masana na ganin idan mutum ya dogara ga nau'in sinadarin abinci daya kamar na protein, [62]
32
#:
and almost none from fat or carbohydrates, [63] <> wajen sama wa jikinsa karfi ko makamashin da yake bukata, ya yi watsi ko ya bar kayan abincin da ke da sinadarin maiko(fat) ko masu ba wa jiki karfi carbohydrates, [64]
33
#:
may overwhelm the liver's ability to process protein. [65] <> wannan zai iya sa hanta ta kai ga ta rasa karfin sarrafa sinadarin na protein. [66]
34
#:
Still, if meat and most vegetables are off the table, [67] <> Idan kuma ya kasance mutum ya rasa nama da yawancin kayan lambu a abincinsa, [68]
35
#:
somewhat surprisingly, potatoes are not as bad an option as you might think, [69] <> to abin mamaki zai iya amfani da dankali [70]
36
#:
says dietician Jennie Jackson of Glasgow Caledonian University. [71] <> in ji masaniya kan abinci Jennie Jackson, ta Jami'ar Glasgow Caledonian. [72]
37
#:
She wrote last year about Australian Andrew Taylor, who [73] <> A shekarar da ta wuce ne ta yi rubutu a kan Andrew Taylor, wani dan Australia da [74]
38
#:
spent a year eating just potatoes as a well-publicised effort to lose weight and build healthier habits. [75] <> ya yi shekara daya ba shi da wani abinci in ban da dankali, domin ya rage kiba da inganta lafiyarsa. [76]
39
#:
The thing that makes potatoes special is that [77] <> Abin da ya sa dankali ya zama daban a tsakanin sauran kayan abinci shi ne, [78]
40
#:
for a starchy food, [79] <> duk da cewa abin ci ne mai bayar da karfi ga jiki, mai dauke da sinadarin sitaci (starch), [80]
41
#:
they have an unusual amount of protein, [81] <> yana da sinadarin protein mai yawan gaske, [82]
42
#:
and that includes a wide variety of amino acids, says Jackson. [83] <> wanda hakan ya sa yake da wasu sinadaran masu matukar muhimmanci ga jiki, in ji Jackson, [84]
43
#:
But he seems to have gotten through his year relatively unscathed. [85] <> wanda hakan ya sa Jackson ya iya yin shekarar cur da cinsa kadai ba tare da ya gamu da wata matsala ba, [86]
44
#:
But beyond pure nutrition, [87] <> Bayan tasiri ko maganar muhimmancinsa ga gina jiki, [88]
45
#:
there are other barriers to narrowing one's diet to a single food. [89] <> akwai kuma wasu matsalolin da za su iya tasowa ko za su hana dogaro ga abinci daya kawai a rayuwar mutum, [90]
46
#:
Humans have built-in mechanisms to avoid just such a situation [91] <> domin shi jikin dan adam yana da tsari ne da ba a yi shi domin haka ba. [92]
47
#:
The more you eat of one thing, [93] <> Idan aka ce ka saba da cin abinci daya ko a kwana a tashi [94]
48
#:
the less you can stomach it. “I call this the pudding scenario,” says Jackson, [95] <> za a kai ga yanayin da zai gundire ka, za ka kasa cinsa in ji Jackson, [96]
49
#:
“where you go out for a meal and you're stuffed, you couldn't manage another bite. [97] <> wanda hakan zai kai ga yanayin da za ka kasa cin abincin. [98]
50
#:
Furthermore, [99] <> Haka kuma [100]
51
#:
the logic that [101] <> maganako dabarar cewa [102]
52
#:
it must be possible to eat a single-item diet rather than a varied one, and suffer no ill effects, [103] <> mutum zai iya rayuwa da abinci daya [104]
53
#:
as long as all the vitamin, mineral, and calorie boxes are checked, doesn't quite work out. [105] <> muddin dai, yana dauke da kusan dukkanin sauran sinadaran da jiki ke bukata, ba tare da ya gamu da wata larura ba, ita ma ba ta tabbata ba. [106]
54
#:
Researchers in the early 20th Century [107] <> Domin masu bincike a farkon karni na 20, [108]
55
#:
deprived rats of certain nutrients [109] <> sun gudanar da gwaji a kan wasu beraye, [110]
56
#:
and kept track of whether they got sick or died. [111] <> inda suka rika basu abincin da ba ya dauke da wasu sinadarai, domin su ga ko berayen za su kamu da wani rashin lafiya ko ma za su mutu. [112]
57
#:
This is how we learned about the existence of vitamins, for instance. [113] <> Ta wannan hanya ne muka ma gano wasu sinadaran, wadanda a da ba mu ma san da su ba. [114]
58
#:
It tells you what rats will die without, [115] <> Sannan wannan zai nuna maka abin da bera ba zai iya rayuwa ba tare da shi ba, [116]
59
#:
at least in the short term. [117] <> akalla na wani gajeren lokaci. [118]
60
#:
However, it's likely that [119] <> Sai dai zai iya kasancewa [120]
61
#:
some of the health benefits of a varied diet — [121] <> ba za a iya ganin wasu daga cikin alfanun cin abinci mai dauke da sinadarai daban-daban ba, [122]
62
#:
which play out in the long term — [123] <> (wanda ake gani a tsawon lokaci), [124]
63
#:
can't be picked up in reductive experiments like this, says Jackson. [125] <> a irin wannan gwaji in ji Jackson ba [126]
64
#:
(And of course, humans are not rats.) [127] <> (domin ko shakka babu mutane ba beraye ba ne). [128]
65
#:
Epidemiological data on people has made it clear [129] <> Bayanai sun tabbatar cewa [130]
66
#:
that a variety of vegetables in one's diet [131] <> abincin da aka sanya wa kayan lambu da yawa [132]
67
#:
is healthier than just a few, for instance, [133] <> ya fi wanda aka sanya wa kadan amfani, [134]
68
#:
but it isn't exactly clear why. [135] <> amma kuma ba a san dalilin hakan ba. [136]
69
#:
Maybe a diet that includes no green vegetables means that somewhere down the line, [137] <> Watakila abincin da ba ya dauke da kayan lambu irin su alayyahu da sauran ganyaiyaki [138]
70
#:
you'll have a higher chance of developing cancer than you might have otherwise. [139] <> zai iya sa mutum ya gamu da hadarin kamuwa da ciwon daji [140]
71
#:
“We don't really know which foods are [141] <> Jackson ta ce,
ba mu san abincin da za mu iya cewa [142]
72
#:
causing which effects,” Jackson says. [143] <> shi ne ke haddasawa ko haifar da wannan ko waccan matsala ba.
[144]
73
#:
“So while you could work out what exactly you needed from macro nutrients, [145] <> 'Saboda haka idan za ka iya gano illa ko sinadarin da za ka rasa idan ba ka ci wani abin ci ba, [146]
74
#:
you won't know exactly what you might be missing.” [147] <> ba lalle ba ne kuma ka san abin da za ka rasa daga garesu ba.
In ji masaniyar. [148]
75
#:
Cutting down your daily diet to just one ingredient [149] <> Duk da cewa cin abinci daya a kullum [150]
76
#:
might save time [151] <> zai iya sa ka daina bata lokacinka [152]
77
#:
and hassle, [153] <> da kuma rage maka kai kawo wajen neman kayan abinci, [154]
78
#:
but it’d be a quick way to get ill as well as bored. [155] <> to amma kuma fa wata hanya ce ta saurin kamuwa da wata cuta da kuma gajiya da abinci daya. [156]