Suratul Dhariyat
Category:Quran: Quran/50 > Quran/51 > Quran/52
1
- By those [ winds ] scattering [ dust ] dispersing <> Inã rantsuwa da iskõki mãsu shẽkar abũbuwa, shẽƙẽwa. = Da iskõki masu naushi. --Qur'an 51:1
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
variorum corpus exegesis [1] [2] [3]
2
3
4
5
6
- And indeed, the recompense is to occur. <> Kuma lalle sakamako (ga ayyukanku), haƙĩƙa, mai aukuwa ne = Haqiqa ranar sakamako mai aukuwa ne --Qur'an 51:6
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
7
8
9
10
- Destroyed are the falsifiers <> An la'ani mãsu ƙiri-faɗi. = An la'ani maƙaryata. --Qur'an 51:10
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
11
12
- They ask, "When is the Day of Recompense?" <> Sunã tambaya: "Yaushe ne rãnar sakamako zã ta auku?" = Suna ƙalubalantar tsayiwar ranar sakamako. --Qur'an 51:12
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
13
14
- [ And will be told ], "Taste your torment. This is that for which you were impatient." <> (A ce musu): "Ku ɗanɗani fitinarku, wannan shĩ ne abin da kuka kasance kunã nẽman zuwansa da gaggãwa." = (A ce masu): "Ku dandani azaba; wannan shi ne abin da, da kuke qalubalanta. --Qur'an 51:14
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
15
16
- Accepting what their Lord has given them. Indeed, they were before that doers of good. <> Sunã mãsu dĩbar abin da Ubangijinsu Ya bã su. Lalle sũ, sun kasance mãsu kyautatãwa a gabãnin haka (a dũniya). = Za su debi ladar Ubangijinsu, saboda da sun kasance masu kyautatawa a gabanin haka. --Qur'an 51:16
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
17
18
19
- And from their properties was [ given ] the right of the [ needy ] petitioner and the deprived. <> Kuma a cikin dũkiyarsu akwai hakki ga (matalauci) mai rõƙo da wanda aka hana wa rõƙo. = Kaso a cikin dukiyarsu akwai hakki da suka ajiye saboda masu roqo da matalauta. --Qur'an 51:19
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
20
21
22
23
- Then by the Lord of the heaven and earth, indeed, it is truth - just as [ sure as ] it is that you are speaking. <> To, kuma Ina rantsuwa da Ubangijin sama da ƙasã, lalle shĩ (abin da ake yi muku alkawari), haƙĩƙa gaskiya ne, kamar abin da kuka zamo kunã karantãwa na magana, = To, kuma Ina rantsuwa da Ubangijin sama da qasa, wannan gaskiya ne, kamar tabbacin gaskiya cewa kuna magana. --Qur'an 51:23
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
24
25
- When they entered upon him and said, "[We greet you with] peace." He answered, "[And upon you] peace, [you are] a people unknown. <> A lõkacin da suka shiga gare shi, sai suka yi sallama; ya ce "Aminci ya tabbata a gare ku, mutãne bãƙi!" = Sa’ad da suka ziyarce shi, suka yi “sallama” ya ce "Salam gare ku mutane baqi!" --Qur'an 51:25
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
26
27
- And placed it near them; he said, "Will you not eat?" <> Sai ya kusantar da shi zuwa gare su, ya ce: "Bã zã ku ci ba?" = Sa’ad day ya basu, ya ce, "Ba za ku ci ba?" --Qur'an 51:27
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
28
- And he felt from them apprehension. They said, "Fear not," and gave him good tidings of a learned boy. <> Sai ya ji tsõro daga gare su. Suka ce: "Kada kaji tsõro." Kuma suka yi masa bushãra da (haihuwar) wani yaro mai ilmi. = Sai tsoro ya kama shi game da su. Suka ce, "Kada kaji tsoro," sai suka yi masa bishara da (haihuwar) yaro mai ilimi. --Qur'an 51:28
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
29
- And his wife approached with a cry [ of alarm ] and struck her face and said, "[I am] a barren old woman!" <> Sai matarsa ta fuskanta cikin ƙyallõwa, har ta mari fuskarta kuma ta ce: "Tsõhuwa bakarãriya (zã ta haihu)!" = Sai matarsa ta yi mamaki. Tana kallon takureren fuskarta: ta ce, "Ni tsohuwa ce bakarariya." --Qur'an 51:29
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
30
- They said, "Thus has said your Lord; indeed, He is the Wise, the Knowing." <> Suka ce: "Kamar haka Ubangijinki Ya faɗa. Lalle Shĩ, Shĩ ne Mai hikima, Mai ilmi." = Suka ce, "Kamar haka Ubangijinki Ya faɗa. Shi ne Mafi hikimah, Mai ilmi." --Qur'an 51:30
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
31
32
33
34
- Marked in the presence of your Lord for the transgressors." <> "Waɗanda aka yi wa alãma daga wajen Ubangijinka, dõmin masu ɓarna." = "Wadanda aka yi wa alama daga wajen Ubangijinka, domin masu ƙetare iyaka." --Qur'an 51:34
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
35
36
37
38
- And in Moses [ was a sign ], when We sent him to Pharaoh with clear authority. <> Kuma ga Mũsã, a lõkacin da Muka aiko shi zuwa ga Fir'auna da wani dalĩli bayyananne. = Kuma ga Musa ma (akwai ayah). Sa’ad da Muka aika shi zuwa ga Fir'auna da wani dalĩli bayyananne. --Qur'an 51:38
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
39
- But he turned away with his supporters and said," A magician or a madman." <> Sai ya jũya bãya tãre da ƙarfinsa, kuma ya ce: "Mai sihiri ne kõ kuwa mahaukaci!" = Amma sai ya juya baya, a cikin girman kansa, ya ce, "Mai sihiri ne ko kuwa mahaukaci." --Qur'an 51:39
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
40
- So We took him and his soldiers and cast them into the sea, and he was blameworthy. <> Sabõda haka, Muka kama shi tãre da rundunarsa, sa'an nan Muka jẽfa su a cikin tẽku, alhãli kuwa yanã wanda ake zargi. = Saboda haka, Muka azabta shi tare da rundunarsa. Muka jefa su a cikin teku, alhali kuwa shi ne wanda za a zarga. --Qur'an 51:40
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
41
42
- It left nothing of what it came upon but that it made it like disintegrated ruins. <> Bã ta barin kõme da ta jẽ a kansa, fãce ta mayar da shi kamar rududdugaggun ƙasusuwa. = Ba ta bari kome ba, da ta zo a kanta sai da ta mayar da shi kamar rududdugaggun qasusuwa. --Qur'an 51:42
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
43
- And in Thamud, when it was said to them, "Enjoy yourselves for a time." <> Kuma ga Samũdãwa, a lõkacin da aka ce musu: "Ku ji ɗan dãɗi har wani ɗan lõkaci," = Kuma ga Samudawa ma (akwai ayah). Sa’ad da aka ce masu, "Ku dan more na dan lokaci." --Qur'an 51:43
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
44
- But they were insolent toward the command of their Lord, so the thunderbolt seized them while they were looking on. <> Sai suka yi girman kai ga umurnin Ubangijinsu, sabõda haka tsawa ta kama su, alhali kuwa sunã kallo. = Sai suka yi tawaye ga umurnin Ubangijinsu. saboda haka, walƙiyan aradu ta nausa su, sa'ad da suna kallo. --Qur'an 51:44
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
45
46
- And [ We destroyed ] the people of Noah before; indeed, they were a people defiantly disobedient. <> Da mutãnen Nũhu a gabãnin haka, lalle sun kasance waɗansu irin mutãne ne fasiƙai. = Da mutanen Nuhu a gabanin haka; su ma mugayen mutane ne. --Qur'an 51:46
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
47
- And the heaven We constructed with strength, and indeed, We are [its] expander. <> Kuma sama, mun gina ta da wani irin ƙarfi, alhali kuwa lalle Mũ ne Mãsu yalwatawa. = Mun gina sama da hannunMu, kuma Mu ne za mu ci gaba da yalwatata. --Qur'an 51:47
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
48
49
50
- So flee to Allah. Indeed, I am to you from Him a clear warner. <> Sabõda haka ku gudu zuwa ga Allah, lalle nĩ mai gargaɗi kawai ne a gare ku, mai bayyanannen gargaɗi. = Saboda haka, ku gudu zuwa ga ALLAH. Shi ne Ya aiko ni zuwa gare ku, a matsayin mai gargadi bayyananne. --Qur'an 51:50
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
51
- And do not make [ as equal ] with Allah another deity. Indeed, I am to you from Him a clear warner. <> Kuma kada ku sanya, tãre da Allah wani abin bautãwa na dabam, lalle nĩ, mai gargaɗi kawai ne a gare ku, mai bayyanannen gargaɗi. = Kada ku sanya tare da ALLAH wani abin bautawa na dabam. Shi ne ya aiko ni zuwa gare ku, a matsayin mai gargadi bayyananne. --Qur'an 51:51
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
52
- Similarly, there came not to those before them any messenger except that they said, "A magician or a madman." <> Kamar haka dai wani Manzo bai jẽ wa waɗanda ke gabaninsu ba face sun ce: "Mai sihiri ne kõ mahaukaci." = Kamar haka, sa’ad da wani manzo ya je zuwa ga mutanen zamanin da, suka ce, “Masihirci ne,” ko kuwa “Mahaukaci.” --Qur'an 51:52
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
53
- Did they suggest it to them? Rather, they [ themselves ] are a transgressing people. <> shin, sunã yi wa jũna wasiyya da shi ne? Ã'a, sũ dai mutãne ne mãsu girman kai. = Shin, ba sun qulla yarjejeniya wa juna ba? Lalle, su masu girman kai ne. --Qur'an 51:53
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
54
55
56
57
- I do not want from them any provision, nor do I want them to feed Me. <> Bã Ni nufln (sãmun) wani arziki daga gare su, Bã Ni nufin su (yi Mini hidimar) ciyar da Ni. = Ba Na bukatan wani arziqi daga gare su, Ba Na kuma bukatan su ciyar da Ni. --Qur'an 51:57
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
58
59
- And indeed, for those who have wronged is a portion [ of punishment ] like the portion of their predecessors, so let them not impatiently urge Me. <> To, lalle waɗanda suka yi zãlunci sunã da masaki (na ɗĩban zunubi) kamar masakin abõkansu, sabõda haka kada su yi Mini gaggawa. = Wadanda suka qetare iyaka sun jawo wa kansu irin masakin abokansu; saboda haka kada su qalubalanta. --Qur'an 51:59
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio:
60
- And woe to those who have disbelieved from their Day which they are promised. <> Sabõda haka, bone ya tabbata ga waɗanda suka kãfirta, daga rãnar su wadda aka yi musu alkawari. = Bone ya tabbata ga wadanda suka kafirta, daga ranar da ke jiransu. --Qur'an 51:60
- Arabic Audio:
- Saheeh International Translation Audio: